Sashe 186
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta jinjina kai kafin ta amsa da. "Niko na san soyayya, soyayya ai ayoyi gareta a cikin Alqur'ani mai girma, idan ka É—auki suratul Ali Imran sura ta uku aya ya 31 da É—aya, wanna aya tana magana ne a kan ainahin soyayya ma, wato soyayyar Allah ga bayinsa, sai kuma cikin suratul Ar rum, sura ta 30 aya ta 21, wannan tana magana ne a kan soyayyar ma'aurata wato mace da namiji, kazalika cikin suratul ma'ida, sura ta biyar aya ta 42, nan ma magana ce kan kauna, cikin suratul Maryam, sura ta 19 aya ta 96, Allah yana magana a kan soyayyar da yake sakawa a tsakanin mumunai maza da mata kenan, soyayyar da ta fi kowannen wato soyayyar Allah, Allah ya ambaceta a cikin suratul Ali Imran, sura ta uku aya ta 159, kaga kuwa ni ce na san soyayya ciki da wajenta".
To dik wanda ya ce soyayya karya ce ya yi karya, dan soyayya ayoyi gareta a cikin Alqur'ani, so ba karya bace wlh, ni ba dan bani da isasshen fili ba ai da na baku tarihinsa amma ba komai ku tara a littafina na gaba idan Allah ya kaimu da rai da lafiya!.
Jinina kai ya yi, cikin sanyin murya ya ce. "Dik na yarda kin karanta waɗan nan, amma baki iya banbanta so da kauna ba, ki yarda kawai". Hararar ta dalla mashi kafin ta ce. "A'a ba zan yarda ba, ni Kamran nike so, babu mai canza hakan". Ya fahimci yarintar ce ta motsa, sannan kuma a gaskiya bata san so da kauna ba abu guda bane, sai ya ce bari ya yi mata dabarar fifikon shekaru. "Na yarda Kamran kike so, kuma zan tayaki yakin nemansa, yanzu abu ɗaya zaki yi mun sai nima na zage mu nemo Kamran". Yana magana yana lumshe idanu alamar barci yake ji. Cike da zumuɗi ta ce. "Faɗi abin da kake san in yi, matsawar bai saɓawa shari'a ba zan yi".
"So nike ki ƙara kusanci da big bro, ki rinƙa matsa mashi a kan wasu abubuwa har zuwa mu yi nasara, da zarar mun yi nasara big bro ya musulunta, to zamu shiga neman Kamran, da taimakon Allah nasan ba zamu sha wahalar nemansa ba zamu gansa". Ya kai karshen maganar yana komawa ya kwanta, dan har gyangyaɗi yana ɗaukarsa. Cike da matsuwar san ganin Kamran ɗinta ta amsa da ta amince, kuma zata yi iya ka yinta ko da kuwa zata wahaltu, amma tabbas zata zage. Sosai ya ji daɗin hakan, bai sake furta word ba ya lumshe idanunsa, kan kace me barci ta yi awon gaba da shi. Ita kuma miƙewa ta yi ta sauko ƙasa daga saman bed ɗin, ta nufi wajen books set ɗinsa, wani katan Markus Bible ta ciro tare da wani notebook and pen, saman dining table ta koma ta zauna tare da fara dube duben abin da take da buƙata.
AFTER ONE DAY.
Zaune Ronnie yake a saman dining dake cikin parlournsa, ya tasa haÉ—aÉ—É—un kayan abinci a gaba yana yin breakfast, yana É—an motsa baki da small chop yana latsa wayarsa, baya san cin abinci ba tare da ita ba, jiranta yake yi ta zo su ci, shiyasa hankalinsa gabaÉ—aya yake a kan wayar yana É—an motsa baki. Ya yi bala'in kyau cikin tsantsararren shigarsa na army green shirt and black trouser, ya sanya p-cap a kansa, while kafafunsa suna cikin Crocs launin army green, kyakkyawan white hairn nan nasa ya sha gyara sai kamshi yake tashi yana wani sheki, yau dai babu su earing sosai a kunnensa, dan ya fara rage sanyasu, ya ma cire pil na wajen lips É—insa, kazalika ya cire na gaban goshinsa wajen gerarsa, kuma yanzu ya dai'na raba gerarsa gida biyu ta hanyar aske dogon layi a tsakaninsu da yake yi, dik wasu abubuwa da basu dace ba ya bar yi, saura sanya É—ankunnen ne kawai, shi ma yanzu guda É—aya yake sakawa, ita ma yana fatan dai'nawa, kun san sabo, idan ka saba da abu yana da wuyar bari, shiyasa
••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥
Ya yi nisa cikin abin da yake yi sai ji ya yi an rufe mashi idanunsa ta baya. Ɗan turo baki ya yi kafin ya ce. "Lovely sis zafa ki yi latti, kinga dai almost 7 yanzu"........ Kausasa murya ta yi, ta kwaikwaiyi muryar gardawa wai dan ta nuna mashi ba ita bace, ko iya abin ma bata yi ba, ga murya irin na yara, ta zage ta faɗaɗa makogoro wajen cewa. "Wannan ba lovely sis ɗinka bace, aljana ce". ....... Siririn tsaki ya ja tare da sakin cool murmushi kafin ya ce. "Ai bama ki iya abin ba, da wani muryarki kamar na mage, zo nan ki ci abinci kada ki ɓata mun lokaci hai". Ya kai karshen maganar tare da sanya hannu ya ɓanɓare hannunta daga face ɗinsa, sannan ya fisgota ta dawo ta gabansa.
Ɗaure fuska ta yi tana turo baki, ita a dole ya ɓata mata rai tun da bai bari ta razana shi ba. Tana shirye cikin uniform ɗinta, yau ta sanya lips balm mai ɗan launi mai kuma kyalli, wanda hakan yasa kyallin ya kara kawata dark purple lips ɗinta, sai wani sheki yake yi yana ɗaukar idanu, shi kansa Ronnie sai da zuciyarsa ta amsa ganin laɓɓanta. Sake hannunta ya yi tare da nuna mata saman nata chair ɗin yana faɗin ta zauna ta yi breakfast sauri sauri ya je ya kaita school.
Zama ta yi ba tare da ta yi mashi magana ba, wai ta yi fushi da shi. Cikin fushi ta ɗauki chopping stick tare da matsar da plate mai shake da Chinese spaghetti mai ɗan faɗi faɗi haka, an zuba girki a wannan waje, ga wasu dakwalan cinyoyin ƙosassun kaji, sai tashin kamshi yake yi. Yana ta fitar da tiriri kaɗan kaɗan ta sanya chopping stick ɗin ta fara ɗebowa, kaɗan kaɗan ta fara kaiwa ɗan bakinta, amma da yake spagh ne har ya ɓata mata gefe gefen bakinta zuwa kumatunta.
Shi ma janyo nasa plate É—in ya yi tare da É—auko chopping stick É—insa, a hankali ya nannaÉ—o spagh É—in tare da kaiwa É—an bakinsa yana É—aura phone É—insa a saman table É—in. "Lovely sis today food was so delicious". Ya faÉ—a ba tare da yasan fushi take yi da shi ba........ Shiru bata amsa mashi ba, sai ma cigaba da danna spagh a baki take yi babu kakkautawa, wai tana turawa dayawa ne dan ya san tana jin haushi, shi kuma bai gane ba. Jin bata amsa ba yasa ya sake maimaita maganarsa tare da dawo da kallonsa a kanta. Tamkar bata a wajen ta yi banza da shi. Cike da mamaki ya ce. "Lovely sis are you okey kuwa? Am talking you refuse to answer me, why?". Cikin sanyin murya ya yi maganar haÉ—e da alamar damuwa, dan bai ji daÉ—in hakan ba.
Banza ta yi da shi tana danna spagh dole dole, tin na bakinta bai kare ba zata danna wani dan ya fahimci cin takaici take yi.... Shiru ya ɗan zuba mata idanu na ƴan sakanni kafin ya iya fahimtar fushi take yi da shi. Ɗan siririn murmushi ya saki, ya cigaba da kallonta har sai da ta danna spagh a bakinta tana ƙoƙarin nannaɗo shi ta tura gabaɗaya cikin bakinta sai ya yi saurin sanya hannu ya riko bayan wuyanta tare da juyo da face ɗinta ya zamana suna kallon juna, bai bari ta nannaɗe spagh ɗin ba yasa ɗan bakinsa ya fara nannaɗe mata yana ci, ƙoƙarin cinye kayanta ta yi da saurin shi ma ya yi zafin namar ci sosai, sun shagala da rije rijen cinyewa basu ankara ba sai ji suka yi bakinsu ya haɗe da juna, dan sun cinye spagh ɗin gabaɗaya har sun iso junansu ba tare da sun sani ba.
Zaro idanunta waje ta yi tana kallonsa, shi kuwa cikin salo ya kashe mata ido guda kafin ya ɗan janye laɓɓansa baya kaɗan yana sauke ajiyar zuciya. Sorry ya furta tare da yunƙurawa zai miƙe ya bar wajen. Cikin sauri ta riƙo hannunsa, a hankali ya juyo da kallonsa a kanta, marairace fuska ta yi kafin ta ce. "Ni ce na yi maka laifi, for give me please". Jinjina mata kai ya yi haɗe da cewa. "Babu komai, ci abinci da wuri mu tafi". Ba musu ta saki hannunsa ta ɗauko chopping stick ɗin ta cigaba da nannaɗo spagh ɗin. Komawa shi ma ya yi ya zauna haɗe da ɗauko nasa stick ɗin suka cigaba da ci a tare.
"Lovely bro rufe idanunka in baka wata bazata". Ba musu ya rufe, ɗauko katan cheeseburger da ta fi karfin bakinsa ta yi. "Open your mouth". Ta faɗa tana kallansa. Bai yi tinanin komai ba ya buɗe bakin nasa, dakarkarewa ta yi ta danna mashi burger a bakinsa tare da watsawa da gudu ta yi sama tana faɗin. "Gobe ma ka sake idan na tsorataka kada ka tsorata"..... Ai sai da ya ji numfashinsa ta ɗauke na wucin gadin, da kyar ya iya ciro burger daga bakinsa, dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, da gudu ya miƙe ya bi bayanta dan ya kamata ya rama. Kamar wasu ƴaƴan mage haka suke, basa zama waje guda basu tsokani juna ba, musamman ma ita, kullum sai ya tsokanesa!.