Sashe 33
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunsa suna É—an lumshe alamar yana jin barci, kwayar idanunsa sun kara tsananta olive green sosai, sai shining suke yi, haka zalika ita ma olive green eyes É—inta sun kara tsananta kala saboda É—an duhun dake wajen.
Farincikin idanunsa dama idan baku manta ba milk color ne ba fari tas ba, so yanzu ya yi jajir sosai. My people's Black Tiger karshe ne a kyau wlh, dik wasu cikar kyau na É—an adam ya haÉ—esu sai rashin mutunci cike a kai.
Kafafunsa na sanye da sps, hakan yasa baka iya ganinsu.
Ganin shi ne ya bayyana yasa ta sauke nannauyar ajiyar zuciya, wato ita fa Sweetie wlh ko kaɗan bata jin tsoronsa, in short soma take ta ga bayyanarsa a waje,..........😂
Yanzu da ta ga shi ne har ta ji sanyin ruwan da take ciki ya ragu. Idanunsa a kanta babu ko kyaftawa, ita ma kura mashi kallo ta yi, suka ga juna ido cikin ido like wow, ga idanun nasu kalar iri É—aya sak, sai abin ya bada wani citta.
In a low cool voice sosai ya furta.
"Where is Spender? Live or die!". Lion voice É—insa ya daki dodan kunnenta ba tare da ya buÉ—i baki ya yi magana ba, abin yana bata mamaki yadda baya buÉ—e baki kuma muryarsa take fita har ta furta words.
Wani irin kallo ta yi mashi mai kama da harara kafin ta ce. "What's Spender?".................... Ko shakka babu ta yi maganar!.
Tashin hankali. Gaskiya Sweetie Æ´ar yi ce ita ma!.
Jiji da kansa ne ta motsa, dan shi baya bada gurbin wasa a lamuransa, wato Sweetie bata ji tsoron in da take bama tukun nan ko?.
Da hannunsa ya nunata nan take ta fara nutsuwa kasan wannan tekun. Zaro idanu ta yi haɗe da fara ƙoƙarin yadda zata kwaci kanta.
Amma ina ta kasa, tana ji tana gani ta nitse can ƙasa. Wasu irin macizan ruwa ta fara gani a kasan masu kai irin siffar na mutane, abin tsoro, ba halin yin ihu, sai ma ɗirkar ruwa da take yi.
Wintsila kafafunta ta fara yi gwanin ban tausayi, ga ruwa tana É—irka, shi kuwa yana ganinta a kasar ruwan with his magic eyes.
Tana ji tana gani kamar zata mutu haka waÉ—an nan macizan suka zo suka mannewa jikinta, sai dai basu cijeta ba, babu yadda zata yi, sai wiwwintsila kafafu da hannaye take yi, ji take yi kamar ma an shaketa a cikin ruwan ne, yadda take shan ruwan sai ta baka tausayi.
Yana ganinta har sai da ya ga ta sha ruwa sosai, kamar zata mutu, idanunta sun yi jajir kamar wuta, ta wahala iya wahala, ta ji kamshin mutuwa, sannan ne ya É—ago da ita saman ruwan.
Haba tana yin sama ta fara tari kamar zata mutu, ga macizan dake manne da jikinta tsoronsu take ji kamar ta mutu, amma ba halin ta gudu ko ta rabasu da jikinta, yanzu ta numfashinta ma take yi, tana ƙoƙarin dai'dai ta shi!.
A karo na biyu ta sake jin Lion voice É—insa unexpext a kunnenta yana sake jefa mata tambayar ina Spender?.
Cak ta dakata da kakarin da take yi kamar zata yi amai. A hankali ta É—ago da rinannun jajayen idanunta a kansa. Kamar zata yi kuka ta É—an tsuke fuska, yana kallonta sosai a cikin ido.
ÆŠaure fuska sosai ta yi kamar bata san menene dariya ba, sak irin yadda ya wani uban É—aure fuska, wani irin harara ta dalla mashi ko tsoro babu, a karo na biyu ta sake cewa.
"What's Spender?" Babbar magana!.
Ta yi maganar ne a kule, wato idan zai kasheta ma gara ya kasheta ba faÉ—a mashi in da Spender yake zata yi ba.
Hannunsa ya sake saitata da shi da nufin ya sake mayar da ita kasar ruwan dan mugunta, ko tausayi bata bashi ba, ko da yake shi wannan mai bakar zuciyar ina ya san wani abu wai shi tausayi? Ai bai santa ba.
A hanzarce ta sanya hannunta irin mutum ya tare fuskarsa É—in nan, haka ta yi saboda tana tsoron komawa cikin ruwan, kuma bata jin komai azabar da zai gana mata zata iya bashi Spender, sai dai ya kasheta amma wlh ba zata bayar ba!.
Tana sanya hannunta unexpect magic É—inta ya fita, ga shi suna saiti da juna, kai tsaye sai kan saitin zuciyarsa magic É—in nata ya dakesa.
Da yake unexpect ne abin hakan ya haifar mashi da jijjiga mai karfin gaske, wani irin jiri ne ya kwashesa ba zato ya afaka da karfi cikin ruwan tekun shi ma, dab kusa da ita ya faÉ—a.
Ba ƙaramin razana ta yi ba na ganin irin jijjigar da ya yi kafin ya faɗo cikin ruwan, ga shi kuma ya faɗo kusa da ita.
Wani irin tsoro ne ya lulluɓeta, sai ta kasa juyowa ta kalli in da yake. Shi kuma miƙewa tsaye a kan kafafunsa ya yi a cikin ruwan bayan faɗawarsa kenan.
Sai da ya ji a jikinsa lokacin da ruwan sanyin nan ta ratsa jikinsa, ashe babu daɗi ya jefata cikin ruwan sanyin, dik jikinsa sai da ta amsa har ƙashi da ɓargo.
Idan ransa ya kai miliyan to ya ɓaci, nan take Black heart ɗinsa ta matso kusa, a fusace ya juyo gareta.
Wannan juyowa da ya yi sai da gashin kansa ya pyaÉ—e mata rugun wuyarta, sannan ya watsa mata ruwan da ya tattaro daga gashin nata a saman face É—inta.
Hannu tasa dan ta sharce ruwan da ya watsa mata É—in. Kamar daga sama ta ji saukar hannunsa a bayan wuyarta. Da karfi ya damketa.
Babu tausayi babu imani ya danna kanta a cikin ruwan nan, da alama kasheta yake da niya.
Buga buga ta fara yi tana shan ruwa.
Azaba da ya ratsata bata san lokacin da ta fara ƙoƙarin kwatar kanta ba, ƙoƙarin juyowa garesa ta fara yi, ko kaɗan ta kasa iya motsa shi, fafutuka ta fara yi da hannunta tana neman abin da zata kama dan ta cece ranta, ta ji azaba ƴar kaniya, har ta ji a ranta Spender banza zata iya bashi a yanzu kam, saboda taga alamar mutuwa.
Unexpect hannunta ya kai kan heronsa (bananarsa) saboda tana neman abin kamawa sai kawai ta capkoshi da karfi.
Ai bai san lokacin da a miliyan ya saketa ba, har baya kaɗan ya yi, ya ji abin da bai taɓa tsammanin zai ji ba a rayuwarsa, dan ma Allah yasa a cikin ruwa suke.
Sweetie akwai zuciya, ko da yake haka twins or triplets or quadruple suke, abin a jininsu yake.
Yana saketa ta É—ago kanta da karfi, wani irin numfashi da ta ja da karfi sai ta baka tausayi, da karfi ta fara layi a cikin ruwar kamar wadda ta sha wine ta bugu, neman in da zata tsaya domin ta samu numfashinta ya dawo daidai take yi.
Tana tsaka da juyi a cikin ruwan ta matso kusa da shi, dama in baku manta ba ai ya É—an ja baya kaÉ—an.
Tana matsowa kusa da shi, idanunta a datse kam, jin alamar abu yasa ta sanya hannun bibbiyu ta riko shi tana wani irin numfashi mai ban tausayi, da alama ta fita hayyacinta sosai, shiyasa ma bata ji abin da ta kama da farko ba!.
Kirjinsa ta kama a yanzu kuma, hakan yasa ta ji kamar dutse ta kama, saboda a dake yake sosai. Da hannunta dikka biyu ta dafa kirjin nasa tana ƙoƙarin fara kwararo amai na uban ruwan da ta sha.
Shi kuwa tun da ya koma baya ya datse idanunsa gam, ko me yake tunawa? Kamar dai abin ya yi mugun baƙanta mashi rai ne!.
After some minutes.......... Suna tsaye haka. A hankali ta fara dawowa cikin hayyacinta.
Idanunta ta fara kokarin warowa waje dan ta ga ina yake? Yanzu kam ta iya tuna in sa take.
Tana buÉ—e ido sai a kansa, yana tsaye idanunsa a datse kam kamar wanda ruwa ya cisa.
Wani irin karfinta dikka ta tattaro, da karfi ta danna hannunta dake dafe da kirjinsa, dagewa ta yi harda ciza laɓɓanta da karfi, wureshi ta yi a cewarta ta samu hanya ta fita.
Sai dai kash, ko motsawa bai yi ba, kamar dutse mai girman gaske ta yi yunkurin turewa, ko gezau bai yi ba.
Ransa ne ya kara ɓaci, da karfi ya waro idanunsa waje, idanunsa sun juya izuwa magic eyes.
A maimakon ya bawa Sweetie tsoro sai ma kafe shi da kallo ta yi, dan ita magic eyes É—in nasa ma kyau suke yi mata........... Trust me Sweetie Æ´ar duniya ce, Æ´ar ikka ce, wai magic eyes É—insa suna yi mata kyau, kai wannan yarinya tana goge mun hadda.
Kamar walkiya haka ya yi amfani da magic É—insa ya janyeta baya nesa daga kusa da shi. Ganin ya buÉ—e hannunsa ya janyeta baya yasa ita ma ta tuna a ranta cewa bari ta gwada buÉ—e hannunta taga me zai faru tun da ranar taga ta buÉ—e hannu ta iya sarrafa chandelier.
Tana buÉ—ewa magic É—inta ya fita, da karfi magic É—inta ya janyo shi kusa da ita, suka sake haÉ—ewa kamar chewing gum, har sai da kanta ya bugi kirjinsa. Yau Black Tiger ya haÉ—u da Æ´ar bala'i dai'dai da shi!.
Magana ta gaskiya ya fi Sweetie karfin magic, yana dannewa baya san kashetan ne kawai, yasan idan zai kara karfin magic ɗinsa ya fi yadda yake a yanzu yana yin amfani da shi sau ɗaya a kanta zata rasa ranta, baya san ta mutu, saboda yana da buƙatar Spender a hannunta ta kowace hali ne, ita kaɗai ce kuma yanzu a duniya tasan in da yake, kunga dole ya danne.
Ita kuma Sweetie dama bata tsoronsa sosai, sai kuma Ronnie ya ce mata yayansa ba zai taɓa kasheta ba har sai ta bashi Spender, sai dai ta sha wahala a hannunsa, dik ranar da ta bashi Spender to ta sani tana yi mashi abu kaɗan zata mutu. Jin ba zai kasheta bane yasa ta kara samun kwarin gwiwa haɗe da kara rage tsoronsa da take ji, shiyasa zaku ga tana yi mashi wasu abubuwa bata nuna tsoronsa.
Wannan shi ne dalilan da yasa kuke ganin in sun haÉ—u kamar magic nata ya fi nasa, kuga kuma kamar bata jin tsoronsa, to ba haka bane, kun ji dalilan.