Sashe 242
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read
"To amma me yasa wasu Kiristoci ke cewa Annabi Isa ALLAH ne?". Ta jefawa kanta tambayar da tasan babu mai bata amsa, dan haka sai ta bawa kanta amsa da cewa. "Akwai wasu wurare da aka fassara su da cewa Annabi Isa yana da wata alaƙa ta musamman da ALLAH, kamar Yahaya chapter 1 verses 1 da ka ambata a baya". Ta yi maganar idanunta a kan pastor, dan shi ya ambaci cewa a shafin farko na Injila ta yahaya Annabi Isa ya ce shi ne ALLAH, dan haka sai ta ce. "A farkon shafin layin farko tana nan a rubuce cewa. Abu kalma ce, kuma Kalmar tana tare da ALLAH, Kalmar ita ce ALLAH...........Waɗanda suke da ra'ayin Trinity, wato masu ra'ayin cewa UBANGIJI uku ne, Uba, ɗa, da ruhu mai tsarki, to su sukan yi amfani da irin waɗannan ayoyi su kafa hujja kan cewa annabi Isa ne ALLAH. Amma a cikin Bible gabaɗaya, babu inda Annabi Isa ya ce shi ne ALLAH, ko ya umarci mutane su bauta masa, sannan kai kanka ka sani har yanzu akwai saɓani tsakanin masu tafsirin Bible kan wannan batu, kuma da yawa daga cikin Kiristoci da kansu sun yarda cewa an canza Bible tun asali, kawai san zuciyarsu suke bi kamar dai kai ma, ina da tabbacin kasan an canza Bible. Wannan yasa musulmai suke da aqidar cewa Annabi Isa (A.S) bawan ALLAH ne kuma manzonsa, ba ALLAH ba, saboda ku kuna da Bible sun fi kala goma, mu kuma Alqur'ani guda ɗaya ce, tin ranar da aka saukar da ita har yau babu ko wasali ɗaya da aka canza, bama wanda ya isa ya canzata!! Saboda kalamul lah ce ita!!". Ta kai karshen maganar tare da dakatawa tana mayar da numfashi.
Ronnie ya ji daÉ—in wannan batu, abin ya yi mashi sugar sosai, ya sanyaya ransa, har wani ajiyar zuciya ya sauke, ya ji kwarin gwiwar zai tsayawa Sweetie tin da ta faro wannan batu ta dire aya, ta yi mashi kaca kaca da pastor yau.
Sai dai basu ankara ba sai gani suka yi pastor ya harbo bell dake gabansa sai kan gaban goshin Sweetie ya sauƙa, take ya fasa mata goshi sai jini, cikin tsawa da kakkausar murya ya ce. "Yarinyar banza, ni zaki zo kina kalubalanta? Yaushe aka haifeki da har zaki ƙaryata littafanmu? Wacece ke a duniya? Littafan da suke tun tsawon shekaru aru-aru? Ke har kin isa in duba Bibles saboda ke? Ku mutane kun ji fa! Wannan ƴar wannan aba ce take ja in ja da ni!". Ya yi maganar yana ɗaga hannu yana kallan mutanen dake a cikin church ɗin. Kun san aka ce idan kare bashi da gaskiya sai ya fara daka haushi dan ya tsira daga harin mutane, to shi ne shi ma Father church yake yi kenan, dik ya bi ya firgice yana wasu muzurai, shi nan bilhakki a kan gaskiyarsa yake!
My people's me kuke tinanin zai faru a cikin wannan Church É—in? Uhm akwai kallo fa. Musulmi ku ce Allahu Akbar!
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘