Sashe 10
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Everything is ready sir". Cewar Robbert dake tsaye kyam kamar mutum mutumi ta gefensa.
Jinjina kai kawai ya yi tare da sanya hannunsa a saman glass na na'urar, touch screen computer ce.
Wasu bakon lambobi ya shigar kafin nan ainahin cikin na'urar ta buɗe, go come ya shigarwa ƙwaƙwalwar rocket da zasu harba ɗin, sanna ya yi setting ɗin iya gudunta da suke buƙata, ya kuma yi setting na iya tafiyar da zata yi da nisan da zata yi ta juyo.
Sannan ya duba payload É—inta da kyau. Already nuclear É—in tana a saman launch pad É—inta, su Robbert sun shiryata da kyau, amma dik da haka sai da Smart ya kara duba launch pad É—in da kyau, ba wai dan bai yarda da ingancin kwarewar su Robbert ba ne, tsaro ce kawai, dan yasan ita samun kuskure a kanta dai'dai yake da É—aukar rayukan mutane da dabbobi bila adadi.
Hege Smart ya san nuclear in and out, tun basu tasheta ba ya haÉ—a mata heat shields, saboda kara nuna kwarewa a kan aikinsa, kun san na gaya maku nuclear bata haduwa da waje mai zafi, so dole sai an haÉ—ata da heat shields mai karfi wato garguwar zafi wanda suke bata iska mai sanyin gaske, mai kareta daga zafi.
Hankalinsa ya mayar kan fetur ɗinta, nasan zaku yi mamakin jin cewa tana da fetur, to ba fetur kai tsaye kamar wanda ake amfani da shi a motocin yau da kullum ba ne. Ana amfani da wasu nau'ikan man gas propellants masu ƙarfi waɗanda suka bambanta da mai na yau da kullum.
Ana saka mata Liquid Propellants, Liquid Oxygen (LOX) da Liquid Hydrogen LH2 da dai sauransu.
Karfin fetur na yau da kullum ba shi da isasshen ƙarfin samar da kuzari don ɗaga nuclear izuwa sararin samaniya, shiyasa ba'a amfani da shi. Ana buƙatar mai da ke samar da hayaƙi mara yawa don kada ya shafi tsarin nuclear da yanayi. Yanayin Zafi nuclears suna buƙatar mai da zai iya jurewa matsanancin sanyi ko zafi, wanda fetur na yau da kullum ba zai iya yi ba. Fatan waɗan da basu da ilimi a kan nuclear sun samu karin haske?.
Bayan ya duba waÉ—an nan abubuwa dik sun shiryu yadda ya da ce, sai ya dawo da eagle eyes É—insa a kan engines É—inta dan tabbatar da lafiyarsu, dik sai anbi waÉ—an nan matakan domin gwada nuclear, aiki ne tukuru sosai.
Dogon nazari ya É—an shiga a kan dukkan matsalolin fasaha da na tsaro da za a iya fuskanta wajen tashin nuclear.
Sannan ya shiga tsara yadda nuclear za ta tashi, wace hanya za ta bi, da kuma inda za ta sauka, tsarin tashi, da tsarin dawo.
Ana bibiyar nuclear yayin da take hawa sararin samaniya don tabbatar da ta bi hanyar da aka tsara mata. Dayawa nasan zasu tambayi ta ya ake yi nuclear ta dawo bayan tashinta, to idan Smart ya harbata in zata dawo zaku gani, kuna tare da Smart zaku samu ilimi kan nuclear matuƙa dan yana da ilimin kimiya fiye da tunaninku, kuna tare da alkamin princess Teema taku ta amana zaku samu ilimi sosai ta bangare dikka biyu, wato boko da Arabic kai harma da kimiya mai tafiya da zamani In Sha Allah.
Sai da ya tabbatar komai yana intact, sannan ya danna tashinta.
Gabaɗaya jami'an dake kusa da launch pad ɗin sai da suka sanya hannayensu a kunnuwansu suka toshe da karfi, sannan suka sunkuya kasa. Wani irin mahaukacin fita nuclear tayi wanda hakan ya haifar da karamar girgizar kasa a wajen, kun san tana da balai'n karfi, dik in ta fita sai ta girgiza ƙasa.
Tsabar karfinta sai da ƙasan wajen da ta tashi ya rufta ya yi wawakeken rami, a miliyan ɗari ta fita.
Ajiyar zuciya Smart ya sauke ganin aikinsa ta yi kyau, makamin da ya shafe watanni yana haɗata yau komai ya tafi dai'dai har sun lunchata, abin ya yi mashi daɗi matuƙa.
Rest room ɗinsa ya nufa dan ya ɗan kwanta ya huta. Da sauri Robbert ya bi bayansa ko zai buƙaci wani abin ya biya mashi buƙatarsa.
Suna shiga cikin room ɗin ya nufi wajen drawers ɗinsa. A hankali ya buɗe drawer, kamar wanda baya son taɓa komai.
DIAZEPAM INJECTION ya É—auko haÉ—e da sirinji.
Wani irin zaro idanu Robbert ya yi na ganin wanna allura ta DIAZEPAM da ya ɗauko, allurar barci ce, wato shi fa Smart baya tsoron a mutu, fisabilillahi ka tashi nuclear ta yi sama sannan tsabar iskanci ka ɗauko alluran barci zaka yi wa kanka? Idan nuclear ta tashi dawowa waye zai tareta?.........🤔
Ko in aka samu wata matsala ba fata muke yi ba waye zai kula da wanna ɓangaren?.
Robbert ya tsorata amma kuma bashi da bakin iya yin magana, yana ji yana gani Smart ya dannawa kansa DIAZEPAM É—in nan a jinin jikinsa.
Saman bed ya haye ya kwanta tare da barin kayan alluran a saman drawer Robbert ya zo ya tattare kenan.
Nan take idanunsa suka fara dishi dishi yana kallon É—akin bibbiyu. Robbert yana tsaye a bakin door room yana ta al'ajabin Smart, da yake shi sabon jami'i ne, bai saba da halin Smart namu uban jan aji da jiji da kai ba.
Wayar Smart ce ta fara ringing, yana gani dishi dishi ya lalubo wayar daga aljihunsa. Idanunsa bibbiyu take ganin mashi wayar. Sunan mom ce ya bayyana a saman screen ɗin, amma ya gaza iya gane abin da yake rubuce, sai yake ganin kamar Heleena aka saka............😅
Ganin hakan yasa ya ja godon tsaki tare da ya wurgar da wayar a gefensa, kafin wani É—an lokaci barci ta yi awon gaba da shi. Bashi da number Heleena fa, kawai sharrin alluran barci ne yasa ya ga kamar numberta ne.
To Smart team ina fatan kun shirya tarar wanna bujumin nuclear idan ta juyo.🤔
A gaskiya Smart ɗan ikkan zamani ne, wasa yake da nuclear kamar wanda ya samu ƴar tsana, to thank god dai idan ta juyo ta kansu zata dawo ba kanmu ba, ga shi ka yi barci ba mai kashe engines ɗinta ya rage mata gudu a yayin dawowa, sai ta afko maku a miliyan ta yi sama da ku tun da kai iskancinka ya wuce misali, ni dai na yi nan. Smart team sai a shirya zaman makoki dan da alama za'ayi rashi!.🥱
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
==========🔥🔥🔥===========
ALKALAMIN

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
======JIMETA🔥YOLA========
A tare da Mahreen bappa suka dawo cikin gidan, a lokacin su Jaish sun É—an jima da tafiya, iyaka rashin jin daÉ—i bappa ya ji, har kansa ya ji tana yi mashi ciwo, gabaÉ—aya sai ya ji duniyar ta yi mashi wani irin, dan Allah ya gani yana kaunar Jaish, ya ma mance da auren da ya haÉ—a a tsakaninsa da Mahnoor, shi yanzu bakincin É—aukar mashi yaron da suka yi ne a ransa.
Shiru ya zauna a cikin É—akinsa yana tunanin mafita, while ita kuma Mahreen tana ta aikin matsa mashi. Sai faÉ—i take.
"Bappa dan Allah ka tashi ka je ka karɓo mana hammanmu, su dawo mana da shi".
Kasancewar hankalinsa baya'a jikinsa sai ya zamana sam baya jin diran kamalan Mahreen a kunnuwansa.
Kamar daga sama ya ji tana faÉ—in. "Bappa Adda Mahnoor fa tana can tana ta kuka, dan Allah ka je ka É—auko mana shi".
Jin batun Mahnoor yasa ya tuna da ita, a hanzarce ya miƙe ya fito. Da gudu Mahreen ta biyo bayansa, dan a tunaninta bayan Jaish zai bi.
ÆŠakinsu ya nufa domin ya duba Æ´ar marainiyarsa. Ita kuma Nenne tuni ta ruga gidan ArÉ—o dan ta gayawa gwaggonta ai an É—auki Jaish, yau farinciki a wajenta ba'a misiltawa.
Sai wani daÉ—i take ji tamkar wani abin kirki ne ya faru.
Tun daga bakin kofa bappa ya fara tsinkayo shesshekar kukanta, hakan ya bashi damar kara É—aga kafa domin ya isa gareta. Tana a kwance saman mattress É—insu, ta haÉ—a kai da jikin pillow sai kuka take yi kamar ance mata Jaish É—in mutuwa ya yi ko kuma ba zai dawo ba har abada, ko da yake hakance fa tun da su Ramish sun tafi da shi Abuja, ya bar Adamawa kenan.
Sam bata ji shigowar bappa ba, sai dai ta ji an zauna kusa da ita, kamar mai raɗa ya ambaci sunanta, daga jin muryarsa cike yake da karaya haɗe da sagewar dik wani kwarin gwiwa da yake da shi, ba komai yasa ya ji wannan rashin kwari da cire tsammani ba face yadda suka ɗauki Jaish ba tare da sun buƙaci ganinsa ba.
Bugu da ƙari Mahreen ta gaya mashi basu yi wa kowa magana ba, sannan shi ma Jaish bai buƙaci da su nemi kowa ba, tun daga nan bappa ya yanke tsammanin Jaish zai waiwayesu, kuma hakance, dan dakamar wuya, su Ramish basu kyauta ba da basu nemi bappa da ya riƙe masu ɗan uwa tsawon watanni kusan shekara ba, hakan ya nuna sun nuna basu son wata alaƙar dake tsakani and basu da buƙatar sake waiwayar garin, gaskiya basu yi halarci ba sam.
Amma da yake su maza ne basu ji komai game da hakan ba, da mata ne suka zo ɗaukarsa kun san dai dole zasu nemi wanda ya riƙesa, dayawan lokuta a irin wannan part ɗin maza basu san me ya dace su yi ba, kullum suna tunani ne irin na maza basa waiwayawa su duba raunin tunani, idan kuma ya haɗe masu babu mace a gefensu sai taɓarar tasu ta kara yawa, su kasa yin abin da ya dace, da akwai mata a gefensu cikin wannan tafiya wlh ba zasu bar kauyen nan ba sai sun nemi bappa sun yi mashi godiya har ma su yi mashi kyauta!!.
Ta ji voice ɗin bappanta, amma kuma bata iya amsa mashi ba, saboda kukan da ya fi karfinta, da sauri Mahreen ta ƙariso wajen, saman mattress ɗin ta haye tana amabatar Mahnoor, Mahnoor.