Sashe 60
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tin da ya fara magana ta shiga mamaki jin kamalansa, lallai akwai tsaro mai karfi a empeir É—in nan, tabÉ—ijam.
Sai da ta ji ya ce ta zo ta bashi tarihin Imam Madih ne ta É—an saki ranta, cike da fara'a ta ce. "Ba ranar na baka ba?".
Kai ya girgiza kafin ya ce. "Ranar tarihin yesu kika bani, kika ce zaki faÉ—a mun wanene Imam Madih, amma baki faÉ—a mun ba, kuma ni ina san Yesu sosai, bana gajiya da jin tarihinsa na gaskiya".
Shiru ta É—an yi, ya zuba mata ido cike da kauna yana jiran ya ji me zata ce, kamar wadda aka sakawa battery ta ninka murmushin dake saman face É—inta, cikin jin daÉ—in san samun iliminsa da yake yi ta fara faÉ—in.
"Ba iya Yesu yakamata ka mutu a kansa ba, ka mutu a kan fiyayyen halitta manzon rahma manzon tsira zaka ji matuƙar daɗi fiye da tinaninka a yanzu".
"Wanenen shi manzon tsira ɗin?". Ya jefa mata tambaya........... Cikin nitsuwa ta tako ta zo kusa da shi, a saman bedside drawer ɗinsa ta zauna, gyara zamansa ya yi ya zamana suna fuskantar juna, dik a matse yake da san jin yadda zata bayyana mashi manzon tsira, jikinsa har tsuma yake yi, shi yanzu yana bala'in san jin tarihin annabawa da Sahabbai da yadda suka rinƙa sadaukar da rayukansu dan mu a yanzu mu ji daɗi.
Cikin nitsuwa ta fara kora bayanai masu cike da ilimi da hujjoji masu karfi........ "Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) shi ne manzon Allah na karshe kuma mafificin halitta. Shi ne aka aiko domin ya shiryar da mutane gabaÉ—aya zuwa ga addinin gaskiya, wato Musulunci, musulunci shi ne yake bayyana mabiya Allah guda É—aya tak ba Allah biyu ko uku kamar yadda yahudu da nasara suke faÉ—i ba, musulunci Allah É—aya ne tak cikin Tauhidi hakan ta bayyana. An haife Manzon Allah a garin Makka a shekara ta 570 Miladiyya, a wani gida na kabilar Quraysh, kuma ya fito daga zuriyar Annabi Ibrahim (Alaihissalam) ta hanyar Annabi Isma'il (Alaihissalam)".
Tun daga farkon bata tarihinsa Ronnie ya ji wani irin kaunarsa tana ratsa shi, sai ya ji kamar ta cigaba da bashi tarihinsa har illah Masha Allah.
"A cikin Alqur'ani mai girma, cikin Suratul Ahzab sura ta 30 aya ta 40 Allah ya bayyana Manzon Allah a matsayin annabin karshe wanda babu wani annabi da zai sake zuwa bayansa".
"Cikin Suratul Anbiya, sura ta 21 aya ta 107, Allah ya ce ba mu aiko ka ba sai domin ka zama rahama ga talikai. Suratul Najm, sura ta 53, aya ta 3 da na 4, Allah ya ce Manzon Allah bai faÉ—i Al-Qur'ani daga son zuciyarsa ba. Ba komai ba ne sai wahayi da na yi masa, cikin Suratul Ahzab, sura ta 33 aya ta 21, Allah ya ce lallai a gare ku akwai kyakkyawan misali a wajen Manzon Allah, ga wanda ya ke fatan Allah ya cecesa a ranar lahira, to ya ambaci Allah da Manzonsa da yawa".
A cikin sunanun tirmidhi, hadisi mai lamba 3148, manzon Allah ya ce lallai ni ne shugaban Æ´aÆ´an Annabi Adam, kuma ba na yin alfahari ko fariya a kan hakan".
"Ni ne rahamar da aka bayar." Cikin Sunan Ad-Darimi. Wasu daga cikin ayyukan Annabi Muhammad (SAW) Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi kuma ya yaƙi bautar gumaka. Ya kafa gwamnatin Musulunci a Madina bisa gaskiya da adalci. Ya yaɗa ilimi da hikima.Ya kyautata zamantakewa da zamantakewar aure da rayuwar jama’a gabaɗaya".
"Allah ya umarci musulmi da su koyi dabi'un Manzon Allah (SAW), domin duk abin da ya koyar da al'umma ya kasance bisa umarnin Allah ne. Wannan yana cikin abin da ke tabbatar da cewa ya kasance tsarkakakke kuma cikakken misali ga dukkan al’umma".
Ronnie ya gama tsumuwa da san Manzon Allah, dan ma Sweetie bata bashi kaso É—aya cikin dubu na kyawawan halayen manzon rahma ba.
Ganin ya tsareta da ido ne yasa ta dakata da yin maganar. "Ronnie lafiya?". Ta jefa mashi tambayar cike da matsuwa da son jin amsa.
Girgiza mata kai kawai ya yi ba tare da ya yi magana ba, fuskarsa ɗauke da ƙayatattcen murmushi mai kwantar da hankali.
"Ni dai ka faÉ—a mun menene in ba haka ba in fasa baka tarihin Imam Madih".
Ƙasa ƙasa kamar mai raɗa ya ce. "Kaunar manzon Allah ce take ratsa zuciyata sosai shiyasa na kasa yin magana, ji nike kamar zan yi kuka".
Ajiyar zuciya ta sauke, sannan ta cigaba da cewa. "Ronnie kasan me?".
Kai ya girgiza mata alamar a'a,........... "Zan yi maganin yayanka wlh, tin da dai..........."
Yatsansa É—aya ya É—aura mata a saman lips É—insa alamar ta yi shiru, yana wani lumshe idanu alamar barci yake ji. Hakan yasa ta haÉ—iye maganar bata amayar ba.
Shiru ta yi cikin ranta tana tinanin irin tsiyar da zata rinƙa yi wa Black Tiger, har faɗi take yi ba zata taɓa barinsa ya zauna lafiya ba, ta rinƙa takura mashi kenan, sannan ba zata taɓa bari ya damketa ba bare har ya gana mata azaba, cikin wannan tinani da take yi ne tinanin magic dake hannunta ya faɗo mata a rai, cike da matsuwa ta ji menene wannan ta ce.
"Ronnie please ka faÉ—a mun menene a hannu da yake iya sarrafa wasu abubuwa?".
Dan zaro idanu kaÉ—an ya yi like mamakin menene?. Ta gane me yake zarowa idanu, so yake ya tambayi menene amma tongue É—insa ta yi mashi nauyi, dan haka sai ta buÉ—e tafin hannunta tare da saita kofar É—akinsa da shi.
Nan take wannan hasken ya fita da karfi, kafin Ronnie ya yi wani motsi wannan haske ya daki kofar dakinsa da Black Tiger ya datse da magic É—insa, nan take kofar ta wangale kanta da kanta. Sai dai kuma magic É—in ya juyo ta kansu da karfi.
Cikin zafa Ronnie ya hanyeta daga in da take zaune magic É—in ya wuce ya dagi jikin bango sai ji kake kara mai sauti ta fito, bangon ya tsage. Ba komai ya haifar da magic É—in ya juyo kansu ba face magic É—in black Tiger dake jikin kofar, na faÉ—a maku nasa ya fi nata karfi, dama yana binta a hankali ne kawai, so a jijin kofar magic mai karfi ya saka, karfinsa ya daki nata yasa natan ya juyo kanta, Allah ya taimaketa Ronnie ya janyeta da ina ga sai dai gawarta za'a É—auka, ku duba yadda magic É—in ya tsaga bangon nan, da haka zai tsagata biyu.
Sosai ta tsorata, shi kam Ronnie ko kaɗan bai tsorata ba, sai dai ya yi matuƙar mamakin ganin magic a tattare da ita, bai taɓa expect ɗin hakan ba.
"Ronnie dan Allah ka faÉ—a mun menene wannan? Daga ina wannan haske yake fitowa a jikina?". A tsorace ta yi maganar, muryarta har É—an sarkewa yake yi.
Jikinsa dik a mace ya amsa mata da. "Magic ne a hannunki, yakamata ki koyi sarrafa shi".
Kara zaro idanu ta yi. "A ina na samu magic to ni?". "Ban sani ba, nace ki bani tarihinki kin ki bani, watakila a cikin tarihinki zan iya sanin daga ina kika samu magic".
Shiru ta ɗan yi, wani zuciya yana ce mata ta sanar da shi dik abin da ta sani dangane da su, wani zuciya kuma yana ce mata a'a kada ta sanar da shi, a wani ɓangare kuma tana tinanin tin da ya musulunta kuma bata da biyunsa yanzu a cikin empeir ɗin nan me zai hana ta faɗa mashi komai? Amma kuma mom ɗinsu ta gargaɗesu a kan kada su yarda da mutane, anya ya cancaci ta yarda da Ronnie kuwa? Ta jefawa kanta tambayar.
Ganin ta shiga tinani yasa ya ce. "Ba sai kin wahalar da kanki ba, ni ban matsu da na ji wacece ke ba, haka ma is normal for me, dan haka kada ki damu".
Jikinta ne ya yi sanyi jin kalamansa, lallai ya cancanci Ronnie yasan wacece ita, kullum idan tana damuwa akan ta sanar da shi ko akasin hakan yana yawan faÉ—a mata kada ta wahalar da kanta ta bari, hakan na nuna shi bai wani damu da san jin wacece ita ba, so bai kullaceta da komai ba kenan!.
Dan haka sai ta gyara zamanta, cike da tsoron abin da zata faÉ—a me zai haifar ta fara magana kamar haka!.
"Ni dai sunana na gaskiya Omaish ina da sister mai suna Omnish, mu biyu kawai mahaifiyarmu ta haifa, mahaifiyarmu ta sanar da ni cewa mahaifinmu sarki ne mai ji da karfin iko da karfin mulki, baya ɗaukar wasa, jarumin gaske ne da ya kafa tarihi a masarautarsa, mutum ne mai jijjige dauloli a lokacin mulkinsa, ban san wanene shi ba, kuma ban san a wani ƙasa yake ba, mom bata faɗa mana in da yake ba, ta dai ce mana tabbas da kansa zai kawo kansa garemu ko dan abin da yake hannunmu da ta bamu amsarsa (Spender) saboda shi zai kawo kansa garemu, wannan dalilin yasa ta ce kada mu bawa kowa (Spender), mahaifiyarmu gimbiya ce mai ji da kanta, sannan tana da tausayin talakawa saɓanin wasu daga cikin kingdom ɗinmu, na fi tinanin a wajen babana magic yake ba wajen mom ɗinmu ba, domin kuwa mom ban taɓa ganin tana tsafi ba".
Katseta ya yi da cewa. "Kina nufin ke yar sarki ce?". Cike da mamaki ya yi tambayar.
"Kamar yadda mom ta faÉ—a mun, hakan ce, sai dai ta ce kingdom É—inmu bashi da wata amfani a garemu, and babanmu ma bashi da wani amfani a garemu, dan haka kada ma muje in da yake, a banza zasu kashe mu".
Shiru ya ɗan yi yana tinanin, tabbas Sweetie ta ɓoye mashi wani abin, har yanzu zuciyarta yana rawa a kan faɗa mashi gaskiyar wacece ita, ba zata iya zayyane mashi gaskiya gabaɗaya ba, sai dai ta tsakura mashi wani abin kaɗan.
Fahimtar bata san buÉ—e mashi komai da ya shafeta ne yasa ya kawar da zancen da cewa. "Jeki kwanta dare ya yi, bari in je wajen yaya tinda magic É—inki ya bude mana kofa".
Make kafaÉ—a ta yi. "Ni dai sai dai mu tafi tare".
Haka kawai ya ji tongue É—insa ya yi mashi nauyin ya musa mata, sai kawai ya amince mata suka nufi side na Black Tiger a tare.