← Book details Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 242

Sashe 163

Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nisawa ya ɗan yi kafin ya kallenta from up to down, sannan ya ce. "To ai ke ba za'a kiraki da ƴan'mata ba, baki wuce munzalin ɗaukarki da nike yi ba, ke yarinya ce"........ Ai rike waist ɗinta da hannu dikka biyu ta yi, cikin tsiwa ta ce. "Wlh ni ba yarinya bace, me banbancina da ƴanmatan?"........ Kai Mahreen akwai shegen san girma...... Shi kuwa matsawa kusa da ita kaɗan ya yi tare da kai hannunsa saman ƴan kirgan danginta da ta fara, sannan ya ce. "Wannan shi ne abu na farko da ya fara banbantaki da ƴan'mata, ke baki da breast ai, kin gansu fa yanzu suke fitowa ƴan ƙananan da su, ki bari sai sun girma sai ki fara haɗa kanki da manyan mata"....... INNALILLAHI WA INNA ILAHIR RAJIUN, KAI ANA WANI SHA'ANI A KINGDOM OF POWER, AMMA GUYSON MA ƊAN DUNIYA NE.

Tsit Mahreen ta yi ta rasa abin faɗe, ga shi yasa hannu ya taɓa mata su, yau dai bakin ya mutu. Shi kuwa cigaba ya yi da cewa. "Akwai banbancinki da ƴan'mata dayawa bayan breast ɗinki, juyo in nuna maki sauran". Ya kai karshen maganar yana ƙoƙarin riko hannunta ya juyar da ita. Ai a miliyan ta fisge hannunta tare da saka mashi kukan shagwaɓa da take yi wa bappa a kauye, ta faɗi ƙasa kamar dai yadda take yi a kauye, birgima ta fara yi tana faɗin sai ya biyata taɓa mata kirji da ya yi.

Ganin Mahnoor tana motsawa zata farka ne yasa ya yi gaggawar yin ƙasa shi ma, bakinta ya sanya hannunsa ya toshe yana faɗin ta yi hakuri zai biyata taɓawa da ya yi.... NI KAM INA FATAN ALLAH YA KAWO MAI SANYA BAKIN MAHREEH YA MUTU! MASU FATAN GANIN MAHREEN A LABOUR ROOM SU ƊAGA HANNU.

Rungumota ya yi ya hau rarrashi, nan ma ashe wani laifi ya kara ya taɓata, kwace kanta ta yi tana cigaba da kukan ta miƙe ta nufo waje, wai zata je ta faɗawa Momma ya taɓa mata breast ɗinta ya kuma rungumeta ashe ɗan iska ne shi ɗin. Bayanta ya bi da sauri dan ya bata hakuri, sai da suka zo dab da bedroom ɗinsa ya capketa, tana ƙoƙarin kwace kanta ya turata cikin bedroom ɗin, shiga ya yi ya rufo kofa har da murza key.......... To ko me zai yi mata?.

••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥

Kwace Dr Raj ya isko Jaish saman sofa yana ɗan juyi a hankali hankali, cike da kauna ya tambayesa menene yake damunsa haka, miƙewa zaune ya yi yana wanu nuku nuku, kun san shi da kunya sosai, dan haka ya ƙasa iya sanar da Dr ga abin da yake damuwansa, sai kawai ya ce babu komai barci yake ji. Dr ya fahimci tabbas akwai abin da kanin nasa yake ɓoye mashi, amma tin da ya nuna baya san faɗa mashi sai kawai ya kyalesa ya ce to ya tashi ya shiga ciki mana.

Ba musu ya miƙe ya nufi ciki, a lokacin ya kai kololuwan da ba zai iya cigaba da rike kansa ba, har ya nufi bedroom ɗinsa sai kuma ya fasa ya juyo ya nufi na momma, a cewarsa zai je gaisheta ne kawai..... GAISUWA TSAKIYAR DARE KUMA? WAI BA SHI NE MA YAKE KIRANTA A WAYA DA SAFE BA? TO ME NA GAISUWAR DARE TUN DA NA SAFE MA A WAYA AKE YINTA? TO MU DAI MUNA NAN DAI'DAI DA KAI ƊAN RAININ SENSE.

A sama farkon page É—in nan na yi magana a kan kashe rai ba bisa haqqi ba da Sweetie ta faÉ—awa Black Tiger, to waÉ—an ne rayuka ne suka kalatta a kashe su wato bisa haqqi kenan, zan kawo maku su a jere domin ku sani.

A Musulunce, an haramta kashe rai ba bisa hakki ba, amma akwai wasu nau’ikan laifuka da shari’a ta halatta a yankewa hukuncin kisa, ga sunan kamar haka, na farko, idan mutum ya kashe wani da gangan ba tare da dalili ba, shari’a ta yarda a kashe shi a matsayin ramuwar gayya. Wannan hukunci yana nan cikin Alqur’ani, suratul baqara sura ta 2 aya ta 178, Ya ku waɗanda kuka yi imani! An wajabta muku hukuncin ramuwar gayya a kan kisanku.

Duk da haka, iyalan wanda aka kashe na da damar yafiya ko karɓar diyya kuɗin fansa kenan, maimakon a kashe wanda ya aikata kisan.

Abu na biyu zinacewar mutumin da ya taɓa aure. Mutum da ya taɓa yin aure wato baligi ne, yana da hankali, idan ya aikata zina, to hukuncinsa kisa ne ta hanyar jifa da duwatsu. Wannan ya tabbata a cikin hadisai, cikin muslim lamba ta 1690 da bukhari lamba 6814, Idan namiji da mace sun aikata zina kuma sun taɓa yin aure, to a jefe kowannensu da duwatsu har su mutu. Sai dai, dole ne a samu shaidu huɗu ko kuma mai laifi ya furta da kansa.

Laifi na uku riddah ficewa daga addinin musulunci. Mutumin da ya musulunta, daga baya ya fita daga addinin Musulunci shari’a ta yarda a yi masa hukuncin kisa. Annabi (SAW) a cikin Bukhari hadisi mai lamba 6922 ya ce. Duk wanda ya canza addininsa ya fita daga Musulunci, ku kashe shi.
Sai dai, malamai sun yi bayani cewa dole a fara ba wa mutum dama ya tuba kafin a aiwatar da hukunci.

Na huɗu fasad a kasa. Fasad fil-Ardh Wato Fashi, Ta’addanci, da cin zarafi.

Mutane da suka aikata manyan laifuka irin su fashi da makami, ta’addanci, ko cin zarafin mutane a ƙasa, shari’a ta yarda a yanke musu hukuncin kisa. Allah cikin suratul ma'ida ya ce. Lalle ne sakamakon waɗanda suke yaƙi da Allah da Manzonsa kuma suke yin ɓarna a ƙasa shi ne a kashe su ko a gicciye su ko a yanke hannuwansu da ƙafafunsu, ko kuma a kore su daga ƙasarsu. Wannan wani kaskanci ne a gare su a duniya, kuma a Lahira suna da azaba mai girma da tsanani.
Wannan hukunci yana kan barayin da suka aikata fashi da makami, masu tayar da fitina, da waɗanda suka haddasa ruɗani a cikin al’umma.
Na biyar luwaɗi da maɗigo. Homosexuality. A shari’ar musulunci, idan an samu mutum yana yin luwaɗi (homosexuality), hukuncinsa kisa ne, kamar yadda wasu hadisai suka nuna, a cikin tirmidhi hadisi mai lamba 1456 da Abu Dawud lamba ta 4462. Idan kuka kama mutum yana aikata aikin mutanen Lut, to ku kashe shi da wanda ake aikata da shi. Sai dai, malamai sun yi saɓani kan yadda za a aiwatar da wannan hukunci.

Waɗannan su ne manyan laifukan da shari’ar musulunci ta halatta a yankewa hukuncin kisa. Sai dai dole ne a bi ƙa’idojin shari’a sosai kafin a aiwatar da hukunci, don kauce wa zalunci. Haka kuma, addini ya fi son yafiya da gyara fiye da ɗaukar fansa. Fatan kun gane? Ina san ku rinƙa sanin hukuncin addini ne dan shi ne hukunci na gaskiya, shiyasa ma nike kawo maku kwararan hojjoji faɗar Allah. Allah kasa mu cika da imani

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========

MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️

Bakinsa a É—auke da sallama ya shiga cikin bedroom É—in, rashin mutane a ciki yasa ba'a amsa mashi sallamar tasa ba, kuma dama already yasan momma bata ciki, dan É—azun ya sameta a part na King, kawai dai ya zo ne dan ya rasa in da zai je.

A saman sofa ya zauna yana tinanin me mafita a garesa? Dan shi ya rasa abin yi, ya yi shiru cikin tinanin da yake yi ba tare da ya lura da akwai mutun a cikin É—akin ba, wayarsa dake aljihunsa ce ta fara ruri alamar shigowar kira. Shiru ya É—an yi tamkar ba zai É—auki kiran ba, sai da ta kusa katsewa ne ya ciro wayar.

Yah Omerish shi ne sunan da yake yawo a saman screen ɗin, jikinsa dik kasala, da kyar ya iya yin picking tare da kara wayar a kunnensa. Kamar wanda yake cikin magagin barci ya ce. "Hello, good evening Yah Omerish". Daga ɗayan ɓangaren Smart dake kwance a saman rest bed dake wajen balconynsa ya amsa mashi da. "Evening how was your day?". .........Da kyar ya amsa da Alhdulillah, idan yana magana sai ya ji kamar yana kara jefa kansa cikin wahala ne.

(Na manta na ce ba zan sake saka turanci a cikin rubutu na ba, saboda su Sumayya sun yi complain kuma na ji kukansu dama ba yarenmu bane bamu da gadonsa, shegen iyayi ne kawai irin namu,🥱 yanzu idan turanci ta mutu muna da gadonsa ne? Yen yen yen mun ishi mutane. Wai mu ba zamu tsaya mu daraja yarenmu ba, ance Hausa novel ko uban me ya kawo turanci a ciki?🤔 Hegu masu jajayen kunnuwa sun sa wasu basa kallan yaren iyaye da kakanni da daraja, sun gurɓata mana tinani, sai shegen iyayi da feleƙe muka iya😅 to ni dai mutane na ƴan Niger sun kawo korafi kuma na karɓa mun raba jaha da masu jajayen kunnuwa, Allah yasa kada na rinƙa mantawa ina rubutawa, kun san sabo da rubuta shi ne yasa ko kace ba zaka saka ba sai ka manta ka saka, amma zan yi ƙoƙarin dainawa!!.)

"Ina momma? I have been calling her number since isn't going". Ya faɗa yana miƙewa zaune. Dan ya ji alamar motsi a parlourn ƙasa, dan haka sai ya miƙe zaune dan ya saurara da kyau.
"Ka kira number dad tana tare da shi yanzu". Jaish ya faÉ—a yana É—aga kansa sama. Unexpect kallansa ya sauka a kan bed É—in momma, É—an zaro idanunsa waje ya yi yana kallanta, sam bai yi zatan ganinta a cikin É—akin ba.
Chapter 163 · 0% Book details