Sashe 112
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta wutsiyar idanunsa ya bita da kallo, yarasa me yake damunsa, in dai ya ganta sai ya ji yana sha'awar ya cigaba da kallonta, ni kam nace saboda ita ɗin mallakinka ce ba tun yau ba, shiyasa kake kasa control na kanka a dik time da ka ganta. Sam bai yi ƙoƙarin hanata shiga toilet ɗinsa ba, saboda marainiya ce, kuma momma ta ce kada ya cutar da ita, dan tana kaunarta, ko dan momma ba zai tsawata mata ba.......... Ni kuwa nace anya Jaish yana da gaskiya kuwa? Wai ko dan momma, munafiki ko dai dan ya ga madarar kyau ba, bani dan momma kawai dai tin ganin da ya yi mata ɗazun ne zuciyarsa ta buga da sunanta, shi ne zai fake da momma, wlh maza aji tsoron Allah, amma dai ba koma zaka zo hannun ne, a lokacin ba wanda zai matse bakinka, da kanka zaka faɗi dan me kake tausaya mata, dan gulma da iskanci irin na jikokin Akka har da wani saboda ita marainiya ce, oh ni Princess Teema, mun dai san kun yi gadan abin, dan haka ba wata marainiya, ka dai ga kaya hankali ya tashi.......😅
(Ba ruwana bani na faÉ—a ba🥱 jarababbu kawai ðŸƒ)
Wayarsa ya laluɓo ya hau latsawa dan ya rage lokacin kafin time na shan cappuccinon ɗinsa ya yi. Ita kuwa wanka a tsara, sannan ta ɗauki towel ɗinsa ta goge jikinta, kayan da ta ajiye a wajen wash hand base ta ɗauko, fito da su daga cikin kwalin ta yi. Cikin natsuwa ta ware kayan. Nan fa ta zaro idanu tana kallansu, wasu irin shegun sexy sleeping dress ne wanda gabaɗaya net ne jikinsu, riga mai siririyar hannu ce zuwa gwiwa da ƴar pant ɗinta wanda ita ma net ce.
Shiru ta yi tana tinanin yadda zata yi da wannan kaya. Wani zuciya ne ya ce mata wai shin ba mijinki zaki sakawa bane? Ko dai kin daina san shi ne?. A fili ta girgiza kai haÉ—e da cewa a'a bata daina san shi ba.
Shi kuwa yana ta aikin latsa wayarsa idanunsa suna yi mashi gizo ma lallenta. Kamar ance mashi ya É—ago idanu unexpect ya sauke kakansa a kanta, ta fito daga toilet cikin É—akin wannan shiga, sai wani kame kame take yi ta kasa sake jikinta, ta takure waje guda tana tafi kamar wadda aka yi wa kaciya. Hannunta yana rike da kayan da ta cire a cikin.
Ya ilahi ya lilliahi, ai Jaish bai san time da ya waro idanunta waje ba, abar tasu ta motsa, sai kuma ko me ya tina? A hanzarce ya kawar da kallansa daga kanta kamar wani maras gaskiya.
Ita kuwa ƙarisowa ta yi kusa da bed ɗin, kirjinta sai dukan uku uku take yi, kamar wata ɓarauniya haka ta lallaɓa ta zauna a gefen bed ɗinsa. Ai a miliyan ya dawo da kallonsa a kanta, razana ta yi ganin yadda ya watso mata kallo, har kamar zata miƙe ta fasa zama, sai kuma ta daure ta yi zamanta tana tinanin me zai iya ce mata.
Nan take ya ji tongue É—insa tamkar an É—aureta, ya kasa yin magana, sai kawai ya kawar da kallonsa daga kanta. Ganin hakan yasa ta sauke ajiyar zuciya, cikin nitsuwa ta gyara ta kwanta a wajen tare da jan bargo ta rufe jikinta, sai kuma ta juyo tana fuskantar face É—insa, dan tana san ganinsa sosai, bata gajiya da kallonsa.
My people's me kuke tinanin zai faru, da alama fa abar ta motsawa Jaish, to su dai suka sani, ni bari in leƙa wani ɓangaren ma dawo anjuma muga me zai faru, zai koreta ne ko dai zai yarda su kwana a tare?.
🔥🔥🔥🔥BABYN BABY.🔥🔥🔥🔥
ÆŠaure take da white towel mai shegen laushi da kyau a kirjinta, daga wanka ta fito, skin É—inta sai glowing yake ta yi, tana sanye da hular wanka a kanta.
Gaban mirror É—inta ta tsaya tana É—an turo baki, santala santalan cinyoyintan nan sai sheki suke yi suna wani glowing, kamar dai jikin Sarina tamu ta kingdom of power, kun san Sarina da shegen san gyaran jiki, to haka jikin baby ma yake.
Wayarta dake saman mirror drawer ta ɗauko, kamar zata yi kuka ta shiga contacts ɗinta. Number baby ta nemo, kai tsaye ta danna mashi kira. Wayar ta yi ringing har ta katse bai ɗaga ba. Juyawa ta yi tana kallan kanta a madubin, murya a shagwaɓe ta ce. "Baby, where did you disappear to today? You promised to come at night and comfort me, but now it's already 9 PM, and you haven’t shown up. I’ve been calling your phone even before I took a bath, but you refused to answer. Now tell me, how do you expect me to deal with missing you when you are my heart?". Tana magana tana tura baki.
Shiru ta É—an yi tana kallan kanta a mirror, ita kanta tasan kyakkyawa ce ita. Kamar walkiya lokaci guda unexpect taga wutar É—akinta ya É—auke gabaÉ—aya, lokaci guda duhu ya mamaye ko'ina, wani irin tsorata ta yi, nan take ta fashe da kuka tana kiran sunan Ammo da É—an É—aga murya.
A hankali ta juyo cike da tsoro tana san laluɓawa ta fito waje, ga kuma wayarta a hannunta amma tsoro yasa ta mance da wayar bare ta kunna haske. Juyowa da zata yi sai ji ta yi ta bugi kirjin mutum. Wani irin razana ta yi da karfi ta waje baki zata yi ihu.
ÆŠip kake ji an toshe mata baki, ta baya baya ya janyota ya mannata da jikinsa, a hankali ya kwanto da kansa a saman shoulder É—inta, sannan ya zuro hannunsa É—aya a saman flat tummynta.
Innalilahi wa inna ilahir rajiun, shi ne kalmar da take ta maimaitawa a cikin zuciyarta, haƙiƙa ta tsorata, tsoratar ma yasa sam sam bata ji kamshin perfume ɗinsa ba, ƙoƙarin kwace kanta ta fara yi tana san ta yi ihu, sai dai kuma ta kasa.
Ɗan bakinsa ya kawo dai'dai saitin kunnenta, can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "Babyn da ake ta kewa ake masifa a kan bai zo ɗin ba ne fa ya zo". Ya kai karshen maganar yana sauke ɗan bakinsa a saman wuyarta, sumbata ya bata a wajen kafin ya sake cewa. "Shagwaɓaɓɓa kuma masifaffiya kawai".
Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ta sauke, lokacin guda ta ji wani sanyi ya ratsa zuciyarta, sai dai har lokacin jikinta na rawa, tabbas kuma ya ji hakan, sam bai yi zatan zata tsorata har haka ba, do confirm yasan ita É—in matsoraciya ce, amma bai yi zatan zata tsorata sosai haka ba.
Sai sauke ajiyar zuciya take yi ta ƙasa yin magana, kamar an ɗaure mata tongue ɗinta.
Tongue ɗinsa ya fitar ya ɗan lashi wuyarta, cikin nitsuwa ya zame hannunsa daga bakinta, a hankali ya karɓi wayarta dake hannunta, saman mirror drawer ya ɗaura wayar dan ma wai kada ta kunna mashi haske idan ta ji ya yi mata wani abin.
Sai a lokacin ta samu damar buÉ—an bakinta, a tsorace murya na kerma ta ce. "Baby please turn on the light, I feel scared". Kamar zata yi kuka ta kai karshen maganar.
Can ƙasan maƙoshinsa ya furta. "Sorry my baby, i didn't think you would be so scared, am so so sorry". Ya yi magana yana juyo da ita garesa. Da sauri ta faɗa saman kirjinsa jikinta na kerma, kirjinta sai dukan uku uku yake yi.
Wani irin daddaɗar ajiyar zuciya ya sauke, rungumeta ya yi a jikinsa sosai, a hankali ya hauro da hannunsa ta saman bayanta izuwa kanta, hular kanta ya zare ya jefar a ƙasa, hannun nasa ya tura cikin gashin kanta ya fara shafawa a hankali hankali. Ɗayan hannunsa kuwa, kai tsaye sai saman mazaunanta ya ɗaurasa, a hankali ya shiga motsa hannun nasa a wajen yana jin laushin mazaunanta suna kara fusgarsa.
A rikice ta yi saurin ɗago kanta daga kirjinsa, yanzu kam murya babu shagwaɓa, magana straight ta ce. "Baby mekake yi haka kuma?". Tana magana tana zaro idanu while tana rarraba idanun nata sosai da nufin ko zata ɗan kalli face ɗinsa tun da wutar lamp a kunne.
Ƙasa bata amsa ya yi, a hankali ya rankwafo da kansa a kanta, bata ankara ba sai ji ta yi ya haɗe fuskokinsu waje guda, tana ƙoƙarin sake yin magana a rikice kwatsam sai jin lausasan lips ɗinsa ta yi a saman tata. Ya ilahi, wani irin zaro idanu waje ta yi, tamkar kwayar idanunta zasu faɗi ƙasa. Sumar tsaye ta yi mashi, ta ƙasa iya taɓuka komai, dik wasu kofofi na jikinta sai da suka ɓune domin karɓar saƙon baby, lokacin guda ta rasa control ɗinta, ta rasa gane a wace duniya take ciki.
Ƙanƙame kayan jikinsa ta yi tana jin yadda tsikar jikinta yake wani irin mimmiƙewa, ta ji bakon alamari. Shi kuwa hot kiss ya shiga bata a cikin wannan duniyn. Shi ma nan take ya rasa control ɗinsa, da alama ya jima yana dakon zuwan wannan rana.
Bata san lokacin da yasa hannunsa a hankali ya zame towel dake jikinta ya jefar a ƙasa ba, sai jin hannunsa a saman tula tulanta ta yi. Wani irin zabura ta yi ta fara ƙoƙarin kwace bakinta daga nasa, nan take idanunta suka ciko da kwallah tab. Jin tana ƙoƙarin kwace kanta daga hannunsa yasa ya yi sauri kara matseta a jikinsa sosai. Hannunsa dake saman tula tulanta ya haurar da shi sama izuwa saman wuyarta, ɗayan hannunsa kuma ya mayar saman mazaunanta.
GabaÉ—aya ta rikice, kuka ta hau yi mashi tana neman kwace kanta. Ai ina kin bata damar yin hakan ya yi, sai ma da ya ga kamar kafafunsa ba zasu iya É—aukarsa ba saboda daÉ—i, sai ya É—auketa cak bakinsa manne da nata suka faÉ—a saman bed. Hayewa kanta ya yi, cigaba da hot kiss É—inta ya yi, ya mayar da hannunsa saman abubuwanta dake É—aukar hankalinsa suna tafiya da imaninsa a dik time É—in da ya ganta.