Sashe 50
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nenne tana gidan ArÉ—o bata san abin da yake faruwa ba, daga baya ta ji maganar daga sama, tuni ta rugo tazo dan ta ganewa idanunta, sai dai kash, suna tafiya tana isowa, dan haka bata samu damar ganinsu ba. A lokacin kuma bata san da Mahreen aka tafi ba, da za'ayi bala'i kam.
To our Mahnoor safe journey, daga Jimeta sai Abuja, daga Abj sai Tunisia, Allah ya kaiku lafiya.
9:30pm. Su momma suka isa Tunisia, su Mahnoor sai kauyanci suke ta bugawa, da yake Mahnoor tana da kunya, ta san momma surkuwarta ce, sai tana danne kauyancinta.
Ita kuwa Mahreen da suka zo shiga cikin kingdom of power, idan baku manta ba dama akwai wasu gumaka na zakuna a bakin gate É—in, sannan akwai kungin Aunty MieMie. Ai kuwa tana ganinsu ta fara yi wa su Momma hauka wai taga mugun abu.
Da kyar Ibrahim ya rarrasheta, haka a wajen shiga jirgi ma ta rinƙa yi masu hauka, ta ki hawa sai da Ibrahim ya ɗagata, Mahnoor dai dik da a tsorace take ta danne bata fito fili ta yi haukar ba, sai dai zuciyarta cike yake tab da tashin hankali, ta gama tsorata. Dama da pr jet ɗin King Zuhair suka zo.
Ai Mahreen bata gama yi masu hauka bama sai dai suka nufi family part, a lokacin ne suka ga hauka, ta rinƙa yi masu kuka a kan ita a mayar da ita wajen bappanta, ai nan ba duniya aka kawota ba, kasheta za'ayi. Ta ƙanƙame Ibrahim tana ihu.
Ita ma Mahnoor kukan nan take san yi, amma ta danne, idanunta sun ciko da kwallah sun yi jajir. Ta kofar baya motocin su momma suka tsaya, dik da dare ne basu tsaya ta gaba ba, dan in baku manta ba doka ce ba'a ganin matan sarki.
Momma tana rike da hannun Mahnoor gam suka nufi cikin gidan, sai ta ce Ibrahim ya jirata a wajen zata turo wanda zai kaisa masaukinsa. To shi Ibrahim ya saba yawace yawace bai wani tsorata sosai ba, amma dai ya ɗan tsorata shi ma, saboda bai taɓa ganin Daula haka ba.
Mahreen ta ƙanƙame Mahnoor sai kuka take yi, momma ta yi ta yi tayi shiru amma taki, ita dai a mayar da ita wajen bappanta kada a kasheta, so su da yake basa jin fillanci sai basu san me take faɗe ba, guyson dai ya wuce part ɗin mummyn Chuchu abinsa, ya ce sai su Mahreen sun yi wanka zai dawo wajen mommarsa, sai ɓata rai yake yi momma ta kawo masu ƴan datti, bai ma san cewa Mahnoor matar Jaish bace.
Suna sako kafarsu a parlourn momma Jaish dake zaune saman sofa shi da Jawad da aka sallamesu daga asibiti ɗasun ya miƙe tsaye da nufin zai bar part ɗin, dama tun ɗazun suke zaman jiran momma a wajen, so yaga kamar ba zata iso da wuri bane yasa ya miƙe da nufin ya je part ɗinsa ya kwanta.
Ai Mahreen tana ganinsa ta dagata da yin haukar da take yi masu, tuni ta manta da in da take, ai a miliyan ta watsa a guje ta je ta faÉ—a a jikinsa.
Mahnoor ma wani irin ajiyar zuciya mai karfi ta sauke, ta kasa kawar da idanunta daga kansa, ya canza sosai cikin kwanaki bakwai, ya koma sak yadda yake da, hasken fatarsa ta dawo yadda take, ga gashin kansa da ya tara a kauye yanzu ta sha gyara, ba ƙaramin kyau ya kara ba, yana sanye da sleeping dress launin up white, shi ma Jawad kayan barci launin up white ce a jikinsa, dama su fa kayansu iri ɗaya suke sakawa, komai nasu kusan ɗaya kamar tagwaye.
Cikin zafa Jaish ya finciketa daga jikinsa, da karfi ya wurgata gefe guda, ransa ta yi mummunar ɓaci, kallan ƙazamiya ƙasƙantacciya ya yi mata, bai santa ba ta zo ta wani rungumesa.
Ƙoƙarin dalla mata mari ma ya yi cikin fushi, da sauri Jawad ya riƙesa yana faɗin......... "Haba mutumin meyayi zafi haka?".
Momma dai turus ta tsaya tana kallonsu, sam bata yi mamakin hakan ba, dan tasan dikka Æ´aÆ´anta sam basa san datti, basa san kazanta, dole Jaish ya gansu a matsayin datti, saboda kayan jikinsu dik a koÉ—e sosai suke, gara ma ita Mahnoor doguwar rigar bikinta ta saka, shi yana da É—an kyan gani.
Da gudu Mahnoor ta kwace hannunta daga rikon da momma ta yi mata, ta kariso cikin parlourn ta rungumi Mahreen dake ihu ta ji azabar wurgar da ita da Jaish ya yi, ta bugu sosai.
Kwace rikon da Jawad ya yi mashi ya yi, da sauri ya nufi hanyar fita waje dan ya je ya cire kayan jikinsa dan ta taɓa, in baku manta ba mugun kyama Jaish yake da shi, kun tuna farkon zuwansa garinsu yadda ya rinƙa kwarara amai saboda bappa ya taɓa shi? To yanzu ma hakance.
Akwai tashin hankali, my people's kuna tinanin Jaish zai yarda da Mahnoor a matsayin mata kuwa? Akwai fa matsala. Amma my people's nace ba, who noticed that Jaish and Jawad shekarunsu ɗaya kuma shekarun mstansu ma ɗaya?........ 🤔 A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA.............. MUJE ZUWA AKWAI ABUBUWA A GABA MASU BAN MAMAKI, KUN SAN INA SAN IN YI TA SURPRISING ƊINKU AI.
•••••••••••••••••FOREST••••••••••••••••🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
=========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸

••••••••••••••••AFTER SOME TIMES🔥
Zaune Pretty take a kasan wani bishiyar zaitin mai bala'in tsayin gaske. Tana zaune suna fuskantar juna ita da Zunaira, ta yi shiru tamkar mai tinanin wani abin, ga dikkan alamu akwai damuwa a tattare da Zunaira sosai, sai dai ita Pretty a yau babu alamar damuwa a tattare da ita.
Meya haÉ—a Zunaira da ta mutu kuma da Pretty? Muje zuwa. Kada ku manta alkalamina É—an alkawari ne, dan haka ya yi maku alkawarin samun surprise dayawa a cikin labarin nan, so yanzu haka mun fara buÉ—e babin surprise ne, Princess Teema taku ta amana Queen of surprises. Muje zuwa dan jin me ya haÉ—a Auta da Pretty kuma? Ina Team Zunaira? Princess Teema tana tayaku murna Zunaira is alive.
Auta tana sanye da kayan Pretty a jikinta, ta yi rama sosai, ta sha jinya ta sha bakar wahala baiwar Allah, har ta fita a hanyacinta, idan kuka ganta yanzu ba zaku taɓa yin zatan ita bace, saboda wahala da ta sha, har duhu sai da hasken fatarta ya yi, idanun nan nata sun kara girma saboda rama.
Fuskarta ya ƙanƙance, ita ma yanzu ta zama irin Pretty babu ɗaura ɗan'kwali sai dai su saki gashi har baya, coz ita Zunaira gashin nata ma in ka gani sai ka san ta ci uwar wahala, dik ya cukurkuɗe kamar ba ita ba.
Wasu irin fresh fruits ne a gabansu cikin kwanto irin wanda Mammar kamran take amfani da su, wato kwanton da ake zuba timatir. Ba cin fruits É—in suke yi ba, Auta tana tinanin gida da su Chuchu yanzu tsawon lokaci bata a tare da su, ita kuma Pretty Allah ne kaÉ—ai yasan me a cikin zuciyarta, dan bata bada daman ya fito fili a san halin da take ciki ba.
Har yanzu akwai ɗan sauran magani manne a cikin Zunaira in da Hoorain ya caka mata wuƙa, wajen ya warke alhamdulillah, dan har tana iya tafiya da kafafunta.
"Alhamdulillah my Queen ta samu lafiya".......... Daga bayansu suka ji wannan murya wanda ko basu juyo ba sun san shi ne, dan shi kaÉ—ai ne garesu a cikin wannan forest É—in.
Auta ce ta juyo haÉ—e da kai kallonta a kansa, ita kam Pretty bata juya ba, kamar fushi take yi da shi........... Kamar dai kullum yana nan cikin wannan shiga tasa, ga dikkan alamu su Pretty har yau basu san ya kamannin face É—insa take ba.
Ɗan yake Auta ta yi mashi, baiwar Allah ko tana cikin damuwa murmushi baya ɓata daga kan face ɗinta, murmushi sadakace in ji Manzon Allah (S.A.W)
"Na ji sauki Alhdulillah".......... Ta bashi amsa tana ƙoƙarin faɗaɗa murmushinta da dole.
Tsareta da idanu ya yi tamkar zai cinyeta, bai sake yin magana ba, ita ma bata sake yin magana ba, ta dai kawar da kallonta daga kansa, tsoronsa take ji sosai, saboda yanayinsa, amma hakan baya hana ta yi mashi murmushi ta kuma yi mashi magana idan ya zo, saboda shi da Pretty su suka ceci rayuwarta, da yanzu babu ita a doran duniya.
Ba komai yasa take tsoronsa ba kuma face zubin halittarsa, cikakken sadaukin warrior ne sosai da sosai, and wani lokaci yanayi mata yanayi da Hoorain da ba zata taɓa iya mantawa da shi a rayuwarta ba, ta in da kuma yake yi mata yanayi da Hoorain shi ne rashin yarda ya buɗe fuskarsa a garesu, tin da ta fara samu sauki ta fara magana in ya zo tana rokansa da ya buɗe fuska su ga juna, sai ya ce mata sai wani lokaci, yana yawan zama a tare da ita lokacin da take jinya, suna hira dik da ba sosai ba, amma baya yarda idan ta kawo zancen buɗe fuska, wannan dalili ya ɗarsa mata tsoronsa a ranta, tana tsoron waɗan da basa buɗe fuska a yanzu.
Batu na gaskiya wannan ba Hoorain bane, basu ma da haÉ—i, Hoorain yana Daular Queen Zarina, sai dai shi ma wannan yana da nashi dalilin da yasa baya san buÉ—e fuakarsa a garesu ne kamar yadda shi ma Hoorain yake da nashi dalilin, amma ba mutum É—aya bane sam, ita dai Auta tana tsorace da masu rufe face É—insu ne kawai wanda dani da ku kuma dik mun san dalilin tsoronta a kansu.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
"Omnish yau ba zaki yi mun magana bane?". ........... Ya yi maganar yana zagowa ta gabansu.