Sashe 183
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin Black Tiger ya ji a ransa, kenan Sweetie tana yi mashi kallan shi garkuwansu ne, bango majinginansu? To in dai haka ne meyasa zai rinƙa cutar da ita? Meyasa ba zai ɗauketa kamar Ronnie ba tun da ita ma ta ɗaukesa yaya tamkar yadda Ronnie ya ɗaukesa?......... Da gudu Ronnie ya nufota, a guje ta fara kewaye Black Tiger yana binta tana tikar dariya tana kara tunzura shi a kan ya zo ya kamata. Sosai hakan ya yi wa Black Tiger daɗi, sai yake jin kamar dikka kannensa ne na jini, farincikin da suke ciki suna nishaɗi ya nishaɗantar da shi shi ma matuƙa.
Sosai ta yi gudu har ta fara gajiya, kun san kewaye take yi hakan ya haifar mata da ganin wani irin jiri mai karfi yana ƙoƙarin ɗibanta. Ronnie ya lura da haka sai ya ce. "Now is my time, zan kamaki in kuma hukuntaki".... Tana haki sama sama ta ce. "Ba zaka taɓa kamani ba saboda big bro ba zai bari ka hukuntani ba". Tana kai karshen maganar ta tafi zata kifa dai'dai lokacin ta zago ta gabansa. Cikin zafa yasa hannu ɗaya ya riko wuyar rigar jikinta, tafiya ta yi gabaɗaya ta faɗa jikinsa tana numfashi sama sama, ta sanya hannunta ɗaya a saman shoulder ɗinsa ta wajen damatsan hannunsa tana cigaba da yin haki.
Da gudu Ronnie ya zago da nufin ya kamata, tin bai ƙariso ba ya ce. "Nakamaki ai yanzu". Ya kai karshen maganar haɗe da sa hannu zai capko shoulders ɗinta. A miliyan Black Tiger ya ɗagata da hannu ɗaya ya juya da ita alamar ba zai bari Ronnie ya kamata ɗin ba kenan........... Sosai Ronnien ya yi muguwar mamakin ganin hakan, bai taɓa tinanin hakan ba ko a mafarki, kenan Black Tiger ya shigar mata faɗa? Ya jefawa kansa tambaya, lokaci guda kuma ya ji wani irin sanyi a ransa, dan hakan ma wata nasara ce a garesu, tabbas ko a iya haka big bro ya fara canzawa, Allah mai iko.
Amma saboda su cigaba da samun nasara sai bai nuna mamakinsa a fili ba, sai ma ya haÉ—e fuska tare da cewa. "Kenan haÉ—e mun kai zaku yi? Yanzu big bro kenan ka shigar mata? Wannan ojoro ne, kuma ban da ojoro, ka bari kawai in kamata". Ya kai karshen maganar tare da sake kai mata capka zai kamata, sake juyawa da ita Black Tiger ya yi, saboda sun tafi da imaninsa har bai san time da ya ce. "Ba zan bari ka kamata É—in ba". Wlh bai ma san ya yi wannan magana ba.
Daga ita har Ronnien sai da mamaki ya daskarar da su na ƴan dakiku, kai abin al'ajabi wai ba zai bari Ronnie yakamata ba, like wow abin ya ƙayatar ba shakka, da alama yau Allah ya amsa addu'ar Sweetie yasa zuciyar big bro ta fara sauyawa, dama ta jima tana yi mashi addu'a, kullum tsakar dare sai ta tashi ta yi nafilfili ta yi mashi addu'a, har ta fara cire ran addu'arta zai amsu, ashe kuwa yana hanya. A cikin zuƙatansu gabaɗaya suka shiga faɗin alhamdulillah, alhamdulillah sun nuna godiyarsu ga Ubangiji matuƙa, yau big bro nasu ya shiga maganarsu, kai ba zasu taɓa manta wannan rana ba.
Cigaba da binta Ronnie ya yi yana san kamata mamaki kamar zai kasheta, shi kuwa Black Tiger ya cigaba da kaucar da ita yana faɗin Ronnie ba zai kamata ba, tin da ta kasance mai rauni tana da shi wanda shi kuma ba mai rauni bane. A takaice dai sai da Ronnie ya gaji lilis ba tare da ya iya kamata ba, shi kuwa Black Tiger yana tsaye waje guda ya yi nasarar wahalar da Ronnie har ya gaji ya durkushe a wajen yana haki yana faɗin. "Wannan ojoro ne, ba dan kai ba big bro Allah da na kamata, kuma ni ban yarda da wannan ojoron ba, amma ba komai zamu haɗe anjuma ne ai". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa ya nufi hanyar fita yana faɗin. "Bari in duba parents na Floris, zan je in apologies, zan ɗaukota in dawo da ita, i really missed her to much".
Lokaci guda face É—in Black Tiger ya sauya jin kalaman kanin nasa, dan yasan me zai biyo baya idan Ronnie ya je can, ga shi bashi da hanyar dakatar da shi. Shiru ya yi bai iya dakatar da shi ba har ya fita daga bedroom É—in har lokacin yana haki kaÉ—an kaÉ—an. Yana fita Black Tiger ya sauke Sweetie, cikin gaggawa ya wuce ya nufi wani siririn stair case dake cikin bedroom É—in ya haura sama in da pool É—insa take. Da kallo Sweetie ta bi bayansa tana jin wani irin fargaba, gabanta na faÉ—uwa sosai.
Almost 5 mins tana tsaye a wajen, daga karshe ta yanke shawarar bin bayansa, domin tana san yin magana da shi. Ba tare da tsoro ko tinanin menene a saman ba ta yi maza ta haura ita ma...... Like wow, wani irin yanayi ta tsinci kanta a lokacin da ta haura saman nan, domin kuwa wani haÉ—aÉ—É—en waje ne wanda sai ka yi zatan ba a duniya kake ba, blue light ne a wajen, tamkar É—aki haka aka yi shi, kazalika blue light ne a cikin kwayayen bulb dake cikin pool É—in, hakan yasa suka sanya ruwan ya koma blue sosai, ga wani kamshin dake tashi a wajen, abin dai ba'a magana.
Yana tsundume a cikin ruwan, ya lume gabaÉ—aya jikinsa, iya kansa ne kawai a waje, ya É—aga kan nasa sama haÉ—e da lumshe kyawawan shape eyes É—in nasa tamkar mai tinanin wani abin. Tabbas ya ji motsinta, amma bai ji kamar zai buÉ—e idanunsa ba. Cikin natsuwa ta tako ta nufo in da yake, a gabansa ta tsugunna tare da kurawa kyakkyawan face É—insa idanu. Lokaci guda ta ji wani irin shock a jikinta, ko idanunsa a rufe wlh kwarjini ne da shi sosai........ "Please ka faÉ—a mun menene ya samu Floris?". Ta jefa mashi tambayar cike da fargabar amsar da zai bata, kirjinta har wani dukan uku uku yake yi, Allah Allah take yi kada ya ce mata wani abin mummuna sosai ne ya sameta, har yanzu dai basu bata mutuwa ba.
Shiru bai amsa ba, kuma bai motsa daga in da yake bama, saboda kwata kwata baya san tina zancen.......... "Tabbas akwai abin da kake ɓoye mana, tabbas akwai abin da ya samu ƴar uwarmu, tabbas naga hakan a cikin idanunka a lokacin da Ronnie ya ce maka zai je dubata, please ka sanar damu menene ya sameta ko zamu ji sanyi a ranmu". Ta kai karshen maganar idanunta suna cikowa da kwallah, saboda tabbas taga rashin jin daɗi a kwayar idanunsa a lokacin da Ronnie ya ce zai je ya duba iyayen Floris ya basu hakuri.
Nan ma dai shiru bai yi magana ba. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta sake cewa. "Shirunka ya fi komai kona mun rai, shirunka dai'dai yake da amsar cewa Floris is not alive, shin haka ne?"...... Ai bai san lokacin da ya tsinci kansa da girgiza mata kai alamar a'a ba haka bane, kuma ya yi hakan ne gudun balain da zasu tayar mashi ita da Ronnie, yau ita ce ranarsa ta farko da ya fara yin karya a kan wani abin dan gudun samun matsala da su.
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta canza murya zuwa na nuna kauna da soyayya ta ce. "Har ƙasa na ji sanyi a rai'na, to faɗa mana in take?". Ta kai karshen maganar tana kallan zara zaran eyelashes ɗinsa da suka kara tsawo sosai suka kara bayyana saboda rufe idanun nasa da ya yi. Ɗan zuba masu idanu ta yi na ƴan sakanni kafin ta mayar da kallonta izuwa saman kyakkyawan wuyansa, a hankali ta mai da kallonta izuwa kan lallausan gashin kansa da yake bakin kirin yana wani curlyn, kaɗan ya kwanto mashi ta gaban goshinsa ya manne saboda ruwan da ya jiƙasa, hakan ya kara fito da tsantsar kyansa. Kan kyawawan romance pink lips ɗinsa ta dawo da kallonta, shiru ta zuba masu idanu tana jin tamkar tasa hannu ta taɓa su saboda sun haɗu matuƙa, sun kuma tafi da ita.
........ A hankali ya waro idanunsa wajen domin ya kalli meyasa ta yi shiru a wajen. Yana buÉ—e idanu ta yi saurin dawo da kallanta kan idanun nasa, zubawa juna idanu suka yi babu ko kyaftawa, kamar waÉ—an da suka afka duniyar tinani. Cikin dabara ta kai hannunta cikin ruwan ta É—an É—ebo, saboda tsabar shegen tsokana ya yi mata over yarinyar nan, cike da tsoron abin da zai iya aikara mata a face É—insa ta watsa mashi ruwan. Wani irin lumshe idanu ya yi, har cikin ransa ya ji saukar wannan ruwa, sai ya ji tamkar ba É—aya yake da ruwan da yake ciki ba, ji ya yi wanda ta watsa mashi É—in tamkar na daban ne. Slowly ya sake waro idanun nasa a kanta haÉ—e da É—an zarosu kaÉ—an.
Tsorata ta yi, a tinaninta hukuntata zai yi, dan haka sai ta yunkura ta miƙe da gudu zata bar wajen. Cikin zafa ya sanya hannunsa ya capki dogon gashin kanta ba tare da yasan ya yi hakan ba, ai tafiya ta yi gabaɗaya ta afka cikin ruwan ta faɗi saman lion chest ɗinsa. Lokaci guda ya ji wani iri a jikinsa, while ita kuma tsorata ta yi sosai, da kyar ta iya janyo numfashinta ta cigaba da tafiya daidai, murya na kerma ta fara faɗin. "Wayyo na shiga uku, am so so sorry big bro, na tuba ba zan sake ba". Tana magana tana zazzare idanu haɗe da ƴan kame kame, take ta yi kasa da hannunta izuwa cikin ruwan ta ɗaura saman flat tummynsa.
Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, slowly ya É—an yi blinking eyes É—insa ya sake tsaidasu a kanta, while ita ma shi take kallah, a yanzu ma sake tsare juna da kallo suka yi, take ya fara hasko wasu sirrika na musamman dake tattare da kwayar idanunta, kamar dai akwai wani buri da take san cinmawa a rayuwarta. Ita ma kuma karanta kwayar idanun nasa take yi, saboda taga alamar akwai abin da yake hidden masu.