Sashe 200
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yah Omerish mu tafi to". Cewar Auta. "No my sweetheart, baki ga su Bobo sun zo ba, mun fasa fita, sai gobe". Take fuskarta ta nuna rashin jin daɗin hakan, ta so yau tun da sun samu dama su fita, amma kash hakan ba zai yiwu ba, miƙewa ta yi jiki ba kwari ta nufi barin wajen. Har cikin ransa ya ji cewan bata ji daɗi ba, amma ya yi kamar bai gane ba, hannun Pretty ta riƙo tare da cewa. "Pretty zomu je bedroom ɗinmu mu kwanta mu yi hira". A miliyan Pretty ta ɗago da kanta. "Fitar fa?". Ta jefa mata tambayar tana kallanta, yarinyar nan tamkar bata san da halittar mutane a wajen ba, wlh da a gidan sarauta cikin gata Pretty ta tashi za'ayi bala'i, wato dik miskilanci mutum sai ya sarara mata, wannan ma ba wayewa ne da ita ba, da yake dai a jininsu abin yake ne sai gata tana dakonsa.
"Yah Omerish ya ce ba zamu fita yau ba sai dai gobe". Auta ta bata amsa tamkar zata yi kuka. Girgiza kai Pretty ta fara yi kafin ta ce. "A'a ni ba zan yarda da hakan ba, tin da ya ce zai kaimu yawo to sai ya kaimu!". Cike da gadara ta yi maganar, sak dai yadda shi yake magana da gadara kamar kowa mallakinsa ne a karkashinsa yake, ashe ba laifinsa bane, sarauta ke ɗawainiya da shi, to yau dai ya samu dai'dai da shi.........😅
Da mamaki gabaÉ—ayayansu suka É—ago da kallonsu a kanta, sai a yanzu Zash ya san da ita a wajen, shi ma Bobo dik da ta zo ta wucesa bai É—ago ya kalleta ba, hankalinsa a can duniyar tinani, sai a yanzu ya ganta. Shi kan Smart wlh burgesa take yi, sai ma idan tana magana, a yanayin yadda yake kallan abin nata kamar yarinya irin ce mai cike da class da ji da kanta, zaku iya zama da Pretty tsawon wuni a waje guda word É—aya bai haÉ—aku ba, in baka mata magana bata yi wa mutum, idan ma ka yi mata É—in ma sai ta yi niyya zata amsa, kamar wata mai aljanu.
A ɗan rikice Auta ta ce. "Pretty Yah Omerish ne fa, meyasa zaki ce haka? Shin ba yayanki bane shi?". Ɗan turo baki ta yi, kuma dik maganar da take yi kallanta a ƙasa, bata ɗago kai ba bare ta haɗa ido da kowa. "To shi Yah Omerish ɗin ba shi ya yi mana alkawarin zai kai mu ya wo ba? Waye ya ce mashi ana saɓa alkawari? Ko bashi da ilimi ne? Kuma shi ɗin waye ne shi da ba za'a faɗa mashi gaskiya ba? Dole ya cika alkawari ya fita da mu!". Babbar magana, mai ilimi tana magana, wai Pretty ce zata cewa wani bai da ilimi, ita da lokacin da mamansu ke karantar da su tana karkashin korama tana shakar iska mai ni'ima, Sweetie na kwasan ilimi, amma da ɗan guntun karatunta da bai wuce primary 3 ɗin bane zata ce wai wani bai da ilimi, kai Pretty ƴar duniya ce wlh.
Zash da Bobo kallan Smart suka yi, har suna haÉ—a baki wajen tambayarsa wacece Pretty. Mayar da kansa a kan laptop É—insa ya yi, bashi da amsar da zai basu, dan shi ma bai san wacece ita ba. A karo na biyu suka sake tambayarsa, kawai sai ya ce masu sistersa ce. Da mamaki suka sake binta da kallo, kwata kwata bata yi kala da Æ´an gidansu ba, kalarta daban, ko iya kyakkyawan eyesball É—inta kawai ya isa ya fahimtar da mutane ba zubin larabawa gareta ba, amma sai basu yi wani dogon tinani a kan komai ba, suka yi shiru kawai.
Auta na kokarin yi mata magana ta wuce izuwa in da Smart yake zaune, ƴar rainin wayo bata ganin mutane ashe tasan in da kowa yake zaune. A kusa da shi ta tsaya, tana zuwa ta riko hannunsa a cikin nata, cikin shagwaɓar da take yi wa Kamran, without respect ta ce. "Ka tashi ka kaimu yawo ka cika alkawarinka!". Kamar Momma ke bashi umarni, ba abin ya maketa ta mutum mashi a wajen ya yi kisan kai ba............ Shi yanzu ya fara yi mata kallan mai matsala a ƙwaƙwalwa, har ya fara tinanin yin scanning na brain ɗinta.
Tsawa Auta ta daka mata a kan bata da hankali ne? Ita bata san babba bane?. Kuka ta saka tare da faÉ—awa jikinsa, ita ba ruwanta da wani babba, bata ma nemi sanin ko waye shi ba ato, kawai tin da ya yi alkawari bai isa ya karya ba, dole ya cika mata. Babbar magana, ai rasa abin faÉ—e ya yi, su Zash sun tsaresa da ido kawai suna binsu da kallon mamaki, yau sun ga wadda Smart yake ragawa,.abin wlh ya yi mugu mugun basu mamaki.
Shi kuwa banza da ita ya yi, kamar bai san tana yi ba, ta rinƙa kuka kamar wadda aka saukarwa da wahayin yinsa, Auta dai sake baki ta yi ta rasa abin faɗe. Cigaba da aikinsa ya yi yana tinanin tafiyarsu kingdom of power jibi da za su yi, zasu je su amsa kiran King. Ya yi nisa cikin tinanin da yake yi sai ji ya yi tamkar wanda aka tsayarwa da gabaɗaya jinin jikinsa, cak ya ji kowani kofa na jininsa ya dakata da yin aiki, lokaci guda ya jisa a duniyar mercury. Slowly ya dawo da kallonsa a kanta. Tana kuka tana yi mashi wasa da cibiyarsa kamar ya sakata, sam bai ji lokacin da ta ɗaga mashi riga ba, sai jin ɗan yatsarta ya yi a cikin cibiyarsa.
Ai wani irin shocked da ya yi sai da yasa su Zash hankalinsu ya dawo kansa, amma basu fahimci dalilin shocked ɗin ba, saboda basu iya ganin me Pretty ɗin take mashi ba, dik da haka sai suka tambayi dalili. Kai kawai ya iya girgiza masu, Pretty na nema kiran ruwa, dama yaya, su da suka yi gadan abin, lallaɓa rayuwarsa yake yi amma yarinyar nan zata jefa shi cikin bala'i. Da kyar ya iya riƙo hannunta a cikin nasa, a take ya ɗaure fuska wai irin ta zaci ba wasa yake yi ɗin nan ba.
Sai dai tana ɗago kanta suka kalli juna ido cikin ido sai ya nemi dik wani zafin da ya ɗauka ya rasa, kwayar idanunta sun sanyaya mashi rai lokaci guda. "Tashi muje to". Shi ne kawai abin da ya iya faɗa mata. Ba musu ta miƙe daga jikinsa........... "Zash muje yawo". Ya faɗa yana kallonsu. Miƙewa Bobo ya yi ya kwanta yana faɗin sai sun dawo shi babu in da zai je. Shi kuwa Zash ya miƙe tsaye yana faɗin su je zai samesu a can bari ya je gidansu Bobo ya ɗauki Pinkish and beauty sai su je a tare daga nan sai su wuni a nan a tare. Sosai Bobo ya ji daɗin wannan al'amari, saboda ko ba komai yau zasu huta da masifar mom ɗinsu. Haka kuwa aka yi.
Smart dan dolensa ya ɗaukesu suka fita, in ba haka ba Pretty ba zata barshi ya zauna lafiya ba, sai dai kuma ko da suka fita ɗin ma bai tsira ba, dan tana manne da shi, dik in da zai shiga taki rabuwa da shi saboda shegen tsoro. Sai ma da suka shiga katafaren wajen shaƙatawa dake ƙarƙashin teku, wajen ne na glass da kana ciki kana iya kallan yadda manya da ƙananan kifaye da sauran halittun ruwa suke shawagi. Ita dai Auta ta saki jiki sai kallo take yi tana ɗaukar hotuna kala kala, kai tsaye tana turawa Hoorain ɗinta. Ita kuwa sarkin tsoro ta ƙanƙame shi dan dole ya rungumeta suka rinƙa yawo a ciki. Da suka je restaurant na cikin wajen, dik san abinci irin nata a wannan rana dai ta ce ba zata ci wannan abincinba, ba yadda Smart bai yi ba taki, har ce mata ya yi zai bata a baki, amma taki yarda, ba komai yasa taki ci ba face abincin ruwa ne, a wajen basa sayar da komai sai namomin cikin ruwa, gani ta yi sun bata kyama sosai wasu halittun, sai daga baya Smart ya fahimci tana da kyankyani ne, dan haka sai ya ce a kawo mata kifi wanda aka cire kayarsa tsab, dan yasan halinta, ba iya gyarawa zata yi ba, ta ci kaya ta barshi da wahala.
Da aka kawo mata ta ji daɗi sosai ta kuma ci, dan shi wannan ta saba ci a wajen Kamran!. In short yau dai sun sha yawo sosai yadda yakamata, a taƙaice dai kafin su koma kingdom of power sun yi sabo sosai da sosai, sai dai dik zaman da suke yi su uku a cikin gidan da iya Smart kawai Pretty take magana, bata taɓa cewa su Bobo ko sannu ba, har ranar da zasu tafi kingdom of power sannu bai haɗata da su Bobo ba, kuma a tare suke zaune, nan suke kwana, amma yarinyar nan tamkar bata san da su a gidan ba....... Dole in ɗan taƙaita wasu gurare domin manyan gurare da suka fi mahimmanci suna gaba, so dan haka mu je zuwa!!. Mu je ga kingdom of power.
Su uku suka shirya tafiya kingdom of power, suka bar su Bobo su kaÉ—ai a gida cike da kewarsu, Auta baki har kunne zata je ta ga Hoorain, ita dai Pretty koma ina zasu je bata da matsala, bama ta san ina suka nufa ba, kawai tana rike da hannun Auta har Bobo and Zash suka kaisu airport, har suka shiga cikin jirgi suna manne da juna!!.