Sashe 29
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dik wannan kiran wayar Auta da Chuchu take yi Hoorain yana kwance saman bed É—insa yana kallon kiran, tin bayan barinsa wajensu Ansar ya dawo room É—insa ya kwanta.
Wayar tana hannunsa ya kasa matsar da ita daga kan face ɗinsa, ya kai ƙololuwa wajen shiga tashin hankali a yanzu, idanunsa sun fara rena fata, dik in ka gansa sai ka ji gabanka ya faɗi saboda yadda yake a hargitse.
Haka Auntynsu Jawad ta tsarawa Chuchu kwalliya, amma sai dai kash dik wannan kwalliyar da ake ta faman tsara mata idanunta ƙoƙarin cikowa da kwallah ma suke yi.
Auntynsu Jawad ta lura da hakan, dan haka sai ta shiga bata hakuri, a tunaninta Chuchu tana san yin irin kukan da amare suke yi nan ne, bata san ita wanna ba shi ne a ranta ba, Auta take nema yasa zata fara yi masu kuka babu gaira babu dalili.
A ɓangaren shi ma Jawad, su uncle Taheer suna yi mashi kwalliya hankalinsa yana a kan tunanin Jaish and Yah Rizwan, yau zai yi aure Jaish baya nan, bashi da babban aboki yanzu, shi ko ƙaramin abokin ma bashi da shi bare babba, Jaish jinin jikinsa ne kawai, komai nasa, ga shi babu shi babu labarinsa.
Hakan yasa ya ji tamkar a fasa wanna taran dinner ɗin, yanzu in sun je ma za'a nemi wanda zai karɓi mic ya yi bayani a kan halin ango babu, dan dik wanda zai san halin Jawad to fa ya biyo bayan Jaish kamar yadda dik wanda zai san halin Chuchu to ya biyo bayan Auta, haka suke!.
Karfe 11 dai'dai wajen taro ya cika makil da Æ´an'mata da samari, kowacce tana ji da kanta, abu ne na jinin sarauta da jinin sarauta suka haÉ—e a wajen, kowa ji da kansa yake yi, babu mai É—aga idanun ya kalli É—an uwa, kowa yana jin ya wuce class É—in É—aga ido ya kalli mutum a wannan waje.
Da yake su momma ba halartar wajen zasu yi ba sai basu san cewa babu Auta ba, Fanan ita ta mayewa Chuchu gurbin Auta wanda kowa daga cikin family ya gansu sai ya yi magana ya tamabayi ina Auta da Fanan ta maye gurbinta?.
Sai dai Chuchu ta ce masu ta shige cikin Æ´an biki bata ganta ba. Sam basu kawo komai a ransu ba, dan babu wanda ya yi tunanin faruwar wani mummunar abin a wannan rana. So ga kuma baki dayawa, sai kowa ya ce kila tana wajen Æ´an uwan mommarta da suka zo daga Dubai ne, kila zumuÉ—in ganinsu yasa ta je ta manne masu!.
A ɓangaren Jawad kuma Abdussalam wato yayan Sharifat ɗa ga Abu Abdussalam na farko shi ne ya maye gurbin Jaish wajen tsayawa a gefen Jawad suka shigo cikin hall ɗin.
Saman kujerar da aka tanadawa amarya da ango Jawad ya zauna, Abdussalam ya tsaya a gefensa, shi ma Abdussalam É—in ba zai wuci mate na Jawad É—in a shekaru ba, kyakkyawa ne sosai, da ka gansa zaka san jini É—aya suke da su Jaish, ga shi very gentle so silent haka.
Amma wayayyene sosai, ga ilim both sides, bai da wani fara'a kamar dai Jawad É—in, ya fi kama da Abu Abdussalam shiyasa akwai yanayin kama da su Jaish a tattare da shi, dan kun san babu abin da ya rabe Momma da Abu Abdussalam.
Saman kujerar da aka tanada masu Jawad ya zauna kansa a ƙasa, sai yau sabon kewar Jaish ya dawo cikin rayuwarsa, ji yake yi kamar ya yi ta kuka babu kakkaunatwa, ya kasa hakuri har sai da ya ce.
"Where are you my twins brother? I really missed you a lod, I feel like I'm not feeling well cause of u".
Dik da ƙasa ƙasa sosai ya yi maganar Abdussalam ya ji shi, kuma yasan me yake yi wa wannan sambatu, dan haka sai bai kula shi ba, sai ma ya nemi kawar mashi da zancen ta hanyar cewa.
"Jawad where's my wife? Tin da nazo fa bamu haÉ—u da ita ba, taki zuwa in da nike, kuma nasan fushi take yi dani sabida wancan zuwanta Dubai na yi mata ba dai'dai ba, naki zuwa mu haÉ—u da ita har ta dawo, so nasan fushin ne har yanzu bata huce ba".
Magana yake yi a kan Auta wadda tun tana jaririya ya ce da Momma shi fa ga matarsa, tin suna É—aukar abin wasa har suka fara mayar da wasa izuwa gaskiya, har yau har gobe da my wife yake kiranta, tin bata amsawa har ta fara amsawa, yana santa sosai.
"Tana nan zata shigo a tare da Jannat". Jawad ya bashi amsa da kyar, dan har voice É—insa bata fita sosai.
"Gaskiya yakamata na ganta, i really missed her fa, yanzu almost 8 to 9 month rabon da na sakata a idanuna, this time bata je Dubai ba".
Nisawa Jawad ya ɗan yi, cikin yanayi maras daɗi da damuwa ya buɗi baki zai yi magana kawai shararren mc da ake ji da shi a faɗin ƙasar ya yi sanarwa a kan amarya na shigowa.
GabaÉ—aya kowa kallonsa ya kai a kan kofar shigowa, kowa dama yasan kalar amaryar, wato Æ´ar wanka ce, bare kuma yanzu da ya kasance ranarta ce, ai abin sai dai kawai ka daure ka kawar da kallonta daga kanta, amma ba wai dan zaka gaji da kallan kyanta da kwalliyarta ba.
Miƙewa tsaye Jawad ya yi a lokacin da ta sako kyawawan fararen kafafunta dake sanye cikin Queen cover shoes masu high sosai cikin wajen.
Ba komai ya sanya Jawad miƙewa ba face abubuwa guda biyu, na farko kyan da Allah ya zuba mata ya gaurayu da tsararren kwalliyar da ya tashi kan dik wanda zai ɗaura idanunsa a kanta, na biyu kuma ganin Fanan a side ɗinta ba Auta ba, ya girgiza matuƙa na ganin Fanan a gefenta, to ina Auta?. Ya jefawa kansa tambayar da bashi da amsarta.
A take ya ji gabansa ya yanke ya faÉ—i, har wani sara mashi ya ji kansa ta yi!.
Dik da cikin alkyabba take kuma ta sunkuyar da kanta ƙasa, hakan ba zai hana kaga tsantsar damuwa da take a ciki ba, idanunta har sun yi ja baiwar Allah.
Tin da ta shigo wajen har ta karisa kusa da ango hannunta na'a kan screen É—in wayarta tana ta faman gwada number Auta, taki hakura sam.
Tana ƙarisowa kusa da angon nata ya sa hannun biyu ya riko nata hannayenta da suka sha kunshi dan ya taimaka mata wajen hawa saman stage ɗin dake wajen.
Jama'ar wajen ne gabaɗaya suka ɗauki tapi rap, rap, rap, kowa ya miƙe tsaye yana jiran amarya da ango su zauna sannan shi ma ya zauna.
Abin ya ƙayatar da mutane yadda Jawad ya taimaka mata wajen haurowa sama. Tsakuwa ta yi a kusa da shi kanta a ƙasa.
Kasa dannewa ya yi har sai da ya ce. "Jannat ina Auta?".
Kamar jira take yi wani ya yi mata magana ta fashe da kuka, haba ai sai ruwan hawaye wani na bin wani.
Kowa ya É—auka kawai kukan amarci ne.
Rikicewa Jawad ya yi, a tsorace ya ce. "Jannat Auta na tamnayeki ba fa kuka nace ki yi ba, ina take?!".
Wayarta ta miƙa mashi tana ƙoƙarin juyawa da nufin ta bar wajen, a cewarta zata je ta nemo Auta, dan haka kawai take jin kamar akwai wani tazara mai tsawo a tsakaninta da Autar.
Riƙo hannunta da kyau ya yi tare da zama a saman kujerar ya zaunar da ita, sannan ya saketa ya mayar da hankalinsa a kan wayarta, number Autar shi ma ya shiga kira babu kakkautawa.
Mc sai cika mutane da surutu yake yi yana yabon amarya da angon da bai san yanzu haka wutar tashin hankali ce yake ruruwa a cikin zuƙatansu ba!.
•••••••••••••••••••••••••••••••••GUYSON💘
Kwance yake saman gadan Mommarsa, daga shi sai short, babu ko singlet a jikinsa, ya kudundune a cikin bargo kamar mai jin sanyi, a hankali hankali yake É—an jujjuyawa a saman bed É—in kamar wanda bashi da lafiya.
Tun da yamma gabansa yake faɗuwa, fargaba kamar zai kashe shi, ya kasa halartar wajen dinner ɗin, zuciyarsa haka kawai take tsinkewa, ya shiga damuwar da bai san dalilinta ba. Bawan Allah jini ai ba wasa ba, shaƙuwa kuma ba karya ba.
Haƙiƙa ko mu mun shaida gimbiya Zunaira wata ɓangarece ta rayuwarka Guyson, mun shaida hakan, Allah sarki, rashinta yasa mashi ciwo ba tare da ya sani ba.
Ya shiga mawuyacin halin da bai san dalili ba, ya faÉ—a damuwa ba gaira babu dalili, jikinsa dik tamkar wanda aka tsinkewa jijiyoyin jininsa.
Gajiya ya yi da juyin da yake ta faman yi babu wani sauki da ya samu dangane da abin da yake ji a ransa, hakan yasa ya miƙe zaune.
Kafafunsa ya zuro kasa, kamar wani ɗan yaro, sai turo baki yake yi, a haka ya miƙe. Sai dai yana da kunya dai'dai gwargwado, dan haka sai da ya ɗauki arabs jallabiya ya sanya a jikinsa, gashin kansa dik a watse kamar wanda ya taso daga ciwo.
Waje ya nufa yana jan kafafunsa kamar baya san motsa jikinsa. Part É—in King ya nufa dan yana da tabbacin zai samu Mommarsa a can.
Babu wanda suka haɗu da shi a hanya har ya ƙarisa cikin part ɗin. King baya cikin room ɗin, yana cikin toilet yana wanka. Momma tana kwance a saman bed ɗin King kamar wadda bata da lafiya, ta yi shiru tana fuskantar sama, ita kanta tin ɗazun gabanta yake ta faman faɗuwa, zuciyarta yana ta tsinkewa, ta rasa menene sila.
Sai addu'a take yi a kan Allah Ubangijin ya sanya dik wani abin da zai tinkarota na masifa da yake sanyata faÉ—uwar gaba ya rikiÉ—a ya zamana alkhari.