← Book details Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 213 OF 242

Sashe 213

Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A cikin kunnuwanta ya fara zuba mata raɗa na hot sexy word masu tafiya da imani, tini baby ta narke mashi ta hau zuba mashi shagwaɓa babu kakkautawa, birkice mata ya yi ya shiga kissing ɗinta ta ko'ina. Ko kaɗan bata yi ƙasa a gwiwa wajen fara mayar mashi da martani ba, cikin salo mai jan hankali ta shiga shan lips ɗinsa na kasa tana tura hannunta cikin gashin kansa, abin da ta jima tana sha'awa kenan lip's ɗinsa........ Idanunsa a datse sosai cikin fitar hayyaci ya capki tula tulanta ta hau matsewa kamar mai murje gyaɗa soyayye, sake mashi jiki sosai ta yi haɗe da kara tura mashi kirjin nata dan ma ya ji daɗin yi da kyau. Ai kuwa ba karamun kara susuce mata ya yi ba, take ya zame bakinsa daga nata ya mayar da shi saman nipples ɗinta. Cikin dabara ya zame kayan dake jikinta kaf ya hau sarrafata san ransa.

Can har kamar zai yi mata mai gabaɗaya ko me ya tina sai kuma ya fasa tare da sakinta ya juya mata baya cikin gaggawa, bata yi mamakin ganin hakan ba, dan ita ma a tsorace take kada ya yi abin da ya yi niyar, dan haka ta ji daɗin sakinta da ya yi, bata wani damu dan ya juya mata baya ba, ta kwanta shiru tamkar mai tinanin wani abin, a haka bata san lokacin da barci ya yi awon gaba da ita ba. Shi kuwa ya jima a haka har sai da ya samu sauki, sannan ne ya miƙe ya nufi toilet, bai bi ta kanta ba. Wanka ya yi, ɗaure da towel ɗinta ya fito, bashi da kaya a gidan, ba kuma zai iya mayar da wanda ya cire ba, hakan yasa ya haye bed ɗin ɗaure da towel, kara gudun Ac ya yi tare da janyo masu bargo ya rufe su, janyota jikinsa ya yi ya rungume sosai, daga haka barci ta yi awon gaba da shi. Asuba ta gari!.

Da misalin karfe 5:30 ta farka, a hankali ta zame jikinta daga nashi, a hankali ta lallaɓa ta miƙe ta nufi toilet. A gurguje ta yi wanka, ta fito ta sanya abaya tare da shinfiɗa dadduma ta tada sallah, sam bata tashesa ba, dan tasan bashi da kayan sakawa a gidan, so dole sai ya koma gidansu zai yi sallah. Bayan ta idar da sallah ta ɗan yi karatun Alqur'ani mai girma zuwa 6:20. Nan ta tashi ta shirya cikin school uniform ɗinta. A shiriritarta dai wai school zata wuce ta barshi yana barci sai time da ya tashi ya tafi gida. Parlour ta fito, babu kowa sai niimantaccen kamshi dake tashi, kamar zata nufi kitchen sai kuma ta dawo ya nufi ɗakin Ammo.

Zaune ta isko dattijuwa a bakin bed É—inta, da alama bata jima da shigowa cikin bedroom É—in ba. Sosai Ammo ta yi mamakin ganinta cikin uniform, har kasa rufe mamakin nata ta yi ta ce. "Baby lafiyarki kuwa?"..... ÆŠan zaro siren eyesball É—inta ta yi alamar mamaki ita ma kafin ta ce. "Ammo me nayi?"...... "Na ganki da uniform ne, ina zaki je?".... Ajiyar zuwa ta sauke. "Ammo na zaci ma wani abin na yi, school zan tafi mana"..... Harara irin ta jika da kaka Ammo ya wurga mata kafin ta ce. "Ban san sakalci fa, mijin naki yana kwance a É—aki ne zaki shirya tafiya school ba tare da ya sani ba, ko breakfast fa baki kai mashi ba, ina da tabbacin ko tea baki je kin É—auka a kitchen kin kai mashi ba".

Karisowa bakin bed ɗin ta yi ta zauna tana faɗin. "To Ammo dama ai ba'a nan yake breakfast ba, dan haka idan ya tashi zai koma gidansu ya yi"....... "Eyeeeee". Ammo ta faɗa tana kallanta....... "Lalai kuwa, haka ake yi wa miji ko?". Ta jefa mata tambayar tana harararta. "To Ammo ya zan yi mashi? Ai naga ba'a nan yake yin breakfast ba". Ta faɗa tana turo baki. "Ba shakka, amma kuma da anyi magana sai ku ce ai ku ƴan zamani ne kun fi mu sanin yadda ake kula da miji ko? Yanzu haka zaki tafi ki barsa?. A haka kina bashi kulawa kenan?". Ta kai karshen maganar tare da jefa mata tambayar....... Shiru baby ta ɗan yi, daga bisani ta ce. "Ammo zaki fara mitar nan taki ko? To ni tin kan ki rufeni da surutu bari in je in kai mashi tea ɗin in zo in tafi school, yau ko breakfast ma ba zan yi ba". A shagwaɓe sosai ta yi maganar, ta kai karshen tana yunkurawa zata miƙe.

Cikin sauri Ammo ta riko hannunta. "Zauna in faɗa maki wasu sirrikan rike miji, kinga kina nan zaune kina shirme wata zata kwace maki shi"....... Zaro idanu ta yi tare da dafe kirji. "Na shiga uku, wata ta kwace mun shi kuma Ammo?". Gyaɗa mata kai Ammo ta yi alamar e. "To Ammo me na yi da wata zata kwace shi. Anya yanzu kina sona kuwa Ammo?"...... "Shakka kike yi a kan san da nike maki ko ƴar ƙaniya?". Ta jefa mata tambayar tana sake hannunta da ta rike....... "Ba dole in yi shakka ba, kin ce wata zata kwace mun baby". Kamar zata yi kuka ta yi maganar. "Saboda san da nike maki yasa na faɗa maki gaskiya, bar shiririta lokacin na kurewa ki saurari abin da zan faɗa maki".

TO BARI MU ÆŠAUKI WASU SIRRIKA DAGA WAJEN DATTIJUWA AMMO, BUGUN DA KENAN, BARI MU SAMU KARIN DABARU!!.

Natsuwa baby ta yi tana turo baki, ita a dole Ammo bata santa tin da take batun wata zata kwace mata babynta. Kwantar da kanta a saman laps na Ammo É—in ta yi tare da saurarawa tana jin jawabi.

Cikin natsuwa ta yadda zata fahimta Ammo ta fara mata magana. "Abin da nike so dake a nan shi ne ki natsu ki tattare hankalinki da natsuwarki gabaɗaya a kansa, kada ki yarda ki bari yasan yana san abu ba tare da kin yi mashi wannan abin ba, ma'ana kafin ya fahimci yana buƙatar abu ya kasance har kin tanada mashi wannan abin........"..... Gajan hakuri irin nata yasa ta katse Ammo da cewa. "To ta yaya zan san yana san abu?". A matse da san jin amsa ta yi maganar, dan tana san babyn nata sosai, tana san abin da zai faranta mashi!.
Chapter 213 · 0% Book details