Sashe 180
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta shagala da kallan fruits É—in tana tinanin wanda yakamata ta fara É—auka unexpected ta ga hannunsa a cikin plate É—in, a hanzarce ta saci kallansa, sai dai kash, tana É—agowa suka haÉ—a ido, da sauri ta kawar da kallonta a ranta tana faÉ—in shegun idanunsa a wajen kamar ball, sai ya yi ta kallan mutum, kuma ga idanun nasa da shegen saka mutum cikin shakku da tsoro, sai yasa ka ji baka yarda da kanka ba, shi tsabar kwarewarsa a aiki ma kana haÉ—a ido da shi zaka ji baka da gaskiya koda kana da shi, yasa ka ka É—aurawa kanka laifin da baka aikata ba dan bala'i irin nasa.... Kai Leesharh da Ramish duniya ne, wai yasa ka kaÉ—aurawa kanka laifin da baka aikata ba, wlh Leesharh akwai Æ´ar air nike faÉ—a maku, ta za'ayi baka aikata laifi ba ka ce ka yi? Ko da yake sai dai idan baka tsargu ba, tsab zaka ce ka yi bayan baka yi ba.
Shikuwa bawan Allah, kankana ya ɗauka tare da sanya mata a hannunta. "Idan na tsaya jiranki ki zaɓa za mu kwana a nan, oya take this one". Ya kai karshen maganar yana sanya mata shi a cikin hannunta, sannan ya janye hannunsa baya. Ɗan ɗaure fuska ta yi tare da wurga mashi hararar kasar ido, a cikin zuciyarta ta ce mugu kawai, ba zan yafe maka ba koma me zaka yi mun. A fili kuma ta kai kankantar saitin bakinta ta ɗan gatsa. Wani irin sanyin daɗi ta ji kankanar ta yi mata, ga zaƙi ga shi daga freezer aka cirosa, ai bata san time da ta sauke ajiyar zuciya ba, babu wanda ya ce Leesharh kara ta sake mayar da ragowar bakinta a gaggauce zata sake gatsa, sai dai kuma bata kai ga gatsan ba ya kai hannu ya kwace kankanar, dama ta gatsi rabin heart a gatsan farko, dan haka sai ya kwace rabin ya kai ɗan bakinsa.
Ai a miliyan ta É—ago da kallanta a kansa, kawar da kansa ya yi tamkar bai aikata komai ba, harara ta dallah mashi kafin ta sake daukar wani kankanan. Sarai ya kalleta, amma ya yi kamar bai ganta ba, shi dai burinsa ya ga ta dawo da walwalarta tamkar da, ya ga ta koma fara'a tana murmushi ta saki jiki, shiyasa yake tsokanarta dan ta saki jiki da shi. Amma ita kuma sai wani dojewa take yi tana nuna halin bosawa, irin ita fa ba zata sauko É—in nan ba.
Haka ya cigaba da tsokanarta har ta sha fruits ɗin mai ɗan yawa, sannan ta ɗauki tissue dake wajen ta goge bakinta. Tana cire tissuen daga bakin nata ya miƙo mata hannu alamar ta bashi, ba musu ta miƙa mashi, a tinaninta zai jefar ne, sai kuma taga akasin haka, domin kuwa bakinsa ya goge shi ma kafin ya jefar. Mamakinsa ne sosai yakamata, bata yi zatan hakan ba, shi kuwa ido ya bita da shi yana karewa jikinta kallo, lokaci guda tinanin abin da ya faru a tsakaninsu ya dawo mashi cikin kwakwalwarsa, a wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa ya tsinci kansa, ya kasa iya zare idanunsa daga kanta.
"Yah Ramish please ka mayar da ni gida ka ji? Kaga fa har karfe 9 na dare ya yi, a waje fa muka yi sallar azahar ga shi har dare bamu koma ba, Allah barci nike ji". Ta kai karshen maganar tana ɗan ɗaure fuska, wai irin yasan ba da wasa take yin nan ba......... A cikin zuciyarsa ya furta. "Why Aesh take mun kama da royal family? Meyasa ko magana take yi sai in rinƙa ganin kamar Zash ne yake magana?". A fili kuma sai ya ce. "Kina san mu koma?"............. Kai ta gyaɗa da sauri alamar e. Jinjina kai ya yi kafin ya ce to ta tashi su tafi. Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke tana ta faman buga hamma, miƙewa ta yi cikin natsuwa, sai dai tana ɗaga kafa da nufin su tafi kafa ya ce baki isa ba.
Wani irin murɗa mata da cikinta ya yi ne yasa dan dole kafarta ta dakata, abin kamar wasa, da farko dai sai ta daure, a karo na biyu tana sake yunkurwa zata ɗaga kafa cikin ya sake murɗa mata da karfi, ƴar kara ta saki wadda bata ma san ta saki ba, a gaggauce ta sanya hannu ta dafe cikin nata, wasa wasa ta sake sakin ihu mai ɗan sauti wanda dik bata san ta yi ba. Da farko shi ma ya zaci wasa take yi, sai da ta yi kara na biyu ne ya fahimci da gaske take yi, cikin natsuwa ya miƙe ya iso in da take, hannunsa yasa ya tallabota yana faɗin. "Aesh are you okey?".
Kai ta shiga girgiza mashi cikin azaba tana datse idanunta gam da karfi, ganin da gaske take yi kuma hankalin jama'a ya fara dawowa kansu yasa bai tsaya ɓata lokaci ba ya yi gaggawar ɗaukarta cak suka nufi cikin motarsu. Ta ƙanƙame shi sosai tana datse lips ɗinta alamar azaba take sha. Gidan gaba ya sanyata tare da zagowa ta ɗayan side ɗin ya shiga. Kifa kanta da gwiwonta ta yi tana cigaba da datse lips ɗinta tana ɗan murkusoso tamkar wadda take shirin yin ɓarin ƙaramin ciki. Hannunsa yasa ya janyota jikinsa, cike da tashin hankali yake tambayarta menene yake damunta? Bai taɓa sanin zai damu da ita dan ta shiga damuwa ba sai yau, ya shiga tashin hankalin da bai san ya shiga ba.
Ƙasa iya amsa mashi ta yi, tana cigaba da murkusosonta tana nishi sama sama. Gabaɗaya sai ya rikice ya rasa meyakamata ya yi mata, sai kawai ya rungumeta a jikinsa yana mai ce mata sorry kawai...... Ta ɗauki lokaci mai ɗan tsawo a haka kafin cikin ya fara lafa mata, a hankali numfashinta ya fara komawa daidai. Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya duba time a diamond watch dake manne a hannunsa. 9:40pm. Nisawa ya yi kafin ya yi ƙasa sosai da murya, cikin natsuwa ya ce. "Aesh are you okey now?"..... Kanta na daga manne da chest ɗinsa ta gyaɗa mashi alamar e. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Thank god, but menene yake damunki haka?".
Kai ta girgiza alamar ita ma bata sani ba, sannan ta ɗan yunkura zata bar jikinsa. Cikin gaggawa ya yi ƙoƙarin hanata yana faɗin. "Ba zaki fama ciwon naki ba idan kika tashi?"....
(Kun ji mun Ramish da iskanci, kawai dai ka faɗi gaskiya, ba wani ba zata fama ciwonta ba, dama ni tin daga yanayin sleeping dress ɗinka nike zarginka da uhm uhm na yi shiru saboda su maman Sultan, amma da na faɗi wani abin, bazaki fama ciwonki ba idan kika tashi, kai Ramish ɗan duniya ne, bariki da kasuwa yaseen 😅)
Kai kawai ta gyaɗa mashi alamar e ba zata fama ba...... Ba tare da ya sake yin magana ba ya saketa. Miƙewa ta yi da kyar ta koma ta jingina bayanta da jikin kujerar motar tana jan numfashi a hankali hankali. Sorry ya yi mata kafin ya ce bari ya tada mota su koma gida da wuri dan ta kwanta ta huta. Kai kawai ta iya jinjinawa, dan ji take yi tamkar an ɗaure mata tongue ɗinta.... Kunna motar ya yi idanunsa a kanta ya fara driving, dik fa wannan damuwa da ya shiga bai san ya yi ta ba.
Kai tsaye gida ya wuce da ita yana tinanin lokacin cigaba da yin bincikensa ya yi, yakamata ya kama masu nikaf yanzu, yakama Leesharh ta bashi haɗin kai wajen bashi amsar waɗan nan tambayoyi da yake da buƙata da sauran evidence da suke hannunta, sai dai ya so kaita hospital duba da family Dr ɗinsu wato Dr Raj baya nan, amma bala'in kishinsu na jinin Modarawa yasa ba zai iya kaita ɗin ba, dama dai Dr Raj na nan ne, dan haka ya gwammaci ya wuce da ita gida ya je ya ɗan dubata da kansa........... Ramish namu na amana, zaka yi bayani, wlh akwai case tsakanin Leesharh, Ramish and Sharifat, ga Abbie a gefe wanda shi already yasan yarsa na san Ramish, sannan ya rigada ya basa, kuna tinanin su King Badeen zasu yarda Ramish ya auri bare ya bar Sharifat? Kuna tinanin Mama zata aminta? King Zuhair zai bari? Uhm abu ne da kamar wuya, dama dai ba'a san da batun Sharifat bane kila iya mama da King Zuhair su zame barazana da shamaki tsakaninsa da Leesharh, amma an san da batun Sharifat ai har su Abbie shamaki zasu zame tsakanin Leesharh da Ramish, akwai case ba babba kuwa.
Da yake yana sharara gudu sosai sai suka isa gida cikin ƙanƙanin lokaci, yana tsayar da motar a garaje ya juyo da kallonsa a kanta da nufin ya yi mata magana kenan sai ya ji saukar numfashinta irin na mai barci, ƴar ƙaniya ta ji wuya har ta yi barcin dole. Shiru ya zubawa kyakkyawar face ɗinta idanu wanda tun da yake da ita bai taɓa kare mata kallo irin haka ba. Zuciyarsa ce ta furta wow, shi kansa ya shaida ta haɗu, amma girman kansa ba zai bari ya yardanwa zuciyarsa da ta haɗu ɗin ba. Sauke kallansa ya yi izuwa saman kirjinta, lokaci guda ƙwaƙwalwarsa ta tinano mashi yadda ya ganta tsirara a wancan ranar, take ya tunano yadda yaga tula tulanta muraran a fili.
Wani irin yawu ya haÉ—iya yadda kuka san ba lafiya ba, da alama abar tasu ta gado ta motsa kenan.
In faɗa maku abin da baku sani ba my people's, tin lokacin da yake jinyarta na wannan harbi da ta kare mashi, tin lokacin tula tulanta suka zauna mashi a ransa, dan kullum sai yaga tudunsu, daga karshe ya gansu muraran, amma bai bari kowa yasan sun birkita mashi lissafin ƙwaƙwalwa ba, nima saboda shegen bin kwakkwafina yasa na gano har na faɗa maku, dan haka kada ku bari yasan na faɗa maku......🥱