Sashe 228
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Fir'auna yana da ƙarfi sosai a lokacin da yake mulki. Alqur'ani ya bayyana wasu abubuwa da ke nuna ƙarfinsa. A cikin suratu Zukhruf, sura ta 43 aya ta 51 ALLAH ya ce. Fir'auna ya ce. Ya ku mutanena! Ashe ba ni ne mai mulkin Misra ba, kuma ga waɗannan rafukan ruwa suna gudana daga ƙarƙashina? To shin ba kwa gani ne?"
"Cikin suratul Qasas sura ta 28 aya ta 38, Fir'auna ya ce. Ya ku shugabanni! Ban san wani abin bauta wa gare ku ba sai ni. To ya Haman! Ka hura mini wuta a kan tubali, sa'an nan ka gina mini hasumiya, dan in iya hawa zuwa ga UBANGIJIN Musa. Kuma lalle ne, ina ganin shi mai ƙarya ne, innalilahi wa inna ilahir rajiun!!. Wannan yana nuna girman kai da alfaharin Fir'auna da mulkinsa, har yana isgili da cewa zai hau zuwa ga UBANGIJI dik dan ya nunawa mutanensa karfin ikonsa da isa wanda zai yi amfani da hakan wajen tilasta masu su bauta mashi!!"
Cikin suratul Qasas sura ta 28 aya ta 4. ALLAH ya ce Lalle ne, Fir'auna ya yi girman kai a cikin ƙasa, kuma ya raba jama'arsa kungiyoyi. Yana raunana wata ƙungiya daga cikinsu, yana kisan ƴaƴansu maza, yana barin mata su rayu. Lalle ne shi mai ɓarna ne. Fir'auna ya bautar da Banu Isra’ila, yana tilasta musu aiki tukuru a matsayin bayi, zaluncinsa ma ba zai faɗu ba!"
"Amma da yake ALLAH gafurur rahim ne, sai ya aiko Annabi Musa (AS) da wahayi dan ya kira Fir'auna zuwa ga gaskiya, amma Fir'auna ya ƙi. Cikin suratul Taha sura ta 20 aya ta 24 ALLAH ya ce. Ka tafi zuwa ga Fir'auna, lalle shi ya ƙetare iyaka, kada ka manta Fir'auna shi ya reni Annabi Musa ɗin har ya girma, shi ne ma yasa ya rai'na Annabi Musa sosai, sannan Annabi Musa baya iya yin magana saboda harshensa a naɗe take bata fitar da magana, cikin suratul Zukhruf sura ta 43 ayata 52 Fir'auna ya ce. Ko kuwa ni ne mafi alkhairi daga wannan wanda ba shi da kimar magana, kuma kusan ba zai iya bayyana magana ba?. Fir'auna ya raina Musa saboda ba shi da harshen da ke fita da kyau, har isgili yake yi mashi a kan maganarsa!!"
"Sannan Fir'auna ya kirawo bokayensa dan su fafata da Musa, amma Allah ya kunyata su. A zamanin Fir'auna sihiri ya kasance sanannen abu, kuma bokaye sun yi amfani da shi dan cin galaba kan Musa (AS). Fir'auna ya nemi su yi sihiri dan su nuna cewa shi ne mai iko, amma Allah ya nuna cewa sihirinsu ba komai ba ne.
"Cikin suratul A'raf, sura ta 7 aya ta 116 da117 annabi Musa ya ce. Ku jefa abin da kuke jefawa. Sai da suka jefa sai suka sihirce idon mutane kuma suka razana su, suka zo da babban sihiri. Sai muka yi wahayi zuwa ga Musa cewa. Ka jefa sandarka. Sai ga shi tana haɗiye abin da suka yi ƙarya da shi".
"Cikin Suratul TaHa sura ta 20 aya ta 66 zuwa 69 ALLAH ya ce. A'a ku jefa. Sai ga igiyoyinsu da sandunansu suna É—anÉ—anawa kamar su masu tafiya saboda sihiri. Sai Musa ya ji tsoro a zuciyarsa. Muka ce mashi. Kada ka ji tsoro! Lallai kai ne mafi rinjaye, ka jefa abin da ke hannunka, zai hadiye abin da suka aikata. Lallai abin da suka aikata sihiri ne, kuma ba zai yi nasara ba!!".
"Waɗannan ayoyi sun bayyana cewa Fir'auna ya dogara da sihiri ne, amma Allah ya kunyata bokayensa ta hanyar annabi Musa (AS). Kuma kaga dik iskanci da girman kan nan na fir'auna?". Ta jefa mashi tambayar tana kallonsa, kai ya gyaɗa mata alamr e, nisawa ta ɗan yi kafin ta cigaba da cewa. "Dik iskancinsan nan yana bala'in tsoron mutuwa kamar ransa, ka lura, dik mai aikata laifuka wlh bala'in tsoron mutuwa ne da shi, bawan ALLAH baya tsoron mutuwa! Amma fa a lokacin da mutuwar ta riskesa sai ya yi ƙoƙarin tuba ya koma ga Allah, kaga kenan dama yasan ALLAH kenan".
"Cikin suratul Yunus, sura ta 10 aya ta 90 zuwa 92. ALLAH ya ce. Mun tsallakar da Banu Isra'ila daga cikin teku, sai Fir'auna da sojojinsa suka biyo su da zalunci da girman kai, har da ruwan ya rufe shi, sai ya ce. Na yi imani, lallai babu abin bautawa sai wanda Banu Isra'ila suka yi imani da shi, kuma ni ma ina daga cikin musulmai. Allah ya ce. Yanzu? Bayan kuwa a da ka kasance mai ƙi, kuma daga cikin masu ɓarna? To yau za mu cece ka da jikinka, domin ka zama alama ga waɗanda ke zuwa bayanka, kuma lallai mutane da yawa sun kasance gafalallu daga ayoyinmu. Wannan ayar ta nuna cewa Fir'auna ya tuba ne a lokacin da ya ga hallaka, amma Allah bai karɓi tubarsa ba".
Uhm dik iskancin mai iskanci ba zai taɓa kai Fir'auna ba, amma shi kansa da ya kira kansa da ALLAH da ya ji azabar fitar rai ya shaida babu abin bauta da gaskiya sai ALLAH har ya yi ƙoƙarin tuba, wannan kawai bai ishi mutane ishara da su kama ALLAH gam du rike ba? Me kake nema a duniya da har zaka yi bautar mutum irinka ko wata dabba? Wai ni har Fir'auna ma ya shaida ALLAH ALLAH ne to kai kuma a suwa da ba zaka damki hanyar gaskiya ba! Ku duba iskancin Fir'auna a bayan kasa fa? Amma da yaga mutuwa har da su zuba! A wasu ruwayanma cewa suka yi Mala'ika ya toshe bakinsa ya hanasa tuba, amma ni wannan ruwaya ban tabbatar da ingancinta ba, abin da na sani daga Alqur'ani da ayoyinta shi ne ya ce ya tuba ya shaida ALLAH ALLAH ne kuma ya zama musulmi daga ranar, ALLAH yaki karɓar tubansa!!.
Darussa daga rayuwar Fir'auna
"Dik wani mulki ko iko ba shi da wani amfani idan ba ayi amfani da shi ta hanyar da ALLAH ya umarta da adalci ba. Girman kai da zalunci suna haifar da hallaka!!. ALLAH yana iya jarrabtar mutane da iko dan ganin yadda za su yi amfani da shi. Tuba tana da muhimmanci, amma idan mutuwa ta zo, ba za a karɓa ba!. Wannan shi ne tarihin Fir'auna a taƙaice daga Alqur'ani da binciken tarihi". Ta kai karshen maganar tana kallonsa!.... MASU KARATU DIK WANDA YA KARANTA NAN YA DAURE YA FURTA ASTAGFIRULLAH KO DA SAU UKU NE, TUBA TANA DA KYAU SOSAI, DAGA NAN A DAURE A JEFA TEEMA TAKU TA AMANA A ADDU'A KUN JI MY PEOPLE'S!.
"Mu je mu yi dinner". Ta faɗa tana miƙewa................ Hakika ya ji a gaskiya lokaci ya yi da yayansa zai daina mulkin zalinci kada ALLAH ya hallakasa, yanzu ya fahimci zalunci bata da wata amfani face halaka mai muni!.
Ganin bai amsa mata bane yasa ta ja dogon kyakkyawan shap nose ɗinsa. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya miƙe ya sauko ƙasa. Ta fahimci halin da yake a ciki, dan haka sai ta ce mashi. "Kada ka damu, Big Bro ya kusa zama adalin sarki mai jin ƙan mutanensa, da zarar ya musulunta shikenan komai zai canza, kuma zamu yi nasara, ina jin hakan a jikina, ban taɓa jin cewa lokacin samun saukinmu ya gabato ba sai a ƴan kwanakin nan, tabbas da izinin mai dikka zamu yi nasara Bro".
Sosai ya ji daɗin kalamanta har ya samu zuciyarsa ta yi sanyi ya iya cin abinci mai ɗan yawa, ba dan kalamanta ba da wuya yau ya iya cin abinci sosai, ko da suka je wajen cin abincin ma, suna ci tana jansa da tsokana tana kara kwantar mashi da hankali har suka kammala, sannan suka miƙe suka nufi bedroom na Black Tiger.
🔥🔥🔥🔥DUBAI🔥🔥🔥🔥
Zaune suke a cikin room ɗinsu ita da Leesharh, yanzu Leesharh ta samu abokan zama, wato Guyson and Auta, kullum suna tare, yanzu Ramish yana iya fita bata da matsala, dan akwai mahaukatan tsaron da Smart ya zuba masu tamkar ba zasu bar mutuwa ya shiga ya ɗauki ransu ba, ga jami'ai guda biyu dake gadi a cikin gida waɗan da suke parlour, ɗayan jami'in shi yake yi masu girki, so yana kasancewa ne a cikin kitchen, ɗayan kuma yana zama ne a parlourn kuma shi yake kai masu abinci har cikin bedroom ɗinsu idan sun buƙata, tsuhuwa ta dai'na yi masu girki sai dai ta yi wa kanta, a tinanin Ramish suna jin daɗin zama da tsohuwar ce ma shiyasa bai mayar da ita gidan Abbie ba!
Yanzu tsohuwar burinta kawai taga ta bar wannan gida, dan a tsorace take kada asirinta ya tonu a kamata, tun ranar da ta ɗaura idanunta a kan Smart ta shiga tashin hankali da fargaba, abin dariyar kuma wai zuciyarta ta kamu da son Ramish matuƙa!!.
---------------------------------------🔥🔥🔥
Sai hira suke yi Leesharh da guyson, amma ita Auta tana zaune ta jingina kanta da jikin bango, hannunta riƙe da wayar da Smart ya saya mata sabo, ta fara warwarewa baiwar Allah, amma ba karya ta ji jiki matuƙa. Sai ƙoƙarin janta da hira suke yi amma taki kulasu.
Wayar tata ce ta ɗan yi kara alamar shigowar sako, ɗan nisawa ta yi kafin ta kai kallonta a kan sakon. "My Queen yanzu kin manta da ni tsawon lokaci, na sha wahala kafin na samu numberki, meyasa baki nemeni ba? Ko dai yanzu baki san kalamaina ne?". Shi ne abin da yake rubuce a jikin sakon. Shin kun tuna lokacin da wani guy yake turo mata saƙonni? A lokacin da take tare da uncle Taheer? Kun tuna lokacin tin kafin ma ta fara soyayya ta zahiri da Hoorain! To wannan guy ɗin ne, kun san ta canza wayoyi har sau uku, shiyasa ya rasa numberta, sai yanzu ya samu sabon da Smart ya bata last week, kuma wannan sabon number mutane biyar ne kawai suke da shi. Daga Smart, Ramish, leesharh, guyson sai Jaish, ko Momma bata da shi, ko daga ina ya samo number? Ko da yake mai san abinka ya fika dabara.