Sashe 158
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai kai ga kiran number Aneesa ba ya shigo cikin garden ɗin. Yana shigowa suka yi four eyes da ita, hakan tasa ya fasa kiran Aneesa ya katse kiran. A tare suka sauke ajiyar zuciya na ganin juna, sai dai kuma dan rashin kunya tana ganinsa ta wani miƙe irin basarwan nan, irin bata damu ba ta nufi hanyar fita daga garden ɗin tana ɗaga mashi gaisuwa, a zuwan wai ita zata bashi waje tun da ya zo zama ne. Kai Zee yar duniya ce, sai ta nuna sam sam kamar bata wani damu da shi ba.
Sai da ya bari ta zo zata ratsa gefensa ta wuce ya yi gaggawar tare mata hanya, a hanzarce ta É—ago kai dan ta tambayesa dalilinsa na tareta, sai dai kuma tana É—agowa idanunsu ya sarkafe juna, take suka mace da kallan juna, suka afka duniyar bawa flowers ruwa ba tare da jirgi ba. Sun É—auki almost 5 mins a haka kafin ta daure ta kawar da kallanta tare da cewa. "Zan wuce ne ina san hanya".
Ƙasa sosai ya yi da murya kamar wani kwarton da ya je abinga ɗin matan makocinsa. Yana kashe murya yana lumshe idanu ya ce. "Ina kika shiga two days kika barni a wahale ina ta fama kamar mara gata? Kin san wahalar nemanki da na sha kuwa?"...... Ɗan taɓe baki ta yi irin ita bata wani damu ɗin nan ba, sannan ta amsa mashi da. "A kan me kake nemana to?". Wai irin ita bata san komai ɗin nan ba.
"A kan love É—inki dake cikin zuciyata". Yadda ya yi maganar wlh sai mutum ya ji tsikar jikinsa ya tashi, ashe Dr rikakken É—an love ne, sai ma idan yana magana yana wani lumshe idanu yana É—an cizan kyawawan lausasan lips É—in nan nsa, sai ka ji tamkar ka rungume shi. Ita ma dai Zee haka take ji, tamkar ta rungumesa saboda yadda yake yi, da alama wannan abin a jinin jikokin Akka yake, shiyasa Ummie ya mutu a kan ganin Ramish, ga nan ita ma Zee ta ji tamkar ta rungume mana Dr namu na amana, Dr mai kiwon lafiya kuma mai kiwon zuciya mai É—auke da soyayya.
"Ai ni na faɗa maka bana sanka". Da kyar ta iya faɗar hakan, saboda kwarjinin da ya yi mata, ga wani irin haiba da kyau, hasken fitillu suna haska shi da kyau. Kashe mata ido ɗaya ya yi yana binta da wani irin mayen kallo, lokaci guda ta rasa natsuwarta, take ta yi ƙasa da kanta.
Shi wuka gera guda ya É—aga cikin salo mai jan hankali slowly ya ce. "Da gaske bakya san Dr?".
Ai ƙasa buɗan baki ta yi magana ta yi, ta rasa ma a wani duniya take, just imagine, irin wanna kyakkyawan jinin Modarawa ya tsaya yana yi mata magana irin haka ai dole ta rasa abin faɗe, tana ma da ƙoƙari da ta iya dannewa ta bashi wasu amsohin, kanin Yah Ramish fa, haba Zee ta yi ƙoƙari gaskiya.
"Idan kika amsa mun cewa baki sona a yanzu da muke haka kafin 5 mins ta buga to zan hakura kin ji beautyta?". Ya kai karshen maganar yana riƙo hannunta da take ta faman murza ƴan yatsun nata saboda rashin abin faɗe. Shiru ya zuba mata idanun har tsawon five minutes bata iya ko motsawa ba, ko ɗago idanu ta kallesa ta kasa. Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke, yanzu ya kara tabbatarwa da kansa ta fola mashi. Matsawa kusa da ita sosai ya yi, ƙasa da murya ya yi a dap kunnenta, sannan ya ce. "Okey furta mun wannan kalma mai tsadar gaske da zuciyata take mararin sauraro daga wannan hot sexy lips ɗin naki! Please beauty kada ki cigaba da jan rai'na, zan iya saka maki kuka". Kalamansa na karshe cikin zolaya ya yi su.
Make kafaɗa ta yi, sai a lokacin ta samu damar cewa. "A'a ni ba wani kalma da zan faɗa maka, kawai ka bani hanya na wuce ina jin barci". Ta kai karshen maganar tare da raɓawa gefensa zata wuce tana kwace hannunta daga riƙon da ya yi mata.
To fa shi ne ya tare mata hanya ya ce ba zata wuce ba har sai ta ce tana san shi, shi ne Jaish ya zo ya samesu suna wannan rigimar, ya ƙanƙame hannayenta dikka biyu cikin nasa yana yi mata magiyar ta ji tausayinsa ta ceci barcinsa na dare yau ta furta mashi wannan kalma idan ba haka ba babu shi babu barci.
Haba ai Jaish yana ganin haka hankalinsa ta kara tashi, ya ji lallai shi ma yana buƙatar matarsa, sai dai ba zai iya zuwa ba, wuce Dr ya yi ya shiga can cikin garden ɗin ya kwanta saman sofa, tsabar yana cikin yanayi ko ɗagawa yayan nasa gaisuwa bai yi ba, kamar ma bai gansa ba, Dr ya ɗan yi mamakin hakan, amma sai ya yi tinanin ko daga barci ya taso ne ya fito. Da kallo Zee ta bi Jaish har ya shige ciki, da yake jini ba wasa ba sai ta ga ya yi mata kama da Dr.
Shammatarta Dr ta yi a hanzarce ta kwace hannunta daga rikon da ya yi mata da sauri ta bar wajen ta nufi cikin gida tana ɓoye murmushinta. Ranta ya sanyaya ta ga sahibinta, kai tsaye ta wuce part na Aunty MieMie. Da farko ya yi niyar rufa mata baya ya capkota, amma sai ya fasa dan yana san zuwa ya duba lafiya Jaish yake kuwa?. Ta kallo ya bita har sai da ya ga ta shiga part na aunty MieMie sannan ya juya ya koma cikin garden ɗin wajen Jaish.
•••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥
Da gudun gaske suka shiga bedroom na Black Tiger, har lokacin yana nan yadda suka barshi, ko motsawa bai yi ba. Da gudu Ronnie ya nufi gaban mirrorsa domin ya fara controlling na kwakwalen robbot É—in nan dan su yi mashi abin da ya dace, kun san sai ana yi ana taimaka masu wajen shigar masu da abin da ake san su yi.
Katafaren torch screen computer na Black Tiger dake kusa da mirror ya buÉ—e domin ya shiga sarrafasu. A gaggauce ya ce da Sweetie ko akwai wani abin da zata iya taimakawa yayansa da shi domin ya farfaÉ—o? Saboda ba zai iya controlling na Robbot É—in nan dikka shi kaÉ—ai ba, za'a iya samun gagarumar matsala idan Black Tiger bai tashi ba. Dawo da kallanta a kansa ta yi, cike da tashin hankali ta ce. "To ai ban san menene ya same shi ba bare in san abin da zai taimaka mashi da shi".
Da yake yana cikin tashin hankali kuma yana tsananin buƙatar Black Tiger a yanzu sai ya amsa mata da. "Abu ne wanda ya danganci magic ɗinsa, ba kin ce dik wasu ruhohin tsafi suna tsoron ayiyin Allah ba?". Yana magana yana ƙoƙarin kunna laptop ɗin.
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar yeah haka ne matsafa suna tsoron ayar Allah. "To ki taimaka ki tofa mashi ayoyin su samu su sake sa zai tashi kin ji?"........ Jinjina kai ta yi tare da nufar bed É—in da gudu, hayewa sama ta yi jikinta har kerma yake yi, hankalinta na kara tsananta tashi ya hau tofa mashi addu'oi babu kama hannun yaro.
Shi kuma Ronnie ya gama kunna laptop ɗin sai kuma ya rasa menene password ɗinta, tashin hankali!!. Zaro idanunsa ya yi tare da fara ƙoƙarin gwada password da dik yasan Black Tiger yana amfani da shi wanda zai iya buɗewa. Sai dai dik wanda yasa ace mashi wrong, take wani irin zufa ta fara keto mashi a face ɗinsa, yanzu ta ya zasu yi controlling waɗan nan robbot ɗin har su yi nasara?
Ya yi iya gwadawansa ya gagara buɗewa, warning suka fara yi mashi a kan dama guda ɗaya ta rage mashi, idan har ya sake saka wrong password to laptop ɗin zata tufe kanta da kanta, idan kuma ta rufe sai afta 24 hours zata buɗe. Tashin hankali. Ai Ronnie bai san lokacin da ya zube gwiwowinsa a ƙasa ba, suna cikin tsaka mai wuya.
Ganinsa a haka yasa Sweetie ta ce. "Ronnie lafiya kuwa? Menene yake faruwa?"......... Murya a raunace ya ce. "Ba zamu yi nasara ba Sweetie, ba zamu kai labari ba"....... Tamkar idanunta zasu faɗo ƙasa saboda zarosu da ta yi, hankalinta ya tsananta tashi, a rikice ta diro kasan bed ɗin ta nufosa, a gabansa ta zubar da gwiwonta ita ma, ya sunkuyar da kansa ƙasa yana tinanin mafita, a zuciyarsa yake cewa shikenan yanzu za'a kwace masu birninsu? Yanzu wasu ne zasu mulki birnin nan? Su zasu zama bayinsu kenan? Ga shi kuma dayawa daga cikin mutanen birnin sun marawa waɗan da suka kawo masu harin baya, saboda kowa dai yasan matan wannan birni sun tsani Black Tiger da RAWANIN ZALINCI da ya ɗaura a kansa yake mulkarsu, dan haka sai suka yi mashi tawaye, dik suka rufawa waɗan can baya, harta wasu daga cikin bara gurbin warriors ɗinsa sun juya mashi baya wannan dalili ya kara tada hankalin Ronnie fite da tinanin kai tinani.
A yau dai Allah ya nunawa Black Tiger karfin ikonsa dik na banza ne, wato idan Allah ya ga dama ya tashi kamaka cikin minti ɗaya zai yi maka kamun da dik danginku zasu taru a rasa mai kawo komai ƙanƙantar mafita a lamarin.
Hannu Sweetie tasa ta tallabo kumatun Ronnien, idanunsa sun tsananta ja sosai, jikinsa dik ya yi sanyi, kamar zata yi kuka ta ce. "Menene yake faruwa Ronnie?". ...... Ajiyar zuciya ya sauke, bai ɓoye mata komai ba ya zayyana mata dik abin da yake faruwa da cinsu da yake da ake shirin yi, ga shi mayakansu sun yi wa Black Tiger tawaye, bugu da kari matan birnin dik sun juya mashi baya sai ƙalilan masu tsoro azaba da izayar Black Tiger ne suka ki kwaye mashi baya, amma kusan rabin birnin sun bi bayan waɗan can, yanzu maganar da ake yi ma sun dinfaro cikin empeir na Black Tiger domin su fitar da shi su gurfanar da shi a gaban kowa su kashe shi su kwaci CROWN OF INJUSTICE ɗinsa su ɗaurawa kansu, sannan su zauna a saman powerful seat ɗinsa.