Sashe 151
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jama'a kun ji mun wata lukutar bala'i a wajen mama, fisabilillahi momma ta yi kala da masu yunwar mulki? Kada ku manta fa ita momma ƴar King Badeen ce! Sannan kanwa ga su Abu Abdussalam ƙososhin gwamnati, ga daddyn Smart wato babban yayanta president ne, su uncle Rahab dik jiga jigan ƴan siyasa ne, bayan haka shi kansa Smart ya isheta har ta gama rayuwarta bazata nemi komai ta rasa ba, kuna dai gani Auta Gimbiya Zunaira yar karamar kanwarsa ma ya mallaka mata tampatsetsan gida har haka bare mommarsa? Jama'a ku tayani gani, Jaish kawai yana da dukiyar da zai iya rike gabaɗaya ahalin King har da su mama ɗin har karshen rayuwarsu ba zasu nemi komai su rasa ba, kai in short auta kawai ta mallaki dukiyar da ya take na uncle Abbas a yawa daga hannun brothers and uncles ɗinta, ji da ita suke yi, amma wai irin wannan mata mama take cewa ta hayo yaro dan yunwar mulki? Hankali zai ɗauki wannan batu kuwa?.
Shiyasa Ramish bai wani bi ta kan batun ba, saboda shi yasan wacece momma da ahalinta, kada ku manta a hannun Abu Abdussalam ya girma, Abu Abdussalam kuma ai kunga yayan momma ne dik da cewa yayan daddynsu ne ma, dan haka shi yasan momma ba zata yi hakan ba, shi zai fi kowa bada labari a kan kirki da adalcin familyn momma.
Akwai lokacin da ya so barin gidan Abu Abdussalam ya koma gidansa da ya mallaka da É—inbin dukiyarsa, amma Abbie ya ce babu in da zai je su kasance a tare, so shi yasan halin gabaÉ—aya Æ´aÆ´an King Badeen.
Shiru ya yi yana tinanin yadda zai kama masu nikaf, shi yanzu wannan ne a gabansa ba bala'in mama ba. Sallamar Sharifat ya dawo da shi daga duniyar tinanin da ya afka. Kallo É—aya ya yi mata ya kawar da kansa. Ita kuwa kallonsa ta shiga yi babu kakkautawa, yana sanye da pj's a jikinsa launin light milk.
Hannunta ɗauke da cup na cappuccinon da ya buƙata ta kawo mashi, gabansa ta kariso ta ɗaura cappuccinon a saman table tare da komawa gefe guda ta tsaya tana jiran ko zai buƙaci wani abin. Yunwa yake ji, tin safe rabonsa da abinci, abubuwa sun sha kansa, dan haka sai bai ɓata lokaci wajen ɗaukar cup ɗin ba.
Cikin natsuwa yake sipping na cappuccinon ba tare da ya kawo a ransa akwai wani abin a ciki ba, saboda kullum ita ta saba kawo mashi abincin, kunga ba zai taɓa yin zaton ansa wani abin ba. Sai dai fa ya ji ɗanɗanon cappuccino ya ɗan canza, kamar ya yi zaƙi dayawa fiye da kullum, amma sai ya yi tinanin sugar ce ta kubce, yana jin yunwa dan haka ba zai tsaya ƙaƙalen nan nasa da ya saba ba.
"Yah Ramish in tafi?". Ta faÉ—a tana kallan face É—insa. Kai ya gyaÉ—a mata alamar e ta tafi. Juyawa ta yi tana tafiya tana waigosa, while ita kuma Ummie tana can tana murnar burinta ya cika, so take kawai Sharifat ta dawo ta tambayeta ya sha ko bai sha ba.
Sharifat na fita ya miƙe tsaye yana cigaba da shan cappuccinon, da yake yana jin yunwa har ya kusa shanyewa ma saura kaɗan. Parlournsu ya fito, babu kowa, da alama Bilal ya yi barci, dama shi Rizwan baya nan. Kai tsaye ya nufi ɗakin da Leesharh take kwance rike da cup ɗin. Ƙasa ƙasa ya yi sallama, tun daren jiya da ya fita ɗakin bai sake dawowa ba, dan baya san sake haɗa idanu da ita, ta caza mashi kai jiya.
Zaune take a bakin bed ɗinta, ta fito daga wanka kenan ba jimawa, yanzu tana iya yin wanka saboda ciwon ya warke, sai dai har yanzu tana karkashin dokar kada ta bar ruwa ya taɓa wajen, so cikin dabara take wankar. Yau tana sanye da riga mai siririn hannu zuwa gwiwowinta, sai doguwar wando daga ƙasa, Dr ya ce ta rinƙa barin wajen ciwon nata yana shan iska, shiyasa yanzu riguna masu siraran hannu kamar vest kawai Sharifat take kawo mata, anma kusa sallamarta, dan sauki ya samu.
Jin motsin mutum yasa ta É—ago idanunta, dama tana rike da wayarta tana latsawa ne. Tana É—agowa ya yi saurin cire idanunsa a kanta, dama kallan tsab ya tsaya yake yi mata kamar an ce mashi tana kama da wata ko ance mashi idan ya zo ya kare mata kallo za'ayi mashi tambaya a kanta a É—akin jarabawa. Kuma abin da zai baku dariya surar jikinta yake kallah ba ita ba, bare ma shape É—inta, in baku manta ba na faÉ—a maku Leesharh tana da shape sosai, tana da diri.
Ji ya yi kamar an sungulesa da ya tsaya kare mata kallo. "Barka da dare Yah Ramish". Ta faɗa tana mayar da kallanta ƙasa. Shiru ya yi bai amsa ba. Almost 3 mins yana tsaye, sai can kuma cikin natsuwa ya ce. "Zaki iya zuwa ɗakin binciken mu? Dan ina buƙatar hakan, akwai wasu tambayoyi da nike san amsoshinsu daga gareki". Ya kai karshen maganar tare da ɗan gyara tsayuwarsa da kyau.
Kanta a ƙasa ta ce. "A shirye nike dan amsa dikkanin tambayoyinka". Jinjina mata kai ya yi, ya kuma ji daɗin amsarta da har yasa ya sauke ajiyar zuciya. "Zamu iya tafiya yanzu". Ya faɗa tare da juyawa ya yi gaba. A hankali ta miƙe tsaye, vail dake ɗaure a kanta ta ware ta yafa a kan nata dan ya ɗan rufe mata shoulder ɗinta, bata jin daɗin ganin jikinta a buɗe ko da kaɗan ne, kun dai san mu Nigerians wlh mun fita daban, mun fi kowa kunya fa nike faɗa maku, kunya kuma shi ne cikon addini, idan babu kunya ba za'a samu tausayi ba, idan babu tausayi ba za'a samu imani ba, idan kuma babu imani ku faɗa mun me amfanin mutum?.......🤔
Bayansa ta bi yana tafiya kamar wanda bashi da lafiya saboda kasala. Ta yi mamakin ganin ta hanyar da suka bi, ta kai shekara a gidan amma bata taɓa sanin wannan waje ba, kuma a part ɗinsu ne, bata taɓa zatan akwai wani hawa a sama bama, saboda a tinaninta su ne a hawa na karshe, ashe akwai wani hawa, ta sha madarar mamaki lokacin da ta kalli wani siririn stair case mai amfani da remote a cikin part ɗin nasu. Har tsoron haurawa sama ta ji, dan taga stair case ɗin kamar zai nitse da ita ne, yana nan a kanannane kamar indomie, fargabarta na biyu ma kada su hau ya karye da su dan ya yi sirantaka.
Sai da ta ga ya hau babu abin da ya faru sannan ita ma tasa kafarta kamar ba zata taka ba ta hau. Ai a miliyan ta sauko jin stair ɗin yana yin kamar akwai spring a jikinsa, irin idan ka taka sai ya yi ƙasa, in ka cire kafa sai ya yi sama, dik confidence ɗinta ta ji ba zata iya hawa wannan waje ba. A jikinsa ya ji kamar ta kasa haurawa, dan dama already yasan wannan stair case ɗin matsoraci ko mai hawan jini ba zai iya hawa ba, sai su jaruman maza.
Sai da ya haura sama gabaɗaya sannan ya juyo da kallansa a kanta, while ita ma shi take kallah. Da hannunsa ɗaya ya yi mata alamar ta hauro. Without any scare ta amsa mashi da. "Ina jin bazan iya haurowa ba ne". Shi mamaki take bashi yadda take magana with full confidence a koda yaushe, tin lokacin da take cikin azabarsa in zai tambayeta sau dubu to sau dubu zata bashi amsa cike da gwarin gwiwa, bata taɓa sarewa ba, lokacin da ta amsa masu wancan wayar ba nata bane ma ya dan yi mamakin jin yadda ta amsa ɗin, babu ko shayi, so hakan yana ɗan bashi mamaki gaskiya.
"Babu abin da zai faru ki hauro". Ya faɗa yana ƙoƙarin juyawa. Kai ta girgiza tare da cewa. "Dama ban ce akwai abin da zai faru ba ai, saboda ka hau a gabana babu abin da ya faru, kawai dai ni ɗin ce ba zan iya haurawa ba saboda hankalina bai kwanta da stair ɗin ba". Babbar magana, a gaisheki Leesharh iyalan Nigerians, ina san ƴan kasata wlh, mu ɗin na daban ne fa!!.
Cak ya dakata tare da juyowa gareta, yama rasa abin faɗe, wai dama bata ce akwai abin da zai faru ba ai. To tin da shi yake da buƙatarta dole ya yi abin da take so, dan haka ba dan ya so ba ya ajiye cup ɗin dake hannunsa a saman wajen, sannan ya sauko ƙasa, da hannu ya nuna mata hanya yana faɗin. "To yi gaba zan biyoki a baya". Kai ta sake girgizawa. "Ni ai ba wai cema na yi ba zan iya hawa ni kaɗai ba, hawan ne gabaɗaya ba zan iya yi ba".
Gaskiya Leesharh yar air ce. To ya zai yi? Dole ya ɗan duka ba tare da ya sake yin magana ba ya ɗauketa cak ya nufi sama. Sai kuma me, ƙoƙari sauka daga jikinsa ta fara yi tana faɗin. "Ni ka saukeni bana so".
Ai tamkar ba shi ba, ya bawa banza ajiyarta, bai sauketa ba sai da ya shiga tsakiyar É—akin ya sauketa, bai bi ta kanta ba ya juya ya koma ya É—auko cup É—insa, saman chair dake gaban wata computers ya zauna domin ya fara aikinsa. Ba tare da ya kalli in da take ba ya yi mata nuni da chairn kusa da shi sannan ya yi magana cikin bada umarni a kan ta zo ta zauna. Ta tsaya sai kuncin rai take yi wai dan ya É—auketa, tana É—aure fuska ta nufo shi, ya bata haushi.
A natse ta tako ta iso wajen chair É—in, tana zama shi kuma ya É—aura cup É—in hannunsa a saman table É—in tare da juyo da gabaÉ—aya jikinsa a gareta, ya zamana suna fuskar juna, sai dai kallansa naa kan computer gabansa.