Sashe 174
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai a lokacin Leesharh ta ɗago kai cike da tsoro dan taga wanenne?. Ai bata san lokacin da ta zabura ta zaro idanunta tana kallansa ba, kamannin dake kan face ɗinsu har ya ɓaci, sun yi kama sosai tamkar ƴan uwa na jini, sai dai kowa da yadda yake kallan mutum, shi ma Ramish yaga kamanninta da friend ɗin nasa, sai dai ba can sosai ba, shi kuma friend ɗin nasa bai ma bi ta kanta ba bare har yaga ko suna kama or akasin hakan.
Izini Ramish ya bashi a kan ya zauna mana, kun san sofas na table É—in irin two seater É—in nan, É—aya ta side É—in nan É—aya ta side É—in can, table yana tsakiya, so shi da Leesharh suna saman sofa guda, abokin nasa sai ya zauna a É—ayan shi kaÉ—ai. ...... Cike da mamaki guy É—in ya ce. "My Man yaushe ka fara cin abinci a restaurans kuma?". Cewar jami'in kenan ba.
Zama Ramish ya koma ya yi kafin ya amsa mashi da. "Ba ni zanci ba, ga wadda na kawo ta ci nan". Ya kai karshen maganar yana nuna Leesharh da hannunsa. Sai a lokacin guy É—in ya lura da ita a wajen, cike da mamaki ya yi mata kallo É—aya kafin ya mayar da kallansa a kan Ramish, sannan ya ce. "My man wacece wannan É—in? And I was so surprised ganinka tare da mace, the thing looks some how to me, i never expect that for now, amma dai nasan gaba kila in yi expecting ganinka da mace, but now kai I was so surprised". Ya kai karshen maganar yana sake dawo da kallansa a kan Leesharh, dan shi kansa yaga kamannin dake tsakanin fuskokinsu. Ita kam ba iya kamanni kawai ba, gabanta ne yake faÉ—uwa idan ta gansa, ji take yi kamar ta san shi? Sai dai a ina? Ita da bata san kowa ba bayan iyayenta da suka tsinceta sai mutanen gidan AAJ, gidan aikinta ita da mamarta yanzu kuma Æ´an gidan Abu Abdussalam, su kawai ta sani.
Kai tsaye Ramish ya amsa mashi da. "She's my wife to be In Sha Allah"...... Dum!!! Dum!!! Zaro idanu guy ɗin ya yi yana kallan Ramish, sai kuma ya ɗan saki murmushi kaɗan kafin ya ce. "Amma baka taɓa yi mun wasa ba, meyasa yau kake san yi mun? Ka manta ka ce kai babu abin da zaka yi da mace a rayuwarka ne?". ....... Harara Ramish ya bisa da shi kafin ya ɗan saci kallan Leesharh ta wutsiyar ido, take ya ga face ɗinta ya sauya saboda ta ji ya ce babu abin da zai yi da mace a rayuwarsa, wato kenan dama abin banza suka ɗauki mata kenan?. Shi kuma wannan guy ɗin bin Ramish da kallo yake yi yana jiran amsa, bai san da cewa Ramish neman amincewanta ma yake yi taki ba, yanzu ba batu ake yi na me zai yi da mace ba tukun nan, batu ake yi na yana neman hanyar da Leesharh zata aminta da shi.
Spoon ya ɗauka tare da fara ɗebo abincin yana kai mata ɗan bakinta ba tare da ya sake bi ta kan abokin nasa ba, dan ya lura idan ya biye mashi zai cigaba da faɗar maganganunsa da ya rinƙa faɗa a baya wanda kuma zai sa Leesharh ta ƙara arzuƙa ta ki yafe mashi, zata ce dama a banza ya ɗauki mata shiyasa ya yi mata abin da ya yi mata kenan, dan haka gara ya fiske kawai. Abokin nasa ya lura da baya san maganganun da suka wuce, dan haka sai ya yi mashi fatan alkhairi tare da juyowa ga Leesharh ya hau tsokanarta da sunan amaryarsu.
Ƙasa da kai ta yi tana jin gabanta na faɗuwa, har ga Allah tana jin kamar jini na fusgarta idan ta ga face na guy ɗin.
Lokaci guda Ramish ya ji kishi sosai a kan maganan da guy yake yi mata tana amsawa, ransa ta sosu, sai ya ce ta tashi su tafi cin abincin ya isa haka, kun san mutanen da kishin bala'i, ya ce wa guy É—in kuma ya wuce gida zasu haÉ—u zuwa dare........... TO WANENEN WANNAN GUY ÆŠIN KUMA?.
Yana kai karshen maganarsa ya miƙe tsaye tare da riko hannunta, kamar zata kwace kanta sai kuma ta daure ganin jami'ai a wajen, ta san kuma shi ba ƙaramin jami'i bane, kada ta ja mashi raini, dan haka sai ta hakura ta biye mashi har suka fice daga wajen, haƙiƙa ya jinjinawa halaccin da ta yi mashi, ta daure ko sau ɗaya bata kunyata shi a idanun mutane ba, abin ya yi mashi daɗi sosai!.
Suna fita cikin wajen ta kwace hannunta, bai ce mata ko uppan ba ya shiga gaban mota, kafin ma guy É—in ya fito sun bar gidan cin abincin da gudu gaske.
A maimakon ya zame da ita gida, sai ya wuce da ita wajen shakatawa da wasanni dik dan ya samu ta sauko ta yafe mashi, ranar yau gabaÉ—aya ya sadaukar mata, ya sanya a ransa ba zai mayar da ita gida ba sai can tsakiyar dare, watakila zata ji sanyi a ranta. Amma fa yasa a ransa tana yafe mashi zai mayar da ita gidan Abbie ya cigaba da aikinsa.
To bari mu je Paris mu dawo mu bisu wajen shakatawar mu ga me zai faru a can kuma, amma kuma tinanin Leesharh zata yafe mashi kuwa? Zai kama masu nikaf? Wani irin hukunci zai yi wa Ummie a lokacin da zai gane ita ta cutar da rayuwarsu?.
🔥🔥🔥🔥🔥PARIS🔥🔥🔥🔥🔥
Washegari da safe babu yadda Auta bata yi da Pretty a kan ta zo su sauka kasa ba, amma taki, ta ce wlh babu ita babu batun sauka kasa akwai damisa a wajen. Dan dole Auta ta rabu da ita a saman ta sauka, wunin ranar dai a ɗaki Pretty ta wuni har dare, ko abinci a ɗaki Auta ta kawo mata. Sai can dare bayan sun yi sallar mangariba da isha'i ne Auta ta shiga toilet dan ta yi wanka, a lokacin ita kuma Pretty ta yi wankarta, ta shirya cikin wani sleeping dress mai shegen kyau, launin purple color, ta yi kyau matiƙa.
Yunwar dare take ji yana addabawa cikinta, ga Auta tana cikin toilet, tinai ta fara yi a kan mafitarta, dai'dai da second ɗaya ba zata iya jurar yunwa ba. Saukowa kasan bed ɗinsu ta yi, cike da tsoro ta nufo parlourn sama. Sai wani lallaɓawa take yi kamar wata ɓarauniya, wai dik dan kada damisan nan ya ji sautin takunta, a hankali ta turo kofar bedroom ɗinsu, kanta ta sako waje ta leƙo dan ta duba. Watam parlourn babu kowa, ƙarisa buɗe kofar ta yi ta kara fito da jikinta waje da kyau ta leƙa. Da gaske dai babu kowa babu komai, ai a miliyan ta yanka da gudu sai ɗakin Smart.
Babu ko excuse ta afka mashi cikin ɗaki. Yana tsaye a tsakiyar bedroom ɗin rike da wayarsa, sanye yake da haɗaɗɗen bathrobe launin up white a jikinsa, kamar sako yake typing a cikin wayar. Da gudu ta tafi ta faɗa jikinsa tana sauke ajiyar zuciya, kun san ta saba yi wa Kamran haka, so bata wani damu da waye shi ba. Har sai da ta buge mashi waya ya faɗi ƙasa, dan bai yi tsammanin wani zai shigo ba, sao gata ta shigo har da faɗawa jikinsa. Cak ya tsaya, slowly ya dawo da kallansa a kanta.
Kun san halinta da shegen shagwaɓa, tamkar zata yi kuka ta ce. "Yah Omerish yunwa nike ji, kuma ina tsoron wannan damisan naka, ka je ka kawo mun abin da zanci dan Auta tana toilet"....... Ai rasa abin faɗe Smart ya yi, wai shi ne zai je ya kawo mata abin da zata ci, kai sai kace a mafarki, tab lallai wannan yarinya ta zo da sububa a lamuranta, tana da buƙatar gyara.
Ya luluƙa duniyar tinanin me zai yi mata sai ji ya yi ya fashe mashi da kuka, kun san halin mutuniyar, yo ita ina ruwanta da yana da izza? Ai shi ya jiyo shi da sarautar tasu, ita dai abinci ta sani sai shagwaɓa, dan haka yunwa take ji dole a bata abinci in ba haka ba ta yi ta kuka daga nan har wayewan gari.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
49
🔥🔥🔥🔥PARIS🔥🔥🔥🔥
Wani irin ratsa mashi zuciya kukanta ya yi, amma sai ya yi ƙoƙarin dannewa haɗe da ƙoƙarin daka mata tsawa, sai dai kash, ya gagara iya rabata da jikinsa, dan ta ƙanƙame shi gam tana kukan ita dai lallai ya samo mata abin da zata ci tin da shi ya ajiye Tiger and Lion a gidan.
Dan dole ta tilasta mashi ya sassauta muryarsa tare da sanya hannu ya ɗan rungumeta kaɗan, already ya iya rarrashi tun da yana rarrashin Auta, sai dai Autar kawai yake yi wa ban da kowa, gara ma guyson idan yana ciwo yana bi ta kansa. Matsawa ya yi da ita ya zauna a saman side bed, sannan ya rabata da jikinsa ya zaunar da ita a gefen, in a low voice sosai ya ce. "Wait for me here bari in je in kawo maki abincin". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa tsaye.
A miliyan ta riko hannunsa cikin nata, tana kuka sosai, cikin shessheƙa ta ce. "Ni dai sai dai mu tafi a tare, ba zan iya zama ba, dan ina tsoron waɗan nan Tiger ɗin naka".
Wai my people's bakwa tinanin meyasa Pretty bata maganar su Sweetie? Ko sau É—aya bata yi maganarsu ba, tamkar babu su a babin rayuwarta fa, kada ku manta kuma ita da Sweetie suna bala'in san junansu over to over fa, basu da magana da ya wuci na juna!.