← Book details Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 233 OF 242

Sashe 233

Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwata kwata bata kawowa ranta Big Bro bane, dan tasan is very very hardly ace yanzun nan bai yi barci ba, and kuma ko bai yi barci ba abu ne wanda ba zai yiwu ya taɓata haka kawai ba, sai dai tinaninta bai faɗa mata gaskiya ba, dan kuwa shi ɗin ne. Kasa barci shi ma ya yi, gabaɗaya tinaninta ne ya tsaya mashi a rai, tin daga kan yadda ya riketa da safe ya sanya mata chain a wuya, har zuwa karonsu ɗazun da yamma, kayan da ta sanya ɗasun sun ciza zuciyarsa sosai, ta yi fitina a cikin kayan, da zarar ya kwanta surar jikinta kawai yake tinawa, abin da bai taɓa ji ba a rayuwarsa wai feeling a kan mace sai yau, gabaɗaya ya rasa natsuwa da kwanciyar hankali, musamman kyakkyawan wuyarta da ya kawata mata da chain, wannan abin ya ciza zuciyarsa matuƙa ya hanasa sukuninsa, dik ya bi ya susuce lokaci guda, abin ku da bai taɓa ji ba, gabaɗaya sai yake jin kamar bashi da lafiya, jikinsa sam babu kuzari ko kaɗan, da kyar ma ya iya haurowa saman, ta magic eyes ɗinsa ya san tana sama, dama fadarsa zai nufa ko zai samu saukin abin da yake ji, sai ya haugota a saman, hakan ya kara ciza zuciyarsa da ya ji ba zai iya tafiya wani waje ba, dole ya kawo kansa gareta ba dan ya so ba!.

Muryarta na rawa cike da tsoro ta ce. "Wa..... Wa... Waye ne?". Shiru babu alamar zai kulata.... WAYYO NI TAƁA KIƊI TAƁA KARATU KUMA TAƁA CAKWAKIYA DA TASHIN HANKALI, KAI JAMA'A, JIYA MUN TAƁA KARATU, SHEKARAN JIYA MA MUN TAƁA KARATU, LAST THREE DAYS AGO AN ZUBA CAKWAKIYA, YAU KUMA MUNA TAƁA AL'AMURA...🤭🥱😅

A tsorace ta sake tambayar wanenne? Ina ai tamkar babu shi a wajen, hakan yasa ta fara zargin ko shi ne, dan shi ne baya magana cikin kankanin lokaci idan yana waje, tin da take da shi ma ai bai wuci a kirfa time da ya yi magana a waje ba, tabbas zuciyarta ta fara zargin shi ne, dama tin daga kan yanayin Lion chest ɗinsa ta zargi hakan. Tana can tana ƙoƙarinta na gano wanenne unexpected ta yi hannunsa na yawo a saman cikinta yana ɓalle mata butiran rigarta. Waro idanu waje sosai ta yi tare da sanya hannu tana san taɓa kansa dan ta gane wanene? Tasan gashin kansa da na Ronnie akwai banbanci tin daga kan yanayin gyaran gashin.

Bata iya kai hannunta kansa ba, saboda ratan tsawo dake a tsakaninsu, sai kuma ta yi hannunsa tsam a saman fatar cikinta alamar ya gama ɓalle botiran rigar. A yau idanunsa kawai tariyo mashi yadda mutanen birnin suke saduwa da juna yake yi, dik yadda suke holewarsu yana gani, amma bai taɓa jin wani abin a ransa ba ko kaɗan, amma yau da ta ciza zuciyarsa sai ga shi gabaɗaya tinanin yadda suke yi ne a idanunsa. Lokaci guda ya birkice ya fita a hayyacinsa.

Jin abin na neman fin karfinta yasa ta fara ƙoƙarin ture koma wanenne tana san kwace kanta, aikuwa kara matseta a jikinsa da karfi ya yi tare da sanya hannunsa ya dagata gabaɗayanta sai saman Lion chest ɗin nasa, yana tsaye a kan ƙafafunsa yana wani irin numfashin da bai taɓa makamancinsa ba, yau ya ga bala'in da bai taɓa shiga cikinsa ba ko da wasa. Cikin zafa ya kaiwa ƴan matasan tula tulanta capka, dama iya rigar ce a jikinta, babu ko ƴar vest daga ta ciki, hakan yasa yana ɓalle botiran ya samu damar bayyanarsu waje!.

Wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali lokacin da ya capkosu, lokaci guda kuma ya ɗauke wuta na ƴan sakanni saboda wani irin azabbabben daɗin da ya ratsa zuciyarsa wanda bai taɓa jin irinsa ba, yau yadda kuka san ya sha wani abin! ALLAH da dik bai san wannan abin ba, bai taɓa sanin me mutanen birnin nan suke ji idan suna aikatawa ba, bai taɓa sanin meyasa master Devil ya nacewa wannan jaraba har bai bar mata da maza ba, da kowa yi yake yi, so dik bai taɓa sani ba.

WANDA YA FAHIMCI ADDU'AR SWEETIE TA YI TASIRI A KAN SHARRIN DUNIYAR SHAIÆŠANU YA CE ALLAHU AKBAR! YAU BIG BRO YA JI FEELING MAI ZAFI!

Ya ilahi ya lillahi, ai Sweetie bata san lokacin da ta kware baki zata zunduma mashi ihu ba, dik da cewa a yanzu ta gane cewa shi ne!. A cikin wani irin zafan gaske ya haɗe bakinta da nasa ya hanata yin ihun, jikinsa na wani irin kerma kamar mazari, gabaɗaya tsuma yake yi, har wani irin zufa yake haɗawa. Wani irin hegen daɗi ne ta kai mashi har tsakar ka saboda ya ji sugar kiss da bai taɓa ji ba a rayuwarsa. Ita dai Sweetie ta ɗauke wuta diff kake ji, ta ji abin da bata taɓa ji ba ita ma, dikkansu ne yau ne farkonsu a wannan sabga.

Sai wani irin gurnani yake yi tamkar mayinwacin zaki, still kuma yana tsaye ko alamar gajiya bai yi ba, gabaÉ—aya ilahirin jikinsa ya sauya, tana a kan Lion chest É—insa yake sarrafata ta hanyar da shi kansa bai san yasan hanyar ba, bai san ya aka yi yasan da hakan ba! GabaÉ—aya ya susuce ya fita a hayyacinsa, while ita kuma ko motsi bata sake yi ba, tamkar sumewa ta yi!!.

TO INA IYAYEN SWEETIE? YANZU FA BIG BRO YA FARA JIN FEELING, SAI KU SAKA IDANU A KANTA TIN KAFIN TARBIYYAR DA KUKA BATA YA SAMU TANGARƊA!!. DAN DAI KUN SAN BA KYALETA ZAI YI BA TIN DA YA FARA FEELING, BARE KUMA YANZU DA YA JE DUNIYAR MERCURY YA JI ABIN DA SU MASTER DEVIL SUKE JI! UHM ALLAH KA BARMU DA IYAYENMU, DA YANZU MOM TWIN'S TANA NAN FA DA SWEETIE BA ZATA ZO NAN BA HAR WANI ABIN YA FARU, GASKIYA RAYUWA BABU UWA AKWAI CIWO SOSAI, AKWAI KUMA KALUBALE, LALLAI BA SHAKKA UWA BABBAN BANGO CE, LALLAI UWA ITA CE RAYUWARMU, ALLAH KA BARMU DA IYAYENMU, KA BAMU IKON TARBIYANTAR DA ƳAƳANMU KUMA!. KU DUBA YADDA RAYUWAR TWIN'S PRETTY AND SWEETIE YAKE SABODA RASHIN UWA! KOME ZAI FARU KI DAURE KADA KI YI NESA DA ƳAƳANKI MUSAMMAN MA MATA, ALLAH MA YA TAIMAKESU MOM ƊIN TASU TA TSAYA TSAYIN DAKA WAJEN NASU ILIMI KAFIN TA RABU DA SU, UHM GA KARANCIN SHEKARU!.......😥🤨

TO! Ina mai farincikin sanar da ku cewa book ɗina mai suna MACE MAI DARAJACE, zai saukan maku da zafizafinsa very soon, wannan book ɗin na yisa ne kawai dan matan aure da kuma waɗan da suke gab da yin aure, ko zawarawa wanda ba aure zasu yi ba ban yarda su karanta mun littafi ba, ba novel bane, littafi ne da dan ma'aurata na yi shi, na jima ina tsara shi ina kuma tattara dik wasu muhimman abubuwa a cikinsa, book ne da ya haɗa komai da komai na rayuwar aure da sauransu, kada wata budurwa ta buɗe mun book tam!!! 2k yake, akwai sirrika kala daban daban a cikinsa, akwai kayan gyare gyaren abubuwa daban daban, kai baki ba zai iya faɗar abin dake cikin book ɗin nan ba, in kina buƙata kai tsaye ki mun magana, amma ba yanzu zan sake shi ba, saura kaɗan, idan na tashi sakansa zan sanar da ku!!. Amma dik mai so tin yanzu ta mun magana in san da ita, an zuba abubuwa a ciki, akwai salo kala kala sai wanda ya karanta zai gane, bana san buɗe me a ciki saboda kada na baku satar amsa, amma fa akwai abubuwa a ciki ba karya!!. IN SHA ALLAH RAYUWARKI ZATA CANZA KAMAR HAKA IDAN KIKA SAMU DAMAR MALLAKAR WANNAN LITTAFI KUMA KIKA YI AMFANI DA ABIN DAKE A CIKI!. KADA KU MANTA BAFA NOVELS BANE, LITTAFINE DAI NA..............🤫🥱

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
======🔥🔥🔥=========

MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️

61

Wani irin iska mai bala'in karfi da ya daki windows ɗin bedroom ɗinta ne yasa ta farka a haukace daga nannauyar barcin da ya ɗauketa, gabaɗaya face ɗinta ya yi sharkaf da gumi, wannan mafarki ya jijjigata. Lokacin guda ta ga wan irin iska mai bala'in karfin gaske ya banke windows ɗinsu gabaɗaya ya rugujesa ƙasa, datse idanunta da karfi ta yi, take ta ji room ɗin nasu ya fara jujjuya mata tamkar fanka yana wani irin rugugi, DUNIYAR SHAIƊANU ne suka kawo mata ziyara dan kawai ta yi mafarkin Autansu na soyayya, bala'i can Black Tiger fa ba zai taɓa yin soyayya ba sai wani ikon ALLAH, mafarki kawai Ronnie yake yi da ya ce yana fatan yayansa ya faɗa sonta, amma burin Ronnie ba mai cika bane, dan ba zasu taɓa barin Black Tiger ya yi soyayya ba, Autan ruhohi ba zai taɓa samun rauni ko tawaya ba, bakar zuciyarsa da zaluncinsa suke so, kuma su kansu sun san Black Tiger yana da zuciya mai kyan da idan ya bar tafarkinsu za'a ji daɗinsa, amma ina ba zasu taɓa barin hakan ya faru ba.

Dirowa kasa daga saman bed ɗinta ta yi, da gudu ta nufi hanya fita dan ta gudu bedroom na Ronnie tana ƙoƙarin yin ihu sai dai voice ɗinta yaki fita sosai, a razane ta fara ƙoƙarin ɓalle kofar bedroom ɗin nata ta fita amma ina abin ya ci tura, ta gagara buɗewa, an datse kofar da karfin gaske, juyawa ta yi tana kallon yadda guguwar nan yake dinfaro cikin room ɗinta, gabaɗaya ilahirin jikinta ɓari yake yi, idanunta sun yi jajir saboda barcin da yake a kanta wanda bai isheta ba. Wasu irin muryoyi masu karfi ta ji a cikin guguwar ana magana da wasu yarukan da ko kaɗan bata taɓa jinsu a duniya ba, hankalinta ne ya kara tashi matuƙa.
Chapter 233 · 0% Book details