Sashe 207
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dik da cewa akwai hular warriors a face ɗinsa, hakan bai hanata ta hango tashin hankalin dake cikin idanunsa ba, kwayar idanunsa tamkar wuta saboda ja, kuma kallanta kawai yake ko kyaftawa bai yi ba, Ansar na tsaye a gefensa ya ɗaura hannunsa a saman takobin dake waist ɗinsa. Abdussalam yana dab da zai haɗe bakinsa da nata sai gani ta yi Hoonaira ya tafi gabaɗaya ya yi ƙasa, take a wajen numfashinsa ta ɗauke ɗiff.
Ai bata san lokacin da ta zunduma ihun sunansa har sai da ta razana dik abokan ango da su Chuchu dake wajen ba, lokaci guda kuma zancen King ya dawo mata cikin kwakwalwarta na sharaɗin da ya gindaya mata idan har tana son ya yafe mata, ya ce to kada ya sake jin sunan Hoorain a bakinta, ko da sunan wasa kada ta sake ɗaga idanun ta kallesa, Allah sarki da farko ta yi niyar ta zumduma a guje ta yi kansa, amma da ta tina maganar King sai kawai ta kara zunduma wani ihun da bata kai karshen yinsa ba ta yanke jiki ta faɗi ƙasa a wajen. A miliyan Abdussalam ya yi kanta yana ambatar sunanta, su Chuchu dik kanta suka yi kamar yadda su Ansar suka yi kan Hoorain da suka tabbatar da baya numfashi, babu rai a jikinsa!!. Cike da tashin hankali Ansar da Anwar suka ɗaukesa, haka ita ma Auta Abdussalam ya ɗauketa ya sauko kasan stage ɗin da ita, da gudu su Chuchu suka rufa mashi baya, nan fa taro ya hargitse, hankula sun tashi sosai.
Hospital suka wuce da Hoorain a in da gwajin farko Dr ya tabbatar masu da babu rai a jikinsa, ita kuma Auta wuce suka yi da ita cikin family part, King ya umarcesu da su kaita part na bayan fam part ɗinsa a in da babu kowa a wajen, babu hayaniya babu ribibi, su kai ta can Dr's su zo su duba lafiyarta, sabon part ne da ba'a buɗe ba, dama na uncle Jahiz ne in da idan ya yi aure zai zauna kamar yadda uncle Abbas yake da part ɗinsa. Nan aka wuce da ita, a take aka kira likitoci guda uku suka dukufa a kanta dan ceto rayuwarta, ita dai bata mutu ba, amma zuciyarta na dab da bugawa, shi kuma Hoorain zafin kishi da soyayya yasa ya haɗi zuciya take rai ya yi halinsa! Lallai ba shakka Hoorain ya kurɓu gabar soyayya mai zafin gaske!!. Wlh a lokacin da Dr yake sanar da su Hoorain ya rasu Ansar yanke jiki ya yi ya faɗi sumamme, shi kuma Anwar capko wuyar rigar Dr ya yi, kamar wanda ya rasa hankalinsa ya fara faɗin wlh Dr ya tasan masu ɗan uwansu ko kuma ya kashe shi shima, abin dai very very heart touching, heartbreaking.......😥💔
Wlh page ɗin nan ya yi mugu mugun taɓa ni, Allah sarki, ashe da rabon kafin ya mutu zai yi kissing Zunairarsa, to King yanzu dai Hoorain ya bar maku duniyar, sai ku dafa Zunaira ku cinye, amma my people's kuna tinanin Commander Zafar zai yafe jinin Hoorain ya tafi a banza kuwa? Baku ganin kamar commander zai juya masu baya ya yakesu? Kada ku manta commander shine kaso sittin cikin ɗari na karfin kingdom ɗin, warriors dik umarninsa suke bi, ya kuke gani idan ya juya masu baya?!. Wlh akwai case ba na wasa ba, ni dai bari in je in kora Maltina ko zan samu sassaucin abin da nike ji a cikin zuciyata!!!.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
54
Sai da kingdom of power ta tsaya cak na ƴan wasu ɗakinku a lokacin da labari ya karaɗe kunnuwar mutane Hoorain ya mutu, shi kansa King sai da ya yi zazzafar razana, ai Commander Zafar cewa ya yi karya ne, ba Hoorain bane ya mutu sai dai wani, amma shi ɗansa yana raye, dik yadda aka so a fahimtar da shi Hoorain ya mutu ya zo su gana da gawarsa ya yi mashi addu'a kafin a je a rufesa, amma commander ya ƙaryata, ya ce wlh shi babu gawar da zai zo ya yi sallama da ita, dan shi ɗansa na raye. Ansar ya lura lallai commander ya zaune ce, ba kuma zai taɓa fahimtarsu ba, dan haka sai ya ce su sanar da King ko zai iya sanya commander ya fahimtar har ya sami damar yin bankwana da ɗansa.
Haka kuwa aka yi, suka sanar da King ga abin da yake faruwa, suna san yin jana'izar Hoorain amma commander ya ki yarda ya zo ya gansa ma bare har ya yi mashi addu'a. Cike da alhinin abin da ya faru King yasa a kira mashi commander. Babu kunya babu tsoron Allah King ya iya kallan commander ido cikin ido ya sanar mashi da ya É—auki dangana Hoorain dai ya mutu.
Murmushi commander ya yi kafin ya ce. "Allah ya kara maka tsahon rai, na tabbata ba Hoorain É—ina ne ya mutu ba, wani Hoorain É—in ne, Hoorain É—ina yanzu na barosa a waje". Jin waÉ—an nan kalamai yasa King ya fahimci commander fa Æ™waÆ™walwarsa ta shiga cutar da ake kira da I-M-R-S, lallai ko zasu shekara suna faÉ—a mashi Hoorain ya rasu ba zai taÉ“a yarda ba, dan shi Hoorain yana yi mashi gizo, yana kallansa da idanun da babu mai kallansa sai shi. INNALILAHI WA INNA ILAHIR RAJIUN, HASBUNALLAHU WANI'IMAL WAKIL!! KENAN YANZU COMMANDER YANA KALLAN HOORAIN KOWA BAYA KALLANSA? YANA YI MASHI GIZO? BABBAR MAGANA!! LALLAI KUWA BA ZAI TAÆA YARDA DA HOORAIN YA MUTU BA!!.
Yana tsaye a tsakiyar fada yana kallan King, sai kuma ya juyar da kallansa izuwa kofar shigowa, gwanin ban tausayi ya fara faÉ—in. "Yauwa my lion, wai cewa suke yi ka mutu, na ce masu baka mutu ba, zo ka gwada masu kanka!". Ya kai karshen maganar yana riko iska a matsayin Hoorain da ya shigo fada a yanzu.
Wlh a dai'dai wannan lokacin gabaɗaya ƴan majalisar fada sai da idanunsu ya ciko da kwallah, shi kansa King sai da zuciyarsa ta karaya, gaskiya bai taɓa ganin soyayyar uba da ɗansa irin tsananin soyayyar dake a tsakanin Commander da Hoorain ba.
"Ranka ya daɗe ba ga shi nan ba! Ai dama na faɗa maka bai mutu ba, ga shi ka gani ma da idonka". Allah sarki, daga yadda yake magana zaka fahimci sambatu ne kawai, dik yana rikice, gwanin ban tausayi, ya yi maganar yana nunawa King iska a matsayin Hoorain dake gabansa. Aunty MieMie dake zaune a kusa da King wacce bata jima da shigowa bace ta miƙe tsaye, wani irin kuka ne mai karfin gaske ya kwace mata, dama ta shigo ne ta ɗan taushi zuciyar baban nata, dan ta ga ya ɗauki zafi sosai, tana zaune aka kawo labarin mutuwar Hoorain, ta ji hakan a ranta sosai, sai yanzu kuma ta ga abin da ya fi mutuwar tasa zogi, ba zata iya zama ba, da gudu ta ruga cikin gida alkyabbarta na jan ƙasa tana hawaye.
Allah sarki commander dattijon arziki, cike da damuwa ya ce. "Lafiya ranki ya daÉ—e ta tafi tana kuka? Ko wani abin ne yake faruwa?". A ruÉ—e ya yi maganar.
Dik cikin fada babu wanda ya iya bashi amsa, sai sharan kwallah da kowa yake yi, bare ma sarkin hatsi da tuni hawaye sharɓa sharɓa sun gama jiƙa fuskarsa har sun jiƙa wuyar rigarsa. Da mamaki commander yake binsu da kallo, cikin ruɗu ya fara faɗin. "Malam liman lafiya kuke kuka? Ko dai akwai abin da yake faruwa ne? My lion ka ji labarin wani abin yana faruwa ne?". Ya yi maganar yana kallan gefensa a zuwan yana kallan Hoorain.
A gizon da yake gani girgiza mashi kai Hoorain É—in ya yi yana ce mashi babu wani abin da yake faruwa, watakila kukan farinciki suke yi. Jinjina kai commander ya yi tare da mayarwa gizon nasa amsa da. "E ina ga kukan farinciki suke yi, suma suna murnar biki ne, to shikenan jeka abinka ni bari in zauna a nan mu gama magana kan yakin da zamu tafi jibi". Jinjina mashi kai gizon nasa ya yi tare da juyawa ya bar wajen ya nufi waje.
Wlh dik taurin zuciyar king sai da idanunsa suka kawo kwallanh, bai taɓa zatan zai shiga damuwa a mutuwar Hoorain ba sai da commander ya shiga cikin wanna hali, amma kuma fa dik da haka sam bai yi danasanin abin da ya aikata na raba masoyan ba, shi yana ganin yana a kan dai'dai!!
-------------------------------🔥🔥🔥
Cikin ƙanƙanin lokaci likitoci suka yi nasarar shawo kan Auta har ta farfaɗo, sai dai kuma, Dr ya sanar da in dai basu bata abin da take so ba, to wlh zuciyarta tana gab da bugawa, yanzu haka ta samu babban rauni a zuciya. Sosai ƴan uwan suka girgiza da jin wannan labari, a in da suka ce kada a kuskura a sanar da ita Hoorain ya mutu, King kuma ya ja Abdussalam gefe a in da ya sanar da shi ya san dik ta yadda zai yi ya maye gurbin Hoorain a cikin zuciyarta gudun kada su rasata, sai dai abin da King bai sani ba shi ne, soyayyar Auta and Hoorain daga Allah ne, babu wanda ya isa ya maye gurbin Hoorain a cikin zuciyarta kamar yadda babu wanda ya isa ya maye gurbinta a cikin zuciyarsa!. Abdussalam ya tambayi wanenne Hoorain kuma, sai King ya ɓoye mashi, ya ce dai ya yi ƙoƙarin janyota a jiki ya kwantar mata da hankali, King baya san Abdussalam ya san komai!.
-----------------------------🔥🔥