Sashe 27
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sarai Abbie ya gane cewa Æ´arsa ta kamu da san Ramish da jimawa, amma ya zuba masu idanu yana ganin gudun ruwansu, baya san kuma ya faÉ—awa Ramish Sharifat tana sansa, ya fi san Ramish da kansa ta gane hakan ya kuma faÉ—a santa da kansa ba tare da an haÉ—a su ba.
Sai dai Abbie abin ya fara damunsa yanda har yanzu babu wani canji a tattare da Ramish, ko kallo baya ɗaga idanun ya yi wa Sharifat, abin ya tsayawa Abbie a wuya, ba shi kuma da burin da ya wuce ya ga wannan haɗin ta yiwu, yana ji da ƴar nan tasa matuƙa.
Sai da Ramish ya gama hatsewa da jan ajinsa, sannan ya É—an gyara zamansa, ba tare da ya É—ago ya kalli ko mutum É—aya daga cikinsu ba ya fara yin magana kamar haka, cikin sanyi murya haÉ—e da nutsuwa ya ce.
"Wannan waya da na baka makunnine na tashi nakiya".
ÆŠan zaro ido Abbie ya yi, matsalarsa da Ramish kiwiya wajen yin magana, sam baya san buÉ—e baki ya yi magana yadda ya dace, sai dai ya yi wa mutun in short a dunkule, in ka gane kai ka sani, in ma baka gane ba nan ma kai kasani, kamar wani mai ciwon baki.
"My son wai ba zaka bar wanan halin naka ba ko?". Cewar Abbie da ƙaguwa kamar ta kashe shi, yana bala'in san jin karin bayani!.
Sai a lokacin ya É—ago da kallonsa a kan Abbie. Yasan a kan me Abbie yake magana, a kan rashin maganarsa ne, dan haka sai bai wani kula shi ba, alamar ba dainawa É—in zai yi ba kenan!.
"Bomb ne a kewaye da hall É—in nan, wanna wayar ita ce matashin bomb É—in, shi ne dalilin fitana yanzu". Cewar Ramish.
Kallon Abu Abdussalam a kansa ya kara zaro idanu sosai, a hanzarce ya ce.
"Bayan harin da aka kawo maka bai yi masu ba shi ne suka kewaye mu da bomb? To su wanene? Wai me ka tsarewa mutane ne?".
Cike da tashin hankali Abbie ya yi maganar.
Tamkar babu Ramish a wajen, bai sake cewa ko uppan ba.
"Yanzu kun cire bombs É—in ne?".
Abbie ya sake jefa mashi tambaya. Wato idan baka da hakuri sosai ba zaka iya zama inuwa guda da Ramish ba, dan zai kasheka da takaici ne, sai ayi mashi magana goma bai amsa ɗaya ba, to in ba mai hakuri ba waye zai iya jure wannan walaƙanci fisabilillahi?.
"Innalilahi wa inna ilahir rajiun, Abbie Yah Ramish wannan ai wayar Leesharh ne!".
Sharifat ta katsesu da faɗar hakan, ta yi maganar cike da tashin hankali maras misiltuwa, sannan ta yi maganar tana miƙewa tsaye haɗe da dafe saitin zuciyarta.
Ramish and Abu Abdussalam har suna rige rigen kai kallonsu a kanta.
A miliyan ita ma Leesharh ta miƙe tsaye.............. Wani irin zufa yana kara tsananta a saman face ɗinta, hankalinta idan ya kai dubu to ya tashi, jikinta sai wani irin kermar wahala yake yi. Da kyar ta haɗiyi wani irin azabbabben wahalallen yawu mai wuyar wuce maƙogwaranta.
Miƙewa tsaye shima Abu Abdussalam ya yi kallonsa a kan Sharifat da kwayar idanunta tamkar zasu faɗi ƙasa saboda zarosu da ta yi!.
Baiwar Allah jikinta har kerma yake yi, bata taɓa tsammanin makamancin hakan ba ko a mafarki.
Ramish kam yana zaune bai miƙe ba, idan ka kallesa in the first place zaka yi zaton Sharifat yake kallah, amma kuma Leesharh yake kallo saboda ya gano abin da yake san ganewa, dama shi tin ainahi bata kwanta mashi a ransa bane yasa ya ce kada ta sake zuwa part ɗinsu, sai ga shi an kamata red handed.
My people's me kuke tinanin zai faru a wannan waje? Akwai tashin hankali kuwa!!. Rana dubu ta ɓarawo rana ɗaya ta mai kaya
===========================🔥
••••••••••••••••JIMETA🔥••••••••••••••••
Tsawon kwanaki biyu babu Jaish babu labarinsa, tin bappa yana sa tsammanin zai waiwayesu har ya dai'na, yanzu har ya fara rage damuwansa a kan haka, bawan Allah sai dai har Æ´ar rama ya yi saboda damuwa.
A ɓangaren Nenne kuwa farinciki kamar ba zata mutu ba, burinta ya gama cika rayuwar Mahnoor ya lalace, ta zama karamar bazawara, bata wuce 15 years ba amma ta zama bazawara, abin ya yi wa Nenne da gwaggo mugu mugun daɗi.
Shi kam hamma Faisal ya kafe a kan lallai tin da Jaish ya koma in da ya fito to shikenan a mayar mashi da matarsa Mahnoor, har da cewa dama ai Jaish aljani ne ba mutum ba, dan haka tin da ya koma duniyarsu na aljanu ai ba dawowa zai yi ba, so shi yana nan a kan bakarsa na zancen Mahnoor.
Ya bi ya tayarwa da kowa hankali, shi lallai a yanke auren Mahnoor da aljani Jaish a bashi ita ya aura.
Tin bappa yana kallan hakan a matsayin shirme har ya fara yarda da hakan ce kawai mafita, in ba haka ba Mahnoor ta shiga uku a wannan ƙauye, abin ku da ƙarancin wayewa da rashin ilimi, zasu sakota ne a gaba da zage zage da kananan manganganu kamar ita ta ɗaurawa kanta, barema da abin ya haɗu da bappa ya hana nasu ya baiwa bare, to wlh ba zasu barta ta yi zaman lafiya har ta ji daɗi a ranta ba, zata kai ta kawo fita ma sai ta gagara yi.
So gudun takura mata yasa bappa ya fara tunanin ArÉ—o ya kashe aurenta da Jaish kawai a É—aura aurenta da Faisal hakan zai sa ta samu sanyi da rayuwar farinciki.
A ɓangaren ita kuwa Mahnoor, kwananta biyu a gidan Arɗo wajen kakarta Inna, kullun ɓuya take yi ta yi ta zuba kuka babu kakkautawa, tana tsananin san mijinta, sai ma yanzu da ya yi mata nisa ta gane ashe shi ne farincikinta.
Wlh cikin ƙanƙanin lokaci ta yi wani irin zabgewa ta rame, harta wannan gurun wuyar tata da Jaish yake gani ya burgesa yanzu tsokar wajen ta zabge saura kashi.
Mahreen da Jaish yake ba mijinta bama ta rame saboda damuwa da kukan bappa ya dawo mata da Hammanta, kunsan ta saba da shi, bare kuma Mahnoor da ita kaÉ—ai tasan ya take ji a ranta, ya saba da yi mata abubuwa dayawa, yanzu har kasa yin barci take yi.
Hankalin bappa ya gaza kwanciya na komawarta gidan ArÉ—o, dan haka yau ya shirya tsab zai je ya É—auko. Ba zai iya yin nisa da ita ba.
Zaune take a tsakar gida ta buga uban tagumi, tana sanye da kayan fulani, ta yi wanka tsab, sai dai da ganinta zaka san bata cikin walwala, fuska babu annuri, ta buga uban tagumi.
Idan ka kalleta zaka yi zatan tana kallan Inna dake ta faman shanya masara a tsakar gidan ne, amma kuma ba haka bane, ta luluƙa duniyar tunani ne.
Sallamar bappanta ya dawo da ita cikin hayyacinta. Tana É—aura idanu a kansa bata san lokacin da ta rushe da kuka ba.
Da gudu ta tashi ta nufesa, dik kunya irin tata yau bata san lokacin da ta ce mashi. "Bappa tare da hamma kuka zo?"
Miƙewa tsaye Inna ta yi daga duken da take tana shanyar masara, tsakanin tausayin jikar tata ce ya kara kamata. Shiru ta zuba kasu idanu yana kallonsu, ji take yi kamar ta matsa masu kwallah.
Bappa ya rasa abin faÉ—e, bashi da kwarin gwiwar iya sanar da Mahnoor ba tare da Jaish yake ba, dama ya zo da kwarin gwiwarsa ne zai sanar da Inna za'a mayarwa da Faisal matarsa tun yadda yaga sun É—auki Jaish da wuya ya waiwayesu, sai kuma ya cikaro da wannan kuka da take yi na neman Jaish, anya zai iya sanar da ita wannan magana kuwa?.
Ya jefawa kansa tambayar, jikinsa dik ya yi mugun sanyi. Mahnoor ta rungume shi tana ta kuka.
Da gudu Mahreen ta fito daga É—akin Inna, kai tsaye da gudu ta nufi bappa tana faÉ—in. "Bappa ina Hammanu yake?".
Ta ƙarisa maganar idanunta cike tab da kwallah. Riƙota ya yi kawai ya runguma bai iya furta ko kala ba.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
==========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸

Inna da sun gama jikata da tausayi ne ta juya zata nufi É—akinta dan ba zata iya ganinsu ba. Katseta bappa ya yi ta hanyar É—aga mata gaisuwa.
A daddafe ta amsa mashi tare da wucewa cikin É—aki da sauri. Tana shiga ta zauna bakin gado tana addu'ar Allah Ubangiji ya sa kada Mahnoor ta gajesu, dan tun tasowar Inna a cikin kalubalen rayuwa take har Allah yasa ta auri ArÉ—o, ta taso ne a hannun kanin mahaifinta, ta fuskanci wahala wajen matarsa, shiyasa kuka ga tana da hakuri, baiwar Allah ta wahala ne, ta sha fama a gidan.
Bayan aurenta da Arɗo ma bata huta ba, gwaggon Nenne har kusan haukatata ta yi a kan kishi a cikin wannan gidan, har yau har gobe kuma basu barta ta huta ba, suna bibiyar rayuwarta da sharri, dan ta tsaya da addu'a ne Allah yake kareta, amma ta sha bakar wahalar da ba zaku so ku ji tarihin ba, yawo a kan bola ne kawai bata yi ba, amma wlh haka kawai zata zauna ta yi ta ihu babu abin da aka yi mata, sai ta rinƙa jin namar jikinta yana wani irin masifar tauna tamkar an ɗaurata saman wuta.
Dik wannan azaba ta jure, dan gara mata gidan ArÉ—on a kan gidan kanin baban nata, ga shi ita marainiya ce ba uwa ba ba uba ba, dik ta shanye wannan har Allah ya bata cikin mamar Mahnoor, nan ma ta ci wahala kamar ta mutu, da kyar ta sha maman Mahnoor ta zo duniya.