Sashe 169
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"I really love you my Hoonaira, i promised to be with you with happy or not, kece farincikina kuma kwarin gwiwata". Da kyar ya iya kai karshen maganar, saboda bai saba dogon magana ba. Yau dai Auta baki har kunne, sai murmushi take saki. Ba su suka rabu da juna ba sai karfe 3, nan ma shi ya ce ta kwanta ta yi barci kada ta makara tashi sallah, da safe zai kirata. Bata yi mashi musu ba ya amsa da to, cike da kwarewa a iya bawa flower ruwa ta sumbaci wayar tata tare da ce mashi ya sanya a ransa kumatunsa ta sumbata, ƙara lumshe idanunsa ya yi yana jin wani irin yanayi mai daɗi, sai ya ji dama da gaske ne mana kumatun nasa ta sumbata, ai da ba zai iya yin barci ba yau.
Jin ya yi shiru bai yi magana bane yasa ta ce. "My Hero ni ba zaka bani na barcin bane?". A shagwaɓe sosai ta yi maganar. Sumbatar take nufin shi ma ya yi mata tamkar yadda ta yi mashi. Haba ji tamkar an yi mashi bushara da aljanna, juyowa ya yi tare da kai wayar ɗan bakinsa ya manna mata sumbatar kenan idanunsa suka sauka a kan Abbonsa da ya buka tagumi yana kallansa, commander ya bushe a zaune kamar wanda aka sankarar, a ransa yake faɗi ashe har da sumbata ɗansa ya iya bai da labari? Kai wannan abin mamaki ne a wajensa.
Wani irin kunya ne ta lulluɓe Hoorain, ga shi ya rigada ya kai sumbatar, sai ya rasa ya zai yi kawai ya yi gaggawar cire wayar daga bakinsa tare da fara kame kame kaman maras gaskiya, yana jiyo sanyayyar muryarta tana faɗin. "My Hero wannan sumbata ta isa ya rikeni daga nan har zuwa safiya in kwana cikin farinciki haɗe da mafarkinka". ...... Amma ya ƙasa iya bata amsa, sai ma ya yi gaggawar katse kiran kawai yana kallan Abbo...... Ajiyar zuciya commander ya sauke, can ƙasa ƙasa ya furta. "Dole in yi maka aure my lion". Ya yi maganar ne ta yadda Hoorain ɗin bai ji me ya faɗa ba. A hankali ya koma ya kwanta tare da juyawa Hoorain ɗin baya irin alamar bai ji komai ba.
Ajiyar zuciya Hoorain ya sauke, kunya ta gama rufesa, tamkar wanda kwai ya fashewa a ciki ya juya ya bawa Abbon nasa baya yana lumshe idanunsa. A maimakon ya yi barci sai ya hau tinanin Hoonairansa yana nishaÉ—i. Ita kuwa yana katse kiran ta kara rungume pillow tana sakin murmushi har barci ya yi awon gaba da ita.
🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥
After one day. A hankali ta fara motsa idanunta tana san farkawa, Ronnie dake kusa da ita ne ya yi gaggawar matsawa ya riko hannunta, cikin sanyin murya ta fara ambatar sunanta a natse, shi tun daren jiya ya farfaÉ—o bawan Allah, ita kuwa da yake ta fisa tausayi sai yau ta farfaÉ—o, dan zuciyarta ya raunata sosai.
Waro idanunta da suka kumbura luhu luhu suka yi jajir waje ta yi, saman celling ta kafe da kallo kamar wadda bata a dai'dai, kamar taga bakon abu, sai ambatar sunanta Ronnie yake yi amma ina kamar bata a wajen, sai da ya sa hannu ya shari kumatunta ne ta juyo da kallonta a kansa. Suna haɗa idanu ta zabura ta miƙe zaune, cikin fitar hayyaci ta fara sambatu kamar haka. "Lovely bro yanzu big bro ya kashe mutanen nan dikka har da yaran da basu ji ba basu gani ba? Ko kuma ya hakura ya kyalesu?". A ruɗe take maganar tana jan numfashi da karfi karfi tamkar zata sume.
Ya lura bata a daidai, dan haka sai ya ce mata. "A'a ba dikka ya kashesu ba, ya yi wa wasu afuwa". Tabbas karya ya yi mata, kuma wannan shi ne karyarsa ta farko a duniya, shi baya karya wlh, amma saboda kwanciyar hankalinta ya yi.
Wani irin ajiyar zuciya ta sauke, a fili ta furta. "Alhamdulillah, ko ba komai mun yi nasara tun da muka iya sanya shi ya yafewa dubban al'umma"...... Ronnie dai jinta kawai yake yi, a cikin zuciyarsa yana cewa, lallai yarinya baki san waye big bro ba, bai taɓa yafiya ba a rayuwarsa, idan ya zartar da hukunci to fa dik abin da zai faru sai dai ya faru amma babu mai canza wannan hukunci, a haka suke rayuwa tun daga kan mulkin mahaifinsa har shi ɗin, babu wanda aka taɓa yi wa afuwa daga hukuncin da ya yanke a wannan birni, harta iyayen Floris Black Tiger ya kashe, an konasu a cikin wannan wuta, bai ragawa kowa ba, master Devil kawai ya bari a cikin maciya amanar nasa, shi ma akwai dalilin da yasa ya barshi, nasa hukuncin ta musamman ya tanada mashi.
Zuro kyawawan kafafunta kasan bed ɗin ta yi, jikinta na rawa saboda murna ta ce. "Lovely bro bari in je in ga big bro, dole na yi mashi godiya bisa wannan abin da ya yi, ya yi namijin ƙoƙari wajen yi masu afuwa". Ta kai karshen maganar tare da yunkurawa zata miƙe. A nan ne ta fahimci akwai drip a manne a hannunta, saboda zafin da ta ji, ta lankwatsa hannun ne ta dafa jikin mattress zata miƙe, shiyasa ya yi mata zafi. Shi kuwa tana wannan magana ya yi gaggawar kai hannu zai dakatar da ita saboda bai san a wani irin hali Black Tiger yake a yanzu ba, kada ta je yana kan tsini ya yi mata illah, dan ba imani ne da shi ba kuma ba gane kansa ake yi ba.
"Ronnie yaushe aka saka mun wannan abin kuma?". Ta faÉ—a tana kallan drip da ya kusa karewa, É—an kaÉ—an ya rage. Sake hannun nata ya yi kafin ya amsa mata da tin wuraren la'asar, yanzu kuma mangariba ta kawo kai. Zaro idanu ta yi tana tambayarsa wai yau yaushe ne ma? Nan ya sanar da ita ai kwana É—aya ta wuce, tun jiya take sume ai. Kara zaro idanu waje ta yi, jikinta har kerma ya fara yi, a natse ta furta Hasbunallahu wani'imal wakil.
Rarrashinta Ronnie ya shiga yi yana bata baki har ta hakura ta koma ta kwanta zuwa san da drip É—in ya kare, sannan ya cire mata, a gaggauce ta sauko ta nufi toilet dan yi wanka ta É—auro alwala ta hau biyan bashin sallolin dake kanta, shi kuma Ronnie ya fita ya nufi bedroom na Black Tiger dan ya yi sallah a can, baya sallah a É—akinsa saboda kada Black Tiger ya gano ya musulunta.
After some hours da basu wuci biyu ba, shirye take tsab cikin sleeping dress masu shegen kyau, riga ce mai ƙaramar hannu da dogo wando launin ash mai ɗan duhu, hakan yasa ta yi balai'n kyau saboda hasken fatarta, ta gyara golden hair ɗinta sai sheki yake yi, sai tashin kamshi take zubawa, ta yi sallar isha'i saura cin abinci, tana tsaye a gaban mirror tana kallan kanta tana kuma tinanin su Pretty, kewarsu ce a ranta yau sosai, har ta ji hawaye sun cika mata idanu, ta matsu ta ga Kamran ɗinta ido da ido, har mafarkinsa take yi, yana ranta a kowani dakika na rayuwarta. Ta nausa cikin tinaninta sai ji ta yi ya ɗan rungumeta ta baya yana faɗin. "Lovely sis tinanin me ake yi har na shigo baki ji ni ba?".
Ajiyar zuciya ta sauke tare da É—ago kallanta, ta cikin mirror suka kalli juna, cool murmushi suka sakarwa juna kafin ta amsa mashi da. "My twins sis and my Kamran nike tinawa, yau da kewarsu nike tare"....... Shiru ya É—an yi kafin ya amsa mata da. "Soon zaki je ki gansu, yanzu dai bari in dubi Floris ina dawo, tun jiya da safe da na ganta ban sake ganinta ba"........ Allah sarki, bai san tun jiya É—in ta mutu ba, tana kunshe cikin toilet master na gidan yari.
"Okey nima zan je duba big bro, amma ni fa ina ganin kamar Floris fushi take yi da kai". Tana magana tana kallansa ta cikin mirror. Jinjina kansa ya yi kafin ya amsa da. "Tabbas haka ne, nima na lura da tana fushi dani, shiyasa zan je bata hakuri, kin san yadda nike kaunar Floris kuwa my sister?"...... Kai ta girgiza mashi alamar a'a bata sani ba..... "Ina kaunarta fiye da kai'na, komai nata birgeni yake yi, amma ta ci saurin yin fushi, kuma ita tana kaunata over, before ki zo ita take bani abinci a baki fa, na yi missing na wannan moment É—in, bari in je in bata hakuri daren yau ta ciyar da ni abinci a baki".
Faɗaɗa murmushin dake saman face ɗinta ta yi, cikin sanyin murya ta ce. "Gaskiya kam ka je ka lallaɓa mana ita ta zo mu ci abincin dare a tare, nima ina missing ɗinta sosai". ...... Jinjina kansa ya yi tare da manna mata sumbata a gefen kumatunta, kara faɗaɗa murmushin ta yi tana kai hannu ta ɗan shafi gefen nasa kumatun. Saketa ya yi tare da fara tafiya baya baya yana kallanta, ganin irin tafiyar da yake yi ta cikin mirror yasa ta juyo dan ta gansa da kyau. Tana jiyowa suka haɗa ido, kashe mata ido ɗaya ya yi yana cigaba da sakin cool murmushi har ya kai jikin kofa. Kamar dai kullum, sumbata ta manna a hannunta ta hura mashi, ajiyar zuciya ya sauke haɗe da juyawa ya cire password na kofar ya fita. Tana ta murmushi bata zare kallanta daga kansa ba har sai da ya kurewa ganinta. Ajiyar zuciya ta sauke tare da raba jikinta da jikin mirror, cikin natsuwa ta taka ta nufo waje ita ma.
Kai tsaye master room na Black Tiger ta nufa, tana tafiya tana tinanin a wani irin yanayi zata same shi?. Tana zuwa ta buÉ—e kofan without any scare and any excuse ta afaka cikin É—akin.