Sashe 7
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana zuwa ta daka tsalle ta faɗa jikin Ronnie dake tsaye, abin ku da babu Muslunci a waje, iyayen Floris suna wajen suna ganin wasan, amma ko kaɗan basu damu ba dan Floris tana yawan rungumar Ronnie, shi ma kuma yana ɗaukarta, wani lokaci har goyata yake yi, babu ruwansu......... Kai wato musulunci fa ya yi a rayuwar nan, Allah dai ya bar mu a cikin addininmu har karshen rayuwarmu, samun kanka a cikin addinin musulunci ba karamar ni'ima bace da Allah ya yi maka, yakamata a kullum bawa ya rinƙa yawaita godiya ga Ubangijin taliƙai!!.
Da hannu É—aya Ronnie ya É—aga Floris, a saman shoulder É—insa gabaÉ—aya ya zaunar da ita, ta É—aga hannayenta jikka biyu sama ya fara playing skater da ita, dama idan da sabo sun saba yin haka, dik cikin Æ´an wasan babu wanda yake da karfin iya É—aukar wata ya kuma yi playing wasa da ita sai Ronnie, shi kaÉ—ai ne yake iya goya Floris ko ya zaunar da ita a saman shoulder É—insa, ta zauna tamkar tana zaune a saman kujera, ya yi ta wasa da ita, shi ya fita daban da sauran Æ´an wasa.
Da hannu ya yi wa Sweetie alama a kan ta zo. Ba musu ta taso cikin nutsuwa ta ƙariso in da yake. Nan fa kallo ya koma kanta, sun ga madarar kyau.
Haka kawai yau Ronnie ya tsinci kansa da jin haushin mutanen wajen dan suna ta ganin Sweetie, bai taɓa damuwa dan sun kalli wani ko wata ba, idan baku manta ba ya taɓa faɗawa Sweetie cewa sai mace tana da kyau ake kallonta, idan ma jama'a basu kallonta ai bata cika mace ba, to sai ga shi yau Sweetie ta cika mace ana kallonta kuma yana jin haushi.
GabaÉ—aya idanun jama'a ya dawo kanta. Tana zuwa ta tsaya a kusa da shi, dik sai ya ji wasan ta fita a ransa, ji ya yi su koma cikin gida kawai.
Amma haka ya daure ya sanya É—ayan hannunsa ya É—agata sama sai saman shoulder É—insa ta É—ayar gefen, ita da Floris suka haÉ—e hannaye suka É—aga sama suna sakin murmushi.
Nan take wajen ya ɗauki ihu da fito, haƙiƙa Ronnie ya samu horo mai kyau, ko nauyinsu bin ji ba ya fara rolling da su a saman shoulders ɗinsa, abin ya yi matuƙar ƙayatarwa ya kuma ɗauki hankular jama'a, basu taɓa ganin irin hakan na. Su Sweetie kamar wasu ƴan baby.
Allah sarki Delisha kuwa tana can tana fama da dogara sanda. Dik abin da suke yi master Devil yana ganinsu, dan yana wajen.
Tabbas wasan yau ya kayatar matuƙa, wasa ne da ba'a taɓa yin irinsa ba, Ronnie ya kawo sabon salo ya kuma kara tafiya da zumatan mutane dayawa.
__________AFTER SOME MINUTES🔥
Yamma ta yi, rana ta yi sanyi irin bayan la'asar ɗin nan. Barci mai nauyin gaske ne ya ɗauki Sweetie, tana kwance saman bed ɗin Ronnie, dan yaki yarda ta bar room ɗinsa, saboda yana ganin kamar idan ta bar room ɗinsa Black Tiger zai iya cutar da ita, yana ganin kamar zamanta a nan ne zai hana Black Tiger taɓa lafiyarta.
Floris tana tare da Angela suna buga triangle game kamar yadda suka saba, Angela É—aya daga cikin yara marayun Black Tiger ne, kyakkyawar yarinya mai farar zuciya, zubinta sak na Æ´an Black world É—in.
Sanye yake da swimming short, babu riga a jikinsa, yau ainahin wrestling surarsa ta bayyana, idan ka gansa a cikin kaya sai ka gansa É—an siriri zubin Koreans É—in, ashe ba haka bane, murÉ—aÉ—É—en mutum ne sosai, daga wanka ma ya fito.
White hairnsa a ɗaure ya busar da ita. Part na Black Tiger ya shiga, a maimakon ya shiga master room na yayan nasa sai ya wuce izuwa gym, ta wani glass way mai matuƙar burgewa da ɗaukar hankali ya bi.
Yanayin hanyar idan ka hau kana iya ganin kasa, sai kaga kamar zaka faÉ—a idan baka saba bi ba, dan zallar glass ne.
Like wow, sai dai mu ce masha Allah, amma wanna waje ya amsa sunansa gym É—in da gaske, ya kawatu da abubuwan motsa jiki kala daban daban masu bala'in kyau.
Cikin shigar da ya saba ganin Black Tiger da shi yau ma ya gansa.
Kusa da shi ya tsaya, a ɗan shagwaɓe ya ce. "Brother open your face, because you look so beautiful, I want to see you again, Please stop covering your face".
Kamar zai yi kuka ya kai karshen maganar, kamar wani É—an yaro, ashe haka yake magana da Black Tiger, sai dai kada ku manta cikin harshen koreans suke magana!.
Wasu irin mahaukatan barbell mai ɗauke da weight plates masu bala'in nauyin da zasu iya kai goma goma ta kowani ɓangare ne a hannun Black Tiger yana ta ɗagasu yana saukewa.
Da kallo ɗaya zaka yi mashi ka fahimci ya jima a gym ɗin yana motsa jiki, ga wani care luxury glass a idanunsa, hakan yasa ba'a iya ganin kwayar, gaskiya Black Tiger hege ne, ganinsa kawai yana firgita hantar manya da ƙananan halittu.
Bai tankawa Ronnie ba yana cigaba da É—aga wannan barbell É—in kamar bai san da halitta a wajen ba.
Ɗan zunɓura baki Ronnie ya yi tare da ƙarisawa wajen, DUMBBELL ya ɗauko ya fara ɗagawa yana kallon kwanjin hannunsa, ga wasu layukan guraye a cikinsa kamar wanda ya zana da gangan, kuma dik horo ne ta yi mashi yawa, cikin nan nasa a shafe manne da baya.
Cigaba da ɗaga dumbbell ɗin ya yi yana kara zunɓura baki shi a dole Black Tiger bai kula shi ba ya ɓata rai.
Ya kai a kallah 10 mins yana É—aga dumbbell kafin ya ajiyesu ya nufi gaban yayan nasa wanda tin da ya zo wajen bai kalli in da yake ba, aikinsa kawai yake yi yana ta haÉ—a uban zufa saboda wahala, wajen kuma gabaÉ—aya kewaye suke da A.c dake busa sanyi, amma bai hana shi zufa ba.
Wlh ba dik kai ba iya É—aga barbell mai weight plates guda biyar ma, sai a tara maza dubu ba a samu biyu masu iya É—aga mai biyar ba, shi kuma Black Tiger mai goma kuma manya manya yake É—agawa, har yau Ronnie a iya mai huÉ—u kawai yake iya É—agawa, shi ma sai da Black Tiger ya tsaya tsayin daka sannan ya iya jajircewa.
Isar Ronnie gabansa ke da wuya ya sauke barbell ya mayar da shi mazauninsa, sannan ya duka ya yi shirin fara press up.
Hayewa saman tsakiyar bayansa Ronnie ya yi yana cigaba da zunɓura baki. Bai kula shi ba ya fara press up da shi babu kama hannun yaro, da yake gwarzon namiji ne ya saba, sai da ya yi press up 200 babu hutawa, shi ma Ronnie yana tsaye a kan kafafunsa a tsakiyar bayan nasa kamar wadda aka sassaƙa, ko gezau bai yi ba.
Abin dai gaskiya da mamaki, sun kware kam wajen yin wanna zallar madarar jaruntar.
Dikkansu sai da suka yi sharkaf da zufa, gabaÉ—aya fuskar Ronnie kamar wanda aka watsawa ruwa, shi kuma big man da yake face É—insa a rufe sai ya zamana ba'a gane halin da yake ciki.
Wucewa ya yi ya nufi room ɗinsa bayan sun kammala. Da sauri Ronnie ya bi bayansa yana saka mashi kukan shagwaɓa a kan lallai ya buɗe fuskarsa ya gani, dan shi gaskiya Black Tiger ya yi mashi kyau, kuma ba zai iya tafiya ba tare da ya gansa ba, in baku manta ba kaunar kyau a jinin Ronnie yake, dik wani abu mai kyau to yana kaunarsa sosai.
Tamkar Black Tiger kunnuwarsa sun doÉ—e, sai ya nuna kamar bai san da wani Ronnie ba, ya shige cikin room nasa. Har ciki Ronnie ya bisa.
Toilet Black Tiger ya nufa cikin wani irin tafiya mai matuƙar ban mamaki da al'ajabi, kamar wanda baya taƙa ƙasa.
Saman wannan DAULAR bed É—in nasa Ronnie ya haye ya kwanta, shi fa ya rantse ba zai fita ba sai ya ga face É—in yayan nasa, ga shi by 5:30 zai tafi church, yanzu kuma 5:06.
_____________ SWEETIE ___________🔥💘
Kamar a mafarki ya tsinkayo sanyayyar voice É—inta tana faÉ—in.
"Where are you Ronnie? Why are you leaving me alone in the room? Do you want the man who made me suffer that day to come back and take me away again?"
Idanunta sun yi jajir sun É—an kumbura, jikinta dik a mace alamar barci bai isheta ba, golden white hair nan nata a watse kamar wadda aka kwato daga bakin kura, sanye take da kayan barcin Floris riga da wando masu dogon hannu launin sky blue, ba karya ta yi kyau sosai, tin da ta yi sallar la'asar take zuba barci.
Tana magana tana nufo master room É—in, dan tasan a nan kaÉ—ai zata same shi, saboda ta je parlourn kasa baya nan, Floris and Angela ta samu, Floris ta ce mata yana wajen yayansa, ko tsoro bata ji ba shi ne ta biyosa, akwaita da karfin halin bala'i yarinyar nan.
Haba ai a miliyan kamar wani walkiya haka ya diro kasa daga saman bed ɗin, kafin ƙiftawa da Bismillah har ya kai bakin door room, jikinsa har yana ɗan kerma wajen buɗe kofar ya fito da gudu kamar wanda aka koro.
Yana sanyo kai suka yi karo da ita, dan tsabar karfin hali irin nata tana ƙoƙarin buɗe kofar ne ta shigo ciki.
Ai bai dakata ɓata lokacin duba in da ta buge ba, hannunsa na kerma ya ja nata suka nufi hanyar barin wajen, ya mance da cewa kuka yake yi wa yayansa a kan ya buɗe fuska, tuni ya wuce.
Kamar waÉ—an da aka rako ya banke kofar room É—insa ya shiga da sauri yana sauke ajiyar zuciya.
Ita da sam babu tsoro a tattare da ita kuma bata ga abin da zai bata tsoro bane ta ce.
"Are you okay?"
Bata jira amsarsa ba ta É—aura da. "Why're you running like that? And why are you panting like someone who is not honest? Then you sigh is like someone who has escaped from a group of enemies".
Fuskarta cike tab da mamaki ta yi maganar, dan ita mamaki ya bata!.