Sashe 23
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah yana aikawa da annabawa tare da yanayi daban-daban, don su zama abin koyi ga al’umma. Rashin aurensa wata hanya ce ta nuna cewa rayuwa mai cike da ibada da sadaukarwa na yiwuwa ba tare da iyali ba, musamman idan mutum yana da babban aiki na isar da saƙon Allah".
A dai'dai wanna gaɓa Ronnie ya samu karin haske sosai, wato hikima ta Allah tana da yawa, rashin yin auren Annabi Isa wani haske ne ga al'umma. Nan take ya kara jin lallai wannan Allah da Sweetie take magana a kansa shi ne Ubangiji na gaskiya.
Cigaba da bayani Hajiya Sweetie tamu yarinya Æ´ar baiwa mai cike da ababen ban mamaki ta yi.
"Rayuwarsa a cikin al’umma lokacin da ya bayyana ba tare da uba ba. Fitowarsa ta musamman ce, Annabi Isa ya fito cikin mu'ujiza rashin uba........ Wannan lamari ya haifar da jita-jita daga wasu mutane, suna zargin mahaifiyarsa Maryam da aikata abin da bai dace ba. Amma Allah ya kare Maryam da Annabi Isa ta hanyar da ya sa Annabi Isa ya yi magana tun yana jariri, cikin Surat Maryam shafi na 19 daga aya ta 29 zuwa 34. Wannan mu'ujiza ta tabbatar da tsarkin mahaifiyarsa da cewa shi annabi ne daga Allah".
"Wasu daga cikin Bani Isra’ila sun karɓi saƙonsa saboda sunga mu'ujizarsa da kyawawan halayensa. Amma yawancin shugabannin addini da manyan masu mulki a lokacin sun tsangwame shi saboda ya ƙalubalanci mulkinsu da karairayinsu, so sai suka yi ƙoƙarin karyata shi a idan duniya, suna ƙara yaɗa jita-jita kan asalinsa (ba tare da uba ba), wanda ya kasance babban kalubale ga rayuwarsa a cikin al’umma".
"Duk da tsangwama, Annabi Isa ya kasance mai rahama, tawali’u, da juriya. Ya yi wa mutane wa'azi, ya warkar da cututtuka, ya kawo zaman lafiya, kuma ya ci gaba da kira ga bauta ga Allah Shi kaɗai, ya jure ya kuma cije".
"So a takaice Annabi Isa ya fuskanci tsangwama sosai daga shugabannin addini na Yahudawa, waɗanda suka yi ƙoƙarin halaka saƙonsa saboda yana yi musu tsawa kan zaluncinsu!. Amma talakawa, marasa galihu, da masu buƙatar taimako sun karɓe shi, suna girmama saƙonsa na tausayi da gaskiya, a iya nan zaku iya gane cewa Allah Ubangijin talikai shi ne Allah na gaskiya, dan shi ne mai jin ƙan bayinsa, ya umarci annabi isa da ya wanzar da adalci, ya daraja kaskantattun bayin da aka kaskantar, waye zai yi maku wannan idan ba mahaliccinmu na gaskiya ba? Ko malamanku sun taɓa kwatanta maku irin hakan ne?".
Ta jefa masu tambaya tare da tsayar da idanunta a kan Ronnie ta kuma dakata da yin magana tana jiran su bata amsa.
Dik cikinsu babu wanda ya iya buɗe baki ya yi magana, dik ta sare masu gwiwa ta kuma sanya sun ji zuƙatansu ya fara karaya da addinin Kiristanci, sun ji sun kwaɗaitu da san Allah da take ambata mai adalci da kuma jin kan bayinsa, ga tausayawa marasa gata, tabbas zuƙatansu sun ji tausayin hakan matuƙa, sai dai da kamar wuya Black Tiger ya bar hakan ta cigaba da yin tasiri a zuƙatansu, saboda kada ku manta jinin kiyayya haɗe da yakar addinin musulunci yake gudana a cikin jikinsa, burin babansa kenan kafin ya bar duniya, kada ku manta babansa ya kaddamar da Duniyar shaiɗanu, kunga kuwa raya Musulunci a cikin Black world abu ne wanda yiwuwarsa tana da matuƙar wahala!!.
Floris baki ya mutu, ta rasa abin faÉ—e, saboda ta ji tsagwaran gaskiya.
"Ronnie ku bani amsata, shin a cikin malamanku akwai wanda yake faÉ—a maku da kuji tausayin na kasa da ku? Ku kyautatawa marasa shi, ku taimakawa gajiyayyu marasa karfi, ku jikan mata da yara?! Akwai waÉ—an da suke gaya maku hakan?".
A karo na biyu bai amsa mata ba, binta da kallo kawai yake yi dan yasan ba'a taɓa gaya masu hakan ba, sai dai tongue nasa ta mashi nauyi ta yadda ya kasa amsa mata. Idanunsa sun yi jajir kamar wuta, kamar ba lafiya ba.
Ganin haka yasa Sweetie ta kawar da tambayar da cewa. "Akwai wani tambaya da kuke san sake yi mun dan tabbatar da gaskiya?".
Jinjina mata kai Ronnie ya yi, da kyar ya iya furta.
"A cikin malamullah É—inku (Alqur'ani mai girma) a wace sura da wace aya ce Allah ya umarci annabi Isa da ya yi magana a lokacin da yake jariri? And a wace aya da wace surace Allah ya umarci mahaifiyarsa Maryam da ta yi azumin magana?".
Nisawa Sweetie ta yi kafin ta ce. "A cikin Al-Qur’ani Mai Girma, Allah ya yi bayani kan waɗannan abubuwan biyu a Surat Maryam, inda aka kawo lamarin Annabi Isa (A.S.) da mahaifiyarsa, Maryam a cikin Suratul Maryam shafi na 19 aya na 29 zuwa na 33".
"Lokacin da Nana Maryamu ta haifi Annabi Isa, ta damu sosai game da abin da mutane za su ce game da ita. Sai Allah ya umarce ta da ta yi azumin magana (wato ta yi shiru kuma kada ta ce komai ga mutane), domin Annabi Isa zai yi magana da kansa don ya bayyana gaskiya. Wannan umarni yana cikin Suratul Maryam shafi na 19 aya na 26".
"Lokacin da ta dawo cikin mutane da jariri goye a bayanta, sai suka fara zarginta suna ƙoƙarin cin mutuncinta a kan ina ta samu yaro? A lokacin sai ta nuna masu shi goye a bayanta ba tare da ta yi magana ba, har sun fara yi mata izgili da iyashege suna dariya a kan ta ya za'ayi su yi magana da jariri?!".
"Kwatsam ba zato ba tsammani cikin umarnin Allah Annabi Isa ya buɗi baki a in da ya ce. Lalle ni bawan Allah ne, Allah ya ba ni Littafi, kuma Ya sanya ni matsayin Annab, ya albarkace ni, kuma Ya yi wasiyya da ni game da salla da zakka matuƙar ina da rai, kuma ni mai kirki ga uwata ne, bai sanya ni mai girman kai ba, ni annabi ne ba kamar yadda kuke tunani ba, aminci ya tabbata a gare ni a ranar da aka haife ni, da ranar da zan bar duniya, da ranar da zan tashi da rai".
(Fassara maku ayar fa na yi dan ku ji me annabi Isa ya faÉ—a time da ya yi magana a jaririnsa.)
"Ina san wanna Alqur'ani dan na duba wanna aya da kuma sura da kika faÉ—a". Cewar Ronnie kenan.
"Tabbas in na bar wannan gari na koma forest zaka zamu Alqur'ani a wajena, yanzu dai babu yana wajen Pretty".
Floris ce ta katsesu da cewa. "Beb ka yarda da abin da ta faÉ—a kenan?".
Dawo da kallonsa a kan Floris ya yi. "Ina ji a rai'na dik abin da ta faÉ—a gaskiya ne, amma ba zan yarda da hakan ba har sai na ga hujoji a zahiri ba a faÉ—e a baki ba, dan haka zan nemi Alqur'ani dan na karanta na tabbatar!".
A hanzarce Sweetie ta karɓi zancen da cewa. "Tabbas zan baka hujjoji a zahiri da zarar na bar nan".
Jinjina mata kai ya yi tare da miƙewa ya nufi hanyar shiga toilet.
"Yau muna da gagarumin party a empeir É—in nan na fidda gwanar kyau, Sweetie ki shirya, yakamata ki shiga cikin wanna gasa fa nasan zaki fi kowa, zaki samu kyauta babba daga wajen yaya". Cewar Ronnie dake nufar toilet.
Jinjina kai Sweetie ta yi, a ranta ta kudurta cewa tabbas zata biyewa mutanen birnin nan dan ta rinjayesu izuwa addininta, dan haka zata rinƙa shiga cikinsu, zata bi al'adunsu dik dan ta yi masu mage mai kwamciyar ɗaukar rai, a cikin zuciyart ta furta.
"Ya Allah kasa kafin na bar garin nan ko da rabinsu ne na samu su musulunta, Allah ka tayani ka taimaka mun ka dafa mun".
Sosai Floris ta ji rashin daÉ—in cewa da Ronnie ya yi Sweetie ta shirya ta shiga cikin gasarsu da suke yi dik karshen sati, dan tasan Sweetie ta fita kyau nesa ba kusa ba, so tasan zata bugeta ta cinye mata number na farko da take zuwa, sai ta ji ta kara jin haushin Sweetie, dama can akwai sauran haushinta na zagin malamansu da ta yi, sai ya karu mata.
Ita kuwa Sweetie raba jikinta da jikin bangon ta yi ba tare da ta sake bi ta kan Floris ba ta nufi hanyar fita faga cikin É—akin.
"Ina zaki je?". Ronnie ne ya jefa mata tambayar.
Da sauri ta juyo haÉ—e da kai kallonta in da yake, yana tsaye a bakin kofar toilet ta waje, ya harÉ—e hannaye a saman kirjinsa.
"Zan je wani É—akin ne na yi amfani da toilet É—in, lokacin sallar mangariba ta wuce".
Da hannu ya nuna mata hanyar cikin toilet É—insa.
"Zo ki yi amfani da wanna, daga nan ki yi wanka, Floris je ki kawo mata É—aya daga cikin irin kayan da kuke sakawa dan yin gasa, mai kyau zaki kawo mata fa".............. Ya yi maganar ne idanunsa a kan Sweetie.
Ba musu ta dawo ta nufi toilet É—in nasa, yanzu ba zata yi gardama da su ba, dan ta É—aura É—amarar musuluntar da su dikka birnin da izinin Allah, dan haka ta shirya tsab wajen shiga cikinsu sosai dan ta san takamaiman ina ma suka dosa tukun nan.
Sai da ta iso dab da shi sanna ya bata hanya ta shige ciki, shi kuma ya wuce ya nufi waje yana faÉ—awa Floris ta zo su je bari ya je wajen Æ´aÆ´ansa ya duba irin kyautar da aka tanadawa waÉ—an da zasu zo daga na É—aya zuwa na goma, ita kuma ta wuce room É—inta ta shirya ta kawowa Sweetie kaya sanna ta taimaka mata wajen shiryawa.
Da okey ta amsa mashi a fili, amma a cikin zuciyarta ta kudurci niyar shiryawa Sweetie mugunta ta yadda ba zata taɓa cin wanna gasa ba, har da shirya irin kwalliyar muguntar da zata yi mata, ga shi Ronnie idan ya fita yanzu sai dai su haɗu a wajen wasa kawai, so ba zai samu damar ganinsu ba bare idan Floris ta yi mata ba daidai ba ya ce ta gyara mata, sai a cikin mutane zasu haɗu.
Hakan ne ma ya bawa Floris kwarin gwiwar cewa zata ɓata mata fuska ta dishashar mata da kyanta.