Sashe 164
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Miƙewa tsaye ya yi a hanzarce, tun daga Smart bai sallamesa ba ya katse kiran tare da nufar in da take kwance. Like wow abin ya birgesa ya kuma bashi mamaki, ga shi momma bata nan, so the thing sweet him over. Shiru ya ɗan yi yana tinanin me yakamata ya yi kenan? Ya zuba mata idanun yana yi mata mayen kallo yadda ta kudundune a cikin bargon, kallo ɗaya ya yi wa face ɗinta ya fahimci ta sha kuka kafin ta yi wannan barci, a cikin zuciyarsa ya ji wani abin ta ɗan sokesa ganin busassun hawayen nata, kun san akwai tsohon soyayyarta a kasar zuciyarsa, so idan wani abin ya sameta baya jin daɗi, amma kuma yaki yardanwa kansa ya yi accepting ɗinta hundred.
Wani ɓangare na zuciyarsa ce ta ayyana mashi momma zata zo ta same shi, ai tuna haka yasa ya yi gaggawar sanya hannunsa ya ɗauketa cak har da bargon momma ɗin dik ya haɗa ya nufi bedroom ɗinsa da ita, buƙata ta biya, wai ita momma a nan ta ɓoyeta sai ya kawo kansa ya bada hakuri ne, to ga shi dai ya ɗauke matarsa abinsa. MAHNOOR SAI DAI MU CE ALLAH YA BAMU ƳAN TWINS IRIN UNCLES ƊINSU OMAID AND OBAID.....🥱
(Yauwa kun takurawa jikokin Akka fa my people's, kun saka masu idanu saboda suna da sha'awa sosai, ku rufe mun baki shiru, kada na kara jin wata ta takurawa jikokin Akka, dik duniyar yanzu ba haka ta zama ba? Ba haka kuke ba wai? Ko kun ɗauka bamu sani bane? Mun san komai dan haka ku dai'na takurawa jikokin Akka dik haka kuke😒 kuma ni dai bana ganin laifinku, dan dama a karshen duniya sha'awa zata yawaita sosai shiyasa za'a samu zinace zinace, da addini nike rubuta littafina ba da ka ba!! Na san me nike yi, wasu abubuwan sai gaba idan suka bayyana zaku ce mun karanta a littafin Princess Teema da jimawa)
Shi kuwa Smart Jaish yana katse kiran ya kira number King tare da miƙewa ya nufo waje domin ya duba waye mai motsi a parlourn ƙasa bayan ya san dare ya yi, yau a gidan Auta zai kwana da su, dan jiya sun yi mashi complain a kan ba zasu iya cigaba da kwana ba tare da shi ba, suna tsoro, shiyasa ya ce wa daddynsa ya yi tafiya, amma yana tare da su, baya san kaisu gidansu kuma, dan baya san dad ɗinsa yasan ya je Kingdom of power ko ya haɗu da mahaifinsa, momma ta ce ya ɓoyewa dad ɗin nasa, dan ba ƙaramar dirama za'ayi ba, King zai ce a bashi ɗansa, shi kuma daddyn Smart kun san aikin da suke aikatawa da Smart a ɓoye wanda idan King ya ji ba zai taɓa yarda ba! Ko ita momma ta ji wannan aiki ba zata yarda ba!! So kun dai san daddynsa ba zai taɓa yarda ya koma kingdom of power ba, yanzu ita momma ta rasa yadda zata ɓullowa wannan al'amari, ita kanta yanzu tana san Smart ya dawo gareta tun da already yanzu King yasan yana raye, to burinta ya dawo kusa da ita tana jin ɗuminsa, ta kuwa san yayanta dai ba zai yarda ba, wlh akwai cakwakiya ba kaɗan ba, sai ma King yasan aikin da Smart yake yi tukunan, a nan ne za'ayi yaki kam.
Bugu ɗaya King ya ɗauka, dan a lokacin yana hira da momma ne a kan dawowar Smart ɗin, ya ce ya umarceta da ta dawo mashi da ɗansa kamar yadda ta ɗaukesa ta kai shi can, to hiran da suke yi kenan, ta yi ƙoƙarin tausansa a kan ya bari zuwa ɗan wani lokaci, a take ya gwada mata ɓacin ransa tare da ce mata wlh ko wata ɗaya ba zai iya bari Smart ya kara a can ba, dole ya dawo wajensa ya ji ɗumin ɗansa da ya rasa tsawon shekaru.
Da okey kawai ta amsa mashi, amma ta sha jinin jikinta, dan bata san da wani ido zata iya fuskantar mommyn Smart da sunan zata ɗauki ɗanta ba, Allah sarki, babban damuwarta ma shi ne su daddyn Smart ɗin Allah bai basu haihuwa ba har suka tsufa, sun ɗauki son duniyar nan dik sun ɗaura a kansa, kuna dai ganin yadda suke rayuwa, idan baka sani ba ba zaka taɓa cewa ba su suka haifesa ba.
••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
"Good evening dad". Ya faÉ—a yana tako stair case a hankali cikin natsuwa. "Evening my love how was your day?". Da Alhamdulillah ya amsa kafin ya É—an yi shiru yana cigaba da tafiya a natse.
"Dad where's momma?". Ya faÉ—a yana warware igiyar rigar barcin dake jikinsa, dan ya ji igiyar ta É—an kama shi sosai, shi ne zai sukurkutata. "My son kowani lokaci mommarka kawai baka san yin hira da ni ne?". Cikin murya mai rauni King ya yi maganar, Allah ya gani yana bala'in san Smart fiye da tunanin mutum.
"No dad, ina san yin hira da kai mana, in the morning zamu yi hira sosai, but now give momma the phone I want to ask her something". Jinjina kai ya yi tare da miƙawa momma wayar ya miƙe ya nufi toilet, dama wanka zai shiga suka tsaya hira da mommar.
Kasa shi kuma Smart ya sauko parlourn akwai duhu babu haske, kai tsaye ya nufi switch dan ya kunna wutar...... "Hello momma". Ya faÉ—a. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta amsa da. "Son how was your day?". "Alhamdulillahi what of you?". .... Da Alhdulillah ita ma ta amsa mashi. Dai'dai lokacin ya kunna wutar parlourn haske ya gauraye ko'ina.
Zaune take saman sofa mai zaman mutun biyu, ta ɗaura kafa ɗaya bisa ɗaya, hannunta rike da cup da mai aikinsa ya haɗa mata hot tea mai kauri. Sanye take da sleeping dress, gown ne zuwa kyawawan cinyoyinta kusa da gwiwa, sai yar pant daga ta ciki, launin kayan pink color hakan yasa ta yi kyau sosai cikinsu, ga skin ɗinta luwai luwai, ta zubo gashin nan nata ta gaban saman shoulder ɗinta, kun dai san Pretty bata shiri da yunwa, shiyasa ta fito cin abinci abinta, ita kuwa Auta tana ɗaki sai gwada number Hoorain take yi baya ɗauka saboda ya karɓi alluran barci ɗazun, ya birkicewa commander a kan ta ne yasa commander ɗin ya ce a watsa mashi alluran barci ko kwakwalwarsa ta huta, shiyasa take ta kira ba'a ɗaga ba, har kuka ta yi.
Zuba mata idanu Smart ya yi yana kallan yadda take shan tea É—inta a natse, bata ko É—ago kai ta kallesa ba, abincinta kawai take ci, wlh Pretty akwai miskilanci fiye da tunaninku, ba komai take É—aga idanu ta kalla ba sai abinci ne bata yi mashi hakan. Wani irin faÉ—uwar gaba ya ji ganinta a cikin wannan shiga.
"Son baka jina ne?". Momma ta faÉ—i hakan har sau uku, amma bai ji ko É—aya ba, saboda hankalinsa yana a kan Pretty, yarinya kamar wata aljana. Har momma ta katse kiran ta sake kiransa, jin karar wayar yasa ta É—an ankara tare da sauke ajiyar zuciya, sannan ya katse kiran ya kirata, har lokacin bai zare kallansa daga kanta ba, ita kuma tamkar bata san da mutum a wajen ba, tea É—inta kawai take sha, ko irin ta É—ago kanta É—in nan, ya É—an yi mamakin ganin ta nuna tamkar bata san da mutum a wajen ba.
Karisawa ya yi tsakiyar parlourn, a saman sofa mai zaman mutum biyu ya zauna, cikin natsuwa ya sanar da momma so yake ya koyar da daddynsa cewa babu banbanci tsakanin talaka da mai kuÉ—i menene shawararta a kai?. Yana magana yana kallan É—an bakin Pretty da take ta fama hura tea É—in wai dan ya yi sanyi, ya yi mata zafi ne.
Daga ɗayan ɓangaren momma ta ce. "Wannan shawara ce mai kyau, amma dole da kanka zaka yi amfani, idan ba haka ba ba zaka taɓa iya juya zuciyar daddynka ba". ..... Da ɗan mamaki a tattare da shi ya ce. "Ni kuka momma? To meyasa ni?". Ajiyar zuciya ta sauke tare da miƙewa ta nufi waje dan ma kada King ya jiyota, kai tsaye rest parlourn ɗinsa ta nufa, saman sofa ta zauna sannan ta ce. "Saboda kai ne raunin daddynka, idan akwai wani abin da yake tsananin so to ya biyo bayanka gaskiya, dan haka dik abin da zaka yi mashi ko tarko da zaka kafa mashi ya kasance ka haɗa da kanka hakan ce kawai zata sa ya yi gaggawar saukowa har ya gane abin da kake so ya fahimta".
Shiru ya É—an yi, ya fahimci abin da momma take nufi, amma dan ya tabbatar sai ya ce. "Momma I didn't understand".... Sarai tasan ya fahimci abin da take san faÉ—a, dan tasan yaranta da saurin É—ago abu, amma tun da ya nemi bayani dallah dallah bari ta yi mashi yadda zai fahimta.
"Ka samu Æ´ar gidan mutunci Æ´ar gidan talakawa ka kawo mashi da sunan zaka aura, ka nuna mashi idan ba ita ba zaka iya mutuwa, ta hakance kawai zai sa zuciyarsa ta sassauto tun da abin ya biyo ta kan sanyin idanuwansa.........."
Katseta ya yi a hanzarce da cewa. "Kuma sai na aureta ɗin?"........ Ta jima tana san ya yi aure yaki yarda, da ta kawo mashi maganar ma sai ya sauya zance, to yanzu tana ganin dama ne ta samu wanda idan ta bari ya kubce mata bata san ranar yin aurensa ba kuma, dan haka zata iya yin komai dan ya aminta da wannan shawarin nata, cikin sanyin murya da tausasawa haɗe da kalamai masu kaifi ta ce. "A'a ba sai ka aureta ba ai, kuma zaka iya auren nata ma idan ya so daga baya in daddynka yaga yau an wayi gari da kafarsa ya taka ya je gaban talakawa ya nemi alfarmar su baka aure, ya gane ashe talaka yana da rana kuma yana da darajar da za'a je neman abu a wajensa wani lokaci, to kana iya sakinta idan buƙatarmu ta biya".