Sashe 235
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gefe guda kuwa Zee ce zaune a main parlour na ƙasa a party ɗin Aunty MieMie, tana shirye cikin abaya mai shegen kyau launin dark purple, ta yafa mayafin a kanta, ta yi matuƙar kyau sosai. Tana zaune saman kujera mai zaman mutum uku, shi kuma Dr yana zaune a saman kujera mai zaman mutum biyu suna fuskantar juna. Sanye yake da ƙananan kaya masu kyau da tsada. Zee tana rike da baby Ahmad yaro mai wayo kuma bai lafiya, yana girma yana ƙara kyau kamanninsa da familyn Akka yana ta kara bayyana! Ya fi kama da uncle Jahiz sosai, sai dai banbanci yanayin zanen face ɗin baby Ahmad sak Korean face ne, kazalika yanayin haskensa, ya fisu haske nesa ba kusa ba!.
Ta yi ƙasa da kanta tana jin kunyarsa, sai zuba mata love word yake yi babu kama hannun yaro, Zee ta faɗa dayawa fa!!.
A gefe guda kuwa, Mahreen ce rike da wayar Momma suna waya da guyson, ya ci sa'a yau momma ce ta bata wayar shiyasa ta karɓa, ba dan haka ba ta ce ta wuce class ɗinsa, kai Mahreen duniya, wai ta wuce class dinsa, ai Aunty Chuchu ta ce mata ai ita matar manya ce ba ta yara ba, to ita a tinaninta manyan a shekaru ake nufi, bata san Chuchu tana magana ne a kan babban gida ba, shiyasa ta ce ta wuce yara sai manyan kai, manyan kai a fagen kuɗi ake magana!! Kuɗi kuwa kowa ya san guyson akwaisu ba'a magana!.
Sai shirme take zuba mashi shi dai ko kaÉ—an bai damu ba, sai murmushi yake yi yana kwance a saman bed É—insa yana fuskantar celling, ya baro Auta and Leesharh a bedroom É—insu suna a tare.
A gefe guda kuwa hira sosai Aunty MieMie da Khadijah suke yi, Aunty MieMie tana san yi mata wayo ta faÉ—a mata wanenen daddyn Ahmad, dan tana zargin uncle Jahiz É—insu, amma Khadijah ta ce mata bashi bane, shi ne nan take son nuna mata fifikon shekaru ta yi mata wayau!.
A can gefe kuwa, gabaɗaya manyan cikin fada sun hallara sakamakon diran wani bako sabon fuska da basu sani ba, da alama matafiyi ne da hanya ta biyo da shi ta nan, dik a jigate yake yi, daga ganinsa ya sha wahala, magana yake yi da harshen da basa ji, kun san nace maku Kamran yana da yare wanda suke magana da shi da Mammarsa, to da shi ya yi ƙoƙarin yi masu magana da Fada, ko kaɗan bai yi turanci ba, dan ya manta yaushe rabonsa da turanci, tun rabuwarsa da su Pretty tsawon almost 2 years yanzu ake magana, ya sha bakar wahala a wajen neman su Pretty, shi yanzu ma ba babansa yake nema ba, Pretty yake nema, dan ya nemi babansa har ya gaji bai iya sanin in da yake ba, dama kuma mammarsa tasan ba zai taɓa iya ganewa ba, shiyasa ta yi mashi ɓaddakama, dan tasan idan ya doshi in da babansa yake, to fa ba shakka ko shi Kamran ɗin bai gane ba babansa ya gane ɗansa, ita kuma ba zata so hakan ba, dan bata shirya rasa shi ba, bai san tarihin babansa bane shiyasa ya nemi zuwa in da yake, matsa mata da ya yi yaki cin abinci zai kashe kanshi a banza yasa ta yarda ya je, amma ba wai dan ya haɗu da baban nasa, kawai dai ta rabu da shi lafiya. MAMMA FA TA IYA MUGUNTA YASEEN!!.
Tsawon shekaru biyu yaro na shan azaba yana wantagaririya a hanya, har ALLAH ya jefosa kingdom of power.
Idanun King a kansa babu ko kyaftawa, gani yake kamar ya gane wannan fuska dik da cewa ya canza, ya rame saboda wahala, ya yi duhu, amma kamanninsa ya dawo, dik askin da mammarsa ta yi mashi gashi ya sake fitowa fiye da na da a wajen, so kamanninsa sun bayyana.
"Sarkin gida ku ɗaukesa zuwa ɓangaren baki, ya ci abinci ya huta zuwa gobe sai mu san me ya kawo shi". Cewar King da tin da ya fara maganar har ya dire aya bai zare kallansa daga kan Kamran ba. "Commander kasa a kula da shi sosai zuwa gobe". Ya sake faɗa still kallansa a kan KAMRAN sosai, har mamakin irin kallon da King yake yi mashi KAMRAN ɗin ya yi, sai dai kuma!.
Uhm my people's abin da baku sani ba a nan shi ne, da Kamran da Hoorain uwarsu É—aya, Hoorain mahaifiyarsa ya taimaka a daji lokacin da ya je neman su Auta ba tare da ya sani ba, kuma babu wanda ya san KAMRAN da HOORAIN uwarsu É—aya, harta commander bai sani ba, saboda KAMRAN a forest aka haifesa, da cikinsa ta shiga dajin, KAI MY PEOPLE'S YADDA KUKE TINANI FA BA HAKA STORYN YAKE BA, KU JIRA BAYYANAR GASKIYA KAWAI, DAN DIK YADDA ZAKU YI TINANI WLH IDAN BA NI NA WARWARE MAKU BA BA ZAKU TAÆA GANO BAKIN ZAREN BA, DAN A DABAYBAYE KUKE, KU DAI KAWAI KU JIRA, LOKACIN BAYYANAR GASKIYA TA YI AI, YANZU ZA'AYI TA ZAƘULOSU ONE AFTER THE OTHER! BA DAI KAMRAN YA BAYYANA BA? TO KU JIRA AKWAI BABBAR CAKWAKIYA, WAI KUN ÆŠAUKA A BANZA NIKE TA CE MAKU AKWAI BABBAR CAKWAKIYAR NAN NE? UHM NA CE UHM, ABIN SAI SHIRU KAWAI, KANKU ZAI ÆŠAUKI CAJI OVER.
Kamannin Hoorain King yake gani a tattare da fuskar Kamran shiyasa ya kura mashi ido yana ta kallonsa, da farko ma ya É—auka Hoorain É—in ne, shiyasa ya shiga ruÉ—ani, sai da ya dawo hayyacinsa sosai ya iya gane cewa Hoorain ya fi Kamran haske nesa ba kusa ba, sannan Hoorain ya fisa kyau nesa ba kusa ba, Hoorain ya fisa tsawo. Dik cikin fada babu wanda ya lura da kamannin Hoorain a furkar wannan bako face King, shi kaÉ—ai ya lura da wannan, da yake ma ba ganin face É—in Hoorain É—in suke yi ba, akwai waÉ—an da ma basu san shi a zahirance ba!
Miƙewa sarkin gida ya yi tare da cewa ya nufi in da bakon nasu yake durkushe a saman gwiwowinsa, dik ya galabaita sosai, umarni ya bawa warriors guda biyu da suka shigo da shi a kan su ɗaukesa zuwa ɓangaren baki matafiya. Basu ɓata lokacin wajen ɗaukarsa zuwa can ba, commander ya miƙe ya bi bayansu. Har yau har gobe commander yana kallan Hoorain a idanunsa, cutar bata sake shi ba.
Tsabar mugutan irin na King kuma ya ce ba za'a kaisa hospital ba, dan idan suka tsaya mashi cutar ta sake shi, ya gane da gaske Hoorain ya mutu to tabbas zai yi masu bore, zai dai'na kare rayukansu da dukiyarsu, shiyasa ya ce a rabu da shi ya cigaba da imagine É—in har abada!.
My people's me kuke tinanin zai faru ne wai? Uhm true colorn King yana ta kara bayyana, ta bakinku ƴan special grp ko dai a kan King RAWANIN ZALINCI take ne? To ku je dai zuwa, gaskiya tana ta bayyana tana zaƙulo kanta!!. In da one tambaya! Meyasa Mammar KAMRAN ta ce idan ya kusanci babansa tamkar ya kusanci mutuwarsa ne? Meyasa ta ce wajen babansa ba in da zai je bane?.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
62
Momma gabaɗaya kanta ya shiga ruɗani, tinani a kan mahaifiyar Hoorain ya sakota a gaba sosai, dik tinanin da ta yi sai result ɗin ya bata cewa Hoorain ɗan King ne, dik yadda zata yi wannan amsa yake fito mata, gabaɗaya kanta ya ɗauki zafi matuƙa, jikinta har zafi ya yi saboda wannan tinani da damuwa game da tashin hankali!.
Da yake tana da alkunya ita, sai ta ji ba zata iya faɗawa Smart abin da mahaifinsu ya aikata a baya ba, dik da cewa ta san yasan sarakuna wannan al'adarsu ce, so ba wani abin bane a wajensu, amma ta ji nauyin hakan matuƙa. Bata ma san Smart kam ya fita sanin komai ba!!.
Ita kuwa Mama sai ƙoƙarin banƙaɗo dalilin da zai sa ace Smart ba ɗan King bane take yi, dik ta damu kanta, ba yadda za'ayi ta ci burin ɗanta Ramish ya gaji karagar mulki za'a wani ce mata ga wani ɗan da zai gaji ubansa ba nata ɗan ba, gaskiya ba zata yarda ba!. Rashin sani ya fi dare duhu, Allah sarki har ta ban tausayi, ya zata ji a lokacin da za'a ce mata Ramish ba mallakinta bane?!!.
Mummyn Chuchu dai yanzu ta cire rai da mulki baiwar Allah, da farko tana sa rai, amma yanzu tin da bayan Ramish ga Smart shikenan sai ta hakura ta fawwalawa Allah lamuranta.
UNCLE ABBAS PART. Bakaramar rikici ake bugawa a tsakanin Mammie da Aliyah ba, dik kuma rikicin a kan King Zuhair ne, sun yi sunyi tsafinsu ya gagara kama shi, Aliyah ta yawace bokaye daban daban amma kowannensu amsa ɗaya yake bata shi King Zuhair ya fi karfinsu, ba zai tsafu ba, bama King kawai ba, ƴaƴansa gabaɗaya nan gani nan bari ɗumaman mayya, shiyasa kuka ga da suka yi niyyar tsoratar da guyson ya zage aljanar tas, to jinin Zuhair sun fi karfin wani sihiri ya taɓasu, shiyasa suka kasa cusawa Smart soyayya Sareena, saboda ya fi karfinsu.