Sashe 55
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙoƙarin tallafawa Auta ta yi da ta tashi su gudu su bar wannan waje. Ina ai Auta ko motsawa daga in da take durkushen saman gwiwowinta nan ba iyawa zata yi ba, dik Pretty ta rikice, ta rasa me zata yi mata sai kawai ta rungumeta suka cigaba da kuka.
Su kuwa waÆ´an can suna ta gwabza yaki har suka isa ga wannan yashi mai lumar da mutum É—in nan. Namijin gaske ya kashe mayaka biyu, su kuma ko kwarzane basu samu damar yi mashi a fatarsa ba, da alama yasan irin wannan yashi sosai, hakan yasa suna kaiwa wajen ya tura mayaka biyu ciki.
Nan take suka fara ƙoƙarin yin iyo dan su fitar da kansu, sai dai ina, ba zasu iya yi ba, suna ji suna gani ga azaban zafi cikin yashin haka suka lume can kasa sai gawarwaki.
Haka suka cigaba da gwabza yaki suna gwada mazantaka................... A hankali Auta ta fara ganin dishi dishi sakamakon jinin da ta zubar, jiri ne mai karfin gaske ya fara É—ibarta, kanta yana sara mata da karfi kamar zai fashe. Pretty tana rike da ita sai ta ji ta sakar mata nauyinta gabaÉ—aya.
Kasancewar Pretty ba iya riketa gabaɗaya zata yi ba sai suka tafi gabaɗaya zasu zube a ƙasa............... Kamar daga sama suka ji an taresu, gabaɗayansu ya haɗesu ya capko suka faɗa jikinsa.
A tsorace Pretty ta juyo garesa dan taga wenenen? Cikin ranta tana tinanin Sadauki ne, dan ta san shi kaÉ—ai ne mai taimaka masu a dik time da suka shiga matsala. Sai dai kash a wannan karon tana juyowa sai taga bashi bane, dik da shi ma wannan yana cikin shigar mayaka kuma fuskarsa a rufe, tabbas ba Sadauki bane, dan ko da bata san fuskar sadauki ba ta san kirar jikinsa, kuma ba zata kasa iya ganesa ko cikin millions masu rufe da fuska ba!.
Zame jikinta daga nasa Pretty ta yi, ta barshi da Auta kawai, cikin nitsuwa ya ɗauki Auta cancak. Ya gama kashe waɗan can warriors ɗin gabaɗaya, kisan walaƙanci wanda ko kare ba zai ci ba ma ya yi masu,
Fito ya yi da ɗan karfi, Pretty na ta binsa da kallo tana san sanin wanenen shi?......... A guje dokinsa ya danno zuwa in da suke, wannan fito da ya yi kiran dokin ya yi. Da gudu Pretty ta juya zata bar wajen, dan a tinaninta wajenta dokin zai zo. Cikin zafa yasa hannunsa ɗaya ya riko hannunta bai bari ta gudu ba. Ihu ta saka mashi tana ƙoƙarin kwatar hannunta dan ta gudu.
Sai dai ina, bata iya yin hakan ba, yana tsaye har dokin ya ƙariso gabansa, saketa ya yi tare da gyara Auta a jikinsa sosai, sannan ya haye saman dokin da ita. Pretty tana kallonsa tana san guduwa, bata hankara ba sai ganinta ta yi a saman bayan dokin, da hannu ɗaya ya ɗagata sai saman dokin, sannan ya umarci dokin da su tafi............
Shin wanenen shi É—in?.ina kuma zai kai su?.
============================🔥
•••••••••••KINGDOM OF POWER••••••••••🔥
Kwace rikon da Jawad ya yi mashi ya yi, da sauri ya nufi hanyar fita waje dan ya je ya cire kayan jikinsa dan ta taɓa, in baku manta ba mugun kyankyani Jaish yake da shi, kun tuna farkon zuwansa garinsu yadda ya rinƙa kwarara amai saboda bappa ya taɓa shi? To yanzu ma hakance.
Binsa da kallo suka yi har ya fice daga ɗakin, momma bata yi magana ba, dan ta lura ransa a ɓace yake sosai, kada ta shiga hakkinsa. Da sauri Jawad ya rufa mashi baya dan ya je ya ji menene dalilinsa na shiga ɓacin rai haka? Ya kuma rarrashesa, kunsan su ɗin amanan juna ne.
Mahnoor ta rungume Mahreen, sai a lokacin ita ma ta samu damar sakin kukan da tun shigowarta arear kingdom of power take san yi amma ta danne.
Ƙarisowa wajensu momma ta yi da nufin ta rarrashesu, hakan ya yi dai'dai da shigowar Aunty MieMie da kuma Fanan a tare da ita.
Cike da mamaki Aunty MieMie ta fara binsu da kallo, taga yan kauye jiki dik datti, zaro idanu ta yi lokacin da ta ga momma ta É—ago Mahreen ta rungume tana rarrashinta, kasa hakura ta yi har sai da ta ce. "Momma waÉ—an nan fa daga ina?".
Fanan ma mamaki ne ya kamata, sai dai bawai kyamarsu take ji ba, kawai dai mamakin ganinsu take yi.
"Fanan É—aukesu ku je É—akin Zunaira da su, ki taimaka masu su yi wanka ina zuwa da kaina na basu kaya da kuma abinci". Cewar momma da ta dawo da kallonta a kan Fanan.
Fanan yarinya mai biyayya, bata yi wani magana ba ta ce su zo su tafi, sai dai taki matsawa kusa da su dan tana ganin datti a jikinsu. Mannewa da juna suka yi, dikkansu sai kuka suke yi, sun ki motsawa bare a sa ran zasu bi Fanan.
"Mahnoor ku yi hakuri ku je tare da Fanan kun ji?". Cewar Momma.
Kin motsawa suka yi, Mahnoor ce ma ta yi ta mazan cewa. "Mu kam a mayar da mu wajen bappanmu, ba masan nan". Tana magana tana wani irin kuka mai tsuma zuciya.
Take momma ta ji tausayinsu ya kamata, Allah sarki dole su yi kuka basu taɓa zuwa irin wannan waje ba.
Matsawa kusa da su Aunty MieMie ta yi, dan kun santa da fahimta, ta fahimci koma su wanene su ba shakka momma ta É—aukesu da mahimmanci, sannan kuma da kallo É—aya ta yi masu ta ji yaran sun burgeta, sai ma taga kamar kannenta, saboda suma fafaren fata ne.
Rarrashinsu ta taya momma yi, sannan ta ce Fanan ta zo ta kama hannunsu su je. Sam Fanan bata san taɓasu, dan kada su saka mata datti a jiki, ita ma yanzu ta ji kyamarsu yakamata saɓanin ganin farko da ta yi masu, har da ɗan kawar da kanta wai suna wari, amma da yake Aunty MieMie ce ta ce ta zo ta kamasu su tafi sai bata musa ba, ta matso ta rike hannun Mahnoor kamar wadda ta rike kashi, haka ta wuce gaba suna rungume da juna suka rufa mata baya.
Da kallo momma da Aunty MieMie suka bisu da shi har suka fice. Suna fita Fanan ta yi saurin sake hannun Mahnoor tana wani kwaɓe fuska game da toshe hanci, a fili ta furta.
"Tab dik gidan nan ba É—akin wanda ya kai ko kwatan É—akin Auta a kyau da tsaruwa haÉ—e da kayan alatu na more rayuwa masu bala'in tsada da babu su a kasar nan, sannan ace waÉ—an nan Æ´an datti kazaman za a kai can, gaskiya an cuci Auta".
Sarai Mahnoor ta ji abin da ta faÉ—a, saboda ita tana jin larabci, ita kuma Mahreen ta ji wasu bata iya jin wasu ba, to kun dai san Mahreen bata gani ta kyale, ta ji ance masu Æ´an datti sai ta ce.
"Wlh mu ba yan datti bane, mun yi wanka, sai dai idan kece Æ´ar datti, da wani shegen idonki kamar na Hamma a wajen, wlh kin yi sa'a saboda Hamma zan É—aga maki kafa, da sai kin ci dukan zaginmu Æ´an datti da kika yi!". Cikin harshen fillanci ta yi maganar, hakan yasa Fanan bata gane me ta ce ba.
Tab da Fanan ta gane me kuke tinanin zai faru? Hajiya Mahreen manyan ƙasa, bata gani ta kyale, ni yanzu tsorona ɗaya Mahreen ta iya larabci ta kuma haɗu da Sarina! Kam bala'i wato akwai bidiri ba kaɗan ba, dan dai dik da a gidansu take wlh Mahreeh ba zata ɗauki cin fuska da walaƙanci ba.
Mahnoor dai bata ce komai ba, sai ƙoƙarin goge hawayenta da suka zubo take yi, dikkansu suna tafiya ne kankame da jikinsu, saboda suna ganin kamar zasu faɗi ƙasa, dan in baku manta ba a hawa na sama suke, ta elvator suka biyo, su suna ganin kamar zasu faɗi kasa yasa suka kame jikinsu waje guda.
Suna shiga parlon Auta Mahreen ta ƙanƙame Mahnoor tana ƙoƙarin sake yin kuka, dan ita bata taɓa ganin irin waɗan nan abubuwa ba, ga tsoron mutuwa ga rashin kunya kwando kwando cike da kai tab.
Ƙanƙameta Mahnoor ma ta yi suna jan kafaru, da kyar suka yarda suka karisa shiga bedroom. Ai suna shiga ihu Mahreen ta saki, sai ma da idanunta suka sauka a kan manya manyan teddys dake shirye saman bed da wasu a saman sofas dake cikin room ɗin. Ihu Mahreen ta rinƙa yi wai ɗakin aljanu aka kawota zasu kasheta. Ita ma Mahnoor tana san yin ihun amma tana jin kunya, sai ta danne tana ƙoƙarin rarrashin Mahreen.
Fanan da sun gana kulata har wuya, ranta ya bakanta sosai ne ta dakawa Mahreen tsawa a kan ta yi mata shiru ko kuma ta dalla mata mari yanzun nan. Ai banza Mahreen ta bawa ajiyarta ta cigaba da ihunta tana faÉ—in a mayar da ita wajen bappanta.
Fanan tana shirin kai wa bakinta bugu momma da Aunty MieMie suka faÉ—o cikin É—akin, hakan yasa Fanan ta janye kudurinta haÉ—e da É—aure fuska ranta bai so shigowar su momma ba, taso ne ta dallawa Mahreen mari ko guda É—aya ne, dan ta ji bata sansu ko kaÉ—a.
Wai nace ba, a haka fa Fanan bata san Mahnoor matar abin kaunarta Jaish bace, bata san kishiyarta bace, da ta sani me kuke tinanin zai faru? Muje zuwa, akwai show fa.
Da gudu Mahreen ta saki Mahnoor ta yi wajen momma tana ihun a mayar da ita wajen bappanta, ita bata san wannan gidan na aljanu ne.
Aunty MieMie da tin fitarsu momma ta sanar da ita su wayesu ne ta hau rarrashin Mahreen haÉ—e da faÉ—a mata ba gidan aljanu bane.
Ai ina Mahreen ta ce bata san wannan magana ba, ita dai Jimeta kawai za'a mayar da ita.
"Momma ki je ki yi wanka ki ci abinci ki huta bari zan rarrashesu". Cewar Aunty MieMie da Mahreen ta ƙanƙame mata hannu.
Da yake momma a gajiye take sai ta amsa da to, sannan ta juya ta fita ta barsu da Aunty MieMie ta cigaba da rarrashinsu.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
A ɓangaren Jaish kuwa. Yana shiga bedroom ɗinsa cikin toilet ya wuce, hakan yasa ko da Jawad ya shigo bai samesa a ciki ba.