Sashe 165
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hanzarce ya ce. "No momma, ban yarda da hakan ba, ban yarda na aurenta na saketa ba, ni auren ma ba zan yi ba, kawo wata shawara!". Ya kai karshen maganar yana kai kallansa saman cinyoyin Pretty, da yake rigar tata zuwa gwiwowinta ne, ga shi kuma tana zaune sai rigar ta É—an yi sama kaÉ—an, lokacin guda ya ji wani abu a ransa.
"Okey to yanzu ka fara soyayyar karya da yarinyar, sai mu bi iyayenta a bayan fage mu faÉ—a masu idan daddynka ya turo a nema maka auren su ce ba zasu iya bashi ba, dan ma ya kara sanin talaka ma yana da abin da za'a iya nema a wajensa, su hanaka yarinyar kai kuma kace idan ba ita ba mutuwa zaka yi, daddynka zai sha fama sosai, yana tsoron ka mutu hakan zai sa ya yi learning lesson, daga nan zaka iya rabuwa da yarinyar ba sai an kai ga aure ba, please don't say no to me my son, wannan ita ce kawai shawarar ta hanyar da ya dace mu koyawa daddynka darasi mu kuma sanya ya yarda da Hoorain, na san zaka so farincikin Zunaira fiye da kowa a cikinmu".
Kalamai dai masu daɗi ta rinƙa zuba mashi, dik dan ya aminta, kun san uwa ta gari tasan yadda zata shawo kan ɗanta har ma ta yi mashi wayau, wanda ya haifeka ya wuci gaban tinaninka, sai dai ya ganka kawai.
Shiru ya yi yana tinanin maganganunta, tabbas tana da gaskiya, wannan hanya ita ce kawai zata sanya King ya yarda talaka ba abin walaƙantawa bane, dan watarana za'a iya zuwa neman wani abin a wajensa, sai dai shi kuma how comes zai yi soyayya abin da bai iya ba, bai taɓa yi ba, ya zai yi yanzu?.
Katse mashi tinani momma ta yi da cewa. "Ka amince ko my son? Allah ya yi maka albarka yasa ka gama da duniya lafiya". ...... Momma na kalaman yaudara my people's, har da addu'oi tun bai amsa ya aminci na, kawai dan tasa ya ji ba zai iya karyar mata da gwiwa yaki yarda ba, har da kara nuna confidence ɗinta, dik ta sare mashi gwiwa ta kashe mashi jiki har bai san lokacin da ya amince mata ba. Ai wani irin sanyayyar ajiyar zuciya da ta sauke sai da ya ji ransa ya yi sanyi shi ma, mahaifiyarsa ta yi murna saboda shi har tana sauke sayyar ajiyar zuciya, kai abin ya yi mashi daɗi, a ransa ya kudurta ba zai taɓa bata kunya ko yasa ta ji babu daɗi ba, In Sha Allah zai kasance mai sanyata farinciki kamar na yau.
Ya yi nisa cikin tinanin da yake yi sai magana take yi mashi tana zuba mashi ruwan albarka amma bai ji ta ba, hankalinsa ma ya koma kan Pretty da ta miƙe ta nufi kitchen dan ta gama shan tea ɗin. Sai da ya ga shigarta cikin kitchen ɗin sannan ya kawar da kallansa daga kanta, yana ƙoƙarin amsawa momma addu'oin da take yi mashi Pretty ta zumduma ihu tare da kwasowa a miliyan ta fito daga cikin kitchen ɗin.
Kai tsaye wajen shi ta nufa, tana zuwa ta faɗa jikinsa tana ihu. Shiru ya yi yana ƙoƙarin gane a wani irin yanayi yake ne?. Da gudun gaske tigernsa ya fito daga cikin kitchen ɗin ya biyo bayan Pretty, tun da suke gidan bata taɓa sanin yana da zaki da kuma damisa ba, dan bata taɓa ganinsu ba, idan baku manta ba a sama gabaɗaya damisa da zakin suke, so basu cika saukowa ƙasa ba sai cikin dare, in baku manta ba a farko farkon littafin na faɗi hakan, so shiyasa Pretty bata taɓa saninsu a cikin gidan ba, gata mayyar tsoro, na tabbata da tasan da su a gidan ba zata yarda ta zauna ba, idan kuma ta zauna to fa ba zata yarda da fito waje ba, zata koma zaman ɗaki kan gado.
Wani irin tsalle tiger ya daka ya yi kansu zai yagusheta, dan ta je garin ajiye cup a saman table ta taka mashi bindi, bata lura da shi ba, shi ne ya biyo ta.
Ai a miliyan Smart ya rungumeta suka kwanta a sanan sofar sannan ya juya da ita ya zamana ita ta koma saman sofar shi kuma ya yi mata runfa da faffaÉ—ar kirjinsa ya tare mata damisan, hakan yasa damisan ya sauka a kansa.
Zubawa wuyarta idanu Smart ya yi yana kallan tsokan wajen gwanin ban sha'awa, idan baku manta ba suna da gurun wuya mai shegen É—aukar hankali, aikuwa ya É—auki hankalin Smart namu na amana. Ita kuwa ta datse idanu gam tare da kankame rigarsa ta wajen kirjinsa. Dirowa kasa tiger ya yi daga jikinsa yana wani girgiza, da karfi ya fara jan hannun Smart da bakinsa irin ya matsa ma bashi Pretty. Jan da tigern yake yi mashi ne ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya afka yana kallan wuyarta, komawa saman sofar ya yi ta gefenta ya zauna yana sauke ajiyar zuciya, hannunsa rike da wayarsa momma na jin dik abin da yake faruwa, sai tambayarsa take yi waye mai wannan ihu amma bai ji ba, dan ya zare wayar daga kunnensa.
Tsalle damisan ya yi zai haye kanta Smart ya yi saurin riƙosa ya rungume irin alamar rarrashi, ita kuwa har lokacin bata motsa ba, kamar dai suma ta yi. Da kyar ya rarrashi damisan ya tafi, dawo da kallansa a kanta ya yi, yadda ta faɗa jikinsa ne kawai a ransa, a lokacin sai da ya ji gabaɗaya komai nasa ta ɗauke diff. A yanzu ma sai da momma ta katse kiran ta sake kiransa, doguwar numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, sannan ya katse ya kirata. Tana ɗagawa ta hau tambayarsa lafiya wacece take ihu haka. Bai ɓoye mata ba ya sanar da ita dik abin da ya faru.
Yana gama faɗa mata ta tari numfashinsa da cewa. "Shikenan ma mun sa yarinyar da zamu yi wannan aiki da ita, kuma ga shi Zunaira ma tana kaunarta, daddynku zai koyi darasi sosai, kuma yarinyar tana da natsuwa, ka kula da ita bari in binciko iyayenta, nasan mara galihu ce itama, dan Zunaira ta ce mun a daji suka haɗu da ita, bata da kowa, ni kuwa nasan ba zai taɓa yiwuwa bata da kowa ba, dan haka bari in fara bincike a kan iyayenta kai kuma ka fara kulla soyayya a tsakaninku"..
Tashin hankali!!! My people's momma zata jijjigo babbar aiki, domin binciko iyayen Pretty ba ƙaramin abu bane,!! Kuma zai iya zama abu mara daɗi a garezu, akwai show, momma zata tono wani babban............ Na dai yi shiru amma akwai cakwakiya.
"Momma wannan yarinya ce karama and......" Katse shi ta yi da cewa. "Ai yarinyar ta fi, saboda ka ga ba aurenta zaka yi ba, idan babbar mace ce ka yi soyayyar karya da ita zata iya fara sanka da gaske, kaga in ka barta baka aureta ba kuma an cutar da zuciyarta, amma ita yarinya bata san soyayya ba, ko ka rabu da ita a lokacin da buƙatarmu ta biya lafiya lou ne"..
Ni kuwa na ce ba dai yaran yanzu ba, da sanin komansu ake haifansu ato, dan haka kamar Pretty ta san soyayya mana momma!.
Ya gamsu da zancen momma, amma sai ya ce ta bashi lokaci ya yi tunani ko zuwa gobe ne. A kan haka suka tsayar da zance, daga haka suka yi sallama. Katse wayar ya yi ya tura cikin aljihu tare da É—an sunkuyo da kansa a kan Pretty, sai a lokacin ya fahimci suma ta yi, mayyar tsoro kawai.
Miƙewa ya yi ya saɓeta a saman shoulder ɗinsa ya nufi switch, kashe wutar parlourn ya yi ya haura sama yana tinanin a kan zantukan momma..... My people's me kuke tunanin zai faru? Momma zata gano iyayen Pretty? Su waye iyayen nata? Smart zai yi accepting soyayyar karya da Pretty idan ya gama tunanin nasa ko ba zai yi ba? Muje zuwa, kada ku manta Pretty dai an yi mata miji, mom ɗinsu ta bada ita wa Kamran kafin ta ɓata ko? In kun manta na tina maku!!.
••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥
Ko kaÉ—an kalamanta basu huda zuciyarsa ba, babu sassauci a tattare da shi, ta kankame hannunsa gam tana yi mashi magiya, amma ina babu alamar zai sassauta. Sun kwashi good 30 mins a haka tana mashi magiya bai kulata ba, taki sakar mashi hannunsa, kuka take yi hawaye bibbiyu wai ko zai tausaya mata, amma ko kaÉ—an bai ji komai ba, kuma idanunsa suna kan face É—inta fa, yana ganin yadda take kuka, amma ina zuciyar ta riga da ta bushe.
Ihu Ronnie ya kurma tare da matsawa kusa da su yana faÉ—in. "Please big bro for give them, Sweetie konasu fa ake yi". A rikice ya yi maganar cikin fitar hayyaci.
Kun san already kafin Sweetie ta rike hannunsa ta hana shi latsa laptop ɗin ya rigada ya shigarwa da Robbot ɗin umarnin abin da zasu yi, so ita Sweetie a tinaninta tun da ta rike hannunsa shikenan ba zai samu damar bada umarnin ba, bata san aikin gama ya rigada ya gama ba, ta tsaya tana yi mashi magiya already su kuma robbot suna aiwatar da aikinsu. Injuna na zamani suka yi amfani da su wajen haka ramin cikin ƙanƙanin lokaci, sannan suka hura wuta tamkar yadda ya umarcesu. Dik wanda ya bijirewa Black Tiger sai su kama shi su jefa shi cikin wanna balbalin wutar, yana ihu yana basu hakuri haka zasu jefa shi ciki gwanin ban tausayi.