Sashe 45
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai a miliyan ya girgiza kai haɗe da cewa. "A'a ba zan yarda ba, sai dai ni kaɗai zan taɓa matata".
"Good...... To kaga addinina akwai hikima da tsabta a cikinsa, shiyasa ya saka dokar matan mutun shi kaɗai zai iya amfani da ita, addinina bai yarda kowa ya taɓa matar wani ba".
Sosai ya kara samun kwanciyar hankali da addinin nan nata, saboda kyawawan ayyuka, ga tsabta da cikar dik wani abin da ake so.
Master da gajen hakuri sake yi masu knocking ya yi. Ronnie tamkar bai ji shi ba, ya bawa banza ajiyarsa.
A hankali yasa hannu ya janye mata dogon gashinta da ya zubo wajen wuyarta, slowly ya kai É—an bakinsa saman wuyarta, sumbata ya manna mata kafin ya saketa yana lumshe idanu kamar wanda yake duniyar sama jannati, ita kuma murmushi ta É—an saki kafin ta juya da sauri ta nufi toilet.
Shi kuma ya bita da kallo yana ganin yadda round butt É—inta suke motsawa cikin kayan barcin Floris, gabaÉ—aya sai ya ji kasalarsa ta kara karuwa mashi, ya ji kamar ya sake janyota jikinsa.
Har ta kai bakin toilet zata shiga sai ta juyo, a take idanunsu suka sarkafe cikin na juna. Wani irin abu ya ji yana taso mashi a cikin zuciyarsa, ga wani abu dake tsikararsa a tsakiyar kansa kamar wanda ake tsirawa allura.
"Ronnie bari in yi wanka, kuma ina jin yunwa sosai, ko sallan ban yi ba". A ɗan shagwaɓe ta yi maganar.
Banda kallo babu abin da yake binta da shi, tamkar wanda ya ga bakon halitta daga wata duniyar.
"Ronnie lafiya?". Cike da mamaki ta yi tambayar, tana magana tana É—an tsuke fuska tana É—an É—aure fuska.
In a low voice sosai, a kasale kamar wanda yake cikin maye ya ce. "Zallar madarar kyau ne ya hanani yin magana"........... Har cikin ranta ta ji wannan magana, tana matuƙar jin daɗi idan ya yabeta.
ÆŠan juya idanunta sama kaÉ—an ta yi, kafin ta ce. "To ni dai kam yunwa nike ji".
A hankali ya motsa lips É—insa, voice É—insa bai fita ba irin magana mai alama da bakin nan ya yi mata wajen furta. "Jeki kiyi wanka ina kawo maki abinci".
Jinjina mashi kai ta yi, har zata juya sai ta tuna wani love story da ta fara karantawa a cikin littafinsa da ta gani a É—akin nasa, dan haka sai ta tsaya ta mannawa tafin hannunta sumbata, sannan ta huro mashi.
Wani irin lumshe idanu ya yi dai'dai lokacin master ya sake yi mashi knocking. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya motsa lips É—insa ya yi mata raÉ—a da. "Shige ciki".
Juyawa ta yi da sauri ta shige, shi kuma ya nufi kofar. Yana buÉ—ewa master ya tsaresa da kallo yana mamakin meyasa idanunsa ta rikiÉ—e haka? Anya yana da gaskiya kuwa?. Ya jefawa kansa tambaya.
Shi kuwa ɗaure fuska ya yi tamkar bai taɓa yin dariya ba, a ɗan takaice ya tambayi master da lafiya kuwa?.
"Babban yaya yana fada yana jiranka". Cewar master.
Sosai Ronnie ya yi mamakin jin furucin master, amma sai ya danne mamakin nasa ya nuna kamar yasan da yayan nasa ya shiga fada. Rufu kofar ɗakin nasa ya yi sannan ya wuce ya nufi escalator ba tare da ya sake bi ta kan master ba. A hanzarce master ya rufa mashi baya, yana tafiya yana waiwayi ɗakin Ronnien, hankalinsa bai kwanta da ɗakin ba, bai yarda da shi ba, yana ganin kamar akwai abin da Ronnie ya ɓoye a ciki, kunsan master da shegen gulma.
=============================🔥
••••••••••••••••••JIMETA•••••••••••••••••🔥
Dirama iya dirama ake bugawa a wannan gida, Nenne dai tin da ta gudu gidan ArÉ—o a ranar bata dawo ba, dan haka amarya Mairo dai Æ´an uwanta suka sake hakura suka rakota gidan bappa.
Da daddare bappa ya kwana da amaryarsa ita kuma Nenne tana gidan ArÉ—o ta yi kwanan bakinciki, tana tsoron dawowa kuma saboda tasan aika aikan da ta yi, tana san dawowa kuma saboda ta hana su bappa kwanan farinciki shi da Mairo.
Haka dai ta daure ta kwana a gidan ArÉ—o, da asuban fari sai da ta daidai ci lokacin da maza gabaÉ—aya suka tafi masallaci, sai ta sato hanya ta dawo gida.
Nan ta isko Mairo saman dadduma tana addu'a, bata ce mata ko uppan ba ta wuce izuwa É—akinsu Mahnoor.
Tabbas Mahnoor ta ji shigowarta, amma da yake barci ya ci karfinta sai ta kasa motsawa, daren jiya bata yi barci ba, ta kwana kukan rashin mijinta, barci ya kauracewa idanunta, sai yanzu gabanin asuba É—in nan ne barci ya É—auketa, da kyar ta iya gabatar da sallah.
Ganin Mahnoor tana barci Mahreen kuma tana cikin É—akinta ne yasa Nenne ta fito ta shiga kitchen, a dai'dai lokacin ita ma Mairo ta fito domin ta hura wuta, karo suka yi a cikin kitchen Mairo ta É—aga mata gaisuwa.
Ai yadda kuka san bango Mairo ta yi wa magana ba ita ba, ta yi banza da ita. Ita ma Mairo sai ta wuce ta É—auki bokiti zata É—ebo ruwa. Kwace bokitin Nenne ta yi ta É—ebi ruwa a ciki ta wuce fuuuu sai É—akin Mahnoor.
Ita kuwa Mairo baiwar Allah sai ta koma cikin É—akinta ta É—auko wani bokitin mai ragowar ruwan da ta shiga da shi daren jiya dan kada ya yi sanyi sosai idan zasu yi alwala, dama suna shiga da ruwa a bikiti su ajiye a cikin É—akinsu, da asuba da shi suke yin alwala, ruwan cikin kitchen iska na bugasa ya yi sanyin da in suka zo yin alwala zasu wahala, so yanzu da asuba ita da bappa sun yi alwala sun bar ragowar, sai ya É—aukosa ta nufo waje.
Tana sako kai zata fito waje ta ji ihun Mahnoor.
Da gudu ta karisa fitowa, ita ma Mahnoor da gudu ta fito daga cikin É—akin nata jikinta sharkaf da ruwa. Bayanta Nenne ta biyo da sauri, sai huci take yi
Kamar aljanna haka Mahreen ta fito da gudu daga ɗakinta ita ma. Tana ɗaura idanunta da suke gani dishi dishi a kan Nemne ta san cewa ita ce nan ta jiƙa mata ƴar uwa.
Nenne zata fara surfa bala'i kenan bappa ya yi sallama, hakan yasa ta haÉ—iye maganar da take san yi.
Da mamaki bappa ya fara binsu da kallo. Tin bai yi magana ba Nenne ta yi saurin cewa. "Wlh Mairo kin ji kunya, yanzu fisabilillah me Mahnoor ta yi maki a cikin sanyin nan zaki jikata da ruwa fisabilillahi?".
A hanzarce bappa ya dawo da kallonsa a kan Mairo wadda ta zaro idanu tana al'ajabin maganar Nenne.
"Nenne ki ji tsoron Allah, ni yaushe na jiƙa Mahnoor?". Baiwar Allah maganata sanyi sanyi kamar na Mahnoor ɗin.
"Oh karya kenan zan yi maki? Wlh idan kika sake ina magana kina magana sai na dirje maki baki".
Shiru babba ya yi yana binsu da kallo. Mairo ta buÉ—e baki zata yi magana kenan Nenne ta sake cewa.
"Idan har mace ta kai mace to wlh ta furta uppan taga idan ban dirje bakin hegiya ba! Ni saarki ce?". Tana magana tana girgiza sak dai yadda Mahreen take yi idan tana masifa, ashe gado ta yi.
Ita dai Mahnoor baiwar Allah da sai rawan sanyi take yi ta takure waje guda ko É—aga idanu ta kasa yi bare ma har ta kallesu, sai kerma jikinta yake yi saboda iskar dake kaÉ—ata, ga jikinta sai É—igar ruwa yake yi.
Bappa dai ya rasa wanene mai gaskiya a cikinsu, domin kuwa dikkansu ga bokiti a hannunsu, kuma dik bokitin da ragowar ruwa a ciki, to wacece ta watsa Mahnoor ruwa kenan? Ya kasa gane gaskiya, ga shi Nenne ta fi uban kowa baki a wajen, dole ka yarda da ita ce mai gaskiya.
Mahreen da idanunta ke ganin mata dishi dishi saboda barci ne ta fara magana kamar wata Æ´ar maye.
"Bappa wlh dik in da za'a je a dawo ni nasan Nenne ce ta daki Adda Mahnoor kuma ta zuba mata ruwa, dan ita ce bata sonta, Diddi Mairo kam nasan tana sonmu wlh".
Mairo da tin da Nenne ta buga mata warning bakinta ya mutu ne ta sauke nannauyar ajiyar zuciya jin cewa Mahreen Æ´ar cikin Nenne ta yarda da ita, sai dai ita yanzu ta zama Æ´ar kallo, saboda wlh munafurcin Nenne da iya lauye zancenta ya sha tunanin Mairo. Balai'n Nenne ya wuci yadda ake tunani, zata aikata abu amma cikin second zata mayar da laifin kan Mairo tare da hujojin da dole ka yarda Mairo ta aikata, baiwar Allah Mairo bata da hanyar wanke kanta sai dai Mahreeh ta shigar mata ta faÉ—i gaskiya, ita yanzu Nenne ta dai'na bata mamaki.
Kuma a al'adarsu idan babba yana magana yaro baya saka baki kome zai faru, shiyasa kuma ji Nenne ta dakawa Mairo warning a kan kada ta sake saka mata baki a magana.
"Kai makahone baka ganin bokiti da ruwa a hannunta? Ai ruwan dake ciki ne ta jiƙa Mahnoor da ita, tsawon shekara nawa muke tare da kai? Tin Mahnoor tana jaririya na riketa, ban taɓa zuba mata ruwa na sai yau? Meyasa zan yi mata hakan? Meyasa ban yi mata a baya ba sai yanzu?". Cewar Nenne kenan.
Kunsan dik abin da take yi wa Mahnoor bappa bai sani ba, bai taɓa sanin tana azabtar mashi da ƴar marainiyarsa ba, so ya ɗauka tsakani da Allah take rike da ita, wannan dalilin yasa ya fara zargin da gaske Mairo ce ta zuba mata ruwa, saboda tsawon shekaru bai taɓa ganin Nenne ta musguna mata ba!.
E kam akwai cakwakiya Mairo ta faÉ—a kaidin Nemne, to ni dai ina bayan fage.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
=========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
12
"Allah bappa ba Daddi Mairo bace, ni nasan Nenne ce". Cewar Mahreen.