Sashe 34
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙoƙarin danne Black heart ɗinsa ya fara yi dan kada ya kasheta, ita kuma ture shi daga kusa da ita ta fara ƙoƙarin yi.
Hakan ya kona ransa matuƙa, har da sanya hannunta bibbiyu zata ture shi. Cikin fusata ya capko wuyarta ta gaba da hannunsa ɗaya. Da karfi ya shaketa har sai da ba shiri tongue ɗinta ya yo waje.
Zaro mata dara daran idanunsa ya yi ba shiri ta lumshe nata idanun, saboda kaifin idanunsa ya ratsata har sai da ta ji kamar an tsira mata allura a jikinta.
Hannunta ta ɗaura a saman nasa tana son ya sake mata wuya. Tin da Allah ya haliccita a duniya bata taɓa jin hannu mai laushin nasa ba, she has a very very smooth and soft skin, ko da yake baya fita rana ai dole dama skin ɗinsa ta yi haka.
Sai dai akwai yawan jijiyoyi a hannun nasa sosai, gasu ɓaro ɓaro. Bubbuga hannunsa da karfi ta fara yi tana neman agaji.
Kada ku manta basu nitse kasan ruwan bane saboda magic É—insa, shiyasa suke a sama.
Azaba ne ya yi azaba kuma taga bashi da miyar sake mata wuya. A hankali ta sauke hannayenta kasa daga saman nasa, jikinta ne ya fara sakewa alamar rai ya yi halinsa.
Sake hannunta da ta yi ya ja magic nata ya fara nitsar da su kasar ruwan.
Yana rike da wuyarta unexpect ya ga sun fara nitsewa kasan ruwa, ko kaɗan bai damu ba, da alama ɓacin rai yasa ya fita a hayyacinsa, ya manta ita kaɗai tasan in da Spender yake ga shi ya kasheta bai ankara ba. Zuciya ta ja mashi.
Har sai da suka ka kai kasan wannan tekun ne ya farga da in da suke da kuma ta mutu.
A hankali ya zame hannunsa daga wuyar tata.
Sulalewa ta yi ta kwanta a kasan wannan ruwa ta zama gawa.
Ransa a tsananin ɓace, yana ta huci mai zafi ya yi amfani da magic ya dawo da su saman ruwan. Da hannu ɗaya yasa ya saɓi gawarta a saman shoulder ɗinsa, cikin zafa ya fito daga cikin ruwan. Idanunsa a datse ya tsaya a bakin ruwan, ko kaɗan bai yi nadamar abin da ya aikata ba. Cikin kungurmin dajin ya kutsa da ita, yana taku cikin zafa, daga shi har ita jikinsu na ɗigar da ruwa!.
To ina kuma zai kai gawarta? Me kuke tunanin zai faru?.
=========================🔥
•••••••••••••••FOREST••••••••••••••🔥
Zaune take saman wani dutse wanda ruwa yake ɓulɓula daga kasansa, daga gaba kaɗan tabkeken kogi ne a wajen, ita kaɗai take zaune kamar marainiya, tana sanye da kusan irin kayan da suka rabu da Sweetie a wannan rana da damusa ta far masu, sai dai wannan kayan milk color ne.
Ta yi shiru haɗe da buga uban tagumi, kamar dai akwai abin da take tunawa. Allah sarki har ta rame, Sweetie ta matsa mata akan ƴar dumurkurewa da ta yi a lokarin da suke a tare, har tana gayawa Kamran cewa Pretty ta fita kiɓa saboda ta fita cin abinci.
To yau ina Sweetie take? Ta zo taga Pretty ta yi rama sosai, ta canza kamar ba ita ba, wuyarta sai layin guru zaa gani alamar tsokar nama ya taɓa taruwa a wajen.
Kan nan nata ba É—an'kwali, gashinta a watse, ko gatan tarawa a É—aure bai samu ba, dama Sweetie take É—aure mata, to yanzu Sweetie bata nan babu mai yi mata, ita kuma bata iya ba, sai ta barshi a watse har gadon bayanta, dik ya yi datti ma bata wanke ba.
A hankali yayyafin ruwan sama ya fara sauƙa a jikinta, tsabar ta yi nisa cikin duniyar tunanin da take yi ma bata ji alamar ruwan saman ba.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
==========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸

Wani irin narkakken hadari bakinkirin ne yake tasowa a gajimare, sai walkiya da tsawa ake yi, amma tamkar sassaka Pretty aka yi a wannan waje, sam bata motsa daga in da take ba.
Lokacin guda ruwa ta barke kamar da bakin kwarya, amma Pretty tana zaune shiru, kamar wadda babu rai a tattare da ita.
Allah sarki abar tausayi, ga rashin uwa, ga rashin madogara, yanzu kuma ga rashin Æ´ar uwa, babu Kamran, abin ya yi wa kakanun shekarunta yawa wlh.
Tun farkon ruwan saman nan har karshensa a kanta ya kare, daga karshe ma haÉ—e kai da gwiwonta ta yi tana ruwan hawaye sosai. Ruwa sai dukanta yake yi.
Har ruwar ta dakata Pretty bata da niyar motsawa daga in sa take zaune, yadda kuka san ba mutum bace. Ko É—ago kanta taki ta yi.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
"Omnish". Daga bayanta ta ji wata murya an furta hakan.
Kamar wadda kwai ya fashewa a ciki haka ta É—ago kai tare da juyowa ga muryar. Idanunta sun yi jajir kamar wuta saboda kuka ga ruwan da ya dakata.
Yana tsaye cikin wannan shiga tasa ta kullum, face ɗinsa a rufe da hular mayaƙa, tsayuwa cikin jarumta da nuna cikar zarra, ya ɗaura hannunsa ɗaya saman tabkekiyar takobin dake manne a waist ɗinsa, jikinsa dik yayyafin ruwan sama.
Tana ɗaura idanunta a kansa ta yi maza ta miƙe tsaye, sai a lokacin ta fara jin sanyin ruwan saman da ya jiƙata, takure jikinta waje guda ta yi, fuskarta gwanin ban tausayi, idanu cike tab da ruwan hawaye, ta kasa yin magana sai dai ido take binsa da shi.
Cikin harshen tsabtataccen larabcinsa, ga nitsuwa da kamala a tattare da voice É—in, kamar baya san yin magana ya ce.
"Omnish meya tsayar dake cikin ruwan nan haka?".
Tamkar jira take yi a yi mata magana, ai sai kawai ta fashe da kuka mai É—an sauti.
Cikin jarumta da zafa ya tako ya matso kusa da ita, É—an rungumota kaÉ—an ya yi a jegen takobin dake waist É—insa, ya fara bubbuga bayanta alamar rarrashi.
Yadda suke tsaye a wajen sai sun yi maku wani iri idan kuka gansu, in baku manta ba na ce maku wannan sadauki idanunsa iri ɗaya da Pretty, kamar an tsaga kara, dik da fuskarsa a rufe take, in kaga idanunsa da nata sai ka yi zaton kanwarsa ce ita ko yarsa dik da bamu san babban mutum ne ko yaro ba, tin da bamu taɓa ganin face ɗinsa ba.
Hannunsa dake cikin wani irin hands gloves mai karfi ya É—aura saman lallausan kumatunta yana goge mata hawaye, tamkar kara ingizasu yake yi, yana gogewa wasu suna fasowa.
Juyo da ita ya yi suna fuskantar juna, ya É—an rage tsawonsa dan ya dai'daita kansa da tata.
"Omnish menene ya faru kuma? Kin manta jiya kin mun alkawarin ba zaki sake yin kuka bane?".
Shiru bata amsa mashi ba, bata ma da niyar amsa mashi É—in.
"Omnish ya isa haka kukan, yi shiru ki faÉ—a mun me ya sameki kuma?".
Still shiru bata amsa mashi ba. Dik sai ya ji babu daÉ—i, ga dikkan alamu ya ji jikinsa ya yi mugun sanyi, da alama tausayinta ya kara ratsa heart É—insa ne.
"Yau kuma ba za'ayi magana dani bane Omnish?".
Cike da tausayawa ya yi maganar, yana jin tausayinta matuƙa.
Kai ta girgiza mashi alamar a'a, a take ta tsuke fuska zata fara yi mashi shagwaɓar da ta saba, ashe dai har yanzu halin nan nata na shagwaɓa yana nan.
Cigaba da goge mata hawaye ya yi yana kara rarrashinta. Da kyar ya samu ta yi shiru, amma taki ta yi mashi magana. Hakan yasa ya miƙe tsawonsa ya riko hannunta suka kutsa cikin daji a tare yana mai kara rarrashinta.
Wanenen kuke tunani zai kasance wannan sadaukin? Meyasa kuma sai dai ya taimaka masu a daji ba zai É—aukesu ya fitar da su ya kaisu cikin gari ba? Meyasa baya san su bar wannan dajin? Menene alakarshi da su? Ina mom É—insu? Ina ne tushensu? Ina dad É—insu?.
Dik cikin nutswa amsoshinku zasu bayyana, yanzu dai muje zuwa!!.
•••••••••KINGDOM OF POWER••••••••🔥
Sai misalin karfe 1 da rabi na dare aka tashi taron dinner. Har lokacin guyson bai rintsa ba, yana ta bin part part na kowa yana neman Auta.
Daga karshe ya dawo É—akin momma dan ya É—auki wayarsa ya kira numberta, a lokacin momma tana sallah, wayar kawai ya É—auka ya fito waje.
Ya kirata ya fi miss call talatin, amma ina bata É—auka na.
Idanun Hoorain biyu bai rintsa ba, yana ganin call É—in guyson amma bai É—auka ba, ya kasa iya yin barci, yana zaune saman bed É—insa kamar mai nazarin wani abin, gabaÉ—aya ji yake kamar jikinsa ba mallakinsa bane ba.
Idan hankalin guyson ya kai miliyan to fa ya tashi a wannan dare, ya shiga damuwa na wuce misali.
Baya shiri da Mammiensu Sarina amma a cikin wannan dare sai da ya je part É—insu ya buga mata kofa, dan dole yasa ta fito ya tambayeta Auta, ta ce mashi bata a part É—in nan, hankalinsa ne ya kara É—ugunzuma ya tashi.
Wajen mommarsa ya dawo dan ya sanar da ita, tana sallah har lokacin, dan haka sai ya samu waje saman bakin bed ya zauna yana jiranta.
Ita kanta ganin shege da fice da yake yi mata a É—aki yasa ta ji ta kagu da ta sallame sallar dan ta ji me damuwarsa da yasa bai yi barci ba har karfe É—aya da rabi.
A ɓangaren ƴan dinner kuwa, Fanan ta ja hannun Chuchu a kan ta zo su wuce wannan ɗaki da yake mallakin amare dan gyarasu, a ka'ida amarya ba zata fita daga cikin wannan ɗaki ba har sai lokacin da za'a kaita ɗakin mijinta, ko dinner aka je nan zata dawo.
So ana tashi Fanan ta kama hannunta a kan su tafi can.