Sashe 2
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwata kwata kallonsa baya a kanta, amma yana iya sarrafata, haka zalika bai motsa daga in da yake tsaye ba, ga mirrorn da yake creating haske da shi a sage a saman iska.
A hankali ya saitata da scepter ba tare da ya kalleta ba, baya baya gangar jikinta ta fara yi yana nufar cikin wannan rami. Ihu take son yi amma babu dama, dan babu wani abin da yake iya motsawa a tattare da ita face idanu, ya datse mata bakinta baiwar Allah ba halin yin kuka sai dai azaba ya kasheta.
Saura kaɗan ta ƙarisa afkawa cikin rami azaban zafin wutar har ya fara ɗuma fata izuwa tsokar jikinta, sai raɗaɗi take ji.
Dai'dai wannan lokacin Ronnie da ya fito daga cinema dake part na yayan nasa ya turo kofar ya shigo, abin mamaki kuma yayan nasa ya rufe kofar fa, amma yana zuwa ya buÉ—eta, dik yadda aka yi dama yasan yadda ake buÉ—e kofar ta koma wacce hanya yayan nasa ya rufe, anya shi ma bashi da tsafi kuwa?. Kofar Black Tiger fa ba irin kofofin da kuka sani bane.
Dama da ya yi fushinsa cikin cinema ya shiga ya yi zamansa saman luntsuma luntsuman sofas dake wajen, ya kunna Tv wai dan ɓacin ran da yake ciki ta kau kada zuciyarsa ta buga, sai dai kash ya gaza samun kwanciyar hankali, haka kawai ya rinƙa jin gabansa na faɗuwa shi ne ya ce bari ya dawo su sasanta da yayan nasa kila ya samu natsuwa. Shi ne dalilin dawowarsa kenan.
Innalilahi, ba karamar razana ya yi ba a lokacin da ya sauke idanunsa a kan face É—in Black Tiger, shi hankalinsa ma bai kai kan Sweetie ba tukun nan, saboda É—akin yana da balai'n girma sosai, so tsakanin in da take da in da black Tiger yake akwai rata sosai, hakan yasa bai lura da ita ba.
Kusan mutuwar tsaye ya yi, ya zaro idanu yana ganin abin da bai taɓa gani ba. Ko yanayin kirar jikin Black Tiger bai taɓa gani ba, abin da ya sani dai shi ne kullum na Allah yayan nasa yana cikin wasu irin kaya mai kama da na Spider-Man, sannan kayan tana da wata jela a bayanta kamar dai alkyabba haka, babu abin da mutum zai iya gani a jikinsa, harta idanunsa Ronnie bai taɓa gani ba, ya dai san kullun da sassafe yana zuwa wajen yayan nasa su yi gym a tare.................Ina fatan yanzu kun gane dalilin da yasa Ronnie ya iya dukan master Devil dik da cewa shi ya bashi horo?
Yana zuwa da safe kullum su yi gym a tare da Black Tiger ba tare da sanin kowa ba, kullum sai ya tsaya a tsakiyar bayan Black Tiger da kafafunsa Black Tiger yana press up Da shi.
Kunga kuwa mutumin da kamar Ronnien shararren É—an Wrestling zai tsaya a tsakiyar bayansa kuma ya yi press up da shi ai ba zaku haÉ—a hotonsa da kowa ba, shiyasa Ronnie ya take master Devil a samun nagartaccen horo.
Kamar daga sama ya ji ance out!! Kuma tabbas Black Tiger bai motsa kyawawan laɓɓansa ba, ba shi ya yi magana ba amma kuma lion voice ɗinsa ce ta furta wannan out ɗin, shi kansa Ronnie ya shaida lion voice ɗinsa ce.
Sai dai ya É—an tsorata dan Black Tiger bai buÉ—e baki ba.
Kasa motsawa daga wajen ya yi, ya shiga ruÉ—ani sosai na ganin yayan nasa. Kamar walkiya haka idanunsa ta wutsiya suka hango Sweetie da saura kaÉ—an ta karisa shigewa cikin wannan bakin ramin azabar.
Ai a miliyan ya juyo da kallonsa mai gabaɗaya a kanta dan ya tabbatar. Ya subhanallah ai bai san lokacin da ya ƙarisa wajen ba sai dai kawai ya ga kansa a gaban ramin.
Ko tsoron yayan nasa bai ji ba ya kai hannu a miliyan ya riko hannunta dake sankare kamar wadda ta zama ice block.
Da karfi ya janyota domin ya fito da ita, sai dai ina ya kasa koda motsata, tana daskare kamar gunki.
Black Tiger dai yana tsaye kamar bai san da su a wajen ba. A hankali gangar jikin Sweetie ya nufi karisa shigewa cikin ramin.
Kin sakin hannun nata Ronnie ya yi yana kallon cikin kwayar idanunta ya ki motsawa daga wajen kuma, a cewarsa sai dai su tafi cikin ramin a tare su mutu tun da yayansa ya ki ya saketa ya samu ya janyota ta fito. Idan ran Ronnie ya kai miliyan to yau ya ɓaci, tin tini yake neman ya sanyata a idanunsa yayansa ya hanasa dama, ashe dama kasheta zai yi shiyasa ya ɓoyeta na tsawon lokaci? Ronnie ya tambayi kansa!.
"Ronnie get out!". Lion voice ɗinsa ta daki kunnuwan Ronnie dake tsaye a kan ƙafafunsa sam bashi da niyar motsawa daga in da yake ko ya saki hannun Sweetie, idanun nan nasa sun yi jajir kamar wuta, sai wani uban zufa yake haɗawa kamar wanda aka watsawa ruwa a fuska, saboda hucin wutar dake cikin ramin ta taɓa shi, da kallo ɗaya zaka yi mashi kasan yana cikin tsananin tashin hankali na wuce misali.
Ko motsawa bai yi ba tamkar ba ƴaƴan nasa bane ya yi mashi magana, ga dikkan alamu suman tsaye ya yi, dan bai taɓa tsammanin kamanin Black Tiger haka yake ba, bai taɓa tsammanin ƴaƴan nasa king of beauty, handsome, gorgeous! Sexy man bane, bugu da kari bai taɓa sanin ta haka Black Tiger yake kashe dik wanda ya keto ya shigo cikin wannan part ɗin ba.
Magic eyes É—insa ya juya, idan ya juyasu kuma alamar zallar madarar rashin imani zai aikata, Ronnie yasan da haka amma yana tsaye bai motsa ba. Wasu irin dogaye dogayen itatuwa marasa ganye ne suka bayyana a bakin ramin suka yi mashi zobe, suma bakinsu kamar kifiya a feke.
Still Ronnie bai tsorata ba bai kuma da niyar sakin Sweetie, daga shi har ita azabar zafin wutar karkashin ramin yana taɓasu sosai, hakan ya haifar mashi da wannan zufar da yake haɗawa.
Scepter Black Tiger yasa a in da ya turasu gabaÉ—ayansu biyu cikin ramin. A tunaninsa Ronnie zai tsorata ya saki Sweetie idan ya ga zasu faÉ—a ciki dikkansu biyu, sai dai kash, Ronnie dai da alamar É—an a mutu ne a kan kyawawan mata. Ya tsare sweetie da ido suna kallon juna ba halin yin magana, ta zaro mashi idanu sai ya kara jin ya samu kwarin gwiwar da zai iya mutuwa a kanta, karku manta kaifafan idanunta suna É—aya daga cikin abin da yasa yake kaunarta, bare kuma da ta zaro mashi su, ai abin ba'a magana.
Ganin haka yasa Black Tiger bai bari sun ƙarisa shigewa ciki ba, ya yi saurin fitar da su dan kada Ronniensa ya cutu.
A bakin ramin ya dakatar da su, sai huci mai zafi ne yake fita daga bakin Ronnie, da alama ran maza ya kai ƙololuwa wajen ɓaci.
Shammatarsu Black Tiger ya yi ya raba hannun Ronnien da nata, kafin Ronnien ya yi wani motsi tuni ya turata cikin ramin ya kuma yi amfani da magic ɗinsa ya daskarar da Ronnien a wajen dan ma kada ya ce zai bi bayanta. Ya ɓatar da waɗan nan itatuwa da suke bakin ramin sannan ya yi yunkurin rufe ramin a shafe babin Sweetie kenan.
Sai dai abin mamaki abin É—aure kai shi ne, wani irin haske ne ta bayyana a cikin ramin mai hasken gaske, kofar ramin taki komawa ta rufe. Ya yi mamakin ganin hakan daga ta ciki, daga ta waje kuma mamakin bata bayyana ba.
Tafiyar magic ya yi kamar wani walkiya sai ga shi a gaban ramin domin ya duba menene? Shi kuma Ronnie yana daskare ba motsi kaman gunki.
Sai da ya ji wani irin shock a jikinsa lokacin da waÉ—an nan magic eyes É—in nasa suka sauka a cikin wannan rami, hasken dake fitowa daga cikin sai da ta É—an dishashe mashi gani, amma dik da haka bai girgiza ba.
.................Ba komai ya haifar da wannan haske ba face hannun Sweetie, da yake da magic ya turata cikin ramin so tana tafiya ne bisa sarrafawarsa, hakan ya haifar da tafiyar tata a hankali hankali take yinsa, lokacin da zai rufe ramin ta daina ganin komai ta faÉ—a cikin wuta da kifiyoyin nan sai ji ta yi hanunta ya sake a in da ta nuna bakin ramin da tafin hannun nata tana yin alamar Ronnie dake tsaye ya taimaketa kada ya bari ta faÉ—a cikin wannan bakin azaban.
Wannan nuna tafin hannun nata da ta yi shi ya haifar da wani irin hasken gaske da ya fito daga tsakiyar siraran jijiyoyin tafin hannun nata. Hasken kuma ya hana ramin komawa ya rufu.
Tashin sense, me kuke tunani? Kenan Sweetie ma tana da magic ne ko me?!!.
Zantukan babansa ne kawai suka dawo mashi cikin kunnuwansa a in da yake ce mashi. "Tabbas a duniyar neman Spender da zai yi zai haÉ—u da Æ´ar baiwa mai baiwa irin tasa, idan ya yi wasa ita ce zata zama ajalinsa, in kuma ya bi komai bisa tsari shi zai cinye game É—in".
Tuna wannan magana yasa zuciyarsa ta aminta da tabbas Sweetie ce wannan Æ´ar baiwar, domin tun daga kan yadda ta kurawa idanunsa kallo babu tsoro daga nan ya ji a jikinsa tabbas tana da baiwar irin nasa, bai kara tabbatar da hakan ba sai yanzu.
A maimaikon ya yi amfani da dark magic ɗinsa ya kasheta kawai, sai ya fito da ita a cewarsa bai ga wani halitta da ya isa ya ja da shi har ma ya yi nasara a kansa ba, dan haka zai ƙaryata maganar babansa, a zuciyarsa ya raya zai barta a cikin empeir ɗin ya ga ta yadda za'ayi ta zama ajalinsa, yarinyar da bata wuce ya murkusheta bane zata zama ajalinsa? So Funny, wonder should never end in this world. A ganinsa kenan, ya raina baiwar Sweetie, amma ku me kuke gani my people's? Me kuke tunani? Dan ya karyata maganar babansa nacewa zata yi ajalinsa zai barta da ranta ya ga ta ya zata yi ajalin nasa!.