Sashe 71
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Still dai da ido kawai ya bita, ya kasa iya amsawa.
"To shikenan mu je ka bani ruwan sha tin da ba zaka yi magana ba". Ta faɗa tana sauƙo da hannunta daga saman shoulder ɗinsa izuwa damatsan hannunsa.
Rike waist É—inta da kyau ya yi, ya kara rage tsawonsa ya É—auketa cak, bai yi magana ba, kuma ya gagara zare kallansa daga kanta. Ba komai yasa ya É—auke wuta yaki yin magana ba face zai iya ketare iyakar musulunci idan ya ce zai cigaba da biye mata, dan haka shirunsa shi ne mafi a'ala a garesa!.
Bai zame ko'ina da ita ba sai dab in da koramar nan take ta aman ruwa, saman wani dutse ya tsayar da ita a kan kafafunta, da yake dutsen yana da faÉ—i sai ya hau sama shi ma.
Da kyar ya iya faÉ—in. "Wanke hannunki sai ki tara ruwan ki sha". Ya yi maganar voice É—insa tana sarkewa.
Cikin wani irin shagwaɓa mai ɗaukar hankali ta furta. "Ni dai a'a ba zan iya ba, kawai ka cire ɗayan hands gloves ɗin nan naka ka tara mun ruwan da hannunka sai na sha".
Wani irin bargon sanyin kauna ce ta ƙara lulluɓe zuciyarsa, ya ji matuƙar daɗin maganarta, ga shagwaɓarta dake ƙara kashe shi a koda yaushe ta yi, sai ya ji kamar shi kam an gana sallamarsa a duniya.
A hankali ya zare hands gloves ɗayan, ya sanya hannunsa cikin ruwan dake zubowa, tas ya wanke hannayen nasa kafin ya fara tara mata ruwan. Ɗan ƙara matsawa gaba kaɗan ta yi dan ta samu damar sha yadda yakamata.
A hankali ta fara sha, ji ta yi tamkar ruwan zuma ne saboda daÉ—i, ya ilahi ya lillahi, wato ruwan hannun masoyi daban yake in ji gimbiya Zunaira Auta.
Zuba mata idanu ya yi sosai yana ganin yadda take shan ruwan gwanin ban sha'awa. Har ta ƙoshi ta cire ɗan bakinta bai farga ba, sai ji ya yi tana faɗin. "Ga shi nima na tara maka da hannuna ka sha".
Mamakinta ne ya É—an kama shi, wai ba ta ce ba zata iya tara ta sha ba? Ya aka yi ta iya tara mashi?...............Ni kuma na ce kanta ne ba zata iya tarawa ba, amma heronta tsab zata iya tara mashi ya sha cikin nitsuwa.
Sam baya jin ƙishin ruwa, amma da yake da hannunta mai tarin albarka ta tara mashi nan take ya ji wani irin ƙishin ruwa ta kamashi.
Matsawa ya yi ta bayanta, ya haÉ—e hannayensa da nata, ya tallabo nata cikin nasa kenan, ya kwanto da kansa ta gefen shoulder É—inta, cikin nitsuwa ya kai bakinsa ya fara shan ruwan. A hankali ta juyo da kallanta a kan wuyarsa, da yake yana da tsawo sosai sai wuyarsa ma ta zamana tana da tsawo da kauri.
Bayan wuyarsa wani irin bakin gashi mai curlyn ne a kwance a wajen, gwanin ban sha'awa da burgewa. Ji ta yi tamkar ta kai hannunta ta taɓa wannan gashi, ya tafi da imaninta.
Shagala ta yi da kallansa bata ankara ba sai ji ta yi ya hura mata iskar bakinsa a fuska yana É—an limshe idanu. Ajiyar zuciya ta sauke, bata san time da wani haÉ—aÉ—É—en murmushi ya subce mata ba. Shi dai bai yi murmushi ba, kuma babu alamarta ma a face É—insa, amma ya ji sanyi a ransa na sakin murmushin da ta yi.
Ya shagala da kallan murmushinta unexpext ya ji saukar ruwa a face É—insa.
Wani irin jan numfashi ya yi tare da limshe idanu, a hankali ya saki numfashin. Ita kuwa kara faɗaɗa murmushin nata ta yi tana ƙara watsa mashi ruwan.
"Sai ka yi ta kallanwa daddyna Æ´an'matansa ba tare da ka nemi izni ko ka biya ba ko? To ni ba zan bar hakan ta cigaba da faruwa ba". Cewarta kenan, tana magana tana É—an watsa mashi ruwa....... Oh my people's kun ji Auta da tsara zance, wai ayi ta kallewa King Æ´arsa ba'a biya ba.
Hannu ya kai saman face É—insa, a hankali ya sharce ruwan da ta watsa mashi É—in, sai ya yi kamar ya datse idanunsa da karfi ya rungumeta a jikinsa kawai kada ya saki idan ya so daga baya ya yi istigifari, dan tana tafiya da imanisa, sai ma idan yana kallan lips É—inta a yayin da take magana, ohohohoho, ji yake tamkar ya sa hannu ya matse É—an bakin nan nata ya yi ta sha ba hutawa.
Zuba mashi ido ta yi tana jiran taga me zai yi next da ya datse idanu kam haka. A miliyan ya zaro mata idanunsa.
Ai tsabar tsorata sai da ta yi baya baya wai zata gudu sai ta tafi luuuu zata afka kasa cikin ruwan dake wajen. A miliyan ta kai hannunta ta capki rigarsa ta saitin kirjinsa, unexpext ta damkosa ɗin, dan haka bai rike jikinsa ba, sai suka tafi a tare suka afka cikin ruwan da karfi. Da karfi ta riƙosa ta kuma datse idanunta gam tana jiran ta jisu a cikin ruwan kawai.
Kafin su kai cikin ruwan ya yi zafin namar janyota jikinsa shi ya faɗi ƙasa cikin ruwan, ita kuma ta faɗa saman kirjinsa. Kusan a tare suka sauke nannauyar ajiyar zuciya.
Shiru suka ɗan yi na ɗan lokaci, da yake ruwan wajen ba zurfi sosai. Ita ta tara motsawa bayan ɗan lokaci, da kyar ta iya tashi daga jikinsa. Shi ma da kyar ya iya miƙewa, hannunta ya riko tare da cewa. "Zo mu je mu leƙa Pretty".
Ya faÉ—a mata hakan ne ba dan komai ba face dan su bar wajen, yana tsoron ta jefa shi cikin wani halin da zata sa ya kauce koyarwar addininsa.
Wucewa suka yi izuwa in da ya tsaya ɗazun yana wanke takobinsa. Hular yakinsa ya ɗauka tare da hands gloves ɗinsa ɗaya. Yana ƙoƙarin maida hular a kansa ta yi saurin sanya hannunta a kumatunsa. Hakan yasa ya tsaya yana kallanta. Girgiza mashi kai ta yi alamar bata san ya saka.
"Meyafaru?. Baki san in saka ne?". Murya can ƙasa ƙasa ya yi maganar.......... Kai ta gyaɗa mashi alamar e bata, ta yi hakan tare da karɓe hular ta wuce gaba. Shiru ya ɗan tsaya kamar wani mai tinani. Da yaga ta ɗan yi nisa a tafiya sai ya yi saurin bin bayanta suka nufi wajen Pretty.
Tun daga nesa Auta ta hango babu Pretty a wajen, hakan yasa ta ƙara ɗaga kafa dan ta isa wajen da sauri, shima cikin zafa ya kara sauri dan isa wajen, saboda a ɗan zamansa da Pretty kafin Auta ta farfaɗo sun saba, kunsan halin Pretty da san jiki da shagwaɓa, hakan yasa suka yi sabo, har fargabar isa wajen yake yi, dan ba zai juri rashin samunta a wajen ba.
To nima dai bari na leƙa Black world wata kila kafin na dawo sun samu matsa, amma ina kuke tinanin Pretty ta tafi? Ko waye ya ɗauketa?.
••••••••••••••BLACK WORLD••••••••••••🔥
Wani irin haÉ—aÉ—É—en É—aki ne wanda yake tamkar hospital, komai da kuka sani wanda ya danganci kula da lafiya cikin gaggawa akwaisa a cikin wannan É—aki, ga bed na majinyata guda uku a ciki manya manyan suna shinfiÉ—e da kyakkyawar bedsheet na alfarma.
Na'urorin gwaje gwaje da na bincikar cuta dik akwai su. Komai na cikin ɗakin nan white color ne, ɗakin ya haɗu matuƙa, ga shi ko'ina tsab tsab sai tashin daddaɗar kamshi yake yi tamkar ba ɗakin jinya ba.
Tsaye yake a gaban bed ɗin da take kwance, yana sanye da long coat fari tas har zuwa gwiwarsa, daga ƙasa wandon jeans ne mai bala'in tsada a jikinsa, idanuwansa na sanye da wata iriyar na'ura mai kama da glass, idan ka ganta zaka yi zatan glass ya sanyawa dan fashion ne, amma ba haka bane, na'ura ce da ake iya ganin cikin jikin mutum dan bincike.
Duniya ta cigaba sosai, dik in da ya tsayar da idanunsa a nan na'urar zata É—auko mashi dik abin dake waje a cikin fata da tsoka. Ya zubawa wuyarta idanu yana kallon yadda wani irin kululun jini bakin kirin ya taru a wajen, ba komai ya haifar da shi a wajen ba face take mata wuya da ya yi a daren jiya.
Ba ƙaramin kyau Black Tiger ya yi a cikin wannan shiga ba, wlh kamar ka zauna ka tasa shi gaba ba ci ba sha ka yi ta kallansa babu kawar da ido.
Ita kuwa tana sanye da kayanta na jiya É—in, ba'a canza mata ba, Sweetie ta ji wuya maras kunya, da ta ce bata ji ai.
Hannunsa dake cikin white hands gloves ya kai saman wani kyakkyawan table dake kusa da bed ɗin wanda yake shake da kayan aiki da dik wani abin da zai buƙata.
Cotton and zolpidem ya ɗauko, fasa zolpidem ya yi, cikin kwarewa ya kai hannunsa saman ɗan bakinta, da ɗan karfi ya buɗe bakin nata ya ɗaura mata kwayar zolpidem ɗaya a saman tongue ɗinta, sannan ya sanya cotton dake hannunsa a saman bed saitin wuyar tata ta yadda jini ba zai taɓa bedsheet ba idan ya fasa wuyar tata.
Scalpel ya É—auko don yin yankan, ko É—igon tausayi babu a ransa yasa wannan Scalpel É—in a saman fatar wuyarta, É—ago idanunsa ya yi ya kalli face É—inta na Æ´an sakanni kafin ya mayar da kallansa a saman wuyar tata.
Cikin nitsuwa ya yanka fatar wuyar yanka mai É—an girma. Nan take wani irin jini jajir ya faso hanya, wai a haka ma fa ta gefen wuya ne jinin ya taru ba ta gaba ba.
Wani cutton ya ɗauko mai ɗan girma ya fara goge jinin dake bulbula kamar famfo. Tiyata fa likita guda ɗaya baya yinsa, saboda babban aiki ne, dole sai da taimakawan wasu a kusa suna miƙo maka wasu abubuwan, amma shi saboda kwarewa shi kaɗai yake yinta.
Ganin jinin yaki raguwa ya samu ya yi aikinsa yadda yakamata ne yasa ya É—auko suction device dan tsotse jinin dake waje a hankali. Nan take kuwa jinin ta tsotse.
Sake ɗauko ecy da hemostat ya yi dan ya tsaida jinin da zasu iya yi wa aikinsa barazana daga ƙananan jijiyoyi.