Sashe 240
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuwa Mammie tana can tana shirya yadda zata É—auki Fanan daga gidan ba tare da kowa ya nemeta ba, wato ta rufewa Æ´an gidan baki kada su nemi in da suke. A gefe guda kuwa ana can ana ta rabon kayan masarufi saboda azumin da za'a tashi da shi gobe, sarkin hatsi King ya bawa ragamar kula da wannan, talakawa sun wadatu da kayan abinci kam babu karya, ga tarin dukiya da aka raba masu dan sayan kayan abinci!!.
YANZU NE CROWN OF POWER WATO (KINGDOM OF POWER) ZATA KAMA DA WUTA, YANZU WASAN ZAI FARA. ƘAƘA KARA ƘAƘA, GA HOORAIN GA KAMAR, SANNAN GA KING AND COMMANDER A TSAKIYA, UHM MAI WARWARE WANNAN CAKWAKIYA INA GA SAI MAMMAN KAMRAN KAWAI!!.
🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥
A hankali take salallaɓowa kamar wata ɓarauniya, misalin karfe 6 ne na safe, sanye take da uniform ɗinta, yau sport wears na school ɗin ta sanya, ta yi kyau a cikin kayan sosai, tin da take a cikin empeir ɗin bata taɓa shiga cikin kitchen ba sai a wannan karan, dan haka sai ta nufi kitchen ɗin cikin sanɗa.
Sai dai fa a lokacin da ta isa cikin dry kitchen É—in nasu sai da ta waro idanu waje, duniya guda ta gani, gabaÉ—aya ta zama Æ´ar kallo, ta ko'ina Robbot ne suke ta aikin kai komo, aikin dake gabansu kawai suke yi! Ajiyar zuciya ta sauke, almost 10 mins tana tsaye tana karewa kitchen É—in kallo kafin ta karisa ciki. Babu wanda ya kulata, nan ta fara Æ´an waige waige tana neman ta ina ne wajen girki da wajen shirya abinci suke!.
Ta ɗauki a kallah good 10 mins kafin ta iya gano wajen girki a ciki. Can ta hango katafaren trys mai shake da kayan girke girke da ake kaiwa Black Tiger, sun kammala shirya mashi breakfast yadda yakamata, lokaci kawai suke jira ya cika su kai mashi, kun san shi ba'a haura lokacinsa kamar yadda ba'a nufara idan lokaci bai cika ba! Dole sai lokacin ya cika sannan ake zuwa kai mashi kome ya buƙata
Can ta nufa kirjinta na dukan uku uku, tana zuwa tana satar kallon robot É—in, dan tana ga kamar zasu ganota. Sai karanta Hasbunallahu wani'imal wakil da kuma lailla haillah anta subhanaka inni kuntu minaz-zalimin, ta haÉ—a da ayar kariya. A cikin suratul yasin, aya ta 9.
وَجَعَلْنَا Ù…ÙÙ†Û¢ بَيْن٠أَيْدÙيهÙمْ Ø³ÙŽØ¯Ù‘Ù‹ÛØ§ ÙˆÙŽÙ…Ùنْ خَلْÙÙÙ‡Ùمْ Ø³ÙŽØ¯Ù‘Ù‹ÛØ§ ÙَأَغْشَيْنَـٰهÙمْ ÙÙŽÙ‡Ùمْ لَا ÙŠÙØ¨Ù’ØµÙØ±Ùونَ
Ta karanta wannan aya, tana karantawa tana nufar wajen abincin. Kuma wannan addu'a ya taimaka mata Allah ya datse ganinsu basu ganta ba har ta isa wajen, cikin gaggawa tasa hannunta ta ciro wani robar ruwa da ta ɓoyesa a wajen cikinta, a gaggauce ta ɗauke ruwan dake a saman tray ɗin da suka sanyawa Black Tiger ta sanya mashi wanda ta zo da shi, a miliyan ta bar wajen ta gudu ta koma parlourn.
Wannan aya ta cikin suratul yasin, aya ta 9.

Aya ce dake makantar da idanun abokan gaba dan cinma mutum, wannan aya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yake karantawa a dik lokacin da mushrikai suka nufosa, a lokacin da ya bar garin Makka ya yi hijira zuwa Madinah, lokacin da suka shiga kogo da sayyidina Abubakar wannan aya Manzon Allah (SAW) ya karanta hakan yasa Allah ya datse idanun mushrikan da suka biyo bayansu, basu samu damar ganinsu ba, a lokacin da Manzon Allah ya yi tafiya da Nana A'isha ma ayar nan ya karanta suka kau daga idanun makiya, so wannan aya tana da matuƙar muhimmanci ga Musulmi ya riketa, musamman a rayuwar yanzu da tsaro ya zama abin da ya zama, so na baku shi sadaka ku mun addu'a ta alkhari da bakunanku masu albarka!.
Suratul Fatiha da Ayatul Kursiyyu ma suna daga cikin abin da Annabi (SAW) ke karantawa don neman kariya daga wajen Allah!.
-----------------------------------🔥🔥
A miliyan ta nufi waje rike da robar ruwansa da ta É—auko a cikin tray É—in, tsabar murna sai murmushi take saki. A parlour ta isko Ronnie yana tsaye, yana shirye cikin hoodie mai bala'in kyau, yau garin nasu akwai sanyi sosai, ga iskar dake kaÉ—awa kamar za'ayi ruwan sama, damuna ta kusa dawowa, a wasu yankuna ma ta dawo!.
"Good morning lovely bro". Ta faÉ—a tana tsananta murmushinta, ji take yi yau tamkar ta zuba ruwa a kasa ta sha...... A tinaninku me ta saka a cikin ruwan da ta bawa Black Tiger?.
Hararar ya ɗan dalla mata kafin ya ce. "Ina kika je kuma bayan kin san ina jiranki". "Sorry my bro, na je wani wajen ne, mu tafi yanzu". "Ba za'a faɗa mun in da aka je ɗin ba?". Hannu tasa ta rufe fuskarta tana ɗan murmushi mai ƙayatarwa....... "Me zaki yi da robar ruwa ke da kike azumi yau?". Ya jefa mata tambayar yana kallan robar ruwan dake hannunta.
"Mantawa na yi da ina azumi na ɗauko har zan sha sai na tina, yanzu dai please let's go". Ta kai karshen maganar tare da wucewa ta ɗauki jacket ɗinta and school bag ɗinta, ta miƙa mashi school bag ɗin kafin ta sanya jacket ɗin, tana ƙoƙarin zuge zip sama ta wuce gaba tana faɗin su je. Bayanta ta bi yana yaba irin kyan da ta yi yau, ya ce ta fi kyau a cikin sport wear ɗin nan, godiya kawai ta yi mashi suka wuce izuwa wajen motocin.
Ba tare da ɓata lokaci ba suka wuce school. Kamar kullum yana sauketa ya dawo gida. Yana dawowa bedroom ɗinsa ya nufa ya kwanta, dan dama barci bai ishe shi ba, daren jiya bai samu ishasshen barci ba, dan tin da ta farkar da shi da ihunta da ya koma bai rintsa ba.
A ɓangaren Black Tiger kuwa, dik karfin tsafinsa Allah ya datse idanunsa sakamakon addu'ar da Sweetie ta yi, so bai ga lokacin da ta canza ruwan shansa ba, saboda haka ana kawo mashi abinci kamar yadda ya saba ya ci ya ƙoshi, sannan ya zuba ruwan nata a cikin cup ya sha ba tare da tinanin wani abin ba.
Sai dai kuma yana shan wannan ruwa sai me? Take a wajen ya fara kwarara amai tamkar zai amayar da kayan cikinsa, wani irin amai bakinkirin kamar bakar leda mai bala'in yauki ya fara kwararawa tamkar ba daga cikinsa ya fito ba, gabaÉ—aya ilahirin jikinsa ya hau kakkarwa tamkar wanda ake jonawa kantarki, lokaci guda gabaÉ—aya empeir É—in ta yi wani irin azabbabben duhu na Æ´an É—akiku kafin daga bisani ta sake yin haske, wani irin juyi yaga gabaÉ—aya room É—in nasa tana yi mashi, kansa dake barazanar tarwatse mashi ya dage, lokaci guda idanunsa suka rikiÉ—e zuwa Jade eye mai duhu kafin su koma normal.
Wasu irin zaratan jijiyoyi ne suka bayyana sosai a gaban goshinsa, dafe cikinsa dake tsananin murɗa mashi da hannu guda ya yi, a take a wajen ya zube ƙasa a saman gwiwowinsa ya hau murkusoso a wajen. Robot dake serving ɗinsa abinci ne ya yi gaggawar ɗaukarsa cak daga wajen, sai dai kafin ya motsa da shi daga wajen Black Tiger ya daina numfashi gabaɗaya. Dik wannan abin dake faruwa Ronnie yana can yana barcinsa, ba shi ya tashi ba sai karfe 1:30 dai'dai, kai tsaye bedroom na yayan nasa ya nufa, sai dai a lokacin ya iskosa yana barci, bai san ba barci yake yi ba, tin wannan suma da ya yi Robot ya dawo da shi saman bed ɗinsa shi ne har yanzu bai farfaɗo ba!
Ronnie ya É—auka barci ne, so sai ya wuce cikin luxury toile É—insa ya watsa ruwa, sannan ya É—auro alawala ya fito. Shiryawa ya je ya yi cikin pj's dress ya zo ya tada sallah domin yin azahar sai ya je ya É—auki Sweetie a school. First time É—insa da yin azumi kenan yau, amma bai ji wani wahala ba, saboda iska da sanyin da suka tashi da shi.
Ko da ya idar da sallah bai bi ta kan yayan nasa ba ya fito ya nufi wajen parking lot ɗinsu. Cikin motarsa ya shiga tare da escort ɗinsu suka wuce ɗaukota. Yau dai ita kaɗai take zauna abinta tana jiransa, dik ƴan kawayen nata ma sun janye jiki da ita, saboda sun gano daga BLACK TIGER EMPIRE take, suna bala'in tsoro sai suka ja baya, ta yi ƙoƙarin nuna masu babu komai, amma sun ki yarda da ita, sun ce ina ta wuce class ɗinsu!.
Ko da ta dawo daga school bata zame ko'ina ba sai part É—in Big Bro, dan tasan me ta yi mashi, so burinta kawai ta zo ta gansa, ta ga abin ya yi aiki ne ko bai yi ba! Da ta zo taga yana barci sai ta ji babu daÉ—i, dan sai ta yi tinanin bai sha ruwan ba, dan haka jiki babu kwari ta juya ta koma bedroom É—inta. Ronnie ya so zargan wani abin, amma kuma sai ya kawar da hakan ta hanyar korar shaiÉ—an.
Wanka ta yi ta shirya cikin malesian gown wanda ya kai mata har ƙasa, ya bi coca cola shape ɗinta ya zauna ɗas, hp ɗin nan nata ya fito sosai, gata ta ko'ina ta cika ɓul-ɓul. Kasancewar yau suna azumi babu batun yin dinner, sai suka zauna yin karatu kawai har zuwa bayan la'asar. Bayan sun yi sallah sai ta ce su wuce church, har lokacin Black Tiger yana nan yadda yake tin safe, bai farfaɗo ba!.
Church suka wuce ita da Ronnie, amma sai da ya ja mata kunne sosai a kan kada ya ji bakinta ta yi magana, da okey kawai ta amsa mashi. Ta so su gana da Black Tiger kafin su tafi, amma ina, bata samu wannan dama ba, dan a tinaninsu barci yake yi. Addu'a sosai ta yi a lokacin fitarta empeir É—in, shi ma Ronnie ta ce ya yi addu'a, ba musu ya yi, dan yasan dik abin da zata ce ya yi to mai kyau ne.