Sashe 117
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su kuma warriors dake dukansa cak suka dakata suna binsu da kallo, har lokacin King bai yi magana ba, bai ma yi niyar yin magana ba, uncle Jahiz nema ya ɗan yi ƙoƙari wajen buɗe baki yana san cewa kowa ya samu waje ya zauna su jira umarnin King, sai dai bai iya yin magana ba sakamakon nufar su Hoorain ɗin da Jaish ya yi cikin zafa.
Miƙa hannun Hoorain ya yi ya riko hannun yana ce mata sorry, a hankali ya ɗaura ɗayan hannunsa a saman lallausan kumatunta in uncle Taheer ya mareta, yana ƙoƙarin rarrashinta sai gani suka yi Jaish ya sanya kafa ya taka shi da karfi, sai wani huci shi ma yake yi tamkar wani zaki.
Shi ma Jaish ba dukan uncle Taheer da Hoorain ya yi bane ya bakanta mashi rai har yasa ya taka Hoorain ɗin, a'a shi dan me Hoorain zai taɓa Auta da hannunsa a matsayinsa na mayaki? Wannan shi ne ya bakanta mashi rai har yasa ya takasa.
Baya baya Hoorain ya yi saura kaɗan ya faɗi, amma abin ku da jarumi sai ya rike kansa yana mai ɗago da kallonsa a kan Jaish ɗin. Cikin fushi Jaish ya yi kansa, zaro takobi daga ƙugun ɗaya daga cikin warriors dake wajen jaish ɗin ya yi da nufin y sare hannun Hoorain dan ya taɓa Auta.
Allah sarki rashin sani ya fi dare duhu, basu san irin gwagwarmayar da Hoorain ya sha wajen kare Auta ya ceci ranta har suka samu damar sake iya ganinta ba, ai ba dan shi ba da sai dai wata ba dai ita ba, amma saboda basu sani ba har ƙoƙarin datse mashi hannu suke yi.
Ganin Jaish ya zaro takobin mayakin nan ne yasa Auta yin zafin namar shiga tsakaninsa da Hoorain, kuka take yi sosai kamar ranta zai fita ta fara ƙoƙarin bawa Jaish hakuri muryarta na sarkewa. Ina ai bai saurareta ba, dan ransa ya ɓaci sosai shi ma, hannu yasa ya tureta gefe da karfi ta tafi zata kifa.
Kamar walkiya haka Hoorain ya tareta ta faɗa jikinsa, hakan ba ƙaramin kara kona ran Jaish ya yi ba, zuciyarsa ce ta ƙara fusata, gadan gadan ya nufesu, yana zuwa ya sanya hannu ya damki wuyar Auta zai sake tureta gefe guda.
Kankame Hoorain ta yi tana faÉ—in. "Yah Jaish dan Allah ka yi hakuri ka rabu da shi, wlh bashi da laifi......"
Bata ƙarisa maganar ba Jaish ya saukar mata wani marin a gefen ƙuncinta, abin da bai taɓa yi ba bai kuma taɓa sa ran zai yi ba a rayuwarsa sai ga shi yau ya yi, ko a mafarki bai taɓa zatan akwai wata rana da zata zo ya ɗaura hannunsa a jikin Auta ba, sai ga shi yau ɓacin rai yasa ya yi hakan.
Haba ai yana sauke mata wannan marin ran maza ta ɓaci, a miliyan Hoorain ya kai hannu ya danki wuyar Jaish, sai wani irin huci yake yi yana furzar da wani irin numfashi mai tsananin zafi daga bakinsa.
Yana damkar wuyar Jaish sai da King ya miƙe tsaye, gabaɗaya waɗan da suke cikin fada sun yi wani irin zaro idanu tamkar idanunsu zasu faɗi ƙasa, commander Zafar yau sai da hantar cikinsa ta ƙaɗa, mayaki da capkar wuyar Prince da kansa, tashin hankali, lallai yau akwai bala'i.
Warriors dake cikin fada gabaÉ—aya suka zari takubansu suka yi kan Hoorain, da karfi shi ma ya zaro takobinsa da hannu É—aya, hannunsa É—aya kuma ya shake Jaish da shi. Mamaki ya hana Jaish motsawa.
ÆŠaga takobinsa Hoorain ya yi ya sauketa a in da ja layi a floor na fada, cikin kakkausar murya yana huci ya ce. "Dik wanda ya matso kusa da ni sai na datse kansa na rantse!!!".
Tashin hankali, da yake dikkan warriors sun san halinsa sun kuma san fin haka zai aikata idan ransa ya ɓaci, sai dikkansu suka ja suka tsaya tamkar an sassaƙasu.
Ido cikin ido Hoorain ya kalli Jaish, cikin kakkausar ya ce. "Dik ranar da ka sake ɗaura hannunka a jikinta, na ratse sai na datse hannunka, ba kai ba dik wanda ya sake taɓata tabbas zai iya rasa ransa, ni ka dakeni iya dukan da zaka yi mun, ai ni na yi maka laifi, ita kuma me ta yi maka? Meyasa zaka taɓata?".
Yadda kuka san babu Jaish a cikin fada, tamkar ba shi Hoorain ya shakewa wuya ba, idanunsa sun yi jajir kamar wuta, mamaki yana shi ya gwada kwanji da Hoorain É—in ma.
"Hoorain kana da hankali kuwa? Kasan kuskuren da kake san tabkawa kuwa? Ka manta a ina kake ne? Kasan bala'in da kake san jefa kanka a ciki kuwa?". Cewar commander, cike da tsananin tashin ya yi maganar.
Æacin rai dai shi yasa idanun Hoorain suka rufe, baya ji kuma baya gani, a yadda yake ji yanzun nan ko King ya zama shamaki a tsakaninsa da ita ko kuma ya taÉ“a lafiyarta to fa zai iya kawar da shi. Tashin hankali!!.
"Umarni nike baka da ka gefar da takobinka kasa kuma ka zube ƙasa a saman gwiwonka ka bawa Prince hakuri". Cewar commander Zafar again, yana magana tamkar ya manta wanene Hoorain, ya manta ya ɗan nasa yake idan ya fusata.
Guyson ne ya matsa ya riko hannun Auta domin ta bar wajen kada wani abin ya sake samunta. Sai dai ina, fisge hannunta daga rikon da ya yi mata ta yi, kuka sosai ta ke yi.
Kai jama'a wato akwai tashin hankali a Kingdom of power, HOORAIN YA SHAKE JAISH SABODA AUTA! BABBAR MAGANA, WANI IRIN HUKUNCIN KUKE TINANIN HOORAIN ZAI IYA FUSKANTA? NA FARKO ANA ZARGINSA DA SACE GIMBIYA, NA BIYU YA SUMAR DA UNCLE TAHEER, NA UKU YA TAÆA JIKIN GIMBIYA HAR YA RUNGUMETA, NA HUÆŠU UWA UBA YA SHAKE WUYAN PRINCE JAISH DA KANSA, ME KUKE TINANIN ZAI IYA FARUWA NE WAI?.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸

Shi kuwa Hoorain cigaba da daka masu warning ya yi a kan taɓa Zunaira, ɓacin rai ta yi ɓacin rai........ Da sauri Auta ta matsa kusa da Hoorain, dan taga kamar bashi da niyar sakar mata Yah Jaish ɗinta, shi kuma Jaish ɗin yana tsaye tamkar wadda aka sassaƙa, to ta ji tsoron kada Jaish ya mutu dan taga idanunsa kamar wuta.
Kusa da Hoorain ta isa, É—an hannunta ta kai saman nasa tana ja tana faÉ—in. "My Hero ka sake shi mana, Yah Jaish É—ina ne fa, please ka sake shi, kada ka illama mun shi". Tana magana voice É—inta baya fita sosai, muryarta ya dashe sosai saboda kuka.
Hoorain da ya yi nisa sam baya jin kira, ko kaɗan bai ji kalamanta ba, sai ma ƙara shake Jaish da ya yi. Uncle Jahiz ne ya sauko kasan stage ɗin, da sauri ya matsa in da suke, dan hankalinsa ya tashi sosai na ganin jinin dake zuba daga cikin Auta wanda ba kowa ne ya lura da shi ba, har ta fara ganin jiri jiri saboda ta rasa jini sosai.
Yana zuwa ya É—auketa cak ta baya ya nufi hanyar fita da ita. Ihu ta fara zunduma da voice É—inta da baya fita sosai, sam bai saurara mata ba sai da ya fice da ita, bai kuma zame ko'ina da ita ba sai parking space, pretty ta bi bayansu, cikin motarsa ya sanyata, da kansa ya kunna motar, da gudu ya figeta suka nufi hospital na kingdom É—in.
Hannu Jaish yasa ya damki hannun Hoorain ɗin, da karfi ya ɓanɓarota daga wuyarsa, Hoorain sam bai yi ƙoƙarin hanasa ba, saboda dama shi idan da shi zasu daka ba zai tanka ba, saboda sun kai su dakesa ɗin ne, amma su taɓa gimbiyarsa flowers zuciyatsa kam wlh ba zai bari ba.
Dan haka yana ganin Jaish ya ɓanbare hannunsa daga wuyarsa, cikin fusata sosai Jaish ya kai mashi wani duka mai firgitarwa a kumatu har sai da ya yi tangal tangal kamar zai faɗi ƙasa, amma ya yi ta maza wajen rike jikinsa ya tsaya cak.
Uncle Abbas ne ya yi saurin tasowa ya matso ya rike Jaish É—in, dan idan ya barsu abin ba zai yi kyan gani ba. Commander Zafar gwanin ban tausayi, har idanunsa sun ciko da kwallah dik jaruntar nan tasa, kowa yana da rauninsa, tabbas ba shakka Hoorain shi ne raunin commander Zafar.
Jan hannun Jaish uncle Abbas ya yi suka nufi kofar fita fada ta kofar shiga cikin gida. Da karfi Jaish ya kwace hannunsa daga hannun uncle Abbas, ransa in ya kai miliyan to ya ɓaci, har kamar Hoorain ne zai rike mashi wuya? Lallai yau bai ga mai iya dakatar da shi ba daga yi wa Hoorain illah ba!!.
Shi kuwa uncle Abbas sam baya san abin ta wuce haka, fatan abin ya tsaya a haka kawai yake yi. Gadan gadan cikin zafa ya nufi Hoorain É—in again.
Ni da ku dik mun san a nan dai Hoorain ya tabka babban kuskure, ai ko zai shaki kowa banda Jaish dake matsayin yaya ga Zunaira, amma dai soyayya ce ta rufe mashi idanu, kuma idan kuka kwantanta abin da kanku zaku ga shi ma Jaish bashi da laifi, dan kowani yaya na gari zai tsayawa kanwarsa ce a koma inane, kuma shi dai Jaish ba soyayya yake yi ba bare muce yasan zafin da masoya suke ji, dikkansu dai cikin rashin sani suke, amma dai abin bai yi daÉ—i ba gaskiya.