Sashe 106
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saita saitin zuciyar Ramish suka yi, Leesharh tana ganin sun saita zasu yi harbi ta yi kukan kura da gudu ta keta tsakiyar jami'an, cikin zafa suka rufa mata baya dan su kamata, ita kuwa tana zuwa ta daddage da ita karfinta ta ture Ramish daga wajen da yake tsaye bullet É—in da wadan can suka harbo ya sameta a kirjinta pass. Shi kuwa Ramish gefe ya yi ya faÉ—i kasa saboda bai wani kame jikinsa ba a lokacin da yake tsaye a wajen.
A take Leesharh ta zube ƙasa jini na malala a kamar hanyar ruwa. A zabure Abbie ya miƙe tsaye, jama'ar dake wajen ne suka kiɗime. Cikin abin da bai gaza second talatin ba jami'ai suka kewaye saman stage ɗin, su kuwa waɗan can mutane biyun jami'ai suka nufesu da nufin su kamasu, sai dai me, basu kai ga isa wajen ba mutanen suka miƙe tsaye tare da ɓalle botirin suit ɗin jikinsu, nan take rigar bomb ya bayyana a jikinsu.
Cike da barazana suka ce dik wanda ya motsa to zasu tashi wannan waje, so basu damu da rayuwarsu ba, a shirye suke da su mutu, dan haka kowa ya nitsu a sauraresu a kuma basu abin da suke so ko kuma kowa ya mutu.
To ni dai ba za'ayi wannan mace macen da ni ba, bari na haÉ—a kayana na je zuwa gidan baby da Ammo in sha maltina mai sanyi a can ko na huce takaicin mutuwar Leesharh.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
🔥🔥🔥BABYN BABY🔥🔥🔥
Safiyar yau dik jikinta a mace ta farka daga barci, kamar wadda aka jibga gaɓɓanta gabaɗaya ciwo suke yi mata. Da kyar ma ta iya tashi daga barci, sai da Ammo ta matsa mata, kuma tana da Exams in baku manta ba.
Saukowa kasan bed ɗin ta yi ta nufi toilet tana hararar Ammo da ta tasheta, ita a dole ranta ya ɓaci.
Wanka ta shiga ta yi, sannan ta fito a gurguje ta hau shiryawa, a lokacin har 7:30 ya yi. Sai da ta kammala shiryawa tsab, sannan ta dawo bakin bed É—inta ta zauna. Sai tashin kamshi take yi.
Wayarta ta ɗauko tare da kunna wutar screen ɗin, a gaggauce ta cire password ɗin da nufin ta yi kira, sai kuma ta ga massage da aka turo mata tin karfe 5 na asuba. Baby shi ne sunan da aka yi saving number wanda ya turo wannan sakon. Lokacin guda wani ƙayataccen murmushi ya kubce mata, a hankali ta danna kan massage ɗin ta buɗe cike da matsuwar san ganin me aka rubuta.
"Good morning, my love. Waking up every day with the thought of you in my heart is a blessing beyond words. You are the light that brightens my world, the melody that soothes my soul, and the dream I never want to wake up from. This morning, I just want to remind you how deeply I adore you. Your smile is my sunshine, your voice is my favorite song, and your love is the air I breathe. May your day be as beautiful as your heart, as radiant as your smile, and as peaceful as your embrace. I love you more than words can say. Have a wonderful morning, my queen!". A karshen sakon sai ya sanya mata emojin heart da na kiss guda bibbiyu. Shi ne abin da saƙon ya ƙunsa.
Tin da ta fara karanta saƙon nan take sakin cool murmushi, wani irin sanyi ta ji yana ratsa zuciyarta, kaunarsa yasa har ta mance da abin da ya faru daren jiya, nan take kewarsa ya kamata. Danna kan reply ta yi domin ta mayar mashi da martani. Rubuta sako kamar haka ta farayi tana yi tana murmushi mai ƙayatar da mai kallanta.
"Good morning, my baby. Waking up to your sweet words fills my heart with warmth and joy. You are my sunshine, my peace, and the love that completes me. Every moment with you feels like a beautiful dream I never want to end. Knowing that I have your love makes my world brighter and my heart lighter. I cherish you more than words can express, and I can't wait for the day when I can wake up beside you every morning. I love you endlessly. Have a wonderful day, my baby!" A karshen rubutun ita ma sai ta sanya emojin heart dana kiss guda bibbiyu kamar nasa.
Kewarsa da zumuÉ—in daÉ—aÉ—an kalamansa ya ja ta rubuta mashi wannan reply É—in ba tare da ya mayar da hankalinta a kan kalaman da ta zuba, sai ya yi mata kamar sarauyinta zata rubutawa, bata ma sake bin sakon ta karanta ba kawai ta tura mashi.
Tana turawa ko minti É—aya ba'ayi ba sai ga call É—insa ya biyo baya, ta yunkura zata tashi kenan sai ga kiran nasa ya shigo. Cike da zumuÉ—i ta koma ta zauna tare da yin picking na call É—in.
Kara wayar a kunnenta ta yi, cikin sanyin murya ta ce Hello baby. Daga cikin wayar ta ji saukar ajiyar zuciyarsa, sai da ya É—an yi gyaran murya saboda É—an saisaita voice É—insa da ya sarkafe saboda daÉ—in kalamanta kafin ya ce.
"Sai yanzu kika tash daga barci ko?". Kai ta gyaÉ—a kamar tana a gabansa, sannan ta bisa da e.
"Menene ya dawo mun dake haka ne baki tashi da wuri?".
Shiru ta É—an yi ta rasa abin faÉ—e. "Kin shirya tafiya school ne?". Ya katse mata shirun. Kai ta gyaÉ—a tana haÉ—awa da e ta shirya.
"Ina zuwa yanzu in kai ki, wait for me"....... Mamaki ne ya kamata, bai taɓa kaita school da kansa ba, to why yau ya zaɓi kaita da kansa? Ta jefawa kanta tambayar, tana can tana tunani bata san time da ya katse kiran bama, sai kawai ta ji shiru.
Miƙewa ta yi ta fito parlon ɗauke da school back ɗinta a hannunta. Already an shirya mata breakfast ɗinta da komai da komai, so tana fitowa ta haye saman table ta fara cin abincinta cikin nitsuwa. Bayan ta kammala ta goge bakinta da tissue, sannan ta nufi bedroom ɗin Ammo dan su ɗan yi hira kafin ya zo.
Bata kai ga shiga ba ta tsinkayo kamshin perfume ɗinsa alamar ya nufo parlourn kenan. Da ƴar gudunta ta juyo ta isa bakin kofa ta laɓe tana ƙunshe dariya. Yana sako kai unexpext ta saka ƙara wai dan ta bashi tsoro.
Ko kaɗan bai tsorata ba, sai ma binta da kallan mamaki ya yi. Turɓune fuska ta yi shagwaɓar ta motsa, kamar zata yi kuka ta ce.
"Baby, why didn’t you get scared? Do I look like someone who wouldn’t scare you? Is that why you refused to be scared? Well, you’ve disappointed me".
She finished her words and turned to head toward Ammo’s room.
Quickly, he grabbed her hand and said, "You’re just too dramatic. Alright, I’m sorry. Next time you scare me, I’ll act scared. But for now, time is up, and you’ll be late for school. There’s no time for games. Just go and inform Ammo that we’re leaving".
He finished his statement as he released her hand.
"Do you promise that next time if I scare you, you’ll act scared?". She asked, pouting.
He nodded in agreement. Aminta da hakan ta yi, sannan ta nufi room É—in Ammo. Da kallo ya bita yana jin wani irin kifiya na santa yana kara cakar kahon zuciyarsa.
Yana tsaye a wajen har suka fito a tare da Ammo. Cikin mutunta juna suka gaisa shi da Ammo, sannan ya riko hannunta yana yi wa Ammo sallama suka fice daga gidan.
Su kansu drivers da suke kaita school sun yi mamakin ganin ogan nasu zai kaita school da kansa yau, sai dai basu ce komai ba suka bisu da fatan alkhairi. Gidan gaba na motarsa ta shiga, ya shiga mazaunin driver, idanunsa a kanta ya tada motar, da alama fa da gaske ta manta abin da ya faru daren jiya.
Da É—an madaidaicin gudu ya ja motar suka nufi waje. Shiru ta kwantar da kanta a jikin kujerar motar tana tinanin Exams da take da shi, bata ankara ba sai ji ta yi ya kashe motar.
Da sauri ta É—ago kanta ta kalli hanya, tabbas basu iso school ba, bakin wani katafaren super market suka tsaya. Dawo da kallanta a kansa ta yi. Ita yake kallan shi ma, ta buÉ—i baki zata yi magana ya rigata da cewa. "Wait for me am coming". Ya kai karshen maganar tare da buÉ—e kofar motar zai fita.
Da sauri ta riko hannunsa, hakan yasa ya juyo gareta. "Baby ka saya mun chocolate ga ji? Kullum idan na ce ka saya mun baya saya mun sai ka ce cikina zai yi ciwo, ba zan sha dayawa bafa".
Lips ɗinta kawai ya zubawa idanu yana kallan yadda take magana, bai san ko da ya furta. "Ni da kayana amma am mun shamaki da shi". Bai san ya faɗi hakan ba sai da ya ga ta zaro mashi idanu, nan ne ya fara tinanin wai shin me ma ya faɗa ne?. Gudun kada ta jefa mashi wata tambayar yasa ya yi saurin janye hannunsa daga riƙon da ta yi mashi ya fice waje.
Yana ji tana ambatar sunansa yaki dakatawa, dan ya yi suɓul da baka. Turo baki ta yi a fili ta ce na yi fushi da kai, ba zan sake yi maka magana ba.
Mai da kanta jikin kujerar ta yi ya kwanta tana turɓune fuska. Good 20 mins ya ɗauka a cikin wajen kafin ya fito, tana ganin ya doso motar ta kara turɓune fuska tana harararsa.