Sashe 3
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abin da yake tunani kenan fa, dan haka sai ya fitar da ita daga cikin ramin, ya kuma mayar da ramin ya shafeta kamar bata taɓa bayyana a wajen ba, har wani kyalli tiles na wajen yake yi kamar babu wani magic da ya taɓa wanzuwa a nan, ya saki Ronnie dake sankare, ita ma ya sake mata gaɓɓanta.
Kamar walkiya haka ya koma saman swan chair ya zauna tare da ɗaura kafarsa ɗaya a saman chair ɗin, ɗayan kuma yana ƙasa, ya ɗaura hannunsa ɗaya saman laps ɗinsa.
Da ido ta bishi da kallo har sai da ya zauna, sannan ta dawo da kallonta a kan Ronnie da yake kare mata kallo, ya ga ta rame, amma kuma ta kara wani irin kyau na musamman.
"Ronnie wannan ne yayanka ko? He's so handsome sosai, kamar ba mutum ba, ka ga jikinsa kamar na Robbot É—in nan da suke aiki a gidan nan, yanayin fatarsu iri É—aya kamar madara".
Tana magana tana zaro idanu irin like wow É—in nan, ga mamaki sosai a saman face É—inta, she was so surprised.
Wato ita kwata kwata abin da ya faru da ita ma bai bata mamaki ba, bata wani tsorata ba, hasalima kyansa yasa bata ga azabar da yake gabanta wanda har ya yi niyar É—anÉ—ana mata ba.
Ajiyar zuciya Ronnie ya sauke tare da ɗan lumshe idanunsa kaɗan ya sake warosu a kanta, ya ji matuƙar mamakinta sosai, ya jinjinawa karfin halinta da rashin tsoronta.
Kallonsa take yi tana jiran ya amsa mata wannan shi ne yayansa Black Tiger ko ba shi bane.
Jinjina mata kai ya yi haÉ—e da ce mata shi ne.
Wari irin kara zaro idanu waje sosai ta yi, she was so surprised na jin hakan, a hanzarce ta mayar da kallonta kan Black Tiger, babu ko tsoro ta ce.
"Gaskiya yana da kyau sosai, kaga É—an bakinsa É—an karami kamar na Prettyna, amma yana magana ne ko bayayi? Dan naga bakinsa ya yi karami sosai". A ruÉ—e take maganar.
Kamar Ronnie zai É—an yi murmushi sai kuma ya fasa tare da cewa. "Amma baki ganin mirror ko?".
Kai ta jinjina mashi alamar e. Harɗe hannayensa a saman kirjinsa ya yi kafin ya ce. "To ai kamar bakinki ma ya fi na yaya ƙanƙanta, jeki ga mirror a ɗakin ki ki gani".
Ya ce ta je ta ga mirror ne dan yana son ta fita daga É—akin kada Black heard É—in Black Tiger ta motsa ya ce ya fasa yi mata afuwa ya gana mata wani azaban. Sai dai kash, ita da bata san da wani izaya ba ai gaban mirror dake cikin É—akin nasa ta nufa domin ta duba face É—in nata.
Sosai Black Tiger ya yi mamakinta, wai ita bata san tsoro bane? Wata ɓangare na zuciyarsa ce ta tuna mashi cewa irin baiwarsa ke gareta fa, dan haka babu tsoro a jininta. Tashin sense, wlh akwai kura kuwa, Sweetie like black Tiger e kam akwai matsala, a cikinsu waye kuke tunanin zai kure wani? Shin da gaske kamar yadda babansa ya faɗa mashi ita ce zata zama sanadiyyar kawo karshensa da shi da zalincinsa ne ko kuma dai shi zai iya karyata maganar babansa ta hanyar barinta a cikin kingdom ɗin kuma ya zamana ba zata iya yi mashi komai ba? Waye kuke tunanin nasa tunanin zai zama gaskiya, baban Black Tiger ne ko kuma shi Black Tiger ɗin?! Muje zuwa, akwai game mai zafi a gaba.
Tana isa dai'dai tsakiyar É—akin in da yake tsaye É—azun kenan da nufin ta nufi gaban mirrorsa ta duba kanta. Wani irin kara ne ya fito daga jikin mirror tasa tamkar karar shigowar sako.
Slowly ya É—ago sharp romance eyes É—insa kai tsaye sai saman mirror É—in masa, while ita kuma Sweetie ta dakata daga nufar wajen.
A hanzarce Ronnie ya kariso in da take, jikinsa har kerma yake yi saboda tsorata, da karfi ya fisgi hannunta ya nufi waje da ita, tsoro yake kada bakar zuciyar yayan nasa ya motso kuma.
Kamar aljani haka Black Tiger ya ɓace ɓat daga in da yake zaune, ya fito a gaban mirrorsa, wato tsafi fa ba abin da bata sanya mutum ya yi, Allah dai yasa mufi karfin zuƙatanmu kawai, amma matsafi abin tsoro ne.
Zubawa mirror idanu ya yi yana kallo kamar Tv, wani irin tambatsetsen jirgi ne mai girman gaske yake landing a Black Tiger international airport dake cikin birnin na Black world, jirgi ne har jirgi, girmansa ya wuci tunaninku, yanayin tsarin jirgin sak yake kama da FR-55, sai dai shi kan jirgin sak fuskar bakar damisa, da alama wanna tana É—aya daga cikin manya manyan jiragen da Black Tiger yake alfahari da su, dan tsarinta daban ne.
Kafin jirgin ta kammala sauka jikin tampatsetsan mirrorn nasa ya rabe kashi biyu, rabi yana cigaba da nuna mashi landing wanna jirgi, rabi kuma ya fara nuno mashi cikin forest in da wasu zaƙwaƙuran matasan warriors ɗinsa ke ta aikin haƙar ɗanyar gold, kai sai dai fa muce masha Allah, amma arzikin gold kam ba'a magana, Black Tiger yana da arzikin da ba'a taɓa yin mai irinsa a duniyar yanzu ba.
Dikkansu ya zuba masu idanu yana kallo har jirgin ta yi leading, wasu zaƙwaƙuran manya manyan Robbot ne suka fara kutsawa izuwa gaban jirgin, sai kuma wasu jiga jigan motoci masu ɗauke da sunan Black Tiger irin masu container a bayansun nan suka ɗan matso kusa da jirgin.
Wasu Robbot É—in ne suka zo suka hau bubbuÉ—e bayan containers É—in, empty suke babu komai a ciki.
Ana buÉ—e Fp na jirgin Robbot da suka matsa kusa da shi suka kutsa ciki. Wasu jiga jigan manya manyan caton masu É—auke da hoton motoci a jikinsu waÉ—an nan Robbot É—in suka fara fitowa da su daga cikin jirgin. Girman waÉ—an nan kwalaye sun wuci mutane su iya É—auka sai dai Robbot É—in. Yanzu fa kusan manya manyan ayyukan Black world dikka Robbot ne suke yi.
Wanna jirgi maÆ™are yake da kayan billions of dollars, gabaÉ—aya kayan kyara sabbin motoci masu rai da lafiya ne. INA MASU CEWA BLACK TIGER YANA BURGESU TA ÆANGAREN GYARA KASARSA DA TAIMAKAWA WAJEN GANIN YA KAWO DIK WASU SABBIN TSARE TSARE DA ZATA KAWO MASHI CIGABA? TO A NAN DAI KUN YI GASKIYA, BAKU FAÆŠI BA DAN KUN SO SHI TA NAN, DAN FA BA KARYA YANA IYA ƘOƘARINSA WAJEN GANIN YA GINA KASARSA, BURINSA SU FI KOWACE KASA CIGABA DA KOMAI DA KOMAI, MATSALARSA DAI WANNAN BAKAR ZUCIYAR TASA TA ZALINCI NE KAWAI, BAREMA RABA UWA DA ƳAƳA DA YAKE YI, ABIN AKWAI TAÆA ZUCIYA.
Kafataren companynsa na kyara motoci za'a kai waɗan nan kaya domin a fara haɗa motoci sabbi wanda babu irinsu a duniya, a kullun yana son yaga shi ya fara kirkiro abu in ya so daga baya saura ƙasashe su kwaikwayesa, wannan yasa ya yi dogon nazari kafin ya fito da tsarin motocin nasa.
A kallah containers sun kai 50 a wajen, amma sai da suka cika tab da kayan nan da Black Tiger aircraft ta É—auko.
Wani irin ajiyar zuciya ya sauke ganin dik abin da ya buƙata sun sauka lafiya, a hankali ya mayar da kallonsa a kan masu hakar gold, yadda yake kallonsu ya ɗan zare sharp eyes ɗin nan nasa sai ya baku tsoro, kamar ba idanun mutum ba, da alama magic eyes ɗinsa ya juyo ba na ainahin ba.
Wani daga cikin warriors dake hakar gold ɗin ne ya miƙe tsaye tare da ihu yana faɗin.
"Red gold, red gold!!".
ÆŠan kara zaro idanun Black Tiger ya yi. "Red gold!". Ya maimaita kalmar.
Ga dikkan alamu ya ji daÉ—in samun red gold a karkashin kasan kasarsa da suka yi, red gold shi ne abu na biyu a tsada a duniya cikin Precious stones and mentals, yana da bala'in tsada fiye da tunaninku, ga balai'n daraja, ya fi normal gold tsada nesa ba kusa ba, samun wanna red gold É—in a karkashin kasar birnin Black Tiger ba karamar nasara bace, a yanzu haka suna da dukiyar iya karawa da kowace kasa bare kuma ace sun kara samun arzikin red gold? Me kuke tunanin zai faru? Wani irin arziki kuke tunanin Black world ko in ce Black Tiger zai kara samu?. Duniya iya duniya wa Black Tiger fa my people's.
Sosai ya ji daÉ—in wanna karuwa da suka samu, sai dai babu ko É—ikon alamar canji daga face É—insa da zai sa ka fahimci ya ji daÉ—i, yana nan yadda yake kamar hadari.
A hankali ya juyar da idanunsa daga magic eyes izuwa ainahin sharp eyes ɗinsa. Kamar walkiya haka ya ƙarisa bakin wanna daular bed ɗin nasa duniya guda. Zama ya yi da alamar nazari ya shiga a kan yadda zai kara bunƙasa kasarsa, yadda zasu ci moriyar wannan red gold ɗin.
P-R-I-N-C-E-S-S T-E-E-M-A💘🔥
___________💘🔥______________
A bangaren Sweetie and Ronnie kuwa, yana jan ta bai dakata a ko'ina ba sai a room É—insa.
Suna shiga ya saki hannunta yana sauke ajiyar zuciya kamar wanda ya sha da kyar, ko da yake kusan hakance da kyar suka sha.
Ita kuwa room É—in nasa ta fara bi da kallo tana mamaki ganin kusan komai dake room na Black Tiger irinsa ne a nan, hakan na nufin Ronnie fa É—an gata ne na karshen kasasheshe.
Ganin ba shi take kallo bane yasa ya miƙa hannu ya janyota ta faɗo jikinsa yana sauke ajiyar zuciya. Da sauri ta ɗago kai tana kallon face ɗinsa, while shi ma ita yake kallo babu ko kyaftawa, an jima ba'a haɗu ba, ya sha kewarta matuƙa.
"Ronnie meyasa baka je wannan É—aki da yayankan nan ya ajiyeni ka dubani ba? Ka barni ni kaÉ—ai sai wani mugun mutum da yake zuwa tambayata wai ina Spender? Idan ban gaya mashi ba sai ya yi ta azabtar da ni yana bani wahala, ranar har maciji ya saka mun........".
Ta dakata da yin maganar tana sauke numfashi tana ƙoƙarin fara kuka.
Bai iya ce mata ko uppan ba saboda har lokacin yana ganin kamar Black Tiger bai kyaleta bane, yana ganin kamar zai zo ya rabasu.