Sashe 54
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fitowa suka yi, suka jero kusan tsawonsu É—aya, Pretty ce ta ce. "Zo mu canza waje tun da nan wajen yasan muna wajen, zo mu je ta can baya akwai wani wajen korama ba zai san muna wajen ba, sai mu zauna mu yi hiranmu a wajen sai can yamma mu koma.
Da to kawa Auta ta bita suka cigaba da tafiya. Sun yi tafiy mai nisa sosai har Auta ta fara dafe cikinta wajen ciwon nata, kunsan bata gama samun sauki ba, so sai ya fara yi mata ciwo.
Tun tana ji a hankali hankali tana daurewa har ya fara fin karfinta, karkashin wani bishiya ta samu ta zauna tare da dafe wajen tana ƙoƙarin fara kuka. A tsorace Pretty ta dawo kusa da ta zube gwiwowinta, kamar zata yi kuka ta fara tambayarta lafiya? Meyake damunta.
Auta bata kai ga buɗe baki ba suka sinkayo sukuwan dawakai masu karfin gaske. Kafin su yi wani ƙwaƙƙwaran motsi dawakan sun bayyana a wajen. Waɗan nan warriors ɗin na ɗazun da sadauki ya biyo bayansu su suka kewayesu.
A tsorace Pretty ta fara binsu da kallo tana mamakin ganinsu. Hannun Auta ta riko tare da janta tana faÉ—in ta tashi su gudu su koma ma kwancinsu.
Auta da ciwo ya ci karfinta ne ta kasa motsawa ne yasa ta saki wani wahalallen ihu, janta Pretty ta cigaba da yi tana faɗin ta tashi su gudu. Sai dai ina Auta ba zata iya tashi su gudu ba, haka suna ji suna gani waɗan nan warriors ɗin suka ɗaukesu suka saɓasu saman dawakansu.
Sai kuka Auta take yi saboda ciwonta, ita ma Pretty sai kuka take yi saboda an rabasu kowacce warriors daban ne ya É—auketa. Haka suka juya kan dawakansu suka kutsa da su cikin daji.
To nima dai na juya na kama hanyar gida dan maltina ta ta yi sanyi dai'dai sha. Good bye my people's.
Wani fata zaku yi wa Auta! Pretty! Leesharh da kuma Sadauki a halin yanzu?.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
=========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
Sai kuka Auta take yi saboda ciwonta, ita ma Pretty sai kuka take yi saboda an rabasu, kowacce warrior daban ne ya É—auketa. Haka suka juya kan dawakansu suka kutsa da su cikin daji.
Sosai dawakan suke gudu, dan a tunaninsu Auta da Pretty Æ´an uwana ne, dama in baku manta ba Sweetie and Pretty suke nema, so sai suka É—auki Auta a matsayin Sweetie kenan.
Suyi nisan zago a tafiyar tasu, dan sun yi tafiya a kallah na good 20 mins a cikin wannan dajin, kuma basu kusa fita ba, sai a lokacin Pretty ta gane ashe fa dajin nan duniya ce guda mai zaman kanta, da a tinaninta iya wajensu ne kawai.
Waɗan nan mayaƙa sun kware wajen iya sarrafa dawakai sosai. Dai'dai tsakiyar wasu manya manyan dogayen bishiyoyi masu tsayin da kaurin gaske, basu da cikar ganye sosai, sun yi sama sai suka yi runfa hakan ya haifar da inuwa mai daɗin gaske a wajen, wajen yana da faɗi sosai, waɗan nan dogayen bishiyoyi ne suka yi wa wajen zobe, kasan wajen kuma wani irin tashi ne mai laushin gaske, idan ka matsa gaba kaɗan akwai wani irin yashi mai bala'in laushi wanda ya fi na wannan wajen da suke, shi har lumewa bawa zai yi a cikinsa idan ya shiga, irin wannan yashin da ake iyo a cikinsa ne, idan ka iya ka fitar da kanka in ka faɗa, idan kuma baka iya ba ka lume ƙasa ka mutu.
Kunsan dawakai basa iya gudu a cikin yashi mai yawa ko? Hakan yasa dawakansu gabaÉ—aya suka dakata a wajen suka ki yin gaba suka kuma kin yin baya, kunsan idanun doki daban yake dana sauran dabbobi, shi da kare sun banbanta da sauran dabbobi, su suna iya kallon masifa, misali suna iya kallan shaiÉ—anu da abin cutarwa, so sun hango yashin dake gabansu mai lumar da mutane ne yasa suka ki yin gaba, dan sun hango mutuwa.
WaÉ—an nan warriors sun yi sun yi waÉ—an nan dawakai su yi gaba, amma ina sun ki tafiya, sun tsaya a wajen. Dan dole ya tilastawa kowannesu ya sauko kasa daga kan dawakan.
Cike da jarumta suke taka kasa, haka suka fara kewaye arear wajen suna duba me dawakansu suka gani da yasa suka ki tafiya gaba suka tsaya a in da suke?.
Sauke Auta da Pretty ma suka yi, da gudu Pretty ta zo ta rungume Autar dake ta faman kuka kamar ranta zai fita, har jini wajen ciwonta ya fara yi.
Wani dakakken warrior ne ya tinkaresu da nufin ya rabasu, wasu warriors biyu suka rufa mashi ba. Suna zuwa suka kamasu suka ɓallesu, ma'ana suka rabasu, sai ihu yaran nan suke yi, amma ko kaɗan basu tausaya masu ba.
Wani tsawa mai sauti wannan warrior ɗin ya daka masu a kan su yi mashi shiru. Ƙoƙarin kwatar kansu daga hannunsu suka fara yi, hakan ya bawa warrior ɗin haushi har ya ɗaga hannu zai dallawa Aura mari, da yake shi ya riketa su kuma warriors guda biyun nan suka rike Pretty, kunsan Pretty ta fi Auta lafiya, so sai fisge fisge take yi yasa su biyu suka riketa.
Auta kuma a nitse take sai dai kuka da take ta fama, kuma kukan ma wlh na ciwonta da ya fama take yi. Tsabar rashin imani irin na wannan warrior É—in da gashi kan Auta ya riketa, ta rasa da wanne É—aya zata ji, da zafin da gashin kanta yake yi mata na rikonsa ne ko kuma da ciwon dake cikinta?.
Da karfi ya É—aga hannu zai mari bakinta dan su yi mashi shiru, sauran warriors É—in suna ta kewaye a wajen suna diba menene ya hanasu cigaba da tafiya.
Lokacin guda wajen ya ɗauki wani irin shiru na unexpext haka, irin shirun na ban mamaki wanda kamar an datse komai da sauti zai iya fita. Nan take wani irin iska ya fara kaɗawa da karfi karfi. Wani irin haniniyar ƙosasshen jibgegen doki ne ya karaɗe ko'ina a yankin wajen, ya doɗe masu dodan kunnuwa, haka zalika ya razana dawakansu da suke hawa.
Wannan warrior da zai mari Auta ne ya fara janyo numfashinsa da karfi sannan ya kurma wani irin ihu mai amsakuwar da sai da gabaÉ—aya arear wajen ta amsa. A miliyan sauran mayakan suka yi kansa suna tambayar meya faru yake ihu haka?.
Kowannensu bai iya kai kashen tambayarsa ba idanunsu suka sauka a kan hannunsa da baya tare da jikinsa. A miliyan suka kai kallonsu kan jikinsa, tabbas babu hannunsa an datse mashi shi. To waye ya datse mashi? Yaushe kuma aka yi hakan? Ba yanzu ya É—aga hannun zai mari Auta ba? Meyasa hannnun ya fita daga jikinsa?.
Wannan shi ne tambayoyin da suke jefawa kawunansu. Kururuwan wannan doki ne ya sake dakar dodannin kunnuwansu, hakan yasa suka É—aga kai sama suna neman ta ina ne? Ita kuwa Auta da taga abin da ya faru kuma taga lokacin da aka datse mashi hannu sai abin ya yi mugun rikitar da ita da har yasa ta haÉ—iye kukanta diff, ita ma Pretty shiru ta yi diff.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Can suka hango wani namijin gaske a saman wannan doki dake ta zuba uban haniniyar. A miliyan suka mimmike tsaye suna kallonsa. Yana zaune zaman cikar jarunta a saman dokin, ya rike linzaminta da kyau da hannunsa ɗaya, da alama dokin nasa ma ɗan yi ne, dan kuwa ga shi sai ɗaga kafafun gaba sama yake yi yana wani haniniyar ƙasaita.
Wannan namijin gasken rike yake da zabgegiyar takobinsa mai bala'in kaifi wanda jini ya gama wanketa har ɗiga yake yi a ƙasa. Da gani ba tambaya zaka san jinin wannan warrior da zai mari Auta aka datse mashi hannu ne, ga jinin jajir da shi.
Mamaki waÉ—an nan mayaka suka shiga yi a kan yaushe wannan namijin gasken ya zo ya datsewa wannan mayakin nasu hannunsa har ya wuce basu gansa ba?. Kunga a iya nan kawai ya gwada masu fifikon kwarewa a fannin yaki da jarumta, dan kuwa shi ba tsayawa ya yi ya datse hannun nashi ba, yana kan dokin tsabar yana da saiti mai karfi, a miliyan ya tsaga tsakiyarsu ya wuce tare da wucewa da hannnun mayakin da takobinsa, kafin su ankara kamar kiftawa da bismilla ne ya wuce.
Faɗuwa ƙasa wannan mayaki ya yi azaba tana ratsa kashi da ɓargonsa. Su kuma sauran mayakan zaro takubansu suka fara yi daga kwankwasonsu. A guje suka dimfari in da yake a saman dokin nasa.
Bai bari sun kariso garesa ba ya sauko ƙasa daga saman dokin nasa, kan dokin ya ɗan shafa kafin cikin harshen larabci ya ce da dokin ya je bari ya ɗan buga wasa da waɗan nan ƙananan kwarin. Da gudu dokin ya matsa gaba, wato dokin nan ya horu iya horuwa, gudun bala'i ne da shi na wuce misali, ga karfin gaske, sannan yana jin maganar ogan nasa idan ya yi mashi, da alama sun yi sabo sosai.
Mayar da takobinsa mazauninta ya yi, a cewarsa waɗan nan ƙananan kwarin warriors ɗin ba sai ya taga hankalin takobinsa wajen faɗa da su ba, hannunsa ya wadatar, cikin ƴan mintuna zai murkushesu a wuce wajen.
Su kuwa da karfin gaske suka dimfaresa, sai wani ihu suke yi suna wani irin haki kamar waɗan da suka je babban filin daga mai cike da mayaƙa dubu zasu yaka.
Dikkansu da takobi shi babu komai a hannunsa suka fara gwabza faÉ—a babu kama hannun yaro. Pretty ta taso da gudu ta zo ta rungumi Auta tana yi mata sannu da jiki. Ganin ciwon na jini yasa Pretty ta kara tsorata, nan take ta kara sautin kukanta, ni da ku dik mun san halinta da balai'n tsoro, bare kuma taga jini, ai tsoro ninkuwa ya yi.