Sashe 206
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hidima ta kara tsauri, sai kai komo ake yi, manyan baki daga sassan duniya daban daban sun halatta, harda manyan sarakuna daga Nigeria, masu mulki da sauransu, almost good one week aka É—auka anata shagulgula, ita dai Auta ta zama tamkar kurma, bata uhm bata uhum-uhum, tazama abar tausayi, dik yadda aka jata haka take bi, taki furta ko word É—aya. Hoorain ya yi kiran duniyar nan har ya gaji, sai ya ce ko dai shagalin biki ne ya yi mata yawa bari ya barta zuwa É—an lokaci!!.
Yau za'ayi dinner, tin da su Aunty MieMie suka fara shiryata take zaune shiru bata ce ko mai ba, Allah ne kaɗai yasan me yake a cikin zuciyarta.... Anyi aladun larabawa daban daban wanda ya shafi girma da sarauta, anyi al'adar Henna Night wato laylat al-henna. Wannan rana ce na farinciki inda ake taruwa dan sawa amarya albarka, ana waka, rawa da annashuwa. Family mata da ƙawayen amarya ne ke halarta. Ana yawan amfani da garwashi da turaren wuta, da wake-waken larabawa da duma-duma. Sai dai dik Auta binsu kawai take yi, bata yi ko magana ba, da alama zuciyarta ya rigada ya mutu, gangar jikinta ce kawai ta rage tana motsawa!.
Bayan Henna night sun yi Zafaf. Ana nuna dukiya ta amarya, riguna masu kyau, kayan ado, turare, da kayan ɗaki masu ƙyalli. Wannan yakan zama wani biki daban, ana gayyatar mutane su zo su kalla. Familyn King suna ajiye wa amarya and ango manyan gift boxes masu shaƙe da zinari da lu'u-lu'u dan ɗaukaka amarya su nuna girma ta family ɗinsu. Dik kafin dinner suka yi wannan fa. Bayan ankammala shi ranar Saturday da daddare sun yi Gaisuwa da Karramawar Sarauta. Ana gudanar da gaisuwar sarauta tare da masu manyan cikin gida, ƴan majalisar sarauta, da jakadu daga ƙasashe daban-daban. Kamar yadda manyan sarakuna da shuwagabannin suka zo daga Nigeria, to amarya da ango zasu je har fada su gaisa da su!. Su kuma zasu gabatar da kyaututtuka daga sarkin garin, ministoci, da shugabanni zuwa ga amarya da ango. Sai dai nan ma Auta bata ce ba zata bi Abdussalam ba, ta bisa, suna shirye cikin tsadaddun shirinsu na jikokin the most powerful King Badeen, alkyabbar da Auta ta sanya ma da lu'ulu'u aka yi duwatsun masu hasken bala'in dake jikinsu, cover shoes dake kafafunsu daga ita har Abdussalam dik sun kasance da duwatsun lu'ulu'u aka kawata kwalliyarsu wanda hakan yasa suke ta zuba kyalli suna ɗaukar ido.
Bayan gaisuwar sarauta sun gudanar da raye-raye na gargajiya wanda ƴan'matan family ne suke gudanarwa bisa al'adar. Sun yi rawa irin su Ardah. Maza na sarauta sukan tsaya da takubba suna wakar girmamawa da rawar alfarma ana buga daff da tabl, kayan kiɗa na gargajiya. Sai dai fa Jawad ya yi, amma Jaish dik yadda yake san Auta yaki yi, dan ya ce shi fa bai ga amfanin yin al'adar nan ba, King kuwa ya ce auran Autarsa ce dole ayi dik al'adun da suke yi, kunga haɗuwar da guyson ya yi cikin warriors wears ɗin nan kuwa? Ya yi bala'in kyau sosai, ya riko takobi a hannunsa, a tsakiyar hall na gidan aka gudanar da wannan biki, Omaid and Obaid dik sun yi, Jaish ne dai ya ki yi, shi kuwa Smart ko in da suke bai leƙo ba, yana cikin bedroom ɗinsa. Shi ma Abdussalam ya yi, kuma dik sun yi masifar kyau sosai, uncle Taheer, Uncle Jahiz dik sun yi, su Ramish kam ko bikinma basu zo ba, sun ce sai bikin ta dawo Dubai kawai, idan an gama a kingdom of power aka miƙe masu amaryar su zasu tarbeta a Dubai, tin da abin dik family ne sai suka kasa kansu gida biyu
A daren ranar da aka gama wannan bikin raye-rayen sai suka gudanar da Gidauniyar Alkhairi. Wasu sarakuna na amfani da bikin aurar da ƴaƴansu dan buɗe asusun tallafi, bayar da gudummawa ga marasa galihu ko yin aikin alkhairi da sunan amarya, sai dai shi King ita kanta Auta daga cikin ɗinbin dukiyarta ta buɗe wannan, shi ya jagoranta ta buɗe wannan gidauniya, shi kuma ya yi kyautar motoci, gidaje da kuma kujerun makka, Jaish ma ya yi kyaututtuka da sunan Auta tamkar dukiyarsa zata kare, sai dai ko kaɗan bai girgiza ba, shi ma uncle Abbas ya yi kyaututtuka, ya taka ya je prison da kansa ya yi freeying masu ƙananan laifuka, ya yi belinsu sannan ya basu kuɗi dan nemawa kansu aikin yi, baya ga haka yasa anyi girke girke da dama aka kai gidan prison ɗin dan ciyar da waɗan da suke ciki. Shi kuma uncle Jahiz gidan marayu ya je, nan ya bada millions dan tallafa masu, dik da sunan Auta suka yi suna fatan Allah ya bata farinciki da kwanciyar hankali mai ɗorewa a gidan aurenta, su kansu sun san zama da wanda baka so ba kara mun abu bane, shiyasa dik suke wannan, kowannensu da abin da ya yi, Dr Raj ma yana nan, ya yi kyaututtuka da dama, Ramish, Bilal and Yah Rizwan suma sun yi mata kyaututtukan da baki ba zai iya faɗa ba. Abubuwa dai sai wanda ya gani, sai dai wacce ake yi dominta ko kaɗan bata a tare da su, umarnin daddynta kawai take bi yasa ta ja bakinta ta yi shiru.
DINNER NIGHT.🔥
Ango ya sha kyau cikin bisht wato kayan sarauta na maza, rawani da takalmin fata na alfarma, dukiya ya yi mubaya'a a wanna waje, komai nasu very luxury. Su Aunty MieMie sun shirya amarya a cikin wasu haÉ—aÉ—É—un p-k, wani shegen gown ne mai bala'in kyau da tsada, tana jan kasa, ga alkyabba mai kwalliyar lu'ulu'u, takalmar kafanta kawai ya isa yasa ku fahimci auren Æ´ar gata ake yi. Babu karya, ko makiyi yasan Zunaira ta yi kyau sosai, sai dai ko kaÉ—an babu walwala a saman face É—inta, alamar tana cikin tsananin tashin hankali, a haka ta shigo cikin hall É—in, mc yana ta faman zuba kirari a gareta, Chuchu tana rike da hannunta, É—ayan side É—in kuka Aneesa ce ta riketa, su Khadija dik sun shirya sun halicci dinner É—in bisa umarnin Aunty MieMie, Pretty ce kawai taki zuwa, ta dai cewa Momma ba zata je ba dan bata san hayaniya, shiyasa ta yi zamanta a parlourn Momma tana kallan tv.
Kiɗan larabawa mai shehen daɗin mc ya bada umarnin a saki da shigowar tauraruwar amarya, tana shigowa wasu jakadun mata suka hau fesheta da turarruka wasu suna watsa mata furanni. Dama sai zuba kamshin turarukan larabawa su oud, musk, sandalwood take yi, dik wanda yake cikin hall ɗin nan sai da dandatsetsen sarkar zinarin dake wuyarta ya ɗauke mashi hankali, kai kyau fa iya kyau Auta ta yi, walwalar ne dai da babu shi ne matsalar. Abdussalam dake tsaye yana jiran ƙarisowa dik ya kotsa ta iso ya ji me yake damunta da ta haɗe rai haka, shi ya rigata zuwa, a tsarinsu ba tare suke shigowa ba, shi zai shigo da abokansa, ita ma tare da kawayenta.
Kun san menene babban abin takaicin my people's? Hoorain yana wajen wannan dinner, yana gab da bakin kofar shigowa, sai dai kuma zuciyarsa bata yarda mashi abin da kunnuwansa suka ji yo a masallaci ba, yana ganin kamar bikin Aneesa ake yi bana Auta ba, yaki yarda, shiyasa bai nuna damuwa ba, kuma King ne ya wakilta shi a kan tsaron kofar shigowa dinner, yana tsaye yana aikinsa yana ta faman tinaninta, a ransa yake faÉ—in ya yi mata uzuri na rashin É—aukar call É—insa da bata yi ba, kila saboda jama'a ne yasa busy ya yi mata yawa, amma dik a dame yake da ta É—auki waya su gaisa.
Suna isa bakin stage ɗin Abdussalam ya yi saurin matsawa ya riƙo hannunta a in da ya taimaka mata ta hauro sama, dik da kanta a ƙasa, kuma tana cikin alkyabbarta sai da gaban Hoorain ya faɗi lokacin da ya ga Abdussalam ya riƙo hannun amarya, wai a haka ma bai san hannun waye ya riko ba, da ya san hannun Hoonairarsa ce me kuke tinanin zai faru?....... KAI WHAT A HEART TOUCHING PAGE 💔😥
Saman haɗaɗɗen King seat da aka tanada masu suka zauna, suna zama mc ya yi umarni da a juya kiɗar zuwa karatu dan a buɗe taron da addu'a. Haka kuwa aka yi, suratul Fatiha suka sanya bisa tsarin musulunci da kuma tsarinsu, sannan aka buƙaci manya suka gudanar da addu’a dan yi wa amarya albarka. Dik dai wani al'adunsu suka yi shi suka gama, saura sanyawa amarya ring and kiss, sai cin abinci da abin sha kafin a fara sake kiɗa dan yin nishaɗi.
Mc ya buƙaci da ango yasa wa amaryarsa zobe, sai tambayarta yake yi meyake damunta, amma taki ta yi mashi magana, shiru tin da ta zo wajen. Ya shiga damuwa matuƙa, amma a haka ya daure zuwa a gama taron, wani dankareren diamond ring kusan shigen wanda ta sanyawa Hoorain a hannu daren jiya ɗaya daga cikin abokan Abdussalam ya miƙo mashi, Ring ɗin yana cikin box ɗinsa. Unboxing ɗinsa ya yi tare buɗewa, wani irin kyalli yake yi yana ɗaukar ido. Miƙewa tsaye ya yi tare da riƙo hannunta ya miƙar da ita, ya tsayar da ita suna fuskantar juna, sannan ya kama ƴan yatsunta ya zura mata ring ɗin, take hannun nata ya kara wani irin kyau na musamman. Tafi rap, rap, rap, gabaɗaya cikin hall ɗin ya ɗauka, abin ya ƙayatar. Muryan mc suka ji yana faɗin yanzu Ango zai sumbaci amaryarsa kamar yadda suka saba yi!.
Aikuwa kamar jira Abdussalam yake yi, Mc na bada dama ya yi saurin sanya hannunsa ya ɗago haɓarta da tin da ta zo wajen bata ɗago kanta ta kalli kowa ba. Ɗago kanta ya yi tare da matsar da face ɗinsa dab da ita, cikin salon nuna mata soyaya da kauna ya kai bakinsa zai sumbaceta. Daidai lokacin ta ɗago kallonta kai tsaye sai saman fuskar Hoorain da ya yi mutuwar tsaye yana kallanta, tin da ta miƙe Abdussalam ya sanya mata ring ya gane ita ce, shiyasa ya yi mutuwar tsaye!!.