Sashe 15
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gani babansa ya sa aka ja wanna bawa, ya ce aje a tsaresa tsawon sati biyu babu abinci babu ruwan sha, sannan a tabbatar da sauran bayi dake tsare suna cin abinci a gaban idanun wannan bawa shi kuma yana ganinsu tsabar zalincinsa.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da yin magic walk ya isa gaban wanna kujerar. Ya É—an É—auki tsawon lokaci yana kallonta kafin cikin nutsuwa ya zauna a samanta.
Yana zama nan take fadar ta bada wani irin duhu wanda ya samu sanadiyyar É—aukewar dik wasu fitillu dake ciki, sanna lokaci guda suka sake kawowa da hasken gaske fiye da yadda suke.
Komai na cikin fadar sai da ya girgiza, shinfiɗun dake ƙasar wajen ne kawai basu girgiza ba.
Dik ya ga hakan, amma sai ya yi kamar bai gani ba. Ya É—an É—auki lokaci a cikin fadar kafin ya fice izuwa room É—insa, shap ya fita harkar Sweetie, yanzu abin da yake a gabansa ya sha gaban tunanin mutum, dole ya mance da wata Æ´ar karamar kwaruwa Sweetie.
Ta in da ya saba magana da master Devil wato ta wani É—akin duhu, in da ko É—an yatsanka baka iya gani, nan ya nufa tare da kiran master Devil a kan ya zo.
Yana zuwa ba ɓata lokaci ya umarcesa da ya sanar da gabaɗaya mutanen birnin Black world a kan gobe zai shiga fada, zai koma kan kujerar mahaifinsa.
Sosai master ya yi mamakin jin wanna magana, amma bashi da ta cewa da ya wuce ya isar da abin da aka umarcesa kawai, dan haka sai ya karɓi umarni ya tafi.
Ita kuma Sweetie, room É—in Ronnie ta koma ta takure waje guda, ko tsoron komawa cikin É—akin bata yi ba.
===========🔥🔥🔥==========
ABUJA.
Kwance suke a cikin A&E cikin katafaren hospital mafi tsada a garin Abj.
Kowannensu yana kwance saman nasa bed É—in, jaririn Khadija yana hannun É—aya daga cikin securitys da suka kawosu hospital É—in, an duba shi an yi mashi dik abin da ya dace.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
==========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸

Sai kuka yaron yake yi yana neman abin da zai sanya a cikinsa, yunwa sosai yake ji, ga uwarsa kuma bama a san a wani hali take ciki ba, ta mutu ne ko tana raye? Allah masani.
Ko motsawa babu wanda ya yi a cikinsu, kamar babu rai a jikinsu. Sai kai komo wanna security da ya rike yaron yake yi, yana ta safa da marwa ya kasa zama, sai haÉ—a uban gumi yake yi, ga babyn yaki ya yi shiru saboda yunwa.
Ya rasa ya zai yi da shi, ga shi shi ba iya reno ya yi ba, haka dai suke ta fama, idan ya gaji sai ya miƙawa wani daga cikin securitys ɗin, shi ma in ya gaji sai ya miƙawa wani.
A haka har gari ya waye, babu wanda ya nufosu domin ya taimaka masu ya sa yaron ya yi shiru, saboda kowa a cikin hospital ɗin tsoronsu yake ji, sun ga jiga jigan jami'ai ai dole su tsorata kowa ya kama kansa, so kwanan tsaye waɗan nan securitys suka yi. Ba halin su koma hotel da suka sauƙa, dan kafin tafiyar Ramish ya ce su kula da case ɗin har komai ya warware, ma'ana su kula da waɗan da aka buge har su sami lafiya.
Washegari da safe haka babyn nan ya rinƙa kuka, Allah sarki bawan Allah yunwa yake ji sosai. Waɗan nan securitys ɗin dikkansu har sai da suka ji sun tsani yara saboda kukansa, sai dai kuma wanna baby na Khadija fa ya shiga ransu ba kaɗan ba.
Sai misalin karfe 12 uncle Jahiz da wasu securitys É—in suka nufo hospital É—in, so yake su wuce Tunisia, shi ne ya biyo sahunsu ya ga shin zasu iya tafiya ne ko yaya?.
Har yanzu Jaish yana sume bai farka ba, Ramish ya ce su barshi ya farka da kansa.
Tun daga nesa da securitys É—in nan suka hango uncle Jahiz suka yi saurin nufarsa, har lokacin baby bai yi shiru ba.
Tun da suka doso in da yake idanunsa na'a kan babyn hannunsu, mamaki yake yi a in da suka samo baby, dan shi a daren jiya bai ga wani baby ba.
Suna ƙarisawa wajen suka fara yi mashi sannu da zuwa haɗe da barka da safiya.
Bai iya amsa masu ba, idanunsa na'a kan babyn. Sai da É—aya daga cikin securitys É—in ya ce.
"Sir mu ƙarisa ko?"
Jinjina kai ya yi, sannan ya wuce gaba, har ya yi taku step biyu sai kuma ya juyo, ga mamakinsu sai suka ga ya miƙa hannu a kan su bashi babyn.
A hanzarce securityn ya miƙa mashi, basu taɓa ganinsa rike da yaro ba, bama su yi zaton ya iya riƙewa ba. Ga mamakinsu kuma sai suka ga ya iya riƙe jariri ɗanyan haihuwa da kyau.
Yana karɓar yaron kuma ya yi shiru kamar wanda ya ji ɗumin jikin uwarsa ko ubansa. A saman kaffaɗar kirjinsa da ya ji training saboda football ya ɗaura yaron, ya janyo towel da suke riƙe shu da shi dama ya ɗan lulluɓe shi da shi, ya zubawa babyn idanu sosai yana ta kallonsa, haka kawai ya ji kaunar yaron tana ratsa shi.
Gaba ya wuce securitys cike da mamaki suka rufa mashi baya, a maimakon ya kalli hanya sai gabaɗaya idanunsa suna a kan babyn har suka ƙarisa ɗakin da su Khadija suke kwance.
Dr ya buƙaci gani domin yasan me yake damunsu, saboda yana san yau zai wuce kasar Tunisia, ya ƙosa ya mayarwa da King Jaish ɗinsa su ga juna, rashin sanin ya fi dare duhu, bai san yanzu ne ma zasu shiga ainahin tashin hankalin na mutuwa da kuma ɓacewar gawar Gimbiya Zunaira ba, ko shi kansa Jaish ɗin sai ya ji a jikinsa.
Buƙatar su haɗu a office babban Dr ya yi, bai ja ko ya yi wata magana ba, yana rungume da baby kamar wani ɗansa ya bi Dr izuwa cikin office ɗinsa.
Su kuma securitys suna ta going up and down a cikin É—akin. Ya É—auki a kallah 30 mins suna tattaunawa da Dr kafin ya fito fuskar nan tasa babu annuri sam, kamar Dr ya gaya mashi wata magana mara daÉ—in ji.
Motarsa ya nufa ɗauke da baby, bayansa securitys uku daga cikin waɗan da ke gadinsu Khadija suka bi. A tunaninsu tun da zai tafi zai basu babyn, sai suka ga akasin haka, dan kuwa ya manne babyn nan da jikinsa kam, babu alamar zai iya ɓanɓarosa ya basu shi.
Yaronma da gulma ji kake yi tsit kamar wanda aka mukkawa nono uwa, har barci ya fara yi.
Magana ya yi da securitys É—in na tsawon 10 mins, bai bawa kowa damar jin maganar da suka tattauna ba, daga karshe ya rufe masu zancen da yau zai wuce Tunisia.
Yana gama magana suka amsa umarninsa cikin girmamawa, suna ta jiran ya miƙa masu baby sai suka ga akasin haka, dan kuwa yana gama magana ya sanya aka rufe mashi kofar mota, basu yi gangancin cewa ya basu babyn ba, saboda sun san ba mancewa ya yi da shi a hannunsa ba, saboda dik maganganun da ya yi da su ma idanunsa a kan babyn, so yana sane da shi.
Wucewa suka yi suka koma cikin hospital ɗin, shi kuma ya kama hanyar tafiya izuwa hotel ɗin da suka sauƙa.
Yana sako kafarsa a cikin room É—insu É—auke da babyn nan Jaish yana farkawa daga doguwar sumar da ya yi tin jiya da rana.
A hankali ya fara motsawa yana ɗan kwaɓe fuska, tsayuwa a tsakiyar ɗakin uncle Jahiz ya yi yana kallonsa.
Ganin da gaske farkawa yake son yi yasa ya zaga ta É—ayan gefen bed É—in domin ya kwantar da babyn ya dawo wajen Jaish.
Sai dai ina, yana kwantar da babyn ya fara ihu wanda sanadiyar hakan yasa Jaish ya waro idanunsa waje babu shiri. A hanzarce uncle Jahiz ya É—auki babyn ya rungume haÉ—e da fara É—an jijjiga shi ya dawo ta kusa da Jaish da ya gama waro idanunsa waje yana bin saman p.o.p da kallo.
A hankali Jaish ya juyo da kallonsa a kan uncle Jahiz dake ta faman É—an bubbuga jikin baby.
Kara zaro idanunsa waje ya yi, bai iya motsa bakinsa ba, dan ko'ina na jikinsa ya yi mashi nauyi, tongue É—insa ta yi mashi nauyin da ba zata iya yin magana ba, amma tabbas yana son yin magana, kuma ga dikkan alamu ya dawo cikin hankalinsa, kallon sanayya yake yi wa uncle Jahiz ba kallon bakunta ba.
"My son brk da tashi". Uncle Jahiz ya faÉ—a yana kallonsa shi ma.
Bai yi wani motsi ba, bai kuma yi wani yunkuri ba, shiru kamar wanda ruwa ta cinye.
"Kana san wani abin ne?". Uncle Jahiz ya sake jefa mashi tambaya.
Ido kawai ya kafe shi da shi babu ko kyaftawa. Ganin hakan yasa uncle Jahiz ya É—an matsa daga in da yake tsaye dan ya ga da gaske Jaish ya farfaÉ—o ne ko dai ya sake suma idanunsa a buÉ—e ne, yaga irin kallon da yake yi mashi babu ko kyafawa tamkar in aka zare ran mutum yana kallon wani wajen.
Yana matsawa Jaish ya bishi da ido, wani irin ajiyar zuciya ya sauke tare da yin hamdala ga Allah, sannan ya matso ya zauna kusa da jaish É—in.
"Akwai abin da kake so ne my son?".
Da kyar ya iya girgiza kai, a hankali ya fara ƙoƙarin motsa laɓɓansa dan ya yi magana. Idanun uncle Jahiz a kansa.
Rigasa uncle Jahiz ya yi da cewa. "Zaka yi wanka ne?".