← Book details Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 242

Sashe 120

Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Miƙewa tsaye ya yi yana cigaba da satar kallanta ya nufi waje. Da sauri ta miƙe ta bi bayansa, kai tsaye part ɗin momma suka zame, yana saka kafarsa a parlon call ɗin Dr Raj na shigowa wayarsa. Bai yi picking ba ya yi zafin namar karisawa ciki dan yaga momma a birkice. Yana zuwa bai tambayi meyafaru ba dan kowa yasan da kwanan zancen ciwon nan, dan haka sai bai wani ɓata lokaci wajen tambayar meyake damunsa ba, hannu kawai yasa da sauri ya ɗagosa, sai saman shoulder ɗinsa.

Bai tsaya sauraron kowa ba ya yi zafan wucewa izuwan É—akinsu na jinya. Da sauri momma ta rufa mashi baya, su Mahnoor dik suka rufa masu baya.

Ana cakwakiya a kingdom of power fa, Auta dai lokacin sun yi gaggauwar karɓarta, sai dai kafin su isa hospital ɗin ma ta sume, saboda ta rasa jini sosai.

Akwai cakwakiya fa, ga Leesharh tana san karin jini Ramish yaki bata, ga kuma Auta a hospital, ga guyson rai a hannun Allah, Khadijah ma bata gama warwarewa ba, Hoorain yana karɓar horo a ɗakin duhu, kai abubuwa dai babu sauki. To bari mu leƙa wani wajen kila a samu ɗan sauki kafin mu dawo.

🔥🔥🔥🔥BABYN AMMO🔥🔥🔥🔥

Sai karfe 12 dai'dai baby ya dawo da ita, sai Allah kaɗai yasan in da ya kaita, tana zaune a saman laps ɗinsa, a hankali yake tuƙa motar tamkar baya san taɓa komai, saboda tana a kan laps ɗinsa ne kuma ya ja hakan.

A parking space na gidan ya yi parking na motarsa, kamar mai raÉ—a ya furta sunanta, shiru bata amsa mashi ba ta wani yi lamo a kirjinsa. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sake ambatar sunanta, a karo na biyun ma shiru ta yi mashi bata amsa ba.

Rankwafo da kansa a kanta ya yi, hannunsa yasa yana ɗan shafa kumatunta, a hankali ya ɗan zira yatsansa manuniya a cikin bakinta yana ɗan shafa bayanta da ɗayan hannunsa, ƙasa ƙasa yake ambatar sunanta cike da so da kauna.

Tana jinsa kin amsawa ta yi, sai da ta ji ya zura yatsarsa a cikin bakinta ne ta kama ta É—an fara cizawa a hankali hankali.

"Dama baki yi barci ba ne?". Ya faɗa yana ɗan leƙo face ɗinta. Kanta ta ɗago suna fuskantar juna, kamar zata yi kuka ta amsa da bata yi ba.

"To meyasa akaki amsawa baby da na yi magana"........... Turo baki ta É—an yi. "Saboda in ja maka aji ne mana, ni baby fushi nike yi da kai ma"..... ÆŠan lumshe idanunsa ya yi kaÉ—an.

Can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "To mu je ɗaki in rarrasheki, nasan Ammo ta yi barci yanzu".

Da sauri ta zaro idanu haɗe da girgiza kai. "A'a baby ba sai ka rarrasheni ba, ni nama huce, mu je ciki ko?". Kai ya ɗan girgiza. "Ni ba zan shi ga ba, ke dai jeki sai da safe zan zo". Kuka ta fara ƙoƙarin saka mashi, da sauri ya ce. "A'a ba sai kin yi kuka ba, na ji zan rakaki ciki, tashi mu je to".

Hannu tasa ta laluɓo hannun motar ta buɗesa, sannan ta zuro kafafunta waje ta fito. Bayanta ya biyo shima ya fita, kofar ya rufe kafin ya riko hannunta a cikin nasa suka nufi ciki. Tabbas kuwa Ammo ta yi barci abinta, shi kuwa yana san ya ɗan latsa babynsa amma yana fargabar kada ta yi mashi irin na ɗazun, dama yanzu ma ɗar ɗar zuciyarsa yake yi da ita, ya kuma ƙasa sanar da ita cewa mallakinsa ce ita dan ya samu abin da yake so.

Haka dai ya daure ya rakata har bedroom ɗinta, ta kwanta saman bed ya kashe mata wutar ɗakin ya fito, kai tsaye motarsa ya koma, yana shiga bai ɓata lokaci ba ya tashi motar ya nufi hanyar gidan dan dare ta yi, sai dai zuciyarsa cike da tinanin baby kamar yadda ita ma zuciyarta cike da tinaninsa har barci ya ɗauketa. ASUBA TA GARI.

🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥

A hankali Ronnie ya dawo da kallonsa a kan yayan nasa, razana sosai ya yi ganin Black Tiger ya juya idanunsa, ko ba'a faɗa mashi ba yasan wani muguntar zai aikata, hakan yasa hankalinsa ya yi wani mummunar tashi, yana ƙoƙarin buɗe baki ya taushi yayan nasa sai gani ya yi Black Tiger ya nufi toilet waje.

Yana ganinsa ya fice daga É—akin, da sauri ya bi bayansa dan ya taushesa, sai dai kuma yana fitowa sai bai gansa ba. Hakan yasa ya yi gaggawar nufar bedroom É—insa dan ya duba Sweetie, hankalinsa ya tashi sosai, jikinsa har yana tsuma. A gaggauce ya sanya password É—insa ya buÉ—e kofar.

Turus ya tsaya a lokacin da yaga babu Sweetie babu alamarta a cikin É—akinsa. A miliyan ya nufi toilet dan ya dubata, Sweetie tana ja mashi masifa, tana yada mashi da hankali, ita wai ba zata bi komai a hankali bane? Sai ta ja tashin hankali ya kashe shi ne?.

Babu ita babu mai kama da ita a cikin toilet É—in, hankalinsa ne ya kara tashi.

Ina Sweetie ta yi?.

Main parlour ya nufo cikin zafa, ga shi yau yana da wasa sannan in the next two days zasu yi graduation a school, yana da tarin abubuwa dayawa, akwai partyn da zasu yi dama, yagama tsara yadda zai shiryata su tafi school É—insu tare ta je tana neman rusa mashi komai.

Floris kawai ya isko a parlour tana zaune tana tsara yadda zata yaudaresa su fita Black world kamar yadda Master Devil ya karantar da ita. Tana ganinsa ta yi wanu irin razana wadda sai da ya sanya shi dakatawa cak yana kallanta, a cikin ransa ya ayyana tambayar meyafaru take razana da kallansa? Ko dai bata da gaskiya ne?.

A fili kuwa tambayarta ya yi ina Sweetie? Fuska a ɗaure tamau ta amsa mashi da. "Ina da haɗi da ita ne da kake tambayata? Ko dama muna kasancewa tare ne?"....... Ya ɗan yi mamakin jin amsarta a garesa, amma da yake neman Sweetie yake yi sai bai tsaya ɓata lokacinsa wajen biye mata ba.

Da sauri ua juya ya nufi escalator zai koma sama, a hanyarsa na komawa saman ne ya hango Delisha ta side ɗin ganganrowa ƙasa. Hegiya ta ladabtu, ai tana ganinsa ta dukar da kai cikin girmamawa ta haɗe hannayenta dikka biyu tana yi mashi alamar gaisuwa.

Hankalinsa baya a jikinsa, so bai wani bi ta kanta ba ya bazama sama, neman Sweetie ya fara yi kamar hauka, yana nemanta yana neman yayansa..... My people's ina kuke tinanin Sweetie ta shiga?.

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========

MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️

Dik in da yake zatan zai ga Black Tiger babu shi a wajen, sosai hankalinsa ya kara É—ugunzuma ya tashi, har wani jiri yake gani mai karfi yana É—ebarsa.

Shiru ya tsaya yana É—an tinani ina yakamata ya kara dubawa ko zai gansu. Can ya tina yankamata ya duba side na master Devil ko ita ko Black Tiger É—ayanzu yana can.

Da sauri ya nufi wajen yana jin kansa na É—an sara mashi, Sweetie and Black Tiger zasu iya kashe shi da fargaba watarana.

Gabaɗaya warriors dake empeir ɗin har da Robbot dake aiki sai da suka dukar da kansu ƙasa a lokacin da ya fito waje dan zuwa part ɗin master Devil. Bai bi ta kan kowa ba ya yi saurin nufar part ɗin. Zaƙwaƙuran warriors guda huɗu haɗe da Robbot biyu ne suka rufa mashi baya a lokacin da ya nufi part ɗin dan bashi tsaro.

Babu ko excuse yana zuwa kai tsaye ya afka katafaren parlon master, shiru ya ji babu alamar motsin kowa, hannu ya É—agawa warriors da suka take mashi baya alamar su dakata a wajen, sannan ya nufi stair case da zata sada shi sama.

Parlourn master ko'ina tsab tsab a gyare ga kamshi da yake tashi....... Kai tsaye bedroom na master ya nufa, yana zuwa ya tura kofar ya afka ciki abinsa...... Wani irin birki ya ja a bakin kofar yana zaro idanu, tamkar kwayar idanunsa zasu faɗi ƙasa. Tin da yake a duniya bai taɓa ganin babban mutum kamar master tsirara ba sai yau.

Ya ilahi ya lilliahi, master Devil tsirara haihuwar uwarsa, ga Oxil da Barack dikkansu tsirara suna aikata liwaɗi, abin takaicin ma su uku ba su biyu ba, kowannensu yana ganin tsiraicin junansu. Do hakan ba wai laifi bane a Black world, saboda basu da addini, suna abin da suka ga dama, sai dai shi Ronnie abin ne ya bashi mamaki dan bai taɓa gani ba.

Shiru ya yi yana kallansu, sai a yanzu ƙwaƙwalwarsa ta tariyo mashi yadda Oxil yake san yi mashi kiss a kumatu wani lokaci ya ce zai yi kissing na lips ɗinsa, idan baku manta ba Oxil mutuminsa ne sosai, so a dik lokacin da suka haɗu da shi yana san yi mashi kiss, ashe sing na luwaɗi yake nuna mashi.

And shi kansa master ya jima yana sha'awar Ronnie sosai, ba ma shi kaɗai ba, masu sha'awar Ronnie Allah ya yi yawa da su a faɗin birnin, sai dai shi kuma Ronnie Allah ya gani tin tasowarsa luwaɗi yana ɗaya daga cikin abin da ya tsana, kyama abin take bashi, shi ko zina bai taɓa sha'awa bare luwaɗi, kuma yana da feeling a kan mace sosai, sai dai Allah ya nufesa da rahma ya karesa daga afkawa ɗaya daga ciki.

A tare master da Oxil suka juyo da kallonsu a kan kofa jin an turota. Master ya haye kan Oxil yana sucking ɗinsa, ga shi dikkansu suna da kirar wrestlin, lafiyayyu da su, shi kuma Barack yana tsaye a tsakiyar bed ɗin master hannunsa riƙe da rubar penis oil yana shafawa bananarsa yana wani murjeta sai kyalli yake yi, ko kunyar junansu basa ji.
Chapter 120 · 0% Book details