Sashe 194
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuwa Jaish guyson yana fita ya wuce saman bed ɗinsa ya kwanta yana satar kallanta ta witsiyar ido, sai da ya kwanta sannan ya ce ta mayar da kwalliyar dake kan face ɗinta tamkar yadda ta tashi ta gani, haka yake san ganinta. Yana gama faɗar hakan ya mai da idanunsa ya lumshesu. Shiru ta zauna tana jin tamkar ta fasa ihu, a cikin zuciyarta ta ce bata san sai yaushe zata ji daɗin rayuwarta ba, kullun tana cikin ƙunci ita. Cike da damuwa ta fara yin abin da ya umarceta.
Allah ya shirya mana Jaish, ku ce Amin! Wai ya tina wacece ita ɗin ma ba zai barta ta samu farinciki da natsuwa ba, sai ya wahalar da ita kafin ya faɗa mata yana santa? Wannan ai iskanci ne, raina ya fara ɓaci fa........🥱
To bari mu leƙa wani wajen mu dawo.
🔥🔥🔥🔥DUBAI🔥🔥🔥🔥
BAYAN WASU ƳAN KWANAKI.
Tun da ta tashi da safe yau bata ji motsinsa ba, kuma bata nemesa ba, sai dai a karkashin zuciyarta ta damu matuƙa da san jin ina yake yau bai leƙota ba? In dai yana nan baya taɓa ɗaukar 2 hours ba tare da ta sanya shi a idanunta ba, to ina ya je yau?. Zuciyarta ta jefa mata tambayar da bata da amsarsa. Shiru ta luluƙa duniyar tinanin dik abubuwan da suka rinƙa faruwa a tsakaninsu, take irin salon da ya rinƙa nuna mata a fitansu da suka yi ya fara dawo mata a cikin kwakwalwarta.
Lokacin guda ta saki murmushinta mai kayatarwa wanda ya kan jima bai samu gurbi a face ɗinta ba, sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta lumshe idanunta, cikin ƙankanin lokaci ta tsinci kanta cikin wani irin farinciki na musamman, har da wani nisawa kamar.......... 🤫
Can kuma da tinanin Sharifat ya ratso cikin brain ɗinta, cikin gaggawa face ɗinta ya yi saurin canzawa, siririn tsaki ta ja tare da haɗe rai. A hankali ta miƙe ta sauko kasan bed ɗin, waje ta nufo domin tasamawa kanta abin da zata sanya a bakin salati, dan yunwa ya fara addabawa cikinta. Kitchen ta nufa, gidan babu kowa sai daddaɗar kamshi dake tashi. Dattijuwar dake kula da ita ta yi barci a nata bedroom ɗin dake kusa da na Leesharh ɗin.
Hot tea ta haɗawa kanta mai daɗi, sannan ta ɗauko small chop a plate ta nufo waje, da alama yau bai yi breakfast a gida ba, dan kuwa alama ta nuna ba'a shiga kitchen ɗin nan ba yau. Bedroom ɗinta ta koma, bata jin daɗi dai, amma haka ta tuttura abin da zata iya ci, sai da ta ji cikinta ya ɗan cika, sannan ta miƙe ta fito da kayan waje, komawa ta yi ta hau gado, ta cigaba da tunane tunanenta wanda babu jimawa barci ya yi awon gaba da ita again.
Wunin ranar dai gabaɗaya a ɗaki ta wuni, sai zuba barci take yi tana kara tashi. Wasa wasa sai har karfe 10 na dare bata ji motsinsa ba, abin ya gefata a cikin damuwa matuƙa, har ji ta yi kanta na yi mata ciwo, tinani ya fi ɗari a cikin ranta, wani ɓangare na zuciyarta ya ce mata baya nan, wani kuma ya ce mata yana nan yana cikin bedroom ɗinsa kila wani abin ne yasame shi yasa ya kasa iya fita, dan haka ta je ta duba shi. Tinani dai kala kala, daga karshe sai ta miƙe ta nufi toilet, a gurguje ta yi wanka haɗe da ɗauro alwalar barci, fitowa ta yi ta shirya cikin ɗaya daga cikin sleeping dress ɗinta dake gidan, ta shafa mayukan da ya saya mata, ta yi shirinta tsab, ta kuma yi kyau sosai abinta, ta hau gado ta kwanta a zuwan zata share tinaninsa a ranta, amma sai kuma ta kasa, domin kuwa tana kwanciya tinanin ya dawo mata sabo pil.
Dogon tsaki ta ja tare da miƙewa zaune, hararar ɗakin ta fara yi sai ka ce shi ya yi mata laifi, siririn tsaki ta sake ja kafin ta zuro kafafunta kasan bed ɗin ta miƙe tsaye, kai tsaye ta nufi waje, tana tafiya tana harare harare. Har ta kai bakin door sai kuma ta dawo ta ɗauki hijabi ta ɗaura a saman sleeping dress ɗin nata, ta wuce tana kumbura kumatu. Kai tsaye ta nufi master room ɗinsa, ko tsoron nufar ɗakin bata yi ba, amma ta ji tsoron abin da zata tarar dangane da shi, fargabarta ɗaya ace bashi da lafiya ne ya kasa fitowa waje.
Siririn sallama ta yi a bakin kofar shiga bedroom É—in. Shiru babu alamar motsin mai rai da ta jiyo, jim ta É—an yi kirjinta na bugawa da É—an karfi karfi, tana fargabar tura kofar ta ga menene a ciki. Almost 3 mins tana tsaye a wajen, tsananin fargaba yasa ta ji tamkar ta juya ta hakura da zuwa ta duba shi, amma zuciyarta ta kasa amsar hakan, ba zata iya barci ba ko ta koma, ba zata samu sukuninta da natsuwarta ba idan har bata tabbatar da yana lafiya ba.
Tamkar mai rawar sanyi tasa hannu ta tura kofar bedroom É—in nasa, kirjinta na tsananta bugawa, da kyar ta sake yin wani sallamar kafin ta kutsa kai ciki. Lokaci guda ta saki nauyayyar ajiyar zuciya ganin babu kowa a ciki, sai sanyi da kamshin mai ratsa zuciya dake ta shi, tin da babu kowa a ciki hakan yasa ta fahimci lallai lafiyarsa lou tin da har ya fita baya nan. Ta ji sanyi a ranta, dan haka ta É—an tsaya tana bin bedroom É—in da kallo na Æ´an mitocin da basu gaza 3 ba, tana yawan jinjinawa tsabta da shegen san kamshinsa, baya shiri da datti ko kaÉ—an.
Haka ta gama kalle kallenta ta juya da nufin ta bar ɗakin. Step biyu ta taka sai kuma ta tsaya cak kallanta a ƙasa, kamar wadda aka dakatar. Can kasan maƙoshinta kamar mai raɗa ta ce. "Ka yi hakuri ba da gangan na shigo maka ɗakin ba, akwai dalili". Ta kai karshen maganar tare da ɗago da kallanta a kansa.
Yana tsaye a bakin door na shigowa, ya harɗe hannayensa a saman kirjinsa, sanye yake da sleeping dress, da alama bai jima da dawowa ba, hannunsa rike da cup, kamar dai daga kitchen ya fito, da alama tin safe bai ci komai ba, ga alamar wahala a tattare da shi, yunwa da gajiya ya tattara a saman face ɗinsa, idanunsa sun yi jajir sun ɗan kumbura, kamar wanda barci ke binsa bashi, face ɗinsa ta ɗan yi fayau haka, kamar wanda ya taso daga zazzaɓi, sai dai ya yi kyau sosai, lips ɗinsa sun kara tura red sosai alamar ya ɗan rasa natsuwarsa na ɗan lokaci.
Wani irin faɗuwar gaba ta ji ganin irin dressing dake jikinsa, ga rigar ma gabaɗaya gabanta a buɗe, wide chest ɗinsa a waje. Ɗauke kallanta daga kansa ta yi tana jin kirjinta na bugawa da karfi karfi. Ya tsareta da ido babu ko kyauftawa, tabbas ta yi kyau cikin wannan hijabi, sai dai shi, dressing dake ƙarƙashin hijabin yake san kallah, ta rufe ta kuntata shi, gabaɗaya kallansa a kan surar jikinta, idanunsa kamar wani ɗan maye yau!.
"Am...... In..... To..... Ummm zan iya wucewa in tafi bedroom ɗina?". Ta yi maganar voice ɗinta na sarkewa, kamar wata maras gaskiya. Ɗan ɗage shoulders ɗinsa ya yi tare da sake saukesu alamar whyn't, zata iya wucewa kenan. Sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke, kanta a ƙasa taki sake ɗagowa su haɗa ido, dressing ɗinsa yana haukatar da tinaninta sosai, dan haka bata san cigaba da kallonsa yana canza zuciyarta, zai sanyata ta ci amana a banza, ita kuma ba zata ci amanar Sharifat ba!!!....... LEESHARH tamu ta amana mai amana, wai ba zata ci amana ba, ta dage fa a kan lamarinta, ta riki gaskiya da amana, mazamaza ku yi koyi da ita!!......😅
A hankali ta tako tamkar wadda kwai ya fashewa a ciki ta matsa kusa da door É—in, a tinaninta idan ta matsa zai bata hanya, sai ta ga akasin haka, yana tsaye yana binta da mayen kallo kamar a buge yake. A É—an gefensa kaÉ—an ta dakata, kamar zata É—ago ta kallesa sai kuma ta fasa, cikin natsuwa ta furta. "To ai babu hanyar wucewa sai ka matsa"........ Bai san lokacin da ya É—aga gera guda ba, irin haka ne? Sai kuma ya É—an matsa mata hanya kaÉ—an wanda shi kansa yasan ba zai ishata wucewa ba, wato dai barin bakin kofar ne ba zai yi ba saboda iskancin nasa yau kuma ta motsa.
Sarai ta fahimci magana yake nema da ita, dan haka sai ta yi kamar bata gane ba, ta matsa tare da ɗan kame jikinta, ta raɓa shi zata wuce. Yana binta da kallo sai da ta isa dab da saitin kirjinsa yasa ɗayan hannunsa ya janyota jikinsa, take ya sauke wani sanyayyar ajiyar zuciya, ita kanta ajiyar zuciyar ta sauke, har da wani ɗan kwantawa a jikin nasa, irin ita ma tana ra'ayi kenan. Can kuma sai ta tuna da ƴar uwarta Sharifat, da sauri ta yunkura zata bar jikinsa tana wani ƴan kame kame. Hannunsa ya ɗaura a saman bayanta kafin ya furta. "Menene kuma?"....... Tamkar zata yi kuka ta ce. "Yah Ramish Sharifat fa? Kasan dai kai take jira ko?.........". Wani irin kallo mai kama da harara da ya wurga mata ne yasa ta yi saurin haɗiye maganar nata.
Gently ya ce. "Daga yau kada ki sake mun maganarsu a nan, na tsanesu dikkansu, kuma su nike zargi a kan abin da ya faru a tsakanina dake, zan kuma tabbatar da hakan soon". Zaro idanu ta yi jin cewa Sharifat tana daga cikin waÉ—an da yake zargi, ita dai zata iya rantsuwa da Allah Sharifat ba zata aikata wannan É—anyan aiki ba, É—an gara ma Ummie zata iya cewa zata iya aikatawa, amma Sharifat da take baiwar Allah, yarinya mai hankali da natsuwa, kai gaskiya da kamar wuya wlh.