Sashe 31
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kara ƙanƙame King ya yi yana faɗin a'a shi dai ba zai je ba. Ba yadda King bai yi ba ya ce shi dai a'a ba zai je ba, daga ƙarshe ya hakura ya ce da Dr ya tafi abinsa dan shi ma ya lura ba ciwon cikin guyson ɗin bane ta taso.
Haka Dr ya juya ya koma asibiti dan ya cigaba da yin aikinsa.
Guyson kuwa King ya cigaba da lallaɓa shi har barci ta ɗauke shi a nan, momma kam miƙewa ta yi ta basu waje, ta koma room nata.
Tana shiga ta É—auki wayarta, wata number ta kira wanda aka yi saving da my happiness. Kwanciya ta yi a saman bed É—in nata tare da shigewa cikin bargo.
Call É—in ya yanke ba'a É—auka ba, tana rike da wayar sai ga shi an biyo kiran nata. Cikin sanyin murya ta yi sallama. Baka jin me ake faÉ—a ta cikin wayar sai dai ita da ta amsa da lafiya alamar gaisuwa aka É—aga mata.
Jim ta É—an yi kafin ta sake cewa. "Lafiya ta lou kawai dai ina jin jikina dik a mace ne yasa voice É—ina ta yi haka".
Shiru ta É—an sake yi alamar tana sauraran abin da ake faÉ—e, can sai ta ce. "No ba barci nike ji ba".
Shi ma King ganin guyson ya yi barci yasa ya kwantar da shi haɗe da ja mashi bargo ya miƙe ya sauko kasa daga saman bed ɗin.
Waje ya nufa. Bai zame ko'ina ba sai room É—in Auta, dama kunsan baya yin barci har sai ya yi mata addu'a.
Ya sha madarar mamakin ganin bata can, har ya mance da ana dinner, fitowa ya yi zai nufi É—akin mommarta ya dubata a can sai ya tina da ai ana dinner su Jawad, dan haka tana can, bai so ya kwanta ba tare da ya yi mata addu'a ba, amma ba yadda ya iya, sai kawai ya juya ya nufi part É—in Akka domin ya ganta kafin ya kwanta.
Already yar tsohuwa ta yi barci, dama in baku manta ba ba koshin lafiya ne da ita ba tin ɓacewar Spender.
Ganin already ta yi barci yasa ya matso a hankali ya tofa mata addu'a tare da rage mata gudun A.c, sannan ya fito ya koma room É—insa.
Ya sha madarar mamaki a lokacin da ya shiga bedroom É—in nasa, kara waro idanunsa waje ya yi domin ya tabbatar wa kansa abin da yake gani gaskiya ce ko karya.
Babu guyson babu labarinsa, mutumin da aka bari yana barci, da sauri King ya karisa gaban bed É—in dan ya tabbatar.
Tabbas da gaske ne Omar baya cikin É—akin, to ina yake? King ya jefa kansa wannan tambaya.
A hanzarce ya juya ya nufi part ɗin Momma dan ya duba ko ya koma can, a tunaninsa kila da ya shiga ɓangaren Akka ne guyson ya wuce ba tare da sun haɗu ba.
Shi kuwa guyson yana tsaka da barci ne ya ji ana ta ambatar sunansa, tin yana jin abin da É—an nesa nesa har ya fara jin hakan a kunnensa, abin kamar a mafarki kamar kuma a gaske, ba muryar kowa yake ji ba kuma face muryar Auta, tana kuka tana kiran sunansa.
Hakan yasa ya farka a firgice, har zufa sai da ta wanke mashi face É—insa, ya tsorata sosai na hakan. Kamar zai yi kuka ya fara goge zufar dake face É—insa da tafukan hannunsa.
Kamar daga sama ya sake jin sautin muryar Auta a kunnensa tana kuka tana kiran sunansa.
Ba ƙaramar razana ya sake yi ba, sai a lokacin ya tuna yau fa tun da rana bai sake haɗu da ita ba, tin da suka haɗu wajen ɗakin da Chuchu take ana mata ƙunshi, tuna hakan yasa ya yi saurin saukowa kasa daga saman bed ɗin.
Kai tsaye ya nufi waje da nufin ya je room É—inta ya dubata. Dai'dai zai gifta ta wajen part É—in maman su Yah Ramish sai ya tuna ai ana dinner, dan haka Auta tana can.
Kamar walkiya haka ya hango wani inuwar mutum kamar na Auta ya fito daga part É—in maman Yah Ramish ya nufi hanyar dake wajen na fita waje.
Da sauri ya bi bayanta yana kwala kiran sunanta. Yana zuwa wajen kofar ya yi mamakin ganin a buÉ—e, yasan wannan kofa ba'a buÉ—eta fa.
Amma sai ya danne ya fito waje ta side É—in. Wayam babu kowa, tsayawa ya yi yana Æ´an waige waige a wajen, babu ko alamar motsin wani halitta, ya É—an yi mamaki, amma sai ya ce gizo ne kawai saboda ita ce a ransa yasa yaga kamar inuwarta ne.
A fili ya furta. "Tun da na fito waje kawai bari in bi ta nan in je wajen dinner É—in in ga Auta kafin in dawo in cigaba da barcina".
Na'am ya yi da wannan shawara dan haka sai ya nufi wata cikakkiyar hanya da take wajen dan ya ƙarisa wajen dinner. Yana tafiya babu tsoro cikin nutsuwa da kamala.
Dai'dai zai gifta ta wajen wasu flowers dake shuke kusa da part É—in uncle Abbas kwatsam ya hango mutum a tsaye a wajen. Ko tsorata bai yi ba, kamar zai wuce ma sai kuma ya tsaya ya ce.
"Wanene a nan?".
Shiru ba'a amsa mashi ba, ga kuma mutum a tsaye kamar dai macece, wajen da É—an duhu duhu.
Hannu ya zura cikin aljihun jallabiyar jikinsa da nufin ya fito da wayarsa ya kunna light É—inta domin ya samu damar ganin wacece a wajen!.
Kash babu wayar a aljihunsa, hakan yasa ya ji babu daÉ—i, cikin É—an É—aga murya ya sake tambayar wacece a wannan wajen?.
A karo na biyu ma ba'a kula shi ba. Ransa ya É—an sosu a kan hakan, ya ji babu daÉ—i sosai.
Amma sai ya danne tun da bashi da light a hannunsa sai yasa kai ya wuce kawai. Bawan Allah mai hakuri.
Cikin nutsuwa yake takawa, ba zaka yi zaton yana taka ƙasa ba saboda yanayin yadda yake tafiya babu wata sauti dake fita. A hankali daga bayansa ya ji takun mutum alamar ana biyo bayansa kenan.
Kamar ba zai juya ba sai kuma ya juya domin ya ga wanenen?.
Innalilahi wa inna ilahir rajiun, wata iriyar halittar macece halitta na matsafa, gata doguwa mai mummunar fuska, baki kamar waga, batada kyan gani bata kuma da fasali ko kaÉ—an, ga ban tsoro a fuskarta.
Sai dai ko kaɗan guyson bai tsorata ba, ko a jikinsa, sai ma kallon ƙasƙanci da ya wurga mata, cike da confidence ya ce. "Ke kuma daga ina?".
Wani irin lankwasa ta yi haɗe da murɗe wuya, ita nan shegiya, ranta ya ɓaci ne dan bai tsorata ba.
Ganin tana wannan lankwashe lankwashe bata da niyar yin magana zata ɓata mashi lokaci barci yake ji ne yasa ya sanya kansa ya cigaba da tafiya abinsa, ko ɗigon tsoro babu a ransa, kaman wanda ya saba ganin aljanu, har da jan ɗan siririn tsaki.
Cikin wata iriyar kakkausar murya wannan aljana ko ace matsafiya ta furta.
"Kai bil'adama maza ka zo nan".
Yadda kuka san bai san Allah ya yi ruwan halittarta a wajen ba, ya cigaba da tafiyarsa yana kara jan tsaki.
"Kai bil'adama ba nace kazo nan ba? Kada ka kuskura ka kara koda taku ɗaya ne, zaka mutu idan ka yi hakan!".................Ta yi maganar cikin murya mara daɗin ji, kamar muryar ƴan shaye shaye yanzu kuma. Ta yi maganar tare da ɓacewa kamar walkiya ta fito a gabansa.
Dakatawa ya yi da tafiyar da yake yi, a hankali ya É—ago da kallonsa a kanta, sai da ya bita da kallon up and down kafin cikin sanyin murya ya ce.
"Awww ke nan wai a haka aljana ce ko fatalwa ko? Dallah ni bani hanya na wuce hai, da wani shegen ido kamar kuliya ta faɗa tarko, ji wani muzurai da kike yi tamkar kwarton da soja ya kama a gidansa, kina wani taunan hakwara kamar wadda ta yi shekaru ashirin bata ci nama ba, na zabga maki mari naga karshen iskanci, kina wani huro hanci kamar ana hura balo balo kenan wai hegiya ko?"............... Ya kai karshen masifar tasa yana raɓawa gefenta zai wuce.
Riko wuyar rigarsa ta yi ta baya a in da ta yi sama da shi sannan ta wurgar da shi gefe tana wani taunan hakwara, ga wani lanƙwashe kasusuwan gaɓɓanta da take yi, sai wani murɗe wuya take yi tamkar taliya ƴar murji.
Haƙiƙa ya ji zafin wurgi da ta yi da shi, abin ya taɓa shi sosai, dan haka sai ya ciza laɓɓansa da karfi, kamar zai yi kuka ya daure ya miƙe tsaye.
A fusace ya ce. "Ke mushirika kuma shaiɗaniya! Zaki bani hanya na wuce ne ko kuma sai raina ya ɓaci na gwada maki karfin ikon Allah?".
Kamar wata walkiya sai gata ta bayyana a gabansa. Wani irin lankwashe wuya ta yi tana muzurai kamar wata kuliyar da ta shiga tarko, laɓɓanta ta shiga taunawa da karfi tana wani bubbuga kafafunta a ƙasa.
Guyson da babu alamar zai ji tsoronta ne ya ce. "Wannan hauka da kike yi kuma fa? Ke ni ina da abin yi, zaki bani hanya ne ko sai na gwada maki yadda ake murÉ—e kashin wuya, na murÉ—e taki na karye shege na jefar?".
Ta lura fa guyson bashi da tsoro ta wannan ɓangaren, dama kowa da abin da yake tsoro a rayuwarsa, kun dai ga shi rago ne ta fannin ciwo, amma ba haka yake gabaɗaya ba, baya tsoron ire-iren waɗan nan mushirikan.
Da manuniyar yatsarsa ya nunata. Cikin fusata ya ce. "Bani hanya na wuce shashasha kawai!!".
Ya fara fusata ne, ransa ya fara ɓaci, zuciyarsa tana tafasa, so yake ya je ya ga Auta ya dawo ya kwanta!.
Kin bashi hanya ta yi tana cigaba da tauna hakwara tana muzurai.
Hannu ya ɗaga da karfi, ya yi bismillah zai wanke shegiya da mari sai ya nemeta ya rasa, ɓat ta ɓace. Siririn tsaki ya ja tare da wucewa ya nufi dinner hall.