Sashe 140
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abubuwa masu É—an yawa sun fara a cikin waÉ—an nan kwanaki da suka shuÉ—e wanda suka haÉ—a da jinyar da Sweetie ta sha bayan dawowarta daga wajen wutar can da Black Tiger ya so konata Allah ya nufa tana da sauran shan ruwa a gaba, Allah ya É—aurata a kansa ya sanya mashi É—igon tausayinta a ransa, ba komai yasa ya tausaya mata ya barta ba kuma face yadda ta tuna mashi da akwai ranar da zai faÉ—i abin da ya aikata wato ranar lahira kenan, waÉ—an nan kalaman nata sun sa ya É—an ji kamar zuciyarsa ta É—an yi sanyi wanda hakan ya ja ya kyaleta.
Abu na biyu da ya faru a kwanakin da suka shuɗe sun haɗa da rokar Black Tiger da Ronnie ya yi a kan ya sanya Sweetie makaranta tun da tana da ilimi kuma tana da san karatu ga ƙwaƙwalwa. Da yake shi Black Tiger idan ba aikinsa bane ya biyo ta kanka sam bashi da mugunta, sai ya aminta a kan Ronnie ya yi mata komai da ya dace.
Hakan kuwa aka yi, Ronnie ya shige gaba wajen yi mata komai yadda yakamata.
A ɓangaren ita kuma Sweetie, sabon walaƙanci yarinyar nan ta karo, bare ma yanzu da Ronnie ya koya mata yadda zata yi amfani da magic ɗinta, ohohoho, yanzu tana bawa Black Tiger ciwon kai, ga shi ba yadda ya iya da ita, idan ya yi mata magic ita ma ta yi mashi, ta saka shi a gaba bata san ta barshi ya zauna lafiya, yana aikin neman Pretty dan yasan Spender yana hannunta a yanzu, ita kuma Sweetie tana distracting ɗinsa a nan, tin ranar da Sweetie ta ƙalubalancesa a kan ya nemo Spender da kansa daga lokacin ya shiga nema, a nan ne ya gano yana hannun wata yarinya mai kama da Sweetie wato Pretty kenan.
Yanzu haukar neman Pretty yake yi, ya fita harkar Sweetie dan yanzu bata da amfani a wajensa, ba dan Ronnie bama ai da Black Tiger ya jima da kasheta an rufe babinta ya nemo Pretty ya karɓi Spender, so Ronnie ya ce yana santa, kunsan shi ya nuna yana san su Floris ma yasa aka kawosu empire ɗin, a takaice dai yanzu Sweetie zaman Ronnie take yi a birnin, amma ta takurawa Black Tiger dan tana san ya musulunta, tana san kuma ta shiga jikinsa sosai ta yadda ko da ta kuresa ta ja yasa a kureta a gari to da kansa zai sa a dawo da ita.
Kun san idan mutum yana yawan shiga harkarka ko baka so ko kana so, to dik ranar da aka ce babu wannan mutumi sai ka ji wani irin a cikin ranka, irin abin da take san yi wa Black Tiger kenan. Kuma dayawan lokuta Allah yana É—aurata a kansa tana tsira ba tare da ya yi mata hukunci ba.
••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
Zaune Ronnie yake a bakin bed É—insa yana kallan kyakkyawar fuskar Sweetie dake zuba barci, tana shirya cikin wani kyakkyawan sleeping dress, tin da ta yi sallar asuba take zuba barci saboda gajiya da ta yi, daren jiya bata yi barci ba, ta bi Ronnie wajen casunsu da suka saba, har karfe 1 na dare suka dawo, da suka dawo kuma sai suka zauna zaman karatu har karfe 3, tana koya mashi karatun addini da dik abin da yakamata ace musulmi ya iya.
Abin da yasa yanzu take yarda ta bi Ronnie ko'ina har church ɗinsu, saboda tana san ta shiga jikin mutanen birnin sosai, ta ga yanayinsu, ta san karfin tsaurinsu a kan addininsu, ta san zasu iya karɓar musulunci cikin sauki ne ko kuma sai an sha wahala, wannan dalilin yasa take yarda ta je ko'ina dan da'awarta.
Yanzu haka wajen casun da suka je jiya ta yi nasarar jan ra'ayin wasu Æ´anmata guda biyu da suka yaba da kyan halinta har suka ce suna san kulla abota da ita, da taimakon Ronnie ta samu suka amsa zasu musulunta a sirrance suma, kunga kuwa ashe shiga cikinsu da take yi babban nasara ne.
Yau zata fara zuwa school, amma ta kwanta sai barci take zubawa. Ronnie yana san tashinta kuma yana san barinta ta huta.
Zuba mata idanu sosai ya yi yana kallanta, sai yaga alamar kamar zara zaran eyelashes É—inta suna motsawa, É—an blinking eyes É—insa sau biyu ya yi ya sake kafesu a kanta, a nan ne ya fahimci idanunta biyu bata yi barci ba. Wani irin cool murmushi ya saki kafin ya ce. "Maza tashi ki shirya zuwa school".
Miƙa ta ɗan yi tare da waro kyawawan fararen idanunta, ganin yana murmushi ya sanyata sakin cute smile ita ma wanda sai da tasa Black Tiger dake kallansu ya ji murmushin nata ya burgesa. Hannunta ta kai ta saƙalo wuyan Ronnie kafin ta miƙe zaunta.
"My brother waye ya faÉ—a maka ba barci nike yi ba?". Ta jefa mashi tambayar tana kai hannunta saman kumatunta, irin mutum ya É—an tallabo kumatunsa haka.
Miƙewa tsaye ya yi tare da riko hannunta. "Tashi ki shirya, idan kin gama shiri zan faɗa maki ya aka yi nasan idanunki biyu". Ya kai karshen maganar tare da janyota, tana yi mashi yauki da yanga ta sauko kasa, a hankali ta fara turo baki tana gallah mashi hararar wasa, bai wani damu ba ya ja hannunta izuwa toilet. Fitowa ya yi ya kyaleta domin ta yi wanka.
Shi yanzu ba school yake zuwa ba, dan ya gama saura bautar ƙasa, sannan kuma akwai partyn da zasu yi wanda aka ɗaga, da last week zasu yi sai aka ɗaga sai next week. Da kansa ya fitar mata da uniform ɗin nata, har bakin toilet ya je ya tsaya tare da yi mata knocking, kanta ta ɗan leƙo hannunta dik kumfa. Miƙa mata uniform ɗin ya yi an hi iron ɗinsu sun yi kyau. A maimakon ta karɓi uniform ɗin sai ta shafa mashi kumfar dake hannunta a face ɗinsa, siririn murmushi ya saki, da a baya ne lokacin da yake krista da ya shiga cikin toilet ɗin, amma yanzu Alhdulillah yasan wasu hukunce hukuncen na muslunci, sai kawai ya yi murmushi yana faɗin zaki fito ne ai.
Da biyu Sweetie ta yi mashi hakan, dan ta tabbatar karatun da take karantar da shi ya nutsa cikin kwakwalwarsa ne ko dai ɓata lokacinta take yi, ashe kuwa ya nutsa yadda yakamata kuma yana amfani da abin da ya karanta.
Karɓar uniform ɗin ta yi ta koma ciki tana cigaba da murmushin ta yi nasara ita ma. Shi ma komawa bakin bed ya yi yana murmushi haɗe da jinta a ransa tamkar ƴar uwarsa na jini.
Wlh yadda suke gudanar da rayuwa ita da Ronnie haƙiƙa yana matuƙar burge Black Tiger, Ronnie bai taɓa kawo yarinyar da suka shaku suke wasa tamkar yaya da kanwa ba irin Sweetie, ga shi yanayin face ɗinsu yana shege, wani irin farinciki na musamman Ronnie yake yi idan yana tare da ita, hakan yasa Black Tiger yake raga mata sosai, saboda tana sanya ɗan ƙaninsa a cikin farinciki.
Wayarsa Ronnie ya ɗauko da nufin ya fara latsawa kenan dan ya gaji da zama shiru, sai ya ji an turo kofar toilet. Da sauri ya kai kallonsa wajen. Ai bai san time ɗin da ya miƙe tsaye ba. Ya ilahi Sweetie ta yi masifar kyau a cikin wannan uniform ɗin. Mini skirt ne da bai gama rufe mata santala santalan cinyoyinta ba launin ash colar, sai riga mai dogon hannu launin white color, ta ɗaure gashin a tsakiya ta saki jelar har baya, yau bata wanke kanta na dan daren jiya ta wanke.
Sai kyalli gashin nata yake yi sosai, abinku da golden white, kun san yana kyalli sosai. Ga sock É—inta white color sosai. Haba ai Ronnie bai san time É—in da ya fara santin kyan da ta yi yana yabawa ba. Kashe mashi idanu É—aya ta yi kamar yadda yake yi mata, sannan ta kariso gabansa tana tambayar ta yi kyau?.
Wlh Black Tiger yana iya ɓata awa guda yana kallan rayuwar Sweetie da Ronnie, gwanin ban sha'awa da burgewa, yanzu ma haka zuba masu idanu ya yi yana kallansu.
"Haba my lovely sis, ai faɗe ma ɓatawa, kinsan ke makurar kyau ce". Ya faɗa yana buɗe mata tafin hannunsa. Buɗe nata tafin hannun ta yi kafin ta ce. "Ban mu sha my brother".
Tafa hannu suka yi kafin su kai tafin hannunsu saman ɗan bakinsu suka manna mashi sumbata sannan suka hurawa juna, lokaci guda suka saki ƙayatattcen murmushi kafin su rungumi juna, abin gwanin birgewa, na tabbata ba iya Black Tiger kawai ba, dik wanda ya gansu ba zai so ya dai'na ganinsu ba, saboda sun haɗu, idan suna tare suna bata show.
"Bro bari in je wajen big bro ina zuwa". Ta faÉ—a tana raba jijinta da nasa, yanayin tattarar skirt É—inta gwanin birgewa, ya sha tattare sosai har ya É—an yi kamar umbrella.
Bai tambayeta me zata je yi a part na Black Tiger ba, sai kawai ya bita da to, dan yasan ko ya tambaya ba faÉ—a mashi zata yi ba. Da sauri ta nufi waje, shi kuma ya shiga dressing room dan ya É—auko mata school back É—in nata da dik abin da ya dace.
Nima na haÉ—a kayana na tafi shan maltina.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
Yanzu ita ma ta gama iya buÉ—e kofar Black Tiger, ko ya rufe da magic sai ta buÉ—e ta shiga, shiyasa ya daina wahalar da kansa dan rufewa ma, ya kyale masu kofar a buÉ—e kawai.
Ciki ta shigo yana dai tsaye a gaban mirror bai motsa daga in da yake ba, a tsakiyar ɗakin ta tsaya tana kallansa yadda ya yi kyau cikin wani irin shiga na musamman, ga wani zazzafar long coat da ya ɗaura a saman kayansa saboda sanyin da aka tashi da shi yau, ya yi kyau matuƙa.