Sashe 175
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dan dole ba yadda ya iya ya riko hannunta a kan ta miƙe su tafi, sai dai kuma ina, make kafaɗa ta yi alamar ba hakan take so ba, da kallon mamaki ya bita yana jiran jin karin bayani. "Ni dai sai dai ka goyeni". Ta faɗa tana kara fashe mashi da kuka. Shin kun tuna cewa dik in da zasu je goyonta Kamran yake yi saboda shegen tsoronta? Ko kun manta?. To ita babu ruwanta da banbancin dake tsakanin Kamran and Smart, ita dai a goyeta, dik su suka sani, waye ya lura jinin sarauta ya fi karfi a jikin Pretty ba Sweetie ba? Sweetie tana da saukin hali, ita kuwa Pretty sai shirin Allah, idan ta yi magana ba canzawa, ga shegen shariya da izza, wai a haka ma fa bata san kanta ba, idan ta waye ta girma me kuke tinanin zai faru? Tab ina ga su Jaish sai sun sarara mata a izza da isa. Dik yadda aka yi babansu Sweetie hegen kwaro ne.... 😅
Shiru Smart ya yi yama rasa abin faɗe, wai ya goyata, to shi ko da yake kaunar Auta sau biyu ya taɓa goyonta a bayansa. Ga idanun yaran da shegen kaifi, komai zafin da ka ɗebo da ka haɗa idanu da su sai ka ji sun yi maka wani irin gwarjini ka kasa amayar da abin da ka ɗebo masu, shiyasa Sweetie take sha a hannun Black Tiger take cin galaba a kansa, da zarar sun haɗa ido sai ya nemi dik wata zafansa ya rasa, abin har yana bashi mamaki, shi ma dai Smart mamaki abin ya fara bashi, sai dai ko kaɗan bai kawowa ransa cewa suna da wata baiwa bace, kawai yana ganin kamar dan yarinya ce, and kuma ta taimaki Auta, shiyasa yake raga mata.
Kuka ta sa mashi tare da zama a ƙasa zata fara birgima, yadda dai take yi wa Kamran. Ai bashi da zaɓin da ya wuce dole ya goyata, dan kuwa ya ƙasa ɗaukar zafi a kanta, sai dai har zai goyata kuma sai ya fasa, zama ya yi a side bed ɗinsa tare da ɗauko laptop ɗinsa, umarni ya bawa mai aikin nasa a kan ya kawowa wannan kararar yarinyar abin da zata ci ya huta da jarabarta. Yana gama aikawa ya juya zai cigaba da aikinsa, sai kuma ya gagara iya shareta ya barta zaune a kasan, abu kamar ba lafiya ba, dik zafinsa dai ya gagara ɗauka a kanta, kuma ya gagara iya shareta.
To menene dalili kenan?.
"Zo ki zauna a saman bed bari a kawo maki abincin". Ya faɗa yana dawo da kallonsa a kanta. Gabaɗaya sai ya ji tsikar jikinsa tana tashi, sai ya ji wani irin yanayi ya sauka a jikinsa. Gata kamar wata ƴar tsana a gabansa, haka ta miƙe tana turo baki ta koma kusa da shi ta zauna.
Cigaba da aikinsa ya yi yana jin wani irin a zuciyarsa, ya kuma kasa gane me yake ji. Yana tsaka da aiki yana tinane tinane sai ji ya yi ta kwanto saman damatsan hannunsa ta gefen wide chest ɗinsa. Sai da kirjinsa ta amsa, amma ya daure ya cigaba da aikinsa, kun san mutuniyar da shegen san jiki dama, ta kwanta a jikin nasa ma bai yi mata ba sai da ta sa hannunta a jikin nasa tana yawo da shi tana tattaɓa mashi jiki, kamar wadda ta tafi duniyar tinani, sai shafe mashi jiki take yi tana turo baki, yadda take yi wa Kamran, abin a jininta yake.
Gabaɗaya sai jin tsikar jikinsa na kara mimmikewa yake yi, yana ƙoƙarin rasa natsuwarsa. Dannewa ya yi ya cigaba da aikinsa, kamar daga sama ya ji saukar hannunta a saman flat tummynsa tana murje ƴan yatsunta a wajen. Wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, Auta tana yawan yi mashi dik irin kwanciyar da ta ga dama a jikinsa, amma bai taɓa jin wani abin ba sai a kan wannan ƴar rigimar. Ita kuwa cigaba da shafe jikin nasa ta yi tana yawo da hannunta ta ko'ina. Smart dai ya daure iya daurewarsa, amma abin tana neman ta ci tira.
_____________ A wani irin miliyan ya kaiwa hannunta capka, dan ta yi ƙasa da shi tana ƙoƙarin taɓa mashi duniyar mercurynsa. Ai a miliyan ya capki ƴan hannayen nata. Yana capketa ta yi gaggawar ɗago da idanunta a kansa, while shi ma ya ɗan juyo da kallansa a kanta. Suna haɗa idanu ya ji gabaɗaya ya nemi abin faɗe ya rasa, yarinya kamar wata aljana, dik sai ya ji kamar an shafe mashi komai a brain ɗinsa, bai ma san lokacin da ya saki hannun nata ba, ya mace da kallonta bai ji time ɗin da ta ce mashi. "Meyasa ka rike mun hannuna ba"..... Kai kun ji mun iskanci wajen Pretty, ita bata ji me take yi mashi ba, tambayar dalilin rike mata hannu ma take yi!!.
Malam Smart dai da alama ya afka duniyar mercury abinsa, dan sam baya jin abin da take faÉ—e, tana magana tana turo mashi baki, hakan ba karamin tafiya da shi yake kara yi ba. Shigowar mai aikin nasa ne ya katsesu, a hanzarce Smart ya kawar da kallonsa daga kanta tare da cigaba da aikinsa..... A saman table ya shirya masu abinci, a tinaninsa har da Smart É—in zai ci abincin, sai ya kawo masu wadatacce. Ai tin mai aikin bai kammala gere abincin ba ta yi gaggawar barin jikin Smart ta nufi table É—in, ba wasa da abinci. Da ido Smart ya bita da kallo yana mamakin me yake damunsa a kan yarinyar nan? Shi idan ya haÉ—a idanu da ita ma idanun nata suna sa ya ji faÉ—uwar gaba. Ita kuwa abincinta ta je ta fara ci ba tare da wata damuwa ba, kuma bata sake bi ta kansa ba abinta, ta barshi da tinanin wacece ita?.
A lokacin ita kuwa Auta ta gama shirin barcinta, ta haye gado tana ta mamakin ina Pretty ta shiga ita da ta ce ba zata sake fita waje ba? Yanzu kuma me ya fitar da ita?. Wayarta ta jawo domin ta fara aikin da suka saba. Number my hero ta fara kira, sai dai wayar ta yi ringing har ta katse ba a ɗaga ba, hakan yasa ta sake kira, nan ma shiru, sai a karo na uku ne aka ɗaga. Ana picking ta sanya mashi kuka shagwaɓa haɗe da tuhumarsa meyasa bai ɗauki kiranta tun call na farko ba.
On the other side commander ya amsa mata da. "Kiyi hakuri ranki ya daɗe, barci jarumin naki yake yi"........ Subhanallah tamkar Auta zata natse a kasa saboda wani irin kunya, bata yi zatan commander bane ta hau zuba mashi sakalci da shagwaɓa. Kasa ta yi da kai tamkar tana a gabansa, har da sa hannu ta rufe idanunta kafin dai'dai ta natsuwarta sanna ta amsa mashi da. "Ina wuni Abbo"....... Ajiyar zuciya ya sauke idanunsa a kan ɗan nasa dake ta sharara barci ya amsa mata da. "Lafiya lou gimbiya, ya kike ya yayan naki?"..... Alhdulillah ta amsa mashi, cike da yarinta ta yi gaggawar katse kiran tana kwanciya, cikin pillow ta tura kanta tana murmushi ita kaɗai, kuruciya da daɗi, a maimakon ta tsaya su yi gaisuwa mai kyau a matsayinsa na sirikinta, sai ta katse kiran tana murmushi, yanzu Abbo ya zama wani abin kuma a wajenta.
So take ta turawa Hoorain É—in sakon dik time da ya tashi ya kirata, amma tana tsoron kada Abbo ya karanta zata ji kunya, sai kawai ta fasa turawa ta kwanta tana tinanin rayuwa. Wayar tata ce ta fara ringing alamar shigowar kira. A gaggauce ta duba number, dan a tinaninta jarumin nata ne ya tashi. Sai dai kash, new number ta gani. Kamar ba zata É—aga ba, sai ta tina su Yah Omaid zasu iya kiranta, ga su Yah Jawad, Yah Rizwan dan haka she have to take a new number.
Picking ta yi tare da kara wayar a kunnenta tana yin sallama cikin natsuwa. Other side cikin natsuwa ya amsa mata da. "My wife kin manta da ni ko?"...... Siririn murmushi ta saki kafin ta ce. "Yah Abdussalam ni na isa in mance da kai ne? Kana rai'na, kawai dai bana cikin natsuwa ne yasa ban kiraku ba"....... Sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke wanda sai da ta jiyo shi.
"To na ji daÉ—i tin da ba'a manta da ni ba, fatan wife É—ina tana nan lafiya?".... Da alhamdulillah ta amsa mashi tana jin wani irin fargaba yana ratsa mata zuciya, dan tana jin kamar call É—insa ba alkhairi bane a gareta, abokin wasan ta ne tin da É—an kawunta ne sun saba wasa sosai, sai dai yau tana jin wani irin da take magana da shi.