Sashe 203
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"My Hero na yi kewarka fiye da yadda zato zai iya zata". Ta yi maganar ba tare da cire kallonta daga kansa ba. Ajiyar zuciya ya sauke. "Gaskiya na fiki shiga cikin kewa, kullum tinaninki ya zame mun tamkar iskar da nike shaƙa, kome nike yi ke nike tinawa, kina rai'na fiye da yadda tinani zai iya tinani". Cigaba da sakar mashi narkakken smile mai narka dakakkiyar zuciyarsa na warriors ta yi. "Please ina neman alfarman da a cire mun hannun nan in ga fuskar Hoonairata yadda yakamata". Ya yi maganar yana ɗan satar kallan dogon kyakkyawan wuyarta zuwa ƙasa kaɗan, ya ɗan yi mamakin ganin sauyawarta, kwata kwata fa bata cika wata biyu da barinta kingdom ɗin ba, amma ta sauya sosai, ya yi mamakin ganin yadda kirjinta ya ciko sosai, sai da ya ji tsikar jikinsa ta tashi, sai da ya ji kamar an jona mashi lantarki, ya yi danasanin kai kallansa wajen!.
"Ni dai a'a, kunyarka nike ji, ba zan iya buɗe fuskata ba". Ta faɗa tana zuba mashi wani irin salon kallo na musamman, ɗaya ne daga cikin irin salon da ta tanada zata rinƙa yi mashi a gidan aurensu.
"Yau kuma ni ake kunya?". Cikin sanyin murya sosai ya yi maganar. Kai ta jinjina mashi alamar e kunyarsa take ji!. Shiru ya ɗan yi, can kuma sai ya ce. "Kenan yanzu idan muka yi auren ma haka zaki mun? Ki ta rufe mun fuska da sunan kunyata?"...... Ɗan turo baki ta yi kafin ta ce. "E haka zan yi, idan ka takura sai ka rabani da kunyar in daina ji, kaga sai ka samu sauki". Wani irin daɗi ya ji ta lulluɓe zuciyarsa, ƙasa ya yi da murya, cikin tsigar dabara ya ce mata. "To shikenan, amma yanzu dai please a barni in kalla ko sau ɗaya ne?".
Kai ta ɗan girgiza tare da faɗin. "Ni kunya nike ji! Ba zan iya ba". Cikin wannan shagwaɓa tata mai tafiya da imanin ta yi maganar, sai ya ji tamkar an tsira mashi allura a tsakar ka.
"Please my Hoonaira, wannan kunyar zai cutar da ni fa, Please mana, shin baki son in ji daɗi ne?". Murya a raunace ya yi maganar..... "To rufe idanunka sai in buɗe maka"..... Ba musu cikin sauri ya datse idanunsa, dan a tsananin ƙage yake da san ganin face ɗinta. Zame hannayenta daga face ɗin nata ta yi, sannan ta riko hannunsa da hannunta ɗaya, ɗayan hannunta kuma ta bayyanar da kyakkyawar diamond ring da ta ɓoye a ciki ta yi, ware kyawawan yatsun hannunsa ta yi a in da ta zura mashi ring ɗin a yatsarsa dake kusa da babba na tsakiyar nan, sai wani irin balai'n kyalli zoben yake yi. Tamkar dan hannunsa aka yi ta!.
Shi kuwa har cikin tsakiyar ransa ya ji ya amsa a lokacin da ta riko hannunsa, gabaɗaya sai ya ji tamkar ba'a duniya yake ba, amma ya daure yana jinta ta sanya mashi zoben, bai ta shi jin tamkar yana duniyar mercury ba sai da ta kai ɗan bakinta ta sumbaci ring ɗin, ai bai san lokacin da ya waro idanunsa waje ba, kai tsaye sai saman face ɗinta ya sauke kallonsa, nan fa ya kara kiɗimewa sosai, dan wani irin sihirtatcen kyau da ta kara yi, kumatunta ɓulɓul. A take yanayinsa ya fara canzawa, dannewa ya yi tare da ƙoƙarin kawar da dik wani tinani. Muryarsa na ɗan sarkewa ya furta. "Ring ɗin nan ya yi tsananin kyan da shi kansa kyau ya jinjina mashi, zan iya sumbatarsa?". Ya yi tambayar idanunsa a kanta babu ko kyaftawa. Yatsa ta kai saman ramin da ya lotsa a kumatunsa, wato kyakkyawan dimples ɗinsa. "Zaka iya sumbata, ai naka ne, my hero dimples ɗinka sun fi nawa kyau sosai".
Tamkar wadda ta jonawa lantarki haka ya ji da ta taɓasa, wani irin azabbabben shock ya ji, da kyar ya iya dannewa, ya kai hannunsa saitin ɗan bakinsa ya sumbata, sai ya ji tamkar lips ɗinta ya sumbata, dama saboda ta sumbaci ring ɗin ne ya ce zai sumbata shi ma, dan ya ɗaura lips ɗinsa a in da ta ɗaura tata!. Ƙasa jure jin hannunta a kumatunsa ya yi, tana jefasa cikin wani yanayi, hakan yasa ya kai hannunsa ya riko hannun nata, a hankali ya zameta daga face ɗinsa, sai dai kuma ya kasa iya sakinta, dan wani irin tsantsar kaunarta dake fusgarsa, ga skin ɗinta very soft shiyasa ya kasa iya sake mata hannu.
Ganin abin yana neman zame mashi wata matsala ne yasa ya ce. "My Hoonaira kada fa a nemeki a cikin gida"....... ÆŠan zaro mashi eyesball É—inta ta yi kafin ta ce. "Uhm nemakam ai nasan sai anyi, ban ma san ina zan ce na je ba".
"To mu je in mayar da ke kada a samu matsala". Yadda ya yi magana da mutum yana waje ko yaki ko ya so sai ya so bawan Allahn nan ya cigaba da yin magana kada ya dakata, cikin wani irin sigar soyayya mai sanyi da tafiya da imani ya yi ta.
"Amma ai ban gaji da kallonka ba". Tamkar zata yi kuka ta faɗa........ "Nifa naki ne, mu je ki koma ciki sai gobe mu sake kallan juna". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa rike da hannunta. "To amma zamu yi video call idan na koma bedroom ɗina?". Kai ya jinjina mata, sannan ta miƙe tsaye, jan hannunta ya yi suka nufi kofar fita, da kyar yake iya ɗaga ƙafafunsa, dan dik ta saukar mashi da wani irin kasala na musamman. A bakin door ɗin ya saki hannunta ya buɗe kofar, sai da ya leƙo waje ya tabbatar da babu kowa, sannan ya ce ta zo su tafi. Cikin natsuwa ta fito, janyo kofar ya yi tare da jan hannunta suka nufi hanyar komawa.
Suna tafiya suna hira gwanin birgewa, tana faɗa mashi cewa lallai yau har waye wan gari suna video call, shi ma da giyar soyayya na ɗebansa ya ce mata sallar asuba ne kawai zai sa su yi sallama. Allah sarki soyayya. Sai daɗi take ji har suka isa kusa da door ɗin da zai sadata da cikin gida, sun kuwa yi sa'a basu ci karo da kowa ba. A bayan wasu dogayen flowers dake wajen ya tsaya tare da juyowa suna fuskantar juna, daga in da suke suna iya kallan kofar shiga cikin gida, sannan akwai hasken bulb dake wajen Flowers ɗin da suke haskota, sai dai a in da suke ɗin ba haske sosai bane, hasken kaɗan ne yake riskarsu. Zubawa kyakkyawan face ɗinta idanu ya yi. "I will going to miss you my Hoonaira". Ya faɗa can ƙasa ƙasa.
Jingina da jikin bangon dake ɗan gefe kaɗan ta yi, sannan ta ɗan ɗago kanta kaɗan dan ta samu damar ganin face ɗinsa, kunga ya fita tsawo nesa ba kusa ba, cike da salo mai jan hankalin da yakamata ace ta bari sai bayan auren nasu ya rinƙa yi mashi irin wannan salo ta ce. "My Hero zan fi kewarka sosai fa". Wani irin kafiya ya ji ta soki zuciyarsa, ta kara birkita mashi lissafi.
"Rabuwa da kai tamkar za'a rabani da numfashi nane, ina jin zan bar iska da haskena a nan in shiga cikin gida, na tabbata babu wata light da zata iya haska mun bedroom ɗina, dan na baro light nawa a nan, bana san komawa ciki my Hero, zan ji tamkar a ƙarƙashin ƙasa nike".
Tin da ta fara magana idanunsa a kan É—an bakinta har ta dire aya, sam kunnuwansa basu saurari kalamanta ba, hankalinsa ya yi nisa sosai. Ai tana dire aya ta rufe baki ya tsinci kansa da matsawa dab da ita, a hankali ya matso da face É—insa dab da tata, tana tsaye tana kallansa bata ce mashi ko uppan ba, soyayyarsa ya rufe mata ido, hankalinta ya yi nisa a kallan face É—insa..... "My Hoonaira, can I have a one kiss?". Ya faÉ—a murya can ciki ciki a dishashe kuma, yana jin faÉ—uwar gaba sosai, tamkar zai rasata ne haka yake ji.
Ita kuwa da yake sonsa ya rufe mata ido sai bata san lokacin da ta ce mashi. "Whyn't". Ba. Haba aikuwa wani irin sanyi ya ji ta ratsa zuciyarsa, slowly ya haÉ—e face É—insa da tata, kirjinsa na harbawa da karfi karfi sosai ya sanya hannunsa É—aya a saman waist É—inta, É—ayan hannun nasa kuma ya É—aura a saman bayan wuyanta, cike da tsantsar kaunarta ya haÉ—e bakinsu waje guda.