Sashe 78
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bari na baki missali yadda zaki fi fahimta, waÉ—an da suka rike mata baba ta sani in suka cutar da shi to tabbas Allah ne zai yi mashi sakayya tin da babu abin da ya yi masu, haka zalika ita ma idan ta ce hujjanta shi ne babanta ta cutar da waÉ—an da basu ji ba basu gani ba to fa ta sani suma Allah zai yi masu sakayya, bata da Æ´ancin cutar wani idan ba shi ya cutar da ita ba, in dai shi ya cutar da ita wannan tana iya rama dai'dai da abin da ya yi mata".
"Misalin cikin suratun Nahl, aya ta 126 Allah ya ce
ÙˆÙŽØ¥Ùنْ عَاقَبْتÙمْ ÙÙŽØ¹ÙŽØ§Ù‚ÙØ¨Ùوا بÙÙ…ÙØ«Ù’ل٠مَا عÙÙˆÙ‚ÙØ¨Ù’تÙمْ بÙÙ‡ÙÛ¦ Û– وَلَئÙÙ† صَبَرْتÙمْ Ù„ÙŽÙ‡ÙÙˆÙŽ خَيْرٌ لّÙÙ„ØµÙ‘ÙŽÙ°Ø¨ÙØ±Ùينَ
"Allah ya ce Idan an cutar da ku, yazamana kuna san ramawa, to ku yi ramako daidai da abin da aka azabta ku da shi. Amma idan kun yi hakuri, to haƙiƙa hakuri shi ne mafi alheri ga masu yin ta".
"Wannan aya na nuni da cewa idan wani ya zalunci mutum, yana da damar ramawa daidai da abin da aka yi masa, dai'dai fa kada ya ƙara ko ɗiko, amma idan ya yi hakuri ya bar wa Allah, to Allah zai yi mashi sakayya da abin da bai taɓa zata ba".
"Haka ma a cikin suratul shura, aya ta 40 Allah ya ce
ÙˆÙŽØ¬ÙŽØ²ÙŽÙ°Ù“Ø¤ÙØ§ÛŸ Ø³ÙŽÙŠÙ‘ÙØ¦ÙŽØ©ÙÛ¢ Ø³ÙŽÙŠÙ‘ÙØ¦ÙŽØ©ÙŒÛ Ù…Ù‘ÙØ«Ù’Ù„Ùهَا Ùَمَنْ عَÙَا وَأَصْلَØÙŽ ÙَأَجْرÙÙ‡ÙÛ¥ عَلَى ٱللَّه٠ۚ Ø¥ÙنَّهÙÛ¥ لَا ÙŠÙØÙØ¨Ù‘٠ٱلظَّٰلÙÙ…Ùينَ"
"Sakamakon mugunta ita ce mugunta irin ta, amma wanda ya yi afuwa kuma ya daidaita komai cikin ruwan sanyi da yafiya, to ladansa yana wajen Allah, lallai Allah ba ya son azzalumai da zalinci"
"Dan haka a shawarata ni dai shi ne ta barsu da Allah, kada ta damu idan sun cutar da babanta, ta sani wanda ya halicci baban nata ya fita sonsa, kuma yana ganin komai, sannan ki sani Allah bai yi alkawarin agazawa azzalumai ba, dik abin da suka yi wa babanta Allah zai yi mashi sakamakon. Cikin suratul Hajj, aya ta 10 inda Allah (SWT) yake cewa
ذَٰلÙÙƒÙŽ بÙمَا قَدَّمَتْ يَدَاكَ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَيْسَ Ø¨ÙØ¸ÙŽÙ„َّٰم٠لّÙلْعَبÙيدÙ
"Wannan azaba sakamakon abin da hannayenka suka aikata ne, dan Allah ba mai zaluntar bayinsa ba ne, dik wani hukunci da kuka ga ya hau kanku to ku sani tabbas kun aikata ba dai'dai bane aka hukuntaku. Wannan aya na nuni da cewa dik wanda ya aikata zalunci ko wani nau’in cin zarafin mutane, zai fuskanci sakamakon abin da ya aikata, Allah ba mai zalunci ba ne, kuma kowane mutum zai ga sakamakon ayyukansa, ko na alheri ko na sharri".
"Haka zalika a cikin Suratul zumar, aya ta 24 Allah ya ce.
Ø£ÙŽÙÙŽÙ…ÙŽÙ† يَتَّقÙÙ‰ بÙوَجْهÙÙ‡ÙÛ¦ سÙوٓءَ ٱلْعَذَاب٠يَوْمَ ٱلْقÙيَٰمَةÙÛš ÙˆÙŽÙ‚Ùيلَ Ù„ÙلظَّٰلÙÙ…Ùينَ ذÙوقÙوا۟ مَا ÙƒÙنتÙمْ ØªÙŽÙƒÙ’Ø³ÙØ¨Ùونَ
Dik wanda ya kare kansa daga mummunar azaba, wato ya guji aikata ba dai'dai ba, to a ranar ƙiyama zai zama wanda ya tsira! Su kuma azzalumai za'a ce masu za ku ɗanɗana abin da kuka kasance kuna aikatawa. Wannan aya ta kara jaddada cewa azzalumai ba za su tsira ba, kuma Allah zai saka wa kowa daidai da abin da ya aikata".
"Dan haka dik wanda aka zalunta ya barwa Allah, kada ta yarda ta bari Allah ya kamata tana zaluntar waÉ—an da basu ji ba basu gani ba, ta koma ga Allah ta kai kukanta a kan babanta, ba wai dan Allah bai san halin da take ciki ba, yana sane da komai, amma ta koma garesa ta kai karansu a kan abin da suka yi wa babanta, kada ta yarda ta cuci kowa".
Tin da Sharifat ta fara magana ta ƙasa kunne take sauraranta cikin nitsuwa, kuma tabbas ta gamsu da kalaman Sharifat, tabbas Allah da ya halicci babanta ya fita kaunarsa, dan haka ta bar masu nikaf da Allahn baban nata kawai, shi zai yi mata maganinsu.
Tana tsaka da wannan tinanin ne wani sako ya kara shigowa wayarta. Sai da ta ɗan saci kallan Sharifat ta wutsiyar idanu kafin ta buɗe saƙon. Taga Sharrifat hankalinta ya koma kan wayarta da guyson yake kiranta, ya tura mata saƙo a what'sapp ya jita shiru bata amsa ba, shi ne ya kira ya ji lafiya tana online bata bashi amsa ba.
"Sharifat ina zuwa, zan je gidan wata class mate É—ina". Cewar Leesharh kenan. Dan yanzu saukin da ta samu har ta koma school.
Cikin halin ko in kula ta amsa da. "In zo in rakaki ne?". Da sauri ta girgiza kai tare da cewa. "A'a ba sai na wahalar dake ba, yanzu zan je in dawo, wasu handouts zan karɓa".
Jinjina kai Sharifat ta yi, sannan ta sake cewa. "Waye zai kai ki to?". Kai tsaye ta amsa da. "Yah Bilal ne zai kai yi, dama tin da safe mun yi magana da shi".
Cike da murna Sharifat ta ɗago da kallanta daga kan wayarta izuwa kan Leesharh ɗin, fuska ɗauke da murmushi kamar ba yanzu ta gama sharar kwallah ba, har farinciki ya baibaye zuciyarta baiwar Allah. "Allah yasa idan kun je kafin ku dawo a hanya ku ƙullah soyayya da Yah Bilal, ai bama zan biku ba dan kada na shiga hakkin masoya, Allah ya mallaka maki zuciyar Yah Bilal sai a haɗa aurenmu".
Sharifat da karfin hali take, ita da bata samu nata soyayyar ba take faman nemawa wata, har da wani za'a haÉ—a aurensu, ko yaushe ta mallaki zuciyar Ramish har zasu yi aute?.
Girgiza kai kawai Leesharh ta yi ba tare da ta sake yin magana ba, dan ita tasan abu ne wanda ba zai taɓa yiwuwa ba ta samu soyayyar ɗaya daga cikin King Badeen or King Zuhair familys, bata kai ba, amma Sharifat sai wani hakikancewa take yi tana haɗata aure da Bilal karfi da ya ji, ita a suwa wai?.
Mayafin kayan jikinta ta É—auka tare da matsawa ta mannawa Sharifat sumbata haÉ—e da yi mata sallama, sosai Sharifat ta zage tana addu'ar Allah yasa kafin su dawo soyayya ta kullu, banda girgiza kai babu abin da Leesharh take yi. Haka ta wuce ta fita abinta.
Ita kuma Sharifat ta cigaba da hira da guyson ba tare da ta kawo wani mummunar tinani a ranta ba.
After some times.
•••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Tuki yake yi a hankali cikin nitsuwa, dare ta yi, a kallah lokacin karfe 10 zata yi, zaune take a kujerar gaban motar hannunta rike da bakar laida mai É—an girma.
Dik da tana sanye da nikaf hakan ba zai hana mu iya gane cewa Leesharh bace, saboda idanunta da yanayin jikinta, kai komai sak Leesharh ce.
Yana tuki yana waigowa dik bayan second ya kalleta, har sai da ta gaji ta ce. "Yah Bilal kada fa mu je mu samu accident".
Maganar da ta yi ne ma ya kara tabbatar mun da Leesharh ce, dan babu banbanci a voice É—insu.
"Ai ke É—in ce, ba zan iya kawar da kallona daga kanki ba, dole ina juyowa in ganki in ba haka ba sai a samu matsala". Ya faÉ—a yana sauka daga titin sama izuwa na kasa.
"Kai Yah Bilal ka fara ko?". "To ya kike san in yi? Dole ce tasa ai".
Shiru ta É—an yi, can kuma sai ta ce. "Samu waje ka tsayar da motar sai mu yi magana ko?"...... Ba musu ya gangara gefen titi ya yi parking, sannan ya juyo ya kura mata ido.
"Menene next my lovely wife?". Ya faÉ—a. Dai'dai lokacin call É—in Ramish ya shigo wayarsa, bai kai ga kawar da kallonsa a kanta izuwa kan wayar ba tasa hannu ta É—age nikaf dake face É—inta.
Ƙasa kawar da kallonsa ya yi, da ɗan karfi ya furta wow. Leesharh ta sha make up yau sosai, ta yi kyau matuƙa kamar ba ita ba, sai glowing take yi.
Har call É—in Ramish ya katse yana nan yana kallanta bai yi magana ba.
Me kuke tinanin ya haÉ—asu a wannan dare da har yake ce mata my wife? Dama suna soyayya ne? Ko dai yau suka fara?.
"Yah Bilal mu je ka saya mun ice cream sai mu koma gida dare ya yi". A ɗan shagwaɓe ta faɗa.
Nisawa ya yi, maza anga kyau iya kyau har ya ji kamar ba'a duniya yake ba. "Wife kin yi kyau matuƙa sosai".
Siririn murmushi ta saki kafin ta ɗan sunkuyar da kanta ƙasa. Hannunsa yasa ya ɗago haɓarta.
"A'a barni in kalli face ɗin matata da kyau". Ya faɗa yana zame hannunsa daga haɓar tata.
"Kai Yah Bilal ni fa kunya nike ji". Ta faɗa tana kallansa ƙasa ƙasa. Matsar da bakinsa dab da kunnenta ya yi, ƙasa ƙasa kamar mai raɗa ya furta. "Kin girma fa, komai ya ciko dai'dai yadda nike so, yakamata......."
Katse shi ta yi ta hanyar jiyowa garesa da sauri. Kashe mata ido É—aya ya yi tare da matsar da bakinsa saitin kumatunta, sumbata ya bata a lallausan kumatunta.
Lunshe idanunta ta yi tare da sauke ajiyar zuciya. Ƙara matsa dab da ita ya yi, kamar zai haɗe bakinsu waje guda, kamar mai raɗa ya ce. "Yau kam za'a bani dama ne ko dai za'a cigaba da hanani kamar a baya?".
(What?😳 Kenan ya saba kawo mata harin kiss? Tab akwai matsala, a warware mana wannan cakwakiya ko zan samu damar shan maltina mai sanyi.)
Tana kallan cikin idanunsa ta ce. "Yah Bilal ko da can baya ban taɓa hanaka na ai, kai ne dai kake ganin kamar ina hanaka".
Gera É—aya ya É—aga mata tare da kara matsawa dab da ita sosai, a hankali yasa hannunsa zai É—an rungumota.
A karo na biyu call ɗin Ramish ya sake shigowa wayarsa. Ɗan ciza laɓɓansa kaɗan ya ɗan yi haɗe da janye jikinsa daga kusa da ita, ya koma ya mannu da jikin kujerarsa yana sauke ajiyar zuciya, sannan ya ɗauko wayar, kamar ba zai yi picking ba, dan yasan wanenen Ramish, tsaɓ zai iya cankar a wani irin yanayi yake ciki da jin voice ɗinsa kawai.