Sashe 161
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuma wurgi ya yi da wayarsa tare da kifa kansa da jikin sofar da Leesharh ke kwance tamkar gawa, sai wani irin zufa ce take keto mashi, gabaɗaya face ɗinsa tamkar wanda aka watsawa ruwa......... 10 mins tsakaninsa da kiran da ya yi wa Sharifat ya miƙe ya ɗauki short ɗinsa ya maida jikinsa, sannan ya nufi wajen romote na stair case ɗin. Jikinsa dik rashin kuzari, da kyar ma ya iya danna romote ɗin stair ɗin ta yi ƙasa. Allah sarki yau sai ga Ramish da leƙa waje wai dan zai sauko ƙasa, leƙawa ya yi domin ya duba akwai mutane ko babu, jikinsa har tana ɗan kerma.
Ganin babu kowa yasa ya yi zafin namar saukowa kasa ya ɗauki kayan da ta ajiye mashi kamar yadda ya buƙata, a gaggauce ya koma sama kirjinsa na harbawa da sauri sauri. Yana haurawa ya naɗe stair case ɗin sama, sannan ya hau ware set ɗaya ya sanya a jikinsa, jikin nasa ma ta wani sassa dikka jininta ya yi mashi wanka. Yana gamawa ya wuce da set ɗaya zuwa in da take. Dan dole ya ɗaura idanunsa a kan aika aikan da ya yi domin ya sanya mata kayansa. Dik da sun yi mata yawa haka ya sanya mata, sauri sauri ya kai hannunsa saitin bugawar zuciyarta ya ji tana raye ne ko dai ba'a iya fyaɗe abin ya tsaya ba har da kisan kai ya yi?.
Jin kamar kirjin nata na bugawa can kasa kasa ya sa ya yi gaggawar miƙewa tsaye ya saɓata a saman shoulder ɗinsa, kai tsaye ya nufo ƙasa da ita, har lokacin hannunsa na zubar da jini, da kyar ya iya naɗe stair case ɗin sama. Kai tsaye bedroom ɗinsa ya nufa da ita, yana shiga ya mayar da kofar ya rufe tare da murza key, dan ko Bilal bai yarda ya san abin da ya faru ba, shiyasa ma bai kaita A&E ɗinsu ba ya wuce da ita bedroom ɗinsa kai tsaye, a cewarsa zai rufe kayansa shi kaɗai, a cikin kwakwalwarsa ya fara tinanin ko dai ya yi mata allura manta komai ya shafe mata kwakwalwarta ne?. Wani zuciya ce ta ce mashi zai tabka manyan laifuka guda biyu kenan, idan ya yi mata hakan ya gama cutarta duniya da lahira, zata manta kowa ta manta komai, dik wasu mutane masu mahimmanci a rayuwarta zata manta su? Kai ina wanna babban zalinci ne, wani ɓangare na zuciyarsa ce ta amsa mashi da kai tin da asirinka zai rufu ai kawai kada ka wani damu da dik abin da zai faru, dama ai marainiya ce bata da kowa, dan haka kayi mata alluran kawai.
My people's kuna ganin yiwa Leesharh allura da zai yi shi ne mafita a garesa? Shi ne zai sa asirinsa ya rufu? Ko shi ne zai sa komai ya wuce? Idan ya yi hakan kuna gani ya kyauta mata kuwa? Ya yi mata adalci? To muje dai zuwa.
A saman bed ɗinsa ya shinfiɗe ta tare da ɗauko remote ya kashe A.c, a gaggauce ya fito ya rufota a cikin ɗakin, kai tsaye ya wuce A&E, dik wasu abin da yasan zai buƙata ya haɗa a cikin A box sannan ya ɗauko ya dawo bedroom ɗinsa, sake kulle kofar ya yi, a gaggauce ya hau yi mata aiki dan kada a rasata.
A lokacin da yake yin wannan aiki a lokacin shi kuma Bilal ya dawo daga yawon nemansa, sai ya nufi É—akin binciken nasu domin ya shigar da number Ramish É—in a cikin computers É—insu ya yi traking na number dan ya ga in da É—an uwan nasa yake. Ya sha madarar mamakin ganin yadda É—akin ta yi watsa watsa, computers É—in dik anyi raga raga da su, sai dai bai damu da fashesu da aka yi ba, dan yasan babu wanda zai yi wannan aiki sai Ramish, damuwarsa É—aya shi ne meyasami É—an uwansa har ya fashe masu kayan aiki haka?. A gaggauce ya juya ya nufi bedroom na Ramish.
A dai'dai lokacin Ramish yana kan yi wa Leesharh allura, turo kofar ya yi da nufin ya shigo sai jinta ya yi a datse, hankalinsa ne ya tashi sosai, knocking ya fara yi dan yasan akwai mutum a ciki, idan ba ku manta ba shi ne ya yi na karshen fita É—akin daren jiya, so yasan bai rufe da key ba, dole Ramish ya dawo yana ciki kenan.
Cike da tashin hankali yake knocking, amma shiru Ramish bai ko ɗago ya kalli door ɗin ba. Bilal na ƙoƙari juyawa ya bar wajen dan ya je ya tambayi Abbie ko yasan wani abin dangane da Ramish daga jiya zuwa yau kwatsam kallansa ya sauka a kan jinin hannun Ramish da ya ɗiga a wajen, ai hankalinsa ne ya kara tashi, take ya kara tabbatarwa da kansa ba lafiya ba, dole yasan me yake faruwa, sake sake daban daban ne cike a cikin ransa a kan Ramish.
Baya ya koma da karfi yasa karfi zai ɓalle kofar, wata iriyar duka ya kaimata, jijjiga kofar ta yi amma bata ruguje ba, sake yin baya ya yi ya zo da karfi ya daki kofar da shoulder ɗinsa, nan ma jijjiga ta yi bata ruguje ba. Sai a karo na uku ne kofar ta ruguje ƙasa, cikin zafa ya afka cikin ɗakin kirjinsa na harbawa da sauri sauri, yana ta raba idanu game da zarosu yana tinanin ta ina zai kalli ɗan uwansa.
Shi kuwa Ramish da iskanci ya gama cika mashi kai dik abin da Bilal yake yi yana jinsa, bai taka mashi birki ba kuma bai yi niyyar buÉ—e kofar ba, dan haka ko da ya rugujeta ya shigo ma ko É—agowa ya kallesa Ramish É—in bai yi ba, ya cigaba da abin da yake yi kawai.
Me kuke tinanin zai faru kenan? Shikenan Bilal ya gansu? Asirin Ramish zai tonu kenan ko yaya? Shin Bilal zai fahimcesa ya yi mashi uzuri ya rufa mashi asiri kuwa?............. To azimi ya zo ina gab da tafiya hutu, shiyasa nike san leƙa maku kowani part dan kusan halin da ko'ina suke ciki kafin mu tafi hutu, dan haka mu leƙa kingdom of power mu dawo.
🔥🔥KINGDOM OF POWER🔥🔥
Tafiya take yi tana É—an É—ingisa kafafunta zata je part É—in mama, bata gama warkewa daga jibgar da Smart ya yi mata ba, cikin daren ta fito dan ta je wajen maman Yah Ramish, kun san Sarina da mama suna shiri sosai, tana tafiya tana latsa wayarta tana É—an turo baki, still dai tana cikin wannan karuwan shigar nata na sleeping dress. Alamar bata daku da kyau ba, dan babu alamar nadama a tattare da ita.
Dai'dai zata shiga part É—in mama ita kuma Mahreen tana fitowa daga part É—in momma zata je wajen mama Haulat a part É—in Jaish. Tana fitowa suka ci karo da Sarina. Baya kaÉ—an ta yi tare da bankawa Sarina wani irin matsiyacin kallo na uku saura kwata kafin ta ce.
"Amma ke dai dabba ce ko? Dan naga dabobi ne suke tafiya basa ganin gabansu, suna sukuwa dik in da kansu ya nufa". Ta yi maganar tare da riko waist ɗinta da hannu bibbiyu, irin dai yadda take cin uwar sabada a kauye idan aka taɓota. Yanzu larabci ya fara zama sosai a bakinta, rashin mutum sabo take karowa, dan ta fara wayewa, infact kallan kauyawa marasa hankali ma take yi wa Aneesa and Fanan, gani take basu san me suke yi ba tun da basa kwalliya.
Amma kuma tana matuƙar girmama Chuchu saboda ɗaukar wankarta, kun san mutuniyar da shegen san kwalliya, idan kana kwalliya ai biyayya zata yi maka sau da kafa ku zauna lafiya ka koya mata yadda ake yi, akasin haka kuwa ka gurji rashin kunya da rashin mutunci daga wajenta.
Mamaki ya hana Sarina yin magana, kallonta ta fara yi from head to toe, yau rashin kunya da fitsara ne suka haÉ—u waje guda. Wani irin faÉ—uwar gaba Sarina ta ji a lokacin da taga face É—in Mahreen, dan ta ganta kyakkyawar gaske, gata yar siririya zubin turawa, komai dai masha Allah, ta sako kayan barcinta masu kyau, a daren ma sai da aka yi kwalliya, ai yanzu tun da ta iya kwalliyar nan kowa sai ya sarara mata, dan na safe daban na rana daban da dare daban, yanzu ta zama mace mai class kamar Chuchu tamu ta amana.
Ita kuwa Mahreen tana wannan girgiza tana binta da harara, wai a hakan ma ta raga mata ne dan ta É—an yi simple make up a face É—inta, shi ne ta samu rangwame, ba dan haka na masifar da Mahreen zata yi mata sai ya fi hakan.
Takaici yasa Sarina ta cire hannu ta zabga mata dalleliyar mari mai tsada, dan a cewarta bata da lokaci ɓata baki a kan yarinyar da bata wuce tasa bulala ta yi mata dukan mutuwa ba, dama ga takaicin Mahnoor ta kwacewa Fanan Jaish ya cika masu zuciya, sai ta nemi sauke hakan a kan Mahreen.
Aikuwa tana saukewa Mahreen wannan mari ta yi tsalle ta dira ta ce idan Sarina ta isa Allah ya kasheta, wlh bata ga mai hanata rama marin nan ba, Sarina bata yi zatan zata yi yunƙurin rama marin ba shiyasa bata wani kauce daga gabanta ko ta yi wani yunƙurin ba, unexpext ta ji saukar hannun Mahreen a face ɗinta ta dalla mata mari mai tsadar gaske, ji kake tass da karfin tsiya, kai tsabar Mahreen ta kware a faɗa ma sai da ta daka tsalle ta buɗe hannunta da kyau kafin ta dalla mata marin.
Ai wani irin baya baya Sarina ta yi tamkar zata faÉ—i kasa ta yi gaggawar dafa bango, har wani jiri ta gani yana É—ebanta, ta maru ba karya, lokaci guda ta ji kamar wadda aka É—aura a saman fanka yana juyawa da ita. Mahreen kuwa ko da ta rama marin bata tsaya a iya nan ba, cikin jajjagen masifa ta ce. "Waye ubanki da har zaki mareni in kyaleki? Wlh kin yi kaÉ—an, kin ci karya kin kwana da yunwa, shegiya mai kirar akuyoyin Nenne".