Sashe 84
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cigaba da laluɓe ta yi tana haki haɗe da sauke numfashi da karfi karfi. Har ta isa in da Abbie yake ba tare da ta sani ba, tana layi kamar wadda take a make. Tana isa dab da shi a lokacin ya sallame sallah ya miƙe dan ya je ya kunna wutar ɗakin yaga wanene ya shigo mashi ɗaki a irin wannan yanayi haka.
Yana miƙewa suka ci karo, a lokacin dik wani karfinta ya kare, tafiya ta yi zata faɗi ƙasa ya yi saurin rikota. Sai da gabansa ya faɗin jin cewa yarinya ce mace kuma kamar babu kaya a jikinta. Amma dik da haka ya yi ta maza ya rungumota a jikinsa gudun kada ta faɗi.
Da kyar ya iya riketa suka karisa gaban bed É—insa. Sosai ya zaro idanunsa a lokacin da wutar lamp ta haska mashi face É—inta, a fili ta furta Leesharh da É—an É—aga murya.
Lokacin ta fara fita a hayyacinta, sam bata gane a hannun wa take ba, hankalinsa ne ya tashi bawan Allah, jiki na kerman mamaki ya kwantar da ita a saman gadansa. Ga bedsheets ɗinsa white color ne sosai, haka ya yi dama dama da jininta. Ɗan kawar da kallansa daga kanta ya yi duba da cewa babu sitira a jikinta, ya janyo white duv ɗinsa ya lulluɓeta da shi har saman kirjinta. Jikinsa dik ya ɓaci da jininta, dama white jallabiya ce a jikinsa.
Wajen phone set dake kusa da bedside drawer ya nufa, fili ne da aka yi sa domin ajiye waya, hannunsa har yana É—an kerma wajen É—auko wayarsa. Number zaratan samarin gidan nasa yake san kira ya ji menene yake faruwa a cikin gidan haka? Su zo su duba mashi me ya samu Leesharh? Waye ya yage mata kayan jikinta haka?.
Sai dai bai kai ga kunna wutar screen É—in wayar bama bare aje ga call sai ganin É—akin nasa ya yi ta gauraye da haske an kunna bulbs. A É—an razane ya juyo ga switch na É—akin.
Sanye take da sleeping gown tana tsaye a kan kafafunta, tsaresa da ido ta yi taba binsa da wani irin kallo wanda za'a iya fassara shi da kallan tuhuma. Ummie kenan.
Me kuke tinani ya kawo Ummie a dai'dai wannan lokacin? Abu kamar tasan da Leesharh a cikin ɗakin, ko da yake ɗakin mijinta ne, zata iya shiga a dik time da taga dama, ga shi kuma asuba ya kawo kai, dama za'ayi expect ɗin dik wata mace ta gari a irin wannan lokaci tana ga mijinta zata tashe shi sallar asuba ko?......🥱
From head to toe ta fara bin Abbie da kallo, abin ya yi matuƙar bata mamaki sosai, cike da zargi a idanunta ta mayar da kallanta a kan Leesharh dake kwnace a saman bed ɗinsa tana wani irin numfashi sama sama kamar zata sume.
"Omar, me zan gani kenan?". Ta faÉ—a tana zaro idanun, yau babu batun Abu Abdussalam, da ainahin sunansa Omar ta kirasa, mata duniya ne wlh.
Tabbas ya ji mamakin wannan suna da ta kirasa, yau sama da shekaru 30 suna a tare bata taɓa ambatar wannan suna ba sai yau, abin ya ɗan girgiza shi, nan ma wai hankalinsa bai kai ga kan abin da take zargi a ranta ba kenan, ya zaci ta tsorata ne na ganin Leesharh a cikin mawuyacin hali har ya ɗaga mata hankalinta, shiyasa har ta kirasa da Omar ba tare da ta sani ba, bai san babban bala'in dake tinkarisa ba.
"Lafiya kuwa?". Ya jefa mata tambayar cike da matsuwar san jin dalilin kiransa da ta yi da Omar É—insa. Amma fa bai yi mamakin ganinta a É—akinsa a wannan lokacin ba, saboda ta saba zuwa, wani lokaci a nan take kwana, yau ta ce da Sharifat zata kwana shiyasa ta tafi ta bashi waje.
"Ni kake tambaya lafiya ma ko? Dama abin da kake aikatawa kenan? No wonder wani lokaci kake nuna cewa kafi san wannan shegiya tsintacciyar yarinyar a kan Æ´ar cikinka, ashe da biyu!!".
Ai Abbie bai san time da ya wani irin miƙe da kyau ya tsaya a kan kafafunsa ba, zaro mata idanu ya yi, ji ya yi tamkar an kwala mashi guduma a tsakiyar kai, da tsufarsa da mitumcinsa ne zata zargesa da abin da ko ɗansa ya kama yana yi sai ya ɗauki mummunar mataki a kansa, abin kyama, ya tsufa yana neman cikawa da imani ne zata nemi lalata mashi karshensa da banzan tinaninsu ma mata? Anya akwai hankali a kwakwalwata kuwa? Ya jefawa kansa tambaya.
A fili kuwa sai ya ce. "Ban gane me kike nufi ba?". Cikin kakkausar murya ya yi maganar.
"Taya zaka gane abin da nike nufi, dama ai shi tabarmar kunya da hauka ake naÉ—esa, yanzu kai babu kunya babu tsoron Allah zaka hakewa Æ´ar yarinyar da ko Sharifat ta fita shekaru? Ko tsoron Allah baka ji! Dubi jikinka fa, dik jini, ko tausayin yarinya baka ji ba? Wlh ba zan yarda ba, wannan Æ´ar iskar karuwar sai ta fita gidan nan a yanzu". Cikin faÉ—a da É—aga murya ta kai karshen maganar. Tana kaiwa karshe kuma ta nufosa gadan gadan.
Ƙasa magana Abbie ya yi, ya ji bala'in da ta fi karfinsa a yau, sai ya ji abin tamkar a mafarki.
Yana can yana tinanin sai gani ya yi ta yaye duv da ya lulluɓe Leesharh da shi tana zazzaga masifar.
"Shegiya matsiyaciya, yanzu zaki fita daga gidan nan dan ubanki, karuwa kawai, dama ai na jima ina zargin akwai wata a tsakaninku, ashe kuwa zargina gaskiya ce........." Ƙasa karisa maganar ta yi sakamakon ganin Leesharh tsirara da ta yi bayan ta yaye duv ɗin kenan.
Wani irin ihu ta kurma tare da ja baya. "Shikenan zancena ya tabbata, shikenan wlh ya tabbata, da gaske ne zina suka aikata". Kamar wata zararriya haka take maganar, ga shi cikin É—aga murya.
Ganin zata tara masu family yasa ya daka mata tsawar ta yi mashi shiru. A tinaninsa tana jin maganarsa tin da bai taɓa yin magana ta ce a'a ba, sai ya yi tinani in ya yi tsawa zata yi shiru, bai san cewa a irin wannan point ɗin mata basu da saiti sam sam ba.
Aikuwa yana daka mata tsawa ta daka uban tsalle kamar wata mahaukaciya sabon kamu, ihu ta yi tare da wurgi da duv dake hannunta wanda ya rufe Leesharh, sannan ta haye saman bed É—in kan Leesharh, hannu tasa ta fara kaiwa Leesharh bugu babu tausayi ba imani, tana dukanta tana aika mata da muggan zagi kala kala.
Leesharh da tuni dama ta sume ai bata jiyo komai, sai zaginta take yi a kan ta tashi ta fita mata daga gida, har da ikirarin yau sai ta kasheta.
Da Abbie yaga abin is getting out of hand, zata iya cutar da Leesharh, sai ya yi yunƙurin dakatar da ita. Ai ina kin sauraransa ta yi, ta ko'ina take kaiwa Leesharh duka babu kakkautawa. Ransa ne ya yi mummunar ɓaci, zuciya ta ɗebesa ya dalla mata wani irin mari mai gigitarwa.
Ihu mai sauti ta zunduma tare da dirowa ƙasa daga kan Leesharh, ta nufi waje tana faɗin bari ta kira su Ramish sai sun zo sun fitar mata da wannan shegiyar yarinyar daga cikin gidanta, kuma kowa ya zo yaga abin da suke aikatawa, har ƴan aiki sai ta kira.
Tashin hankali, my people's me kuke tinani zai faru kuma? Kuna tunanin ya rayuwar Leesharh zata kaya a gaba?. Anya zamanta a gidan zai yiwu kuwa? Abu Abdussalam zai iya wanke kansa a kan babu abin da suke aikatawa da Leesharh kuwa? Kada ku manta a irin yanayin da yake shi da Leesharh gabaɗaya, ni dai a gaskiya ban ga ta hanyar da zai iya wanke kansa a kan wannan ƙazafi da Ummie ta yi mashi ba, dan kuwa ga Leesharh tsirara, ga jini a jikinsa shi da ita, gata a ɗakinsa a kan bed ɗinsa, meya kawota ɗakinsa nasan shi ne tambayar da kowa zai fara yi idan ya zo kan wannan case ɗin, Abbie dattijon arziki, ya kuke tinanin zai ji idan Ummie ta kira su Ramish suka zo suka ji halin da ake ciki? Akwai babban cakwakiya da tashin hankali, part na Dubai ta kama da wuta, bari mu rarrafa wani part ɗin domin mu duba meke wakana.
••••••• KINGDOM OF POWER••••••••🔥🔥🔥
A wayewar garin yau tawagar Auntynsu Jawad zasu koma in da suka fito, ƴan England zasu koma haka ƴan Saudiyya ma, dik cikinsu babu wanda ya san da batun ɓatan Auta, King ya ce a ɓoye maganar a matsayin sirri, saboda fitar maganar zai zamana gazawace a garesu, kuma abokan gaba zasu ji daɗin anyi nasarar yi masu wani abin da bashi da daɗi, za'a rai'na yanayin tsaronsu tun da za'a iya shiga har cikin gida a saci yarinya, and bugu da ƙari fitar maganar zai sa a ce ga hanya mafi sauki na ladabtar da king wato a kwashe ƴaƴansa kenan.
A takaice dai fitar bayanin ɓatar Auta babban abu ne a garesu, dan zai sa su Jaish da ake ɓoyewa su sani, Akka zata ji labari, zai haifar da munanan abubuwa da dama, dan haka sirrinta shi shi ne ya fi komai a garesu, hakan yasa King ya sirrinta hakan.
Auntysu Jawad tayi farinciki sosai na jin aure ya koma kan Jawad, dan dik bata da matsala da su. Sai dai ta so haÉ—uwa da Rizwan kafin ta koma, amma ina bata samu dama ba, Rizwan yaki yin waya da kowa, yama kashe wayansa ne mai gabaÉ—aya.
A yau ranar da zata koma gabaÉ—aya fam sai da suka taru a main parlour na King dan a yi sallama da juna. A nan ne Mammie take samun labaran Jannat Jawad ya aura ba Rizwan ne ya aureta ba. Idan hankalinta ya kai dubu to sai da ya tashi, sai ta ji tamkar ta mutu saboda bakinciki, burinta bai cika ba, har kasa iya zama a cikn parlourn ta yi, hankalinta a tashe ta zame jiki ta yi waje babu wanda ya lura da ita.
Shi kam uncle Abbas godiya sosai ya rinƙa yi wa Auntynsu Jawad, sam momma bata kawo masu batun auren Jaish ba, ta ɓoye tamkar yadda suka yi da su Aunty MieMie.