Sashe 123
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ɓangaren King kuwa, babu gudu babu ja da baya a kan hukuncin da ya yanke a kan Hoorain da Zunaira, dik da commander yana asibiti hakan bai hana shi jefa Hoorain a ɗakin duhu ba, saboda kun dai san yadda zuciyarsu take, ina da tabbacin a cikin kaso ɗari da wuya a samu kaso ɗaya na sarakuna da zasu iya bawa mayaƙa ko bayinsu auren ƴaƴansu, abu ne wanda baya yiwu sai wani nufi na Allah.
Lets cut the story saboda labarin dake gaba mai muhimmanci ya fi na baya yawa, dan wlh ainahin rikicin bai fara ba, so nike in haɗa kan familys ɗin waje guda, idan baku manta ba na faɗa maku family's daban daban ne ko? To so nike in haɗa family's waje guda, sannan kowanne ya komawa ahalinsa, a nan ne za'a fara ainahin cakwakiyar, masu yawan damuna a kan ban juyo story a kan Kamran ba, to Kamran yana nan, shi ma shugaban wani ahali ne na daban, bayyanarsa kuwa zai zo da ruɗani da cakwakiya, dan kusan shi ne key na buɗe bakin zaren dikkan waɗan nan cakwakiyoyin, soon zai dawo cikin labari da bazata na ban mamaki. (Amma bari matarsa Pretty ta kara girma😅 dan yana dawowa sai aure😅 kada ku manta mom twin's ta bashi aurenta fa, matarsa ce, saura mammarsa ta yarda kawai mu sha biki ko ba sadaki🥱 ƴan special grp zaku biya mashi sadakin ko?)
To masu matsawa a kan Pretty and Sweetie Æ´aÆ´an King Zuhair ne na ce sannunku, wato kuna nufin King ya auri mom twin's kenan ko? Amma fa kun iya hasashe, to muje dai zuwa, yanzu zamu buÉ—e babin surprise, get ready, bari in fara tashin kanku a cikin pages na kwanaki nan, an sha gwagwarmaya a pages É—in baya, na week É—in nan kuma bari mu sha surprises, gaba sai ayi cakwakiyoyi, let's go.
So lets cut the story kaÉ—an a nan. Tin da Zunaira ta dawo gida take yi wa momma kuka a kan ta taimaka tasa baki daddynsu ya kyale Hoorain, ita ta yarda a rabata da shi amma dan Allah a barmata shi ya shaki iskar Æ´anci, a yafe mashi hukuncin da ya hau kansa.
Momma ta tsausayawa Auta matuka, amma babu yadda zata yi, domin a kan batun Hoorain King zai iya saɓawa kowa, momma ta same shi da maganar daren jiya, warning sosai ya daka mata tare da rantsuwa da girman Allah ba zai taɓa bawa Hoorain auren Zunaira ba, kuma idan suka matsa mashi tabbas ran Hoorain suke yi wa, saboda a kan wannan magana zai iya sanyawa a kashe Hoorain mai gabaɗaya kowa ya huta. Tashin hankali.
Dik wasu masu karfin gwiwar tinkarar King su yi magana da shi sun kasa iya shawo kansa a kan wannan magana, kai in takaice maku Queen mother da kanta sai da ta sararawa King a kan wannan batu, domin ya É—auki zafi fiye da tinaninku, Akka dan dolenta ta kyalesa, uncle Jahiz ya yi iya yinsa a kan King ya duba ya yafewa Hoorain, sai dai ina, ya ce wlh ba zai yiwu ba, daga karshe ma da aka ce mashi Auta taki cin abinci zata iya cutuwa.
Murje idanunsa ya yi ya ce ta mutu idan taga dama, amma babu ita babu auren mayaki, da ya bata shi gara ta mutu É—in. Tashi sense, jin wannan furuci na King yasa suka fahimci ba fa zai saussatawa Hoorain ba tun da dik yadda yake san Auta ya ce ta mutu ai shikenan kuma sai dai a bishi da ido. Daga haka suka sallama babu Auta babu Hoorain.
Dik wannan bidiri da ake yi wlh Jaish yana jinsu bai saka baki ba, dan bai ga abin faɗe ba. Dik duniya an rasa mai shawo kan King a wannan gaɓa, yaki bawa momma damar ta zauna da shi ma, dan yasan zata iya kuresa, da ta zo ɗakinsa zai fice izuwa part na Akka, saboda baya san sassautawa kowa a kan wannan al'amari.
••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥
AUTA😥🔥
Kwance take a saman bed É—in momma, yanzu King ya saka mata tsaro da idanu sosai wai dik dan kada ta je wajen Hoorain, bata fita ko nan da can, tana cikin É—aki, ita ma ba dan bata da lafiya ba King ya yi niyar hukuntata saboda kawai dan ta so Hoorain ta yi laifi, rashin lafiyarta ya ja ya kyaleta.
Guyson yana zaune kusa da ita yana cigaba da dannar zuciyarta yana bata hakuri, su Mahnoor suna tare da momma a parlour suna hira, momma dai tana ganin musifa kala kala a cikin gidan nan, sai dai ta dogara ga Allah shiyasa har yanzu bata faɗi ƙasa ba.
Wayar momma dake kusa da ita ne ya fara kara alamar shigowar kira. ÆŠauko wayar ta yi, lokaci guda ta ji gabanta ya yanke ya faÉ—i, a fili ta furta Hasbunallahu wani'imal wakil, sannan ta yi picking call É—in.
Daga ɗayan ɓangaren aka ce. "Hello momma". Gabanta ne ya sake bada dum dum, da kyar ta iya amsawa. Kai tsaye ta cikin wayar aka ce mata. "Ina Zunaira?". Mai maganar kamar muryar Abu Abdussalam haka.
Shiru ta ɗan yi kafin ta ce. "Zunaira tana barci......." Bata gama faɗar hakan na diff aka katse kiran. Miƙewa tsaye ta yi, cikin hanzari ta nufi part ɗin King tana faɗawasu Mahnoor kowacce ta wuce ɗakin mijinta dare ya yi.
Miƙewa suka yi gabaɗayansu, Mahnoor ta wuce part ɗin Jaish, a sati ɗaya da Mahnoor ta yi da Chuchu har ta koyi wasu abubuwa, Chuchu tana koya mata kula da miji, Mahreen ma sai kara wayewa take yi a wajen mama Haulat, Pretty tana tare da Mahreen a wajen mama Haulat, yanzu hankalin kowa a tarshe yake a kingdom of power.
Mahnoor ta nufi part ɗin Jaish, Mahreen and Pretty suka nufi wajen mama Haulat, dama ita Chuchu tana kirjin Yah Jawad a yanzu, Zee ma miƙewa ta yi ta koma bedroom na Aneesa, yau Khadijah ta dawo cikin family part, an sallamota daga asibiti, shi kuma mai napep ɗinsu da yake ya samu karaya har yanzu bai samu sauki ba.
Sai kuka Auta take yi guyson yana ta rarrashinta, shi ma dai ba wani ƙoshin lafiya sosai ke garesa ba, amma ya daure yana ta lallaɓata.
Zuciyarta kamar zai fashe ta É—ago kanta, fuskar da ya yi jaga jaga da hawaye, muryarta a dashe ta ce. "Yah Omar ka faÉ—a mun me Hoorain ya yi da ya cancanci wannan hukunci daga wajen daddy? Bafa shi ya ce yana sona ba, ni na fara cewa ina sonsa, kenan laifine in so wanda zuciyata take so?". Ta kai karshen maganar tana mai da kanta ta kifa a saman pillow.
"Ba laifi bane, amm kuma ki sani abin da babba ya hango yaro ko ya hau rimi ba zai hangosa ba, tabbas daddy ya ɗan kauce a wani gaɓar, amma ki sani saboda sanki yasa ya yi hakan dikka". Cewar guyson.
"No Yah Omar, ba so bane, idan so ne ku so abin da nike so, zuciyata zafi take mun Yah Omar, ni kam ina ganin mutuwa kawai zan yi".
Da sauri ya katseta da cewa. "Kada ki sake cewa ba sanki muke yi ba, kin san yadda kike a zuciyar kowa dake gidan nan kuwa?". Miƙewa zaune ta yi tana goge kwallah. "Yah Omar idan har kana sona kuma kana supporting ɗina to ka tabbatarmun da hakan yanzu ta hanyar kaini wajen Hoorain!".
Tashin hankali, zado idanu guyson har kamar idanunsa zasu faɗi ƙasa. "Kin san me kike faɗe kuwa?".
Jinjina mashi kai ta yi alamar tabbas tasan abin da take faÉ—e....... "No Zunaira, no, i can't do that, kin san hukuncin da zamu fuskanta a kan hakan kuwa? Kin san daddy zai iya tsaremu a prison ko baki sani ba? Kin manta cewa dik wanda ya taka dokar daddy hukunci na hawa kansa ko da É—ansa ne ko?". Ya jefa mata tambayar cikin ruÉ—u da tashin hankali.
A hankali ta koma ya kwanta, wani irin kuka ne ya ci karfinta, tana wani irin shessheka ta fara magana ƙasa ƙasa. "Ni dama nasan kai ma kana cewa kana supporting ɗina ne kawai dan ka kwantar mun da hankali amma ba wai dan kana san zaɓina ba". Tana kuka tana faɗa.
Allah sarki guyson, idanunsa sun ciko da kwallah sosai, kamar zasu zubo, murya ya karaye ya ce. "Zunaira ki dai'na faɗin hakan, wlh da gaske ina san zaɓinki, ina sansa sosai, dik abin da kike so ina sonsa, amma ki fahimceni, babu ta yadda za'ayi na kaiki wajen Hoorain, idan daddy ya sani kinsan ransa zai yi mummunar ɓaci, kuma zai hukunta mu".
Miƙewa zaune ta yi, so take yi ta yi mashi wayo ya kaita taga jaruminta, kasan bed ɗin ta sauko a in da ta nufi jikin bangon kusa da toilet, binta da kallo ya yi yana mamkin in zata je. Kafin ya farga sai yaga ta fara buga kanta da jikin bango tana sambatu a kan kowa baya san zaɓinta gara kawai ta kashe kanta kowa ya huta. Dim fa salan yaudarar guyson take san yi, tasan halinsa da raunin zuciya, zai iya aikata komai idan yaga zata cutu, shiyasa ta yi mashi dabara haka.
Da gudu ya diro kasan bed É—in, kai tsaye ya nufeta, cikin zafa ya damko hannunta ya janyota ta faÉ—a jikinsa, hat gaban goshinta ya fashe ya fara jini, hawaye guyson ya fara yi, cikin kuka ya ce mata. "Ba zaki kashe kanki ba, tabbas zan kaiki É—akin duhu wajensa koda daddy zai hukuntani, É—auko alkyabbarki ki zo mu tafi". Ya faÉ—a tare da saketa yana kai hannu ya fara goge hawayensa.
Bata bi ta kan kukan da yake yi ba, da sauri ta ce. "Yah Omar ba sai na saka alkyabba ba, kawai mu tafi". Girgiza mata kai ya yi kafin ya ce. "No ki sitirta jikinki, kinga dai kayan barci ne a jikinki, maza É—auko alkyabbarki bari in duba akwai mutane a parlour ne". Ya kai karshen maganar tare da nufar parlourn yana cigaba da goge hawayensa.