Sashe 181
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ji yake yi tamkar yasa hannu ya yi kasa da zip ɗin rigarta dan ya ga koda iya tudunsu ne ko zai ji sauki, take wani ɓangare na zuciyarsa ta tina mashi a matsayin da suke yanzu shi da ita, kallan ɗan iska fa take yi mashi wanda kuma ba halinsa bane, kunga idan ta kama shi ya zuge mata zip ƙasa mekuke tinanin zai faru? Ai ko mutuwa yake yi bazata taɓa yardar ba halinsa bane. Tina hakan yasa ya hakura ya juya haɗe da buɗe side door ɗinsa ya fito, ba dan haka ba Allah saboda rashin kunyarsa sai ya zuge mata zip kasa ya gansu, amma yanzu neman wanke kansa a gareta yake yi, ba zai yi wani kuskure ba kuma.
Dik a gajiye yake. Cikin takun jarumta ya zago ta side É—inta, kofar ya buÉ—e, cikin natsuwa yasa hannu ya É—auketa cak ya fito da ita, da kafarsa ya take kofar ya mayar ya rufe, sannan ya nufi ciki.
Bata da nauyin barci sam, amma saboda azaban ciwon da ta sha sai barcin nata ya yi nauyi sosai, shi ma dik a gajiye yake, da kyar ya iya É—aukarta da kyau. Bai zame da ita ko'ina ba sai cikin bedroom É—insa, kwata kwata ya mance cewa ba matarsa bace, ya mance ba É—aki É—aya suke ba, (saboda iskanci ba) sai da ya shinfiÉ—eta a saman bed É—insa sannan ya tina ashe ba bedroom É—inta ya kaita ba. Siririn tsaki ya ja tare da cewa sai ya yi wanka zai mayar da ita nata bedroom É—inta, a gajiye yake sosai, bari ya yi wanka ko zai samu karfi.
Wanka ya shiga a gurguje, sai dai da kyar ya iya yi saboda barci da ya ci karfinsa ga gajiya. A daddafe ya fito ya shirya cikin sexy sleeping dress É—insa masu matukar kyau da É—aukar hankali. Yana zuwa ya ganta kwance saman bed É—in nasa tamkar yadda ya barta, ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kwanta a gefenta, a cewarsa bari ya É—an huta kaÉ—an sai ya tashi ya mayar da ita bedroom É—inta, sai dai kuma yana kwanciya barci ta yi awon gaba da shi, dan a wuya yake dama.
To my people's ya kuke ganin farkawarsu suga juna bed guda zai kasance? To ni dai na yanki gabas, bari in leƙa wani ɓangare in dawo.
🔥🔥KINGDOM OF POWER🔥🔥
A hankali take dafa bango tana kuka ta nufo kofar fita daga bedroom ɗin, lokaci guda ta ji sansa na juyewa izuwa kiyayya, dan ya gwada mata zallar rashin imani da tausayi, baya kula da ita sai idan buƙatarsa ta taso, gaskiya Yah Jaish ya kai makura wajen san kansa da zalinci. Da kyar ma ta iya mayar da sleeping dress ɗinta jikinta, yadda kuka san mai koyan tafiya haka ta zama.
Parlournsa ta fito, azabar da take ji yasa ta ji ba zata iya taka kafafunta har ta isa part na momma ba, dan haka sai ta ce gara ta shiga bedroom na mama Haulat ta kwana a can, zuwa da safe sai ta koma wajen momma. Parlourn gabaɗaya baibaye yake da duhu, wutar a kashe take. A haka take laluɓawa da yake tasan a in da ɗakin mama Haulat ɗin yake, sai ta nufi can, hawaye wani na bin wani tamkar an buɗe tap...... Da kyar ta iya gano kofar ɗakin, tana ƙoƙarin laluɓar handle na kofar ta tura ta shiga sai ji ta yi kamar daga sama an ɗauketa cak, ga shi cikin duhu ne, amma kuma dik da ba haske ta gane shi ne, dan idan zata ƙasa gane kowa ban da sanyin zuciyarta, shi ɗin na daban ne da ya fita daban ko a cikin duhu.
Sai dai a tinaninta abin da ya yi mata yanzu zai sake mai da ita ya yi mata dan azzalumi ne a cewarta, dan haka sai ta fara ƙoƙarin kwatar kanta. Bai kulata ba, ya cigaba da tafiya, sai mutsu mustu take yi, amma dik a banza, dan bata tashi sanin in da take ba sai da ta ji kanta a cikin ruwa mai zafi sosai. Ihu ta zunduma, a cikin duhun ta fara laluɓar abin da zata samu ta kama ta fita, ruwan ya yi mata zafi sosai. Sai dai bata iya taɓo komai ba, har shi bata ji motsinsa ba, yana sakata a cikin ruwan bata sake jinsa ba. Tsananta kukanta ta yi tare da fara faɗin. "Na shiga uku, momma wlh Yah Jaish zai kashe ni, wayyo bappana, dan Allah ku mayar da ni wajensa".
Tsabar ta birkice tana kuka haɗe da sambatu bata ji lokacin da ya janyota ya mannata da kirjinsa ba, shi ma ya tsunduma cikin ruwan. Sai da ta ji sanyayyar muryarsa yana faɗin. "Babu wanda zai mayar dake wajen bappan naki, kina nan tare da ni, ya isa haka kukan"......... Sai sannan ne ta gane ashe tana jikin mutum. Cike da tsoro ta sanya hannunta tamkar mai tsoron taɓa abu ta fara laluɓarsa cike da fargaba. Tabbas shi ne, ƙoƙarin raba jikinta da nasa ta yi tana kara tsananta kukanta, cikin sauri ya kara kankameta yana faɗin. "Ina zaki je kuma?". "Yah Jaish dan Allah ka kyaleni haka, wlh ba zan iya ba, zan koma wajen momma ne in ce ta mayar da ni wajen bappana".
Ƙara matsar da lip ɗinsa dab da kunnuwanta ya yi, cikin raɗa ya ce. "Ni na bada izinin a mayar dake ne? Ko kin manta ni nake da iko da ke ne?".
Shiru ta yi ta rasa abin cewa. Hannunsa yasa ya kara jawota jikinsa, cikin dabara ya ɗan yi ƙasa da hannun nasa a in da ya fara bubbuɗe mata kafafunta ruwa yana ratsata da kyau. Kankamesa ta yi saboda zafin ruwan, tana san kurma ihu amma tana fargaban abin da zai iya sake aikata mata, rufin asirinta dai ta yi shiru....... Shi kuwa, sai da ya buɗe mata kafafu ruwa ya ratsata da kyau, sannan ne ya hauro da hannunsa sama, saboda tsabar tabbatar rashin kunya sai ya sanya hannu a saman nipple ɗinta, a hankali ya fara shafowa, a kunnenta ya fara raɗa mata. "Wajen yana yi maki zafi ko? Na basu wahala ko?"........ Kai Jaish akwai tsaurin ido, kunyar rashin kunya, ko da yake ba laifinsa bane, dik kunyar mutum ya zo wannan ɓangare sai dai ace mashi karuwan master room.
Banza da shi ta yi tamkar bata ji shi ba, ba wai kuma dan raini ko wani abin ba, sai dai bata da abin faɗe, ya goge mata hadda kaf. Cigaba ya yi da shafasu abinsa, yana raɗa masu wasu sexy word a kunne wanda bai bawa kowa damar jin abin da yake faɗa mata ɗin ba. Ai bata san time ɗin da ta natsu tsit ba, kukan nata ma da take yi sai daga baya ta nemesa ta rasa, bata san lokacin da ya gudu ba, kalaman mijinta ya ɗauke kukan ba tare da ta shiryawa hakan ba, cikin ƙanƙanin lokaci yasa ta saki jiki da shi, ta kwanta shiru a saman kirjinsa tana sauraron hot words ɗinsa, har ɗan sakin murmushi ta fara yi. Uhm maza, maza sai shirin Allah, yanzu dai har ya yi mata wayo ta yarda da shi, shikenan ya samu abin da yake so, da abar tasu ta motsa hankalinsa a kwai yana da in da zai rageta.
•••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥
A can gefe guda kuwa, tattabaru biyu suna can suna nasu aiki, sai rarrashi Jawad yake yi dan ya karya alkawari, ance mashi iya romance ya zarce har izuwa babban sashe, dan haka Jannawad dai taki yarda, muma team É—inta ba zamu yarda ba, ai iya romance kawai muka ce, me ya kaisa ga babban sashe idan ba rashin alkawari ba? Chuchu kada ki yarda.
Bawan Allah ya ɗan ban tausayi, ya dukufa da girmansa da kimansa, da mutuncinsa a gari, kowa daraja shi yake yi sai ga shi ya kwantar da kai yana yi mata karamar murya, burinsa kawai ta ce ta yafe mashi, gaskiyar Jaish da ya ce Jawad ya gama jan mashi mutunci a kan titi ya yi yaga yaga da shi, shikenan fa yanzu Chuchu tasan abin da suke da shi, kai gaskiya Jaish kada ka yarda, idan ka yafe mu ƴan team naka bamu yafe ba, idan kuma ka raba wannan aure King ya tsine maka kabi bola babu ruwanmu, ko ya kuka ce my people's.......😅🥱
••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
A ɗayan ɓangaren kuma sai dirama suke bugawa, hakuri iya hakuri guyson ya bata a kan dan Allah kada ta sanar da momma abin da ya yi mata, dik izzar sarautar nan tasu har dukar mata da kansa ƙasa ya yi yana bata hakuri, amma taki fir ta ce dole ya buɗe mata kofa ta fita, shi kuma ya gargame ya ce sai ta yafe mashi.
FaÉ—i yake yi. "Dan Allah kada ki je ki faÉ—awa su momma, zan buÉ—e maki nawa rigar nima ki rama ba shikenan ba?". Ya faÉ—a yana kallan face É—inta. Kallon uku saura kwata ta watsa mashi kafin ta amsa da. "To ni ce maka aka yi Æ´ar iska ce? Ni ina da mutumci kuma ina da karfi, ba sakaliya irin ka bace". Ta kai karshen maganar tare da murguÉ—a mashi baki.
Marairace mata murya ya yi tamkar zai yi kuka, ƙasa ya kara yi da murya sosai kafin ya ce. "Ni dai please don't let anybody to know kin ji? Ki yafe mun ba zan kara taɓawa ba"...... Tsalle ta yi ta dire kafin ta ce. "Okey dama kana da niyar sake taɓawa kenan ko?".