Sashe 101
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallan tsab Momma ta yi wa Jaish kafin ta ce. "Lafiya kake kuwa? Ya ka dawo office da wuri?".
ÆŠago kansa ya yi da nufin ya yi magana, sai a lokacin ya lura da Mahnoor dake saman bed É—in ita ma, kallo É—aya ya yi mata ya dawo da kallonsa a kan momma, irin kallan da ya wurga mata mai kama da yana san tambayar wacece wannan kuma? Sai dai bai tambaya É—in ba ya ce da momma..
"Kai'na ne yake ciwo shiyasa na tashi office, and am felling hungry". A É—an takaice momma ta ce. "Baka yi breakfast ba ka fita ko?". Kai ya gyaÉ—a mata alamar e.
"Meyasa baka san cin abinci a kan lokaci ne? Yanzu karfe 12 ta kusa fa amma baka yi breakfast ba? Dole ma kanka zai yi ciwo ai". Shiru ya yi yana É—an satar kallan lallen dake kyawawan fararen hannun Mahnoor, ga zanen lallen sun fita sosai, sun yi kyau, mayen san lalle ne shi kuma, sai yana magana yana satar kallonsu, da a hannun Mommarsa ce ko hannun Zunaira yake da sai ya É—auki hannun hoto, amma ita wannan bai santa ba, amma dik da haka ya ji yana kaunar lallenta.
Sarai momma tana kallansa dik abin da yake yi, ba ƙaramin daɗi ta ji ba ganin yadda yake satar kallan lallen, lallai ne kowani mutum yana da rauninsa, kuma abin da yake so shi ne rauninsa, tabbas zasu yi nasara In Sha Allah, haka momma take faɗe a ranta.
"Ayya sorry, jeka huta yanzu za'a kawo maka abincinka, idan ka ci sai ka sha magani". Cewar momma, ta yi maganar tana kallansa.
Sarai ya ji abin da ta faɗa, amma hankalinsa yana a kan lallen Mahnoor, dan haka sai ya jinjina kai kawai ba tare da ya yi magana ba, sannan ya miƙe da nufin ya tafi. Har zai juya sai kuma ya tuna bari ya kalli face ɗin mai wannan lalle. Ya ilahi ya lilliahi, sai da ya ji gabansa ya faɗi time da ya ɗaura idanunsa a kanta. Da sauri kamar wani maras gaskiya ya kawar da kansa tare da wucewa waje da sauri.
Murmushi a cikin zuciyarta momma ta saki, har ta harbo jirgi ɗan nata, dan har cikin ransa ya ji kyan Mahnoor ya taɓa shi.
Yana fita momma ta dawo da kallonta a kan Mahnoor da Guyson da suke ta hira ƙasa ƙasa ba zaka jiyosu sosai ba, cikin nitsuwa da giramma juna.
"Mahnoor tashi Omar ya rakaki wajen Haulat, ku je Omar ka ce da Haulat ta shirya mun ita sosai ta bata kayan da suka dace zata je kaiwa mijinta abinci, bari in je in duba kitchen me suka shirya mashi". Ta kai karshen maganar tana miƙewa tsaye.
Miƙewa guyson ma ya yi ya sauko kasa yana faɗin Mahnoor ta tashi su tafi, har lokacin yana jin cikinsa tana ciwo kaɗan kaɗan, amma ya daure suka nufi waje.
After some minutes, momma ta dauke cikin parlonnta wasu kuyangu guda biyu suna biye da ita a baya ɗauke da manya manyan trays masu shake da kayan cima wanda ta sa suka shiryawa Jaish. A saman dining table ɗinta suka ɗaura mata, sannan suka zube gwiwowinsu a ƙasa suna jiran jin ko akwai wani umarni da zata basu.
Da hannu ta yi masu nuni da su tafi, sannan ta samu waje saman sofa ta zauna tana tunanin irin nasihar da yakamata ta yi wa Jaish a kan Mahnoor. Tana tsaka da wannan tinani mama Haulat ta yi sallama rike da hannun Mahreen.
Like wow my people's, wai kunga Mahreen kuwa? Tamkar ba ita ba, har ɗan kumatu ta yi, fatarta ya yi jajir kamar ka taɓa jini ya fita, ta sha gyara da ingantattun kayan gyara daga Dubai, kayan gyara na musamman, tana sanye da abaya mai bala'in kyau wanda momma tasa aka sayo masu.
Ita kanta momma tasan yarinyar nan ta yi kyau, sai da ta yi fatan dama ace ita ma Mahreen ta zama sirikarta mana.
Mahreen yanzu ta É—an nitsu fa, kun san da san kwalliya, dik abin da mama Haulat take son ta yi mata sai ta ce ta yi zata yi mata kwalliya, idan ta ce haka sai kuga Mahreen ta nitsu ta bi umarni, a haka aka samu aka yi mata wannan gyara.
Tin da ta kalli kanta a cikin mirror taga ta yi kyau shikenan ta kara nitsuwa, yanzu dik bayan awa sai ta ce zata yi wanka a sake yi mata wani make up É—in mai kyau, dan shegen bala'in san kwalliya.
Da hannu momma ta nuna mata kusa da ita a kan ta zo ta zauna, sannan ta dubi Mama Haulat kafin ta ce. "Haulat kawo mun É—iyata ya zo ta kaiwa mijinta abinci, daga nan ki shirya ki je part É—insa ki shirya É—aki É—aya wanda zaki koma can da zama".
Shiru mama Haulat ta É—an yi, mace mai amana, ta kasa tafiya kuma.
"Lafiya Haulat?". Momma ta tambaya ganin bata tafi ba. Kasa ta yi da kai, cikin girmamawa ta ce. "Ranki ya daÉ—e wlh bana san matsawa daga kusa da ke ne". Allah sarki, sun saba sosai.
Momma tana ƙoƙarin janyo Mahreen jikinta ta rungume ta ce. "Ai baki bar kusa da ni ba, jahadi zaki je ki yi wajen ganin kin saita aure, daga nan ai zaki dawo, yanzu dai ki kuka da yaran naki da kyau".
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta amsa da to, sannan ta juya ta nufi waje. Dawo da kallonta a kan Mahreen momma ta yi, yarinya ta yi kyau kamar ba gajin bappa ba. Janta da hira momma ta fara yi tana kara wayar mata da kai.
Suka tsaka da hira mama Haulat ta dawo rike da hannun Mahnoor, ya subhanallah, mama Haulat ta iya shirya amarya fa, ta tsara mata kwalliya mai bala'in kyau da dik wanda ya kalla sai ya sake kallah, sannan ya bata wani haÉ—aÉ—É—en malesian gown mai bala'in kyau da tsada kaunin brown color, ga Mahnoor da hasken fata sai kalar ta yi mata kyau.
Rigar ta bi coca colar shape ɗinta ta zauna ɗas, sannan rigar ta fito da komai yadda yakamata, sai dai sun ɗaura mata kyakkyawan alkyabba a saman kayan, kanta babu ɗan'kwali sai hular alkyabbar, gashin kanta ya sha gyara sai tashin kamshi yake yi yana wani sheki, kai my people's wlh Mahnoor ta haɗu matuƙa.
Mahreen tana ganinta ta miƙe da nufin ta je ta rungumota, rikota momma ta yi tana faɗin. "Zauna kada ki ɓatawa amarya kyalliyarta". Jin haka yasa ta koma ta zauna tana faɗin. "Ni momma ba zan yarda ba kwalliyar Adda Mahnoor ya fi nawa kyau".
Murmushi kaÉ—an momma ta yi kafin ta sake cewa. "Anjuma da yamma idan zaku je gaishe da daddy za'ayi maki kwalliya irin nata kema"
Cike da yarinta ta ce da momma. "Ki ce Allah za'ayi mun?". ÆŠan zaro idanu Mahnoor da mama Haulat suka yi. Har mama Haulat zata yi mata faÉ—a ta gaya mata ba fa wajen wasa take bai sai momma ta rigata da cewa.
"Ba sai na ce Allah ba, za'ayi maki ke dai". Make kafaÉ—a ta yi tana faÉ—in. "Idan baki ce Allah ba ni na zan yarda ba........".
Bata kai karshen maganar ba mama Haulat ta ɗan daka mata tsawa. "Ke baki da hankali ne? Sa'arki ce ita? Wai bana ce maki ki rinƙa girmama manya ba?.........".
ÆŠaga mata hannu momma ta yi tare da cewa. "A'a Haulat rabu mun da Æ´a, dauki kayan abincin nan ki raka Mahnoor izuwa wajen Jaish saboda yana jin yunwa, ba ruwanku da Æ´a ta". ........... Cikin girmamawa mama Haulat ta amsa da okey a cikin zuciyarta tana kara jinjinawa kirkin momma da rashin girman kanta, ba kaman sauran matan King ba, idan su mama ne Mahreen ta isa ma ta zo in da suke ne?. Ai su basa zama kusa da talaka, ina momma ta dabance a cikinsu, bata É—auki duniya a bakin komai ba.
Haka dan tana san farincikin Mahreen sai da ta amsa mata da Allah É—in sannan Mahreen ta yarda, suka cigaba da hira Mahreen tana zuba mata shirme da hiran kauye da dai sauran shiririntarta.
Mahnoor kuwa mama Haulat ta É—auki tray É—aya na abinci ita kuma ta É—auki É—ayan, tamkar wata tauraruwa haka ta bi bayan mama Haulat suka nufi part É—insa.
Sai kalle kalle Mahnoor take yi, dan idan baku manta ba bata yawace cikin gidan ba, part ɗin momma kawai suka sani sai ɗakin gyara. Bata kara zuba ƙauyancinta bama sai da suka isa part na mijin nata, wani irin daddaɗar kamshi ne ya daki hancinta har sai da ta lumshe idanu tana kara shaka.
A saman dining table dake cikin parlonsa suka zube abincin, sannan mama Haulat ta dubeta, cikin mutuntawa ta nuna mata kofar master room É—insa da hannun tana faÉ—in. "Ga É—akinsa can shiga ki sanar da shi kin kawo mashi abinci".
Idanu ta zaro, É—an bakinta ya sha lips balm sai kyalli yake yi yana É—aukar hankali, kamar zata sa ihu ta ce. "Mama Haulat tsoron shiga nike ji". Tabbas mama Haulat ta fahimci akwai tsoronsa sosai a ranta, matsawa kusa da ita ta yi, da hannu bibbiyu ta dafa shoulders É—inta, cike da kaunarta ta ce.
"Kina san Prince ko baki san shi?" Kasa ta yi sa kai ta gagara ba da amsa. Mama Haulat ta fahimci kunya ne da ita sosai kamar dai Jaish É—in, dan haka sai ta ce. "Kada ki ji kunyata, ki É—aukeni a matsayin mahaifiya, ina san ki faÉ—a mun kina san shi ko baki san shi".
Ƙasa sosai ta yi da murya. "Ina san shi". Ta bada amsa kunya kamar ta shige cikin ƙasa. "To lallai in dai kina san shi dole ki tsaya tsayin daka domin yaki a kan abin da kike so, ki sani Prince ta ko'ina tarin masoya yake da shi waɗan da suke haukar san shi, yana da kyau ki sani tin da momma ta tsaya maki In Sha Allah zaki mallakesa, kada ki ji tsoron komai, ba zai dakeki ba, dan su basa dukan mata, kin gansu hakan nan suna girmama mace musamman ke da kike marainiya, suna da zuciyar tausayin maraya, zaki yi nasara sosai".